Sashe 9
Na Faɗo Daga Bene Na Zarce Rijiya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kafin in
aura jawabina inaso wata ta taso ta bu
e mana wannan taro mai albarka da adda'a" Wani jin da
i ne mara musaltuwa naji yana lullu
eni sai nake ganin kamar zan samu sassauci matsalolina ko da da iya shawari ne, kuma
ila in samu wa
anda zasu fahimtar dani inda maganin matsalata take.
Halima Bawa Amirar mu a makaranta ita ta tashi ta bu
e mana taron da adda'a.
Kafin kuma Habiba Bala ta
aura.
"To kamar dai yadda na fa
a dalilin assasa taronnan badan komai bane sai dan mu dinga zumunci da
arfafar junanmu, da ba juna shawarwari masu kyau.
Sannan inason mu ware wani asusu na taimakon kai da kai.
Ta hanyar ajjiye wasu
an ku
en da zamu taimaki junanmu dashi.
Gwargwadon abunda kake dashi shi zaka zuba tunda ba adashe bane, in ma baka da halin zubawa mun
auke maka, hakan bazai sa mu kasa taimakonka a lokacin da bu
atar hakan ta taso ba.
Ba komai bane yasa nayi wannan tunanin ba face
an matsalolin dana
an shiga a baya wanda wani sirrina ne, amman alhamdulillah komai yanzu ya dai_daita wannan halin ne yasa na tuno daku.
Nasam yanzu mata kaso casa'in na gidan aure ha
uri suke yi kawai.
A wannan zamanin ba ko wanne namiji ne yake iya sauke dukkan hakkokin da suka rataya a wuyanshi ba.
Kaso hamsin daga cikin mazan talauci ne yai musu katutu, ko yawan yara da tarin mata daya zube a gida yasan bashi da halin kula dasu.
Kaso hamsin
in kuma mugunta ce da som ganin sun tauye matayen aurensu yake sawa su kasa sauke hakkokinsu.
Bance duka aka zama
aya ba kar maza su samu jakar tsaba.
Mu kuma matan bama yi ma kanmu adalci.
Mun shigo zamanin da bayan zaman auren dole kina da bu
atat sana'ar da zaki dinga juya taro ya koma sisi.
Ko kuma kiyi karatu ki yi aiki.
Ta hakane zamu tsira da mutuncinmu a gidajen aure a dena ganinmu a tagaiyare a ha
u a rufa ma kai asiri.
In ya kawo ayi, in ma bai kawo ba ke zaki
auka da kanki kiyi.
Amman fa in ma Allah ya ha
amu da mazaje masu tsoron Allah, nagartattun mazan da suka san darajar mace kuma basa son suga mace tayi kuka ko ta shiga damuwa ba.
To zama haka fa bai ganmu ba.
In kina da
an canjinki wani wula
ancin ma namiji bazai iya tunkaro inda kike dashi ba.
Amman mazan yanzu in ba kya aiki ba kya kasuwanci ganinki suke a matsayin nauyi a kansu.
In talaucinshi ya bugoshi ya dawo gida ya sauke miki buhun rashin mutunci.
Ni kiran da zanyi mana shine ilimi yana da matu
ar mahimmanci ilimin addini dana zamani, ko zamu ha
a da sana'a mata ya kamata mu yi ilimi ko da mijinki bazai barki kiyi aiki ba, ke a_kan_ karan _kankin_ kanki zaki zauna lafiya jahilci ai babban ciwo ne.
Ni nayi karatu na karanta fannin ilimin limitanci ni likitan mata ce ina aiki a babban asibitin Bauchi.
Bari in ga wa
anda da suka ci gaba da karatu bayan gama sakandare" Cikin zolaya tayi maganar tata.
Naji da
in maganganunta sosai wallahi, na yarda rashin ilimi bai yi ba a rayuwa, ni dai na addinin ma iyakata makarantar allo da nayi a shanono ina dai dana Sallah.
Boko a
aramar sakandare na tsaya, kuma na taso da haza
a da son ganin nayi karatu mai zurfi.
Amman Baffa ya dakatar mun da karatuna yai mun aure.
alilan ne daga cikinmu suka gama jami'a suke aiki.
Sune suka fita daban ko a cikinmu.
Halima Bawa atampar dake jikina tafi tata kyau a ido.
Amman dake
ar makaranta ce tana da wayewa sai ta fini haskawa, ni ko kashe ma kayan kyau ma nayi.
Mu sauran irin su Fatima B Bello iyayene mazauna gida.
Habiba Bala tace.
"To ku da ba ku ci gaba da karatun ba bakwa sha'awar karatunne ko sana'a dai kuke yi?" Nice nayi Magana nace.
Ni dai bana siyar da komai Habiba Bala.
Ina zaune a gida kusan duk shekara sai na haihu.
Yarana bakwai ga na takwas a cikina.
Amman yanzu naji ina sha'awar karatun addini dama kasuwancin ko da sai da daddawa da kanwa a cikin gida ne" Ai kamar na bu
ofa ne, wannan tace itama sana'ar take son tayi, sai masu son komawa islamiyya nan dai muhawara ta
alle."
"To duk abinda kuke son yi zaku yi da izinin Allah, kusa a ranku zaku yi.
Zamu dinga tara ku
i duk wata, sai a dinga raba ma mutum biyu.
Duk abinda Allah ya hore muku ku kawo a soma tarawa.
Sannan zan ajjiye muku account number
ina ta cikin group in wata yayi ko
ari biyu ne da ke turo.
In baku dashi an yafe miki.
Masu son makaranta kuma zamu yi magana in sha Allah.
In akwai me abun cewa tace sai mu rufe taron da adda'a" Da
yar na yun
ura na tashi tsaye sunai mun tsiyar duk shekara da nace saina haihu, wasu daga ciki sai jinjina mun suke yi.
Hakika na ji da
in wannan taron, kuma zuchiyata tayi mun fari tamkar audiga.
Kuma taron ya haskamun wata hanya wacce ta zamto hanyar cikar burina.
Allah ya sani ina da son karatu ku abokan karatuna kun sani.
Wannan buri nawa bai cika ba a baya nazo mahaifina ya turani gidan aure domin neman aljannata da
anyen shekaruna sharab.
Amman in sha Allah zan shiga makaranta in yi ya
i da jahilci
ar sakandare
innan in kammaleta sai in ci gaba da zuwa ta muhammadiyya kuma.
Sana'ar ma in sha Allah zan soma kamar sai da daddawa ko kanwa da kuka.
Madallah da abokan karatu irinku.
Kamar yadda muka ha
u a
akin hotel
innan Allah ya ha
amu a Aljanna haka"
an tafa mun su ka yi.
Nan aka tsai da matsaya mai kyau mu da bama karatu muke son ci gaba Habiba Bala ta bimu da dubu biyar biyar bayan kowa ya bada ku
in shi na wannan watan kenan.
ari biyar na zaro na dan
a mata.
Kafin ta bimu da wannan ku
in tace mu samu islamiyya mu soma zuwa tukunna, ni da nake son in karashe sakandare kuma tace zamu yi magana.
Ledoji viva ta bi kowa dashi ciccike kai Habiba Bala tayi
ari.
Mun kai bayan azahar kafin muka gama, mun rufe taron da adda'a sai da mu kai sallar azahar, muka
alle da hirar yaushe gamu, kuma aka shiga haramar komawa.
Musamman
an nesa da mazauna
auyen Bauchi.
Da dukkan alamu babu mai kwana dan
an cikin.
Garin ma kowacce ta yafa mayafinta a ka.
"Wai kuna nufin har kowa zai tafi kenan.
Halima Bawa, Shanono kuma tafiya zaku yi yau.
Mai makon ku bari sai gobe sai ku tafi, sai mu je gidana mu kwana ai, akwai waje fa.
Ni kam har ga Allah dama banyi niyar komawa yau ba sam, ni da so samu ne in kwana biyu ma zuchiyata ta huta tukunna kafin in koma.
Ni da da niyyar kwana biyu ma nazo kinga jakata fa.
Halima Bawa muje mu kwana a gidan Habiba Bala mana" Itama Halima Bawa bata ja ba da dukkan Alamu da shirin kwanan tazo, kuma itama tamkar cikin damuwa take.
Dukkanmu muka
unguma zuwa waje.
A wajan ajjiye motocin muka tsaya jiran Habiba Bala.
Aisha Aliyu itama mota take ja ashe, ita da Karinatu Jibril sai Habiba Bala.
Mutane duk suka
ura a mota muka fice a tare bayan mun yi sallama da juna.
Zukata sun yi sanyi, kowa yaji da
in ganin kowa.
Sai da muka shisshiga gidajen su Fatima a tsattsaye dai haka bayan mun gama saukesu mu kai sallama Habiba Bala ta nufi hanyar gidanta dake bayan tsohuwar Airport.
Ni dai muna tafe na lula cikin tunani mai zurfin gaske.
Hoton tsaraicin Hajiyayye yana yawan dawo mun, dana tuno sai gabana ya fa
i naji tsigar jikina ya tashi.
Haka ina hango wandon Kaila yanda ya cika dan kawai yana waya da budurwa.
Magidanci mai yara takwas, shine da irin wannan aiki, mazanmu na hausawa sun
aura zuchiyoyinsu a son tara mata da kula mata, da zantuttukan batsa marasa da
in ji.
Ka rasa ina matsalar take laifin mazan ne, ko laifin
an matan ne, ko kuwa laifin matan cikin gidane, a'a ko kuwa laifi na iyayene?"
"Shanono....." Wannan tunani haka lafiya meke damunki ne haka?" Cewar Habiba Bala kenan.
Har motar ta tsaya ashe ni ban sani ba ina can duniyar tunani.
"Ki yi iya
arinki wajan ganin
a namiji bai sa zuchiyarki tayi bindiga ba, yaranki ne zasu yi maraici shi kuwa bashi da asara." Idanu na zuba mata
ur ban da zarafin iya furta komai.
Fitowa nayi ina
arema ha
en gidan kallo.
Muna baya tana jagorantarmu har zuwa cikin matsakaicin falo mai kyau mara shirgi da hayaniya.
Setin kujerune dak blue a falon irin
anana na zamani.
Sai tv na bango dake ajjiye akan t v sitan, sai kafet na tsakar
aki wanda ya dace da kujerun, haka ma labulen falon ya dace da kujerun.
Sai wani guntun firji a gefe da disfensa ta shan ruwan sanyi ko tea iyakar abunda ke cikin falon kenan ya fito yayi
was sai she
i tayil
in falon yake yi.
Zama nayi a kujera ina kallon Habiba Bala da ma
aukakin farin ciki yalwacce akan fuskata .......
[27/09, 2:32 p.m.] +234 803 641 9834: NA FA
O DAGA BENE....
NA ZARCE RIJIYA
HAKKIN MALLAKAR BADI'AT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN
AMSHI
GAWURTATTU UKU. 5
Cikin fara'a nace
Masha Allah rayuwa tayi albarka Habiba Bala.
Irin wannan daula da kike ciki haka.
Ah abun yayi kyau" Murmushi ta sakar mun kawai ta nemi
aya daga cikin kujerun falon ta zauna.
Muma zama mu ka yi.
Halima Bawa tace.
"Ni banji motsin kowa ba a gidan, kaddai baki samu rabo bane Habiba Bala?" Wani murmushi tayi mana irin na manyan mata kana tace.
"Na samu rabo yarana uku dukka maza" Tare muka ha
e baki wajan cewa.
Masha Allah." Halima Bawa tace.