Chapter.....6
So Ne Silar Komai Part 1 Complete Hausa Novel · about 15 min read
Mallakar 👇
Fa'IK ✍️
GARGADI.
Duk Wata Dama A Littafin Nan A Kare take, komai Za'a Aiwatar Sai da Izinin Mai Littafin Dan Haka Akiyaye.
FADAKARWA.
Yima Rubutuna Kyakyawar Fahimta Banyishi Dan Kowa ba. Nayi Dan Ilmantarwa Da Nishadantar wa. A Kuma Shirye Nake Wajen Karbar Kowane Irin Gyara Cikin Fahimta bada Cin Zarafi Ba🙏.
Bissmillahi Rahmanin Raheem
Duk Horn Ɗinda yayi Tayi ban waega ba Illa Na'isa Shagon dake Gefen Gidamu Namiƙa Kudi Tare da Cewa, "Abani kati." Babu jinkiri Yamiko min Nakarɓa da Nufin Injuyo Muyyidin Yasa Rigima ba Inda Zamu Sai na siye masa biskit Dole Namiƙa canjin Da'aka ban Nace Abashi Biskit Ɗin.
Wannan ne Yasa Mutumin dake ta min Horn Ɗazu yasamu Sa'ar Riskar Mu Shagon Bayan Yaga Anmmiƙowa Muyyidin Biskit Ɗin Sai Yace A Ƙaro Masa. Muyyidin kuwa Sarkin Ƙwadayi Yanajin Haka Ya Wangale Baki Yabi Ya kanainaye Wannan Alhajin. Babu Yanda Zanyi Dole Najirashi
Haka Muka jero Mutumin Yana ta Faman Zuba, Shikuwa Muyyidin Yamakale Masa Kamar Ubansa, Takaici Duk Yabi Ya Isheni Ni Ba intahi inbarsu ba yayi Awon Gaba Ɗan Mutane, Dole Haka Na Saurare shi Inda Yasoma gabatar min Da Kansa Cewa, "Sunana Alhaji Saminu Kuma Ni Ɗan Kasuwa ne, Babu Inda Bana Da Plaza A Nigeria Ina Da Mata Daya Dakuma Yara Biyu. Naganki ne Aɗazu Dakika Rako Ƙawayenki Kuma Daga Wannan Lokacine Na Rabu Da Nutsuwata Sai Da Nazo Na Bincika Aka Nuna Min Gidanku Inpact Dae Khaleesat Ina miki wani Irin So Wanda Kallo Guda Da nayimaki Naji Yashigeni Naji Kuma Bazan Iya Runtsa wa Ba Sai Nazo Na gayamaki ina Fatar Zan Samu Karɓuwa." Na Sauke Ajiyar Zuciya Cikeda Mamakin Mutane Watau Bayan Nuna Masa Gidan mu Da Akayi Harda Sunana Aka Gayamasa Kila Har Labarin Gidamu Anbashi.
"Uhumm. Ke Nake Saurare."
Yafadi Hakan Yana Mai Sonji Daga Gareni.
Nace, "Alhaji Saminu Kace Sunan Ka Ko?" Nacigaba Da Cewa, "Maganar Gaskiya Nagode Da Irin Wannan ƙauna Dakake Yimun Nima Kuma Ina Ƙaunarka Saidai Wayanda Suka Gayamaka Wacece Khaleesat Sun Manta Su Gayama Cewa Anyimata Miji Dan Haka Kaga Yanzun Bakin Alkami Yabushe ko. "
"Maganar Yabushe Ma Bai Taso Ba Wannan Kawai Karin Maganar Hauswace In Yanzun Aka Sake Tsomashi Zai Jike Cakab! Amma Bari In tambayeki Yaturo Kuma Yakawo Sadaki? "
Ina Dariya Nace, "Tuni, Harma An Saka Mana Rana Lokaci Kawai Muke Jira... "
Shima Dan Darawa Yayi Kafin Yace, "Jikina Yana Bani Ba Haka Bane, Kawai Kinfaɗa ne Dan Haka Ita Macce Allurace Cikin Ruwa Mai Rabo Ka Ɗauka Dan Haka Ni Na Gani Ina So Kuma Daga Yau Nashiga Layin Masu Nema Finish!"
"Ina Maka Fatar Rashin Nasara."
"ALLAH Bazai Karbi Adu'arki Ba."
Dai-dai Nan Kuma Muka Kawo Bakin Kofar Gida Dan Haka Natsaya Ina Miƙa Hannu Nufin Yabani Muyyidin Shima Yafahimta Da Hakan Amma Sai Yashare Tareda Cewa, "Ki Bani Number ki. " "Bana da Waya"
"Kina Fara Fadar Hakan? Big girl Dake? "
Nalura Alhaji Saminu Dan Duniya ne, Bugu da Ƙari Dan Bariki ne, Ba Wuya Macce Tafada Tarkonsa Domin In Samu In Kaucewa Haka Bari Inyi Saurin Rabuwa Dashi In huta Dan Haka Na Karanto Masa Lambata Yasa A wayarsa Sai Da yakira Yatabbatar Itace Sanan Yamin Sallama Bayan Yabani Bandir Din Dari Biyu Dana Ƙi Karɓa Sai Yamikawa Muyyidin Yajuya Yashige Motarsa Yabarni Da Mamakin Irin Wayyanan Gallah-Gallahn Kuddi A Irin Wannan Lokacin Da Ake Fama Da Matsalar Cash! Watau Shi Mai Kuddi Lamarinsa Dabanne.
Muka Shiga Cikin Gida Ina Cewa, "Ƙasata Nigeria Ho!"
***********
Abdul-Wahab Kuwa Nashigowa Gida Kai Tsaye Ɗakin Innarmu Yashiga Ya'Isko Abubakar ɗin Da Innarmu Suna Zance,
"yawwa Gashima Yashigo." Innarmu Tafaɗi Hakan Sanda Abdul-Wahab Yaƙaraso Abdul-Wahab Yazauna Jininsa A ƙumba A zatonsa Har Abubakar Yafaɗa Mata Halinda Ake Cikine Sai Yaji Sabanin Abunda Yake Hasashe Don Dae Suna Shawara Kan Ya Za'a Sarrafa Kuɗin Da Abubakar Yasamu Na Ɗinkunan Da Yayi A Watan Ramadan. Dan Haka Sai Yace, "Innarmu Bakince Maman Walida (Auntysu kenan) Na Nan Zuwa Jibi Ba?"
"Eh" Su Innarmu Suka Faɗa A Tare.
Abdul-Wahab Yace, "Tau Innarmu Ajira In tazo Mayi Shawarar Tareda Ita Zaifi Bisaga Mu Yanke Batanan Da'ace Bazata zo Bane Da Sai muyi Tunanin Meza'ayi." "Eh Hakan ma Dae-dae ne Kayi Tunanin Ko Can Tana min Kwakwazon Ba'a komai Da Ita. "
"Tau Kingani? "
Innarmu Tace, "Ai Shikenan ALLAH Yakama Mana. Sai Batun Kajinda Kake Kiwata Kaga Sun Tasa Yakamata Akwashe A siyar A Zuba Wasu."
Abdul-Wahab Yace, "Suma A Bari In tazo Ayi Maganar. "
"Nidae Innarmu koda Za'a Sai da Abar muna Biyu Mu Dan Yanka Muci."
Abubakar ke Wanga Maganar Yana Tanɗe Harshe Alamar Kawaɗayi Nan Da'ake Jin Takaicinsa. Abdul-Wahab ya Hararesa Yana Cewa, "Maye! Ko ɗai Baza'a Bari Ba Sai Dawa Za'ayi, Zanyi Sabbin Ɗinkuna A Wannan Samester Da Zamu Koma."
"Dan ALLAH Yaya Na." Abubakar Yafaɗa Cikin Nuna Kalar Nuna A tausaya Masa Ɗinan. Duk Suka Sa Dariya Innarmu Nacewa, "Rabu Dashi Ukku Ma Za'a Barmaka Kasha Farfesu." Abubakar Yakyalkyale Da Dariya Yana Yiwa Ya Abdul-Wahab Dariya. Da Gwalo Abdul-Wahab Ya Hararesa Tareda Cewa, "Mai Ƙaton Kai, Kawai Nidai Taso Muyi Magana."
A Ɗakinsu Suka Baje Abdul-Wahab Na koro Masa Bayanin Duk Yanda Soyayyar Sa Da Khaleesat Ta Samo Asali. Yakarkare Masa Labarin Da Cewa, "Kaji Halin Da Nake Ciki Ƙanina, Kuma Wallahi Zan Iya Mutuwa In Kace In Rabu Da Khaleesat A Irin Wannan Halin."Jin Wannan Furuci Abubakar Sai Ya Rafka Tagumi Yana kallon Yayan Nasa Yama Rasa Mai Zaice. Sai Abdul-Wahab Ɗin Ya magantu, "Meye Ka Tasa Ni A gaba Haka kana Kallon Kamar Kasamu Tv? Nafa Gayama ne Dan A Samu Mafita."
Abubakar Ya Sauke Ƙatuwar Ajiyar Zuciya, Kafin Yace, "Ya Abdul Da Kashawar Ceni Kafin Fara Wannan So Dana Baka Shawarar Karka Bada Imaninka Akansa Haka Saboda Akwai Matsololi Da Yawa Tatareda Wannan Son Naka Bayaga Haka Matan Yanzu Ya Abdul Basu Da Tab... " Cikin Ɓacin Rai Abdul-Wahab Yaɗaga Masa Hannu, "Wai kai Meyasa Bakinka Bai Iya Furta Alkairi Ba? Meyasa Baka Kwararamin Gwaiwa Sai dai Kacika Ni Da Kiran Matsala! Matsala!! Matsala!!! Why? Abubakar? " Abubakar Yalura Gaba dae Yaya Nasa Yayi Riga Yayi Nisa Baya Jin Kira Kuma Duk Wani Abu Yanzu Da zai Gayamasa Bazai Taɓa Fahimtarsa Ba, Indae Ba Mara Masa Baya Akan Hakan ba Dan Haka Bari Yabi Yarima Yasha Kiɗa, 'Masara Intaji Wuta Ita Ka Hwaɗi' Dan Haka Sai Yace, "ALLAH Yahuci Zuciyarka Ya Abdul Yasanya Alkairi Ya Kuma Mallaka ma Khaleesat. Yaushe Zamuje Inga Aunty Tawa?"
Ga Mamakin Sa Sai Kawai Abdul-Wahab Yasaki Fuskarsa Cikin Fara'a Yace, "Tace Yau Dadynsu Da Yayan Su Zasu Dawo Zanso Muje Yau, But Yau Kaga Sallah Ne Ansha Hidima Angaji So Kawai Mubarshi Gobe Da yamma Haka Sai Muyi Wa Gidan Tsinke Kaga Furen Zuciyata Na tabbata Zaka Yaba Da Zabina." Yakarkare Maganar Kamar Da Ita Masoyiyar Tasa Yake Magana Cikin Wani Irin Shauki Abubakar Yace, "Seriosly Yaya?"
"Sosaima Kuwa." Abdul-Wahab ne Mai Faɗar Wannan Maganar.
Dole Ranar Khaleesat Ce Takasance Abin Firar Tasu. Shikuwa Abubakar Sai Mamaki Shin Dama Hakan Son Da Ake Faɗa Yake? Indae Haka Yake Baya Fata Yayi So.
*************
Basu Samu Zuwa Biyu Ga Sallah Ba, Saboda A Ranar Abubakar ya Wuni Da Zazzaɓi Wanda Suke Zaton Wahlar Ɗunki ce Da'aka Sha Acikin Azumi Ta Sanya Hakan. Badan Haka Abdul-Wahab Yaso Ba Suka Dae Hakura Rana Ta Ukku Ga Sallah Abubakar Ɗin Yaɗan Farfaɗo Bawai Dan Yana Iya Zuwan Ba Sai Don Kula Da Ya Abdul Ɗin Nason Suje Yasa Ya ƙoƙarta Yanuna Zai Iya Zuwa.
Dan Haka Da Zumuɗin Abdul-Wahab Suka Shirya Suka Caɓa Ado Cikin Wata Zazzafar Shadda Light blue (Watau Kalar Sararin Samaniya) Sai Maiko Shaddar Take Tana Kyalli Alamun Sabonci Ɗaya ce Daga Ɗinkunansu Na Sallah Wanda Duk Abubakar Ɗinne Yaɗinka Musu Su Dan Cin Bukin Sallah.
Innarmu Takkalesu Takara Kallon Zuka-Zukan Samarin Nata Tace, "Masha'allah ƴayan Innarsu ALLAH yayi Muku Albarka Yau Kuma Sai Ina Haka?" Abubakar Na murmushi Yace, "Innarmu Taɗi Zamuje Ɗan Autanki Yafara Nema?" Innarmu Tace, "Auta Yayi Azarɓaɓi Meye Na Gaggauwa Haka? " Sanda Take Faɗar Hakan Zuciyar Abdul-Wahab Tai Wani Irin Bugawa Wanda Da Suna Kusa Da Juna Da Zasu Iya Jin Bugawarta Amma Sai Yalayance Yana Cewa, "Tau Meye Aciki Innarmu.?"
"Babu Komai Sai Dai Komai Ai Lokaci ne, In Yazo Za'ayi Amma Ina Tunatar Da Ku Akwai Muhimmin Abu Gareku Kafin Aure Dan Haka Karku Yiwa Aure Gaggauwa, Ina Da Burin Kufara Gina Kanku Lokacin Ne Kuma Su Matan Su Zasu Nemeku Ba Ku ba.
Amma Ku Tambayeku A irin Wannan Yanayi Damuke Ciki Aure Yakamace ku? Dan Haka Ku Kwantar Da Hankalinku Komai Yana Da Lokacinsa Kuma Ko Bayan Raina Zaku Fahimci Manufa Ta Ta Kufara Gina Kanku Kafin Aure."
Abubakar Yaji Dadi Matuka Da Irin Bayanin Da Innarmu Tayi Wata Ƙila In
Abdul-wahab Bai Fahimci Bayaninsa ba Tau Zai Fahimci Na Innarmu. Yayinda A ɓangaren Abdul-wahab Kuwa Sai Yake Ji Kaitsaye Dashi Innarmu take. Jikinsa yayi Wata Irin Mutuwa Kasala Ta Dabaibayeshi Amma Son Khaleesat Yana Ta ƙoƙarin Danne Komai Yana Nuna Masa Cewa, "Ai da Innarmu taga Yanda Suke Son Juna Dole Zata Aje Ra'ayinta Tabarsu Suyi Aure." Dan Haka Sai Wannan Tunanin YaƘara Masa Kuzari Dai Sanda Abubakar Ke Cewa, "Innarmu Gurin Matar Yusuf Zamuje Gaida Iyayenta."
"ALLAH yakaiku Lafiya, ku Gaida Mana Surukar Tamu." Innarmu Ce Tayi Wannnan Maganar A Sanda Su Abdul-wahab Suka Miƙe Suna Nufin Fita.
Kk Napep Suka Tare Ta Kai Su Hargidan Gimbiyar Tasa Suka Fito Yana Ƙoƙarin Lalubo Number Khaleesat Tareda Sanarda Ita Suna Bakin Ƙofar Gida. Ba'a Ɗau dogon lokaci ba Nafito Cikin kyakykyawar Shigar Da Takara Tafiyar Da Hankalin Abdul-wahab Yanaji A Ransa Inbai Aure Khaleesat ba Mutuwa ta Wajaba Gareshi. Yayinda Shikuwa Abubakar A Ransa Yake cewa, Masha'allah Lalle Khaleesat Kyakykyawa ce Ta Karshe Dole Ne Ya Abdul Yamace Akanta. Tau Da Wannan Saƙar Zuci Muka Nufi Cikin Gidan Namu Yayinda Tsakanina Da Abdul-wahab Muke Ci Gaba Da Jifar Juna Da Murmushi Da Kuma Saƙon So Kala-kala.
Zubewa Sukayi Har Kasa Suna Kwasar Gaisuwa Sanda Suka Iso Falon Na Momy Tana Zaune Cikin Hijabi, Bayan Gaishe-Gaishe Take Umurtarsu Su Zauna Sosai Su Kuma Sha Ruwan Da Khaleesat Din Tajere A gabansu Kafin Baban Nata Ya'iso Yanzu Yana Kan Hanya.
Daganan Kuma Sai Momy Tamike Tabar Musu Falon Abdul-wahab da Khaleesat Sai Satar Kallon Juna Ake Ana Murmushi Ana Cigaba Da Aikawa Juna Sakon So.
Abubakar dae Na kule Dan Haka Yakatse Wannan Firar Ta kurame Da Cewa, "Aunty mu Barka da Wannan Lokaci. " Cikin Yanayin Kunya Take Amsawa, "Yawwa Ɗan kanenmu Ina Fatar Kana Lafiya Ya Kuma Innarmu."
"Alhamdullah Muke, Innarmu Kuwa Tana Gaisheki kwarai da gaske." Abubakar ne Yayi Wannan Maganar Yana Mai ƙokarin Tsiyaya Ruwan Faro Acikin Cup Kafin Ya dauka Yakai bakinsa, Adaidai Lokacin Nake Cemasa "Ina Amsawa ALLAH karawa Innarmu Lafiya da Nisan Kwana Masu Albarka."
"Aunty Kifa daena Jin Kunya Na Ni Nan Dakike Ganin Nine Ɗan Aikenki Da Zan Rika Yo Maki Cefane Dan Yanzu Haka Kina Tarewa Zan Yowa Innarmu Hijira Kular Abinci Na Gidan ku Zan Maidata Saboda Adinga Shan Man Shanu Tareda Ni." Cikin Dariya Nace, "Kai ka soma Yiwa Innarmu Haka? "
"Yo meye Aciki Ki Tambayi Yaya kiji Ko Yan.... "
"Kai Auta Kashiga Ukku Wannan Zuba Haka Sai Kace Radio?" Ya Abdul-wahab Ke Masa Wannan Maganar Yana Harararsa. Nikuwa Nai Maza Na Taresa Da Cewa, "Tau?... Kajimin Mutum Shikenan Tun Yanzun Zaka Fara Shiga Tsakanina Da ƊAn Kane na?" Duk Mukayi Dariya Abdul-wahab Yace, "ALLAH Bada Hakuri Mai Ɗan Kane Ina Gefe Sai Na Ganku A Rana."
"insha'allah Ma Bazaka Gannmu Ba." Abubakar Ne Ke Wannan Maganar Nima Nace, "Gayamasa Dae."
Shidae Abdul-wahab Sai Yafita Batun Mu Ya Buɗe Gwangon Maltina Da Yaketa Raɓar Sanyi Kamar Yanzun Aka Fito Dashi Daga Frij Ya soma Nikuwa Da Abubakar Sannu A Hankali Muna Cigaba Da Fahimtar Juna Ta hanyar Yar Tattaunawar Damuke. Acikin Wannan Halin Dady Yasamemu Dan Haka Sai Namike Nabasu Guri Su Gaisa.
Bayan Gaishe-Gaishe Dady Yasoma Dan Yimusu Tambayoyi Wanda Mafi Yawa Abubakar Ne Ke Bada Amsa. Kafin Yayi Musu Fatar Alkairi Yamike Yabasu Guri Yana Mai Cewa, "Inkunje Gida ku Gaida Magabatan." Cike Da Karsashi Suka Amsa Saboda Yanda Duk Gidan Dai Kowa Yake Karramasu.
Bayan Fitarsa Abubakar Yayi ƙoƙarin Matsowa Kusa Da Ɗan Uwan Nasa Yana Cewa, "Maganar Gaskiya Yaya Kayi Zaɓi Mai kyau, Badon Kalubalen Da Nake Ha.... " Abdul-wahab Yayi maza Yadaga Masa Hannu Yana Mai Cewa, "Kaga Auta Inba Alkairi Zaka Faɗi ba Kayi Shiru Ai Ko Manzo Yahore mu Da Haka ko?" Batareda Yajira Amsarsa ba Yaci Gaba Da Cewa, "Insha'allah ma Innarmu Zata Yarda Arziki Ai Na ALLAH Kuma Shike Komai Kuma Shi Yana Juyarda Tsanani Zuwa Sauki, Dan Haka Ni Nasani Innarmu Bazata Kasa Fahimta Ta ba Duk..." "A'a Yakikayi Tsaye Anan Baki Shiga Ba Muje Naga Surukin Namu." Ya Nuradden Ne Yakatsamin Laɓen Da Nakeyiwa Su Abdul-wahab Dan Na Nufo Ɗakin Naji Suna Wannan Maganar Dan Haka Sai natsaya In Saurari Maganar Tasu Tau Kuma Saiga Ya Nuradden Yakatsemin Hanzari.
Jiki Ba kwari Muka Shigo Nakuma Saman Kujera Nazauna Ina Kallon Yanda Suke Gaisawa Da Ya Nuradden Nakurawa Kyakykyawa Fuskar Abdul-wahab Ta Yan Fulanin Asali Ido Ina Ji In Ban Auri Abdul-wahab Ba Irin Wannan So Danake Masa Mutuwa Ce Kawai Zanyi Nayi Nisa A Tunanin Sai Jinayi Ana Ɗan buga Hannaye A Gaban Fuskata Irin Yatsun Nasa Suna Bada Yar Kara Kas! Kas! Nai Firgigit Ina Sunne Kaina Tareda Murmushi Abdul-wahab Ya Zauna Gefena Yana Duk Wannan Tunanin Nameye Haka? Tunanin me kike Haka?" Murmushi Nayi Ina Kallonsa Harcikin Ido Da wani Irin Shaukin So Nace Masa, "Tunanin ka mana Nake."
"Tau Ai Gani Kusa Dake Ko? Dan Haka Saiki Hutar min Da Zuciyarki Wajen Tunanin."
"Yaushe Kake Tunanin Za'a Saka Mana Rana?" Abunda Naji Bakina kenan Yafurta Nayi Saurin Rufe Fuskata Cikin Matsainai Ciyar Kunya Ba'a Binda Nai Niyyar Faɗa ba Amma Wannan Tunanin Shine Yake Zuciyata.
Cikim Murmushi Abdul-wahab Yace, "Kidaina Jin Kunya Ta My Fretty Kuma Ni Kaina Tambayar Danake Son Yi Maki kenan Saboda Naƙagara Inkai Wannan Kyakykyawan Fure A gidana."
Nidae Nayi Shiru Ba'abun Cewa Face Na Sunkuyar Da Kai Ina Aikin Murza Zoben A zurfar Dake Hannuna Dan muddim Nace Zan Cigaba Da magana Tau Ba Shakka Zan Ta Baran-Bara Mana ne. Kamar Abdul-wahab Yasan Tunanin Danake Yace, "my Fretty pill free Kigayamun Abun Da Yake Ranki, In Bamu Gayawa Juna Sirrin Zukatan mu Waza mu Gayawa? "
"Babu!! " Nafadi Hakan Ina Mai Sauke Wata ƙaƙƙafar Ajiyar Zuciya Kafin Nadora Da Cewa, "Zanwa Iyayena Maganar Duk Abunda Suka Yanke Zakaji? "
"Da gaske? " Nagirgiza Tareda Bashi Tabbacin Da gaske.
Tau Haka Firar Tamu Takasance Ta Iya Tsawon Lokaci Kowanenmu Na kokarin Nuna Wa Dan Uwansa Yanda Yake Da Muhimmanci Acikin Ransa Hardae Yamike Yana Mun Sallama Tunda Dama Shi Abubakar Tuni Yafita Waje Tareda Ya Nuradden.
Namike Ina Cewa, "Baku Ci Komai Ba fa, Dan ALLAH ka Zauna Inkirawo Abubakar Yazo Ku... "
Yayi Maza Yace, "A'a Munsha lemu Dan Haka muna Godiya Bari Kawai Zamu Wuce, "
Nashagwabe Masa Ina Buga Kafafu "Kai Habibi Wallahi Su Momy Bazasu Ji Dadi ba Bakuci Komai ba ALLAH! Kuma Wallahi Ni Zata yiwa Faɗa Tace Laifinane. Sannan inda Kagani Tun Safe Muke Ta Aikin Haɗa Kayanan Nifa Harda ƙonewa Nayi."
Ba Sai Abdul-wahab Yalalace Gurin Kallon Wannan Shagwabar Ba Yana Kara Jin Cewa Lalle Nann Duniya Bashi Da Mata Inba Khaleesat ba. Cikin Wani Irin Shaukin So Yace, "Tau Shikenan Yanzun Yakike So Ayi Baby? "
"Yanda Za'ayi Kabari Na kwashe Muku A Leda Dan Nan Bazaku Sake Ba." "Kajita Da Wayo Mexai Hana Musake Nan Ma Ai Muma Gidanmu ne Ko?"
"Eh Din Dai. " Batareda Najira Cewarsa Ba Nakwashe Duk Kayan Snacks Dinda Muka Toya Masu Nida Aunty Shahida (Matar Ya Nuradden) Kafin Muka Fito Tsakar Gida Nashiga Dakin Da Su Ya Nuradden Suke Shi da Abubakar Ina Sanar Musu Zasu Wuce Wai, Dan Haka Abubakar Yamike Yafito Suna Sake Yin Musabaha Da Shi da Ya Nuradden Nashiga Ɗakin Aunty Shahida Nasameta Da Ɗaurin Kirji Tana Shafa Mayuka Ga Alam Tafito Wanka Ne. Nace Mata Su Abdul-wahab Zasu Shigo Gaidata Dan Haka Tai Maza Tace, "Bani Hijabi Can. " Namiko Mata Tasaka. Sanda Su Kuma Suke Sallama A bakin Kofar Ɗakin, Muka Amsa Kafin Suka Zube Nan Bakin Ƙofar Suna Gaidata Sannan Suka Mata Sallama.
Har Tsakiyar Gida Na Rakasu Muka Rabu Kamar Bazamu Rabu Da Hubbina Ba. Najuya Cikin Farinciki. Suma Suka Tafi Cikin Murna.
Da Murmushi Nashiga Ɗakin Momy Ina Cewa, "Momy Kinga Abdul-wahab Ko? "
"Eh Nagani, Amma Ai Kema Kinsan Baza'a Hadashi Da Alhaji Saminu Ba ko? Ke ƙuruciya Shi Ƙuruciya Wazai Ɗora Wani Akan Hanya? Ni Banga Wani Makosa Da Alhaji Saminu Keda Ita Dakika Fifita Soyayyar Wannan Yaron Akan Tasa ba."
Jikina Yayi Mugun Sanyi Meke Shirin Faruwa Ne Karfa Alhaji Saminu Yazamowa Rayuwata Matsala Tunjiya Yazo Gidannan Nake Ganin Kamar Duk Ya Siyesu. Kuma Ni Wallahi Dana San Haka Zata Faru Da Ban Bashi Dama Yashigo Gaida Su Momy Ba.
Dan Dai Shi Sarkin Naci ne Kuma Ba yanda Zanyi Dashi Namasa Iso A gurin Su Momy Da Sai Dai Ai Na banza Ne. Tunda Tun Kafin Ma Nai Masa Ison Sai Da Yasallama wa Dady Suka Fara Ganawa Dan Ma Dadyn Ne Yace Min Inje Waje Ina Da Baƙo Danshi A Tunanin sa Ma Shine Abdul-wahab ɗin Da Na Ishesu Da Labarinsa.
Na numfasa Da Wannan Dogon Tunanin Danayi Kafin Nace, "Amma Momy Ab..... "
"Kinga Karki Isheni Da Surutu Sallah Zanyi, Magarib Tana Karatowa Kije Dadyn ku Na San Ganinki Yana Can Falo. "
Cikin Mugunyar Kasala Da Mutuwar Jiki Na Nufi Inda Dady Yake Sai Dai Shima Ina Zuwa Yana Fitowa yacemin Zashi Masallaci Inje Inyi Sallah Kafin Yadawo Inzo Zaiyi Magana Dani.
Nace, "Tau. " kawai Kafin Na nufi Dakina Domin Yin Sallar Nima Ina zuwa Naga Waya ta Na Haske Alamar Anturo Sako Dan Haka Sai Najawo Wayar Daga Cajin Dake Take Naduba Abdul-wahab Ne Yasanar Dani Sun Isa Gida Da Kuma Sauran Yan Kalaman Ƙauna Haka.
Murmushi Kawai Nayi Sai Dai Nakasa Samun Kuzarin Mayarmasa Saboda Maganar Da Momy Tayimin Ta Tsayamin A Rai Ga Kuma Dady Zai Gana Dani Ko Meye Hakan Ke Nufi?
Dan Haka Komai A kasalance Nakeyinsa Har Na Ida Sallar Na Zauna Ina Lazimi Zuciyata Cike Take Da Wasu Wasi Da Tunane-Tunane.
Adu'a Nayi Na Shafa Na Nufi Falon Baba Nasameshi Zaune Yana Kurba Shayin Cittah Da Momy Takai Masa A Cupi Guri Na Samu Na Zauna Ina Mai Jiran Inji Mai Dady Zaice. Saida Yakurba Shayin Kafin Yadubeni Yana Aje Cup Din Kan Center Table ɗin da ke Gabansa "Naga Abdul-wahab Nakuma Ga Alhaji Saminu Duk Kuma Na Yaba Da Zaɓinki Saidai Mu A Matsayin Magabatanki Mun Zaɓa Maki Alhaji Saminu......
Daradammmmmmm Shine Ƙugin Da zuciyata Tayi.
Tirkashi!!!!!!
Muje Chapter Ta Gaba
[9/5, 9:13 PM] FA'IK: Typing....... 💻
❤❤SONEEE ....💕💕
(Silar Komai.)