Chapter.....34
So Ne Silar Komai Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Mallakar 👇
Fa'IK ✍
GARGADI.
Duk Wata Dama A Littafin Nan A Kare take, komai Za'a Aiwatar Sai da Izinin Mai Littafin Dan Haka Akiyaye.
FADAKARWA.
Yima Rubutuna Kyakyawar Fahimta Banyishi Dan Kowa ba. Nayi Dan Ilmantarwa Da Nishadantar wa. A Kuma Shirye Nake Wajen Karbar Kowane Irin Gyara Cikin Fahimta bada Cin Zarafi Ba🙏.
Na Sadaukar Da Wannan Chapter Ga Yar Uwa A Harkar Rubutu HADIZA SALISU SHARIF. Wacce Tarigamu Gidan Gaskiya Ya ALLAH Ka Karɓi Bakwancinta Ka Kyautata Tamu In Tazo. 🙏
Bissmillahi Rahmanin Raheem!!!
Taufa Wasa Farin Girki Kallo Kuma Yakoma Sama Akace Shaho yaɗau Giwa. Gabaki ɗaya Mutanen dake Cikin Falon In Kacire Dr Mai ƁOYAYYEN Suna Dakuma Almajirin Gidan Su Khaleesat ɗin Watau Sani tau Sauran Kam Duka Sunkasa Fahimtar Wannan Zaurancen Na Khaleesat domin Kuwa ko Su Baba Tanimu Wani Suka Sani Wanin Basu Sani Ba.
Hakan Yasa Gaba ɗaya Falon Suka Ƙara Shiga RUƊANIN TUNANI Ƙwaƙwalwar Su da Tunanin su Yaɗaure Tamau! Dr Mai ƁOYAYYEN Suna ne Yalura Da Hakan Dan haka Ya Musƙuta Cikin Murmushi Kafin Yasoma Cewa, "Inaga Yanzun Khaleesat Yakamata Ki Warware Masu Wannan ƘULLALLEN ƘULLI Hakanan." Yana Ajiye Zancen Nasa Khaleesat Taɗora Da Cewa Abinda Yafaru Shine....... 👌👇
>- - - - - - ----------------------->
Da Yammacine Bayan Angama Ruwan Sama da Aka Wayi Gari Anatayi Kamar da Bakin Ƙwarya.
Ina Cikin ɗakina Wayata ce A hannu Na Inata Saƙe-Saƙe Acikin Raina Sai ga Kiran Dr Jabir Yashigo Acikin Wayar Tawa Kamar Bazan ɗaga ba Saboda Haushin sa Danakeji Ina ga Kamar Shine Yazama SILAR Wargaje Alakata da Masoyina Abdul-wahab.
Naja ɗan Karamin Tsaki Sanda Wancan Kiran ya yanke Waninsa Yasake Shigowa Naɗaga Wayar Tareda Kaiwa A Kunne na Ina Saurare daga Gareshi Batareda Nayi Tunanin Cewa Ni Yakamata Infara Magana. Shiru Na ɗan Mintoci Yara tsa Tsakanin mu Kamar Ba Katin sa Ake Cinyewa ba. Na yunƙura Cikin Hasala da Nufin In Katse Wayar Shikuwa Kamar yasan Abunda Nake Niyyar Aikata wa Yayi Saurin dakatar dani Ta Hanyar Cewa, "Karki Kuskura Ki Kashemin Waya Nida Ake Jnayewa Kati Bankashe ba kece Zaki Kashe?" Tsaki Nayi Niyyar Yimasa Amma Sai Naji Nakasa Sbd Harga ALLAH Dr Jabir Na Matuƙar Yimin Ƙwarjini. Dan Haka Sai Na Samin Kaina Da Cewa, "Kayi Haƙuri."
"Anƙi Ayi Haƙurin." Dr Jabir Yamayar Min A Ƙufule.
Wani Irin Takaicinsa Yataso Yarufeni Inda Zan Iya Wallahi tas! Zan Zageshi Dan Haka Nakeyi Wa Su Alh Saminu Amma Shi Nakasa Ko Meyasa? "Saboda Shi Ya Yi Musu Finti Kau."daga Can Wani Ɓangaren Na Zuciyata Yace Hakan.
"Kina ji Ba?" Dr Jabir Yakatse ni daga Tunanin danaje.
Nace, "Uhummm!". "Tau Kisameni A plus Center." Yace dani Haka Batareda Kuma Yajira Cewa ta Ba Yakashe Wayarsa. Yabar ni da Kallon Wayar Kamar Yau Nafara Ganinta Saidai Idona ne Kawai Ke Kanta Amma Hankali na Bayanan Yana can Wurin Tunanin Tau Me Dr Jabir ke Nufin Da In Sameshi Plus Center? Kodai Yagaji da Tsiwar da Nakeyi Masa Zaiyi Maganin Abun? Ai kuwa Bazanje Ba. 'Tau Ai ko kije ko Karkije Nan da Wasu ƴan Kwanaki Kina Hannunsa A Wannan Lokacin Kin'isa Guje Masa ne? Rashin Zuwan ki Ma Yanzun Zaiƙara Maki Wani Laifi." Wannan Saƙe-Saƙen Nayi Tayi Hardai ɗayan Ɓangaren Zuciyata tayi Rinjaye Akan Inje Kawai. Dan Haka Nashirya Cikin Wani Farin Less ɗina Mai Matuƙar Ƙyalli Nazuba Hijabi Mai Hannaye Kafin Naɗan Mutsutsukawa Fuskata ƴar Hoda Nayi ƴan Shafe-shafen Na Da Aka Sanni Dasu Kana Nafito Zuwa Gurin Momy Nasameta A Kitchin tana Aikin Sanwar Dare Ban Ɓoye Mata Komai ba Nasanar da ita cewa da Dr Jabir Zamu Haɗu Tace, "Adawo Lafiya. Kuma dai A Kula Banda Yin Dare."
Na Zumɓuri Baki Cikin Shawagaɓa Gamida Cewa, "Kai momy Wane Dare Kuma?" Tace, "Nadai Gayamaki Dan Wallahi In Dadyn Ku Yadawo Yatarar Bakyanan Kinsan Sauran." Nace, "Zankula Momy." Tace "Dadai Yafi." Kafin Tasa Hanun Cikin Jikkar Cinikin ta Na Ƙwasai da Dankali Taɗauko Kuɗin Kk Napep Tabani. Na'amsa da Godiya Natafi Ina Yimata Sallamar Sai Na dawo. Gane Tafe Har Plus Center Aka Ajiyeni Nakira Dr Jabir Gamida Sanar da shi Cewar Na'iso. Yace, "Jirani Ina Zuwa." Minti Biyar Sai Gashi Yana Tambaya ta Ina Mai Kk Napep ɗin Nace, "Na Sallame Shi." Murmushi Yayi Tareda Cewa, "da kyau Hajjaju." Cikin Ƴar Shagwabar da Bana Rabo Nace, "Momy ce Fa Tabani." Kallona Kawai Yayi, Kafin Yayi Hanzarin Kauda Kansa Yajuya Yanufi Cikin Nikuma Ina Binsa Abaya Cak! Ya tsaya Sai da Na Iskesa Sannan Muke Tafiya Tare.
Ƙarkashin Wata Rumfa Muka Zauna Kan Wasu Fararen Kujerun Roba, Rumfar An Lailayeta da Wani Irin Grass Carpet Sai Iska dake Hurowa Akai-Akai. Lemu da Met pie Dakuma Donoth Yasa Aka Kawo Mana. Bayan Ankawo Yasoma Cin Nashi Nikuwa Na Harɗe Kawai Kan Kujera Riƙe da Wayata Batareda Nasan Taƙamammen Abinda Nakeyi da ita. Gabaki ɗaya Na Matsu Inji Me Wannan Haɗuwar Tamu Take Nufi Ko dan Yalura da Hakanne Yasa Yakemin Jan Aji Oho.
"Me Kike Jira Bakici Ba?" Naji Muryar sa ta Ratsa dodon Kunnena.
Naɗago dara-daran Idanuna Tareda Kallon Sa Shima Yaɗago Kai Yana Ƙokarin Kallo na Aikuwa Nayi Hanzarin Maida Nawa Ƙasa Saboda Bana Iya Haɗa Ido Dashi. Kwata-kwata Tsoron Mayyun Idanunsa Nakeyi Masu Wani Irin Maganaɗiso.
"Nace Me Kike Jira Bakici ba?" Yasake Maimaita Maganar Sa.
Na Zumɓuri Baki Cikin shagaɓwar Tawa Nace, "Ni Bana cin Abinci A Waje."
"Da Kyau, Sanda Kike Fita Yawon Holewa da Ire-iren Su Alh Saminu Keke Iya Cin Abinci A Waje Ko? " da Wata Irin Razana Nake Kallon Sa Mutumen Nan Shu'umi ne Ya'akayi Yasan da Wannan Maganar?
"Nikam karki Haɗiye ni Irin Wannan Kallo Haka." Nayi Hanzarin Ruzunar da kaina Ƙasa Cikin Kunyar Yanda Nasaki Baki da Hanci Ina Kallon Sa. Nasoma Wasa Awarwaron da Ke Hannuna.
"Khaleesat!" Karo Na Farko Da Na Soma Jin Suna na A bakinsa Kamar Kuma Shi Yaƙirƙiri Sunan Saboda Iya Fadarsa. Kai Dr Jabir Karshe ne.
Naɗago da Kaina Tareda Cewa, "Na'am!"
"Ɗauki Abincin Nan Ki ci." Yafaɗa Cikin Wani Irin Bada Umarni.
Haka Nasoma Cin Mitpie ɗin Sannu A Hankali Kamar Wadda Ke Cin Kashi.
Yayinda Shikuwa Yagama Cin Nashi Yaɗauki Lemun Yana sha. A Raina Nace, 'Shidai Baya Wasa da Cikinsa Kenan.'
Gyaran Murya Yayi Sannan Yasoma Magana. "Nasani Kina Cikeda Mamakin Haɗuwarmu Nan da Kuma Son Sanin Meye SILAR Haɗuwarmu Anan ɗin."
Kafin Yaɗan Numfasa "Tau Ba Komai bane Yasa Na Nemi Da Mu haɗu ba Saboda Ina Son Yi maki Wani Taimako ne Tau Amma Ina Son Kimin Alkawarin Gayamin Gaskiya Sa'anan Ki Saki Jiki Mu Tattauna Sosai Cikin Fahimta." Yakarasa Maganar Yana Mai Tsura Min Ido. I zuwa Yanzun Na dakata daga Cin Mitpie ɗina Shi kawai Nake Saurare Batareda Wani dogon Nazari Ba Nace, "Nayima Alƙawari."
Yace, "Good! Dafari dai Ina Son Insan Wane Plan Kike Shiryawa A Yanzu?"
Nayi Shiru Ina Kallon Sa Kamar Ban Fahimci Maganar tasa ba Saidai Nafahimcesa Tsabagen dai Mamaki ne Na Irin Wannan Kaifin Tunanin Nasa ne Nake.
"Ina Nufin Wanda Kika Saba Shiryawa Aduk Sanda Kikaga Wani Abu Da Ke Ƙokarin Rabaki da Masoyinki Abdul-wahab."
Muka ɗanyi Shiru Cikin Nazari Yana Kuma Jiran Cewata Saidai Haryanzun Bance Komai Ba.
Zan Tsahirta Nima Anan Kafin Suma Suɗan Tashi Cewa Wani Abun Na dawo Maku A Chapter ta Gaba Kuci Gaba da Kasancewa Tareda Alkalamin 👇
FA'IK. ✍🏼
[9/5, 9:16 PM] FA'IK: Typing....... 💻
🔔📚
*JARUMAI WRITER'S ASSOCIATION📚*
_{Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausa
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=337435884671992&id=103920888023494&sfnsn=mo
💪🏻J.A.W 💪🏻
❤❤SONEEE ....💕💕
(Silar Komai.)