Chapter.....39
So Ne Silar Komai Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Mallakar 👇
Fa'IK ✍
🔔📚
*JARUMAI WRITER'S ASSOCIATION📚*
_{Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausa
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=337435884671992&id=103920888023494&sfnsn=mo
💪🏻J.A.W 💪🏻
GARGADI.
Duk Wata Dama A Littafin Nan A Kare take, komai Za'a Aiwatar Sai da Izinin Mai Littafin Dan Haka Akiyaye.
FADAKARWA.
Yima Rubutuna Kyakyawar Fahimta Banyishi Dan Kowa ba. Nayi Dan Ilmantarwa Da Nishadantar wa. A Kuma Shirye Nake Wajen Karbar Kowane Irin Gyara Cikin Fahimta bada Cin Zarafi Ba🙏.
Bissmillahi Rahmanin Raheem!!!
"Tau Ai Gashi Takaika ga Zubda Hawaye Ko?" Baba Tanko Yafada Yana Mai Kallon Dady.
Yayinda Dady Yagirgiza Kai Kawai. Baba Bukar Yace, "Ba'a haka Mustapha, Ɗan Hakin da Ka Raina Shi Zai Tsole Maka Idanu Yanzu da Ka Sanar Damu Matsalar Ai dai Komai Girman ta da Ƙanƙantar ta Za'ayi Wa Abun Tufkar Hanci Amma Sai Kayi Watsi damu Saboda Yanda Yaya Yace ɗin Ko?" "Dan ALLAH Ku Gafarceni Na Tuba." Dady Ke Wannan Maganar Cikin Girgiza Kai.
Baba Tanimu Yace, "Bukar Mubar Wannan Maganar dan Ba A Muhallin da Yadace Muyi ta Bane Yanzun Saboda ɗiya da Jikoki dakenan Mayi ta Daga Baya. Baiwar ALLAH!" Baba Tanimu Yafaɗi Hakan Yana Mai Juyowa Gurin Innarmu Nufin dai da Ita Yake Kafin Yace, "Kundai Ga Sakamakon Ƙin Fahimtar Ƴaƴanku yanda Yakasance Shi Ya Haukace Saboda Rashinta Ita Kuwa Ta Munafunci Iyayenta Shin Haryanzu Kuna Nan Kan Bakarku Ko Yaya Hardakai Mustapha Nake da Ke Yawo(Watau Momy)" Gaba ɗaya Suka Shiga Girgiza Kai.
Innarmu Ce Tasoma Magana "Wallahi Bama Kai. Kuma Nidai Ko da Na Matsa Akan Karatun Su Samu Aiki Mai ƙwari da Kuma Muhallin Kansu Saboda Kaucewa Irin Abinda Yafaru Yanzun Watau Iyayen Khaleesat da Suka Hana Masa Ita Khaleesat ɗin, Amma Bacin Hakan Ni Bana da Wata Matsala Akan Wannan Lamarin Kuma Kullum Abinda Nake Sanar Dasu Kenan."
Baba Tanimu Yagirgiza Kai Cikin Gamsuwa Kafin Yakalli Su Momy da Dady, "Tau Ku Kunji Fa?"
Dady Ne Yayi Magana Yace, "Munji Kuma Ni Yanzun Yaya Bana da Ta Cewa Sai Abinda Kuka Ce Na Kuma Fahimta A Baya Nayi Kuskure Na Tsame ku Acikin Lamarina Saidai Yanzun Ina Mai Baku Hakuri." Gaba ɗaya Falon Yaɗauki Shiru Kafin Baba Tanimu Yakalli Momy Yace, "Kefa?"
"Mijina Yagama Magana Yaya, Nida Ƴaƴana Mallakarsa ne dan Haka Muna Nan Ƙarƙashin Ikonsa." Momy ce Mai Wannan Maganar Haryanzun Kuwa Bata Daina Share Hawaye A Fuskarta ba. Cikin Wani Irin Yanayi Mai Cikeda Mamakin Sha'anin Duniya.
Baba Tanimu Yanumfasa Sa'annan Yace, "Tau Ai Shikenan Yanzu Ni Abinda Nake So Kufahimta Yaranan Suna Son Junansu Kuma Gadai Abinda Ke Bayyane Yaron Nan Bayada Wani Mugun Hali Hakanan Yana da Sana'ar sa Ko Ba Hakaba?"
Gabaɗai Falon Suka Amsa da Cewa, "Hakane."
Baba Tanimu Yaɗora, "Shi Arziki Na ALLAH Ne Abu Mafi Muhimmaci A Sha'anin AURE Kyaun Hali Mutum, Addinin Sa Sannan Kuma Sana'ar Yi Gashi Ɗa Namiji Kenan. Tun Amma Kafin Ma Azo Ga Wannan Batun Babu Shakkah Yakamata Mu Kalli Matsalar Nan Ta Fuskoki Daban-daban Na Farko dai Harga ALLAH Ku Iyayen Kune JIGO Dan Haka Sai Bango Yatsage Ƙadangare Kan Shiga Ku Yafi Kamata Ace Kun Zama Jarumai Wajen La'akari da Abubuwan dake Kai Komo Nadaga Dangane da Ƴaƴanku da Kuma Zamanin da Muke Ciki Bawai Yin Abu Gaba gaɗi ba. Bansan Ba Ko Kun Fahimce ni ba?" Baba Tanimu Yafaɗa Yana Mai Kallon Su Dady, Momy dakuma Innarmu
Duk Suka Girgiza Kai Nufin Sun Fahimta.
Yace, "Madallah! Saboda da Kun tsaya Kun Kalli Lamuran Ta Fuskoki Mabanbanta Bana Tunanin Za'a Kai Ga Haka Sannan Kai Mustapha Kan Yanke Zumunchi da Yan Uwanka Batareda Ka Nemi Ku Haɗu Ku Kashe Ku binne Tare ba Kasan Wai Mal Bahaushe Yace, "Aikin Mai Shawara Baya Ɓaci." Haka Zalika Kema Baiwar ALLAH Duk-da Naki Laifin Ba Yawa Saboda Duk Abubuwan da Kika Lissafa Ba Wanda Ya'isa Yayi Inkarin su. Aka Kuma yi Dai-dai da Kunci Karo da Mai Irin Wannan Halin Da Kike Jiye Musu. Sannan Kekuma Khaleesat Baki Kyauta ba Darajar Iyaye Tawuce duk Wata Daraja da Kike Gani Sannan Duk Son da Kike Ikirarin Kina Yiwa Abdul-wahab Bai Kai Wanda Iyayen ki Keyi Maki ba Babban Abun Ma Ki duba Duk Yaƙin Nan da Sukeyi Sunayi Ne Dan Suga Sun Kai Inda Bazaki WAHLA Ba Inda Za'a Kula Masu Dake Kamar Yadda Suke Kula da Ke Ko Ma Fin Haka Amma Kika Zaɓi Yimusu Wannan Sakayyar Yaya Zakiji Sanda Naki Ƴaƴan Sukayi Maki Haka?
Iyayen da Suka Reni Ki Cikin Tsantsar Ƙauna da Soyayya Kulawa Harma da tattali Tun Kina Ciki Harkika Zo Duniya Harkika Girma Basu Taɓa Ƙosawa Ko Gajiyawa ba Hargashi Zakiyi Aure A Hakan Ma Ƙokarin Suke Suga Sun Samar Maki da Inda Wannan Ƙaunar Zata Taɗore Mutane Masu Irin Wannan KARAMCI Gareki Shin Sun Cancanci Irin Wannan Sakayyar daga Gareki? Shin Basu Cancanci Kiyi Komai Domin Farinciki su Ba? Gama Ƙaramin Misali Dr. Faisal da Dr. Jabir Abokai ne Amma Yacemaki Dr. Jabir Yacancanci Komai AgareSa Amma Duk Ke Baki zo Ghana Kika Ghano Ba?" Baba Tanimu Yayi Shiru Yana Mai da Numfashi Yayinda Kukan Khaleesat Yatsanan ta Tarin Dana Sani da NADAMA Sukayiwa Zuciyar ta dabaibayi.
Taji Tabbas Tayi Butulci Mai Girma Ga Iyayen ta Lalle Kuma So Ya Makantar da Ita Ga Tarin Alkhairin Su Wanda Takasa Gano Cewa Fa Sonda Abdul-wahab Keyi Mata Bai Kai ko Rabin Rabin Wanda Su Momy da Dady Ke Yi Mata Ba. Cikin Kuka Shaɓe-Shaɓe Ta Nufi Momy Tarumgume tana Faɗin, "Momy Nayi Babban Kuskure Wanda In Baku Yafemin Ba Bazan Taɓa Gafartawa Kaina Ba. So Ya Makantar da Ni Na Aikata Abinda Baku Cancanci Inyi Gareku ba. Momy Dan ALLAH Kuyafemin Wallahi Nayi NADAMA Kuma Wallahi Bazan Ƙara ba Nama daina Son Abdul-wahab ɗin Ku Aura min Koma Waye Wallahi Nayi Maku Alkawalin Zama Dashi."
Yanda Khaleesat take Kuka Wiwiwi Dole ne Ka Tausaya Mata Hakanan Ma Momy Tarumgume ta Itama Inbanda Hawaye Ba'abunda Takeyi. Gurin Dady Khaleesat Takoma Ta Rumƙumeshi "Dady Dan ALLAH Kuyimin Gafara Bana Son Abdul-wahab Ku Aura Min duk Wanda Kuke so Nayi Maku Alkawalin Zama Dashi Muddin Raina Indai Hakan Zaisa Ku Farinciki Kamin Tajanyo Hannun Ya Nuradeen da Inbanda Hawaye Shima Ba Abunda Yakeyi. "Ya Nuradeen Katayani Bawa Su Momy Haƙuri Nayi Musu Butulci Bansan Meyasa Tun Farko Nakasa Ganen Abinda Yanzun Baba Tanimu Yaganar dani ba.
Dan ALLAH Kaima Yaya Kayafemin Duk Na Cutar daku Akan Mahaukacin SO da Nabi Naɗorawa Kaina Na Manta da Irin Wanda Kuke Yimin Natuba! Natuba!! Nabi ALLAH Nabi ku Kuyafemin Aunty Shahuda Ku Yafemin Kuyi Ha....." Kuka Yasarƙeta Yayinda Ita ma Aunty Shahuda Tashiga Tayata Kukan Shima Ya Nuradeen Hawaye Kawai Ke Kwarara A Idanunsa Hakanan Duk Wanda Ke Falon.
Saboda Dole Khaleesat Zata Baka Tausayi Kuma Kai da Ganinta Zaka Tabbatar da Lalle Har Ranta Tayi Dana Sani da NADAMA Akan Ina Hankalinta Yaje Ta'aikata Hakan ga Mutane Masu Darajar da Babu Mai Irinta. Ya Nuradeen Ne Yajata Jikinsa Yana ta Aikin Lallashinta Tayi Shiru Dan Shima dai Muyyudim Tuni Yaruɗe da Kuka Ganin Mamansa Khaleesat da Momyn sa Sunayi. Saida Su Baba Tanko Suka Sa Baki Taɗan Tsagaita da Kuka Tadawo Ajiyar Zuciya Itada Aunty Shahuda dakeTaya ta.
Ganin Sunyi Shiru Sai Shima Muyiddim Yayi Shiru Sai Ajiyar Zuciya Yakeyi Dady Sai Aikin Shafa Kansa Yakeyi Yana Ƙara Lallashinsa Shima Kuma Dady Jifa-jifa Yakansa Hankicip Yagoge Nasa Hawayen Cikin dubara Batareda Kowa Ya Lura Ba. Sai A Yau Yaƙara Tabbatar wa Kansa da Cewa Rayuwar ta Wuce Yanda Yake da Zato Da Tsammanin ta. Babu Shakkah Acan Baya Yanda Baba Tanimu Yace Haka Yake Kallon Su Ashe Tunanin da Hangen Nesan su Yazarce Duk Yanda Yake Zato da Hasashe Kai Shi kam Yayi NADAMA Mai Suna NADAMA Ashe Shine Bai San Komai ba. Ashe Shine Baƙauyen Ba Su Ba.
"Shin Tunda Lamarinan Yataso Kataɓa Irin Wannan Zama da Khaleesat Ka Nusar da Ita Da Irin Wannan Nusurwar Da Nayi Mata?" Baba Tanimu Yakatse Wa Dady Tunanin da Yakeyi.
Dady Yagirgiza Kai "Ban Taɓa yi Ba Yaya."
Baba Tanimu Yace, "Tau Kagani Shiyyasa Nace Sai kun Zama Masu Kula da Lamurran da Kuma Zamanin da Muke Ciki Da Irin Yanda Abubuwan Suke Kai Komo Kenan dan Haka Yanzun Ni Bana Son Ka'amince da Auren Wannan Yaran dan Kanajin Saboda Mu Ka Yarda A'a Ni Nafison Ka'amince da Zuciyar ka ɗaya Inma Bai Maka Kana da Damar Hanawa Kuma Ko Kaɗan Baka Ɓata Rammu Ba Wallahi." Khaleesat Tayi Karab Cikin Maganar Tareda Cewa, "Ni Wallahi A Yanzun Nadaina Sonsa Nafasa Su Dady Su Bani Wanda Suke SO Ko Meye Shi Zan Zau......"
Tau fa Me Khaleesat ke Shirin Aikatawa Kuma? 🤔
Muje Tareda Alkalamin
FA'IK. ✍🏼
[9/5, 9:16 PM] FA'IK: Typing....... 💻

❤❤SONEEE ....💕💕
(Silar Komai.)