Sashe 16
Na Faɗo Daga Bene Na Zarce Rijiya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Shanono ki sa yara su shigar mana da Abincinmu cikin gidan Tanimu acan zamu ci, yanzu dai sallah zamu je mu yi" Da ido na bishi, sai naga kamar an sake Kaila tsabar yanda yake
yalli da she
i, saye yake da farar shadda sol sai mai
o shaddar take faman yi,
inkin malum_malum na matasan zamani ce a jikinshi, kanshi saye da hula zanna bukar,
afarshi saye da takalmi haf koba ba
i, ga ba
in zobe ga ba
in agogon fata, idanunshi kuma saye da sabon farin tabarau, sai
amshin shi na tun asali yake yi
amshin turaren lailatus sahra, duk sanda na sha
i wannan
amshi sai
walwata ta shiga tariyomun faifayin bidiyon irin romon soyayyar da muka dangwala ni da Kaila.
Kai kawai na
aga mishi halamar naji, shi ko ko a jikinshi bai damu da yasan meke damuna ba ya saki labulen yayi gaba.
Zafafan hawayene suka gangaromun, sallamar Hajiyayye ne yasa nayi saurin goge fuskata, na amsa mata sallamarta.
Sai gata ta shigo cikin wata jar sabuwar atampa mai kyau ta sake shiga a karo na uku.
Hannunta ri
e da
ananun bokatan roba har uku.
A bakin katifata ta dure mun.
"Umman Sulaiman ga naki ke da jama'arki, dangin Amarya ne suka bamu"
An gode Allah ya ba da zaman lafiya" Baki ta ta
e tace.
"Hmm har wani ro
on zaman lafiya ma kike yi?
Ni ko zuchiyata saura
iris ta
one ma baki
aya.
Kaila ya je ya kwaso mana
ar gidan masu ku
i." Murmushi kawai nayi mata.
Ta ja dogon tsaki ta fita abunta, tare da Yaya Use su ka ci karo, ita zata fita, ita kuma zata shigo.
Ga kayan cin_cin nan in ji dangin Amarya, ku
ibi naku" Bubbu
e robibin tayi.
aya cike da cin_cin
ayar cike da alkaki,
ayar cike da nakiya sai
amsin kayan
amshi take zabgawa.
Leda Yaya Use ta
akko ta zuba nata dana Yaya Use, ta
ulla na Sabira dana Inno, sauran ta bar mana ni da yara.
an uwa masu da
i sai bayan isha suka mun sallama suka tafi, bayan Yaya Use ta sallami Kaila da abokanshi da abinci.
Ni ko ina yin sallar isha na
an ci tuwo na ba Hauwa taci ta
oshi, dani da'itan a wajan mu kai bacci ko hannu ban wanke ba, balle in wanke bakina.
Dake na gaji ainun ban farka ba har sai da asuba, ku
in cizo sun sha jinunmu sosai hakama sauro.
Mayar da Hauwa nayi kan katifa ni kuma na fita dan
auro alwala.
Mata
an biki duk sun firfito anata alwala, nima alwalar nayi na gabatar da salla, kana na fita na bi
aki_
aki ina gaisawa da dangin Kaila.
Da gari yayi sha kuma na dafa tea na toya wainar
wai na dangin Amarya.
Yaran
anwar Baba Rammai ce suka kai musu.
Mu kuma ruwan bunu muka sha da biredi.
Ni dai ina gamawa na yi komawata
akina.
Yara basu suka shigo gidan ba sai wajajen goman safe Sabira ta tusosu gaba suka tawo.
Ina zaune zaman ta
aro a
asa Suka shigo.
"Uwar gida sarautar mata, banga kin yi wanka kin fito shar dake ba.
Na hango wulgawar Hajiyayye ta sha kamfala da
ankwalin ashoke, ke ko ina
unshe a
aki.
Balaraba ce ta zauna kusa dani.
"Umma ina kwana?"
Lafiya lau
an albarka" Nan suka shiga gaisheni
aya bayan
aya.
Maza ku shiga cikin gida ku gaishe da iyayenku." Da sauri suka fita harda rige_rigensu.
Ledar kayan filawa da Yaya Use ta
ulla mata nata na jawo na mi
a mata.
Ga naki kayan garar Amaryar kwa tauna ke da yara.
Ina so in fa
a miki ma jibi zamu yi tafiya dasu Inno zuwa Shanono can garinmu, bikin
anwar Inno."
"Dukka wannan garar amarya leda guda haka, ai yayi yawa Tani.
Murmushi nayi nace.
Haba Sabira ai ko duka na zuba miki kin cancanci hakan ne.
Kuma kinga fa bokatannan cike aka kawo mun, wannan amarya akwai maiko a hannun iyayenta gaskiya " Dariya tayi mun tace.
"Gaskiya kam ai ko da ganin danginta, da gani basu san meye talauci ba ma sam.
Batun komawar yara makaranta fa?
Naji ana sanarwa a gidan rediyo cewar ran monday makarantun gwamnati zasu koma karatu, to yaran zaki barsu a wajena amman ko?
In an Koma makaranta sai su soma zuwa kafin su dawo, ga islamiyya ma ran monday zasu koma" Ni kam babu abinda zance da Sabira da mijinta sai dai adda'ar kairiro, domun ma
otane na gari sosai.
Shi ya soma kama hannun su Sulaiman ya jefa su a makarantar gwamnati mai suna islamiyya pilot primary school makaranta ce ta gwamnati, to bayan yayi hakan ne, Kaila ya sai musu fensir da takadda...........
MRS BUKHARI
[27/09, 2:32 p.m.] +234 803 641 9834: NA FADO DAGA BENE....
NA ZARCE RIJIYA
HAKKIN MALLAKAR BADI'AT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN
AMSHI
GAWURTATTU UKU 8
_*AMMA ARAB!AMMA ARAB!!AMMA ARAB!!!*_
_kai daga jin sunan kasan sunan ya amsa sunansa,AMMA ARAB ta kawo muku wani supplement na gyaran jiki mai sanya da
i da
amshi AMMA ARAB gidan
amshi_
*MUSUK*
*MADARAR TURARE*
*KAJIJI*
*ROT*
*SANDAL*
*HUMFUR*
*SANDAL FLASK*
*SANDAL WUD*
*AALUT*
*GAF-GAF*
*JANNAMI*
WALAKCA*
*MAHAHABSUFYAN*
*WANNAN SHINE GRP
INA NA WHATSAPP,KI ANTAYO SABODA KADA AYI BABU KE*
https://chat.whatsapp.com/BrUXmBHnDN6KUJYnkBDT7S
*ADDRESS
Zaria road kwankwasiyya sabon gari dangwauro house number 224
WAI WANI SUPPLEMENTA NA GYARAN JIKI DA TAZO MUKU DASHI KE DA KANKI IDAN KIKA YI ZAKISAN EH LALLAI ZAKI GIGITA ME GIDA,KINSAN MAZA SAI DA
AMSHI DUK MATAR DA BATA SAYI WANNAN SUPPLEMENT
IN BA TO AN BARTA A BAYA*
WAI BABBAN MAGANI NA INFECTION,WANDA ZAI DAWO MIKI DA MARTABARKI NA
A MACE,ZAI CIKO MIKI DA NI'IMARKI KI KOMA
AR GATAN MEGIDA*
WAI BABBAR KAMBASA,TA TURARA KAYA HAJIYA KI BU
E BAKIN ALJIHU KI JI
O DA
AMSHI,KINA ZAMA AN SAN KIN ISA MACE HAJIYA DON AMMA ARAB TA SHARA SOSAI WAJEN KAWO MUKU KAYAN GYARA NA MATA*
WAI SABULAN GYARAN JIKI SUNE KAMAR*
*MULATO SOAP*
*FACE CREAM*
*FACE SOAP*
*MULATO WHITENING LOTION*
*HAIR GROW OIL*
*HAIR GROW CREAM*
*KAR-KAR OIL*
*MINT LEAVE OIL*
*ANTI PIMPUS SOAP*
WAI SABULUN NANKARWA*
sannan ina harkar
*ABIN BUKI*
*ABINCIN OFFICE*
*SNACK*
KAMARSU
*WAINAR MASA*
*SINASIR*
*MEAT PIE*
*CINCIN
AN LAUSHI*
*CUP CAKE*
DA DAI SAURANSU.
AMMA ARAB GIDAN GYARAN AURE
Hatta inifom mijin Sabira ne ya
inga musu, da basa zuwa ko ina sai gararamba a unguwa.
Haka zalika shi ya sanyasu a islamiyya irin ta cikin anguwa, duk sati suna tafiya da nera hamsin, shima wannan ko da Kaila yaga suna zuwa bai ce dani komai ba, nima ban tanka mishi ba.
Ajjiyar zuchiya na sauke na dubi Sabira a karo na barkatai nace.
To zan bar miki su, zan ha
o inifom
insu Sani zai kawo miki.
Zaki sha bari_bari kenan bakin ki sai yayi tsini ashe kafin in dawo.
Dariya tayi tace.
"Su Mustapha da Umar fa da kike ganinsu wallahi sun fi Shafi'i da Sulaiman rigima, Sani shi bai da yawan
iriniya magana ma bata isheshi ba.
Kullum a cikin raba dambe nake."
Hmm suma ko da yaushe aikin Kenan." Mun jima muna tattaunawa kafin muka fita domun
ora girkin rana.
an Wudil kam har sun fito tsab zasu koma,
an Akwanga suma ina ji suna cewa da sun yi azahar zasu tafi.
Sallama nayi ma
an Wudil, muka shiga hidimar abincin rana.
Girkin dangin Amarya daban Sabira tayi shi.
Tuwon shinkafa miyar ganye tayi musu da kaji.
Ita tayi komai da komai, kuma ta
auka ta kai musu.
Bata jima ba ta fito.
an Akwanga suna cin abinci suma suka kama gabansu, harda Baba Rammai dan an bogo waya an yi musu haihuwa.
Sabira da Hindatu ne suka yi wanke wanke da gyaran gidan.
Fes suka wanke tsakar gidan yayi kyau sosai.
Misalin hu
un yamma muna tsakar gidan ina
aura sanwar miyar dare.
Sai ga dangin Amarya su biyu, sun sa Amarya a tsakiya.
Suna zuwa in da muke suka tsaya.
"Bayin Allah muna neman
akin uwar gidan gidanne, zamu kai amarya bisa doron al'ada." Sabira ce tayi musu jagora zuwa
akina ta nuna musu taburma.
Ni kuma na kirawo Hajiyayye da Hindatu, tare muka shiga
akin, na shiga na same su sai yamutse fuska suke yi, ba shakka zarni ne ya ishesu.
Bayan an yi
an gaishe_gaishe wata farar mata tace.
"Wacece uwar gidanne a cikinku?" Hindatu ce ta nuna ni tana dariyar
eta, ta nuna Hajiyayye a matsayin ta tsakiya.
Baki suka sake su kansu,
ila sun yi tunanin mai aikin gidan Kaila ce ni, dan sun gagganni face_face ina shan uban aiki kamar jakka tun zuwansu."
"To uwar gida kece babba ga Bilkisa mun kawota domun ku gana, ba Domin mun kawo muku amanarta ba, amanarta na hannun wanda ya rabota da garinta da ahalinta.
Bilkisa ki bu
e fuskarki abokan zamanki su ganki ki gansu" Bilkisa tana saye da wata lafaya mai adon duwatsu faca_faca hannu tasa tayi baya da mayafin.
Wallahi bani ba hatta Hajiyayye da take jin ita shahararriyace sai da ta
ware.
Bilkisa gaskiya tana cikin sahun kyawawan matan hausa fulani, uwa uba gata da haske sosai, ga iya kwalliya da zabin kalar daya dace da launin fatarta.
"Ina yininku Anty da Anty?" Wani
wallon kishi na ha
iye nace.
Lafiya lau Amarya Bilkisa ya ba
unta?" Murmushi kawai tayi mun bata ce komai ba.
Iyakar abinda ya faru kenan, sai shaida mana cewar yanzu zasu tafi da suka yi.
Fatan sauka lafiya nayi musu Hajiyayye dai in kun tanka ku masu karatu to itama ta tanka, tunda Bilkisa ta bu
e fuskarta Hajiyayye ta daskare a zaune.
Ana cikin haka Kaila yayo sallama ya shigo, sai faman dariya yake yi, yana doro.
"Anty Zinaru baku wuce ba ashe?" Sai wani dariya yake yi harda wani sin_sin da kai.
Ita wacce ya kira da Zinaru tace.
"Munkaila yanzu zamu tafi, ka kula da Bilkisa sosai kar ka manta da shara
in da Mahaifinta ya gindayama tun kafin ma tafiyarku ma tayi nisa.
Bayan kwana bakwai zata ci gaba da zuwa aikinta, an yi magana an gama mata komai aikin kawai zata soma zuwa." Dariya yayi yace.