← Book details Na Faɗo Daga Bene Na Zarce Rijiya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 23 OF 43

Sashe 23

Na Faɗo Daga Bene Na Zarce Rijiya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ba sai da aka nemo shi a waje ba ma" Shehulle da jin haka ya dire Dauda a
asa.

Ni kuwa sai tsiyayar ruwan hawaye kawai nake yi.

Na kasa cewa komai, Yaya Use ma ta kasa magana.

Fuu suka wuce suka barmu a tsaye.

Dauda sai waigena yake yi, shima kukan yake yi.

Sai da na dena ganinsu sannan na sake fashewa da wani irin kuka mai kama da fitar rai.

Duk wa
anda suka zo wucewa sai sun tsaya sun tambaya lafiya ko rasuwa akayi mana ne?

Da "E" Yaya Use take amsa musu.

"Tani daure ki lalla
a mu koma Shanono.

Kinga mu kanmu bamu da ku
in da zamu iya lura da Dauda ko da da maganin gargajiyanne, ballantana wannan ma
un ku
in da lukitoci suka yanko.

Mu yi ta mishi adda'a, zo mu tafi" Da jan
afa na bar asibitin.

Muna cikin motar komawa Shanono Baffa yayo kiran wayar Yaya Use "
"Use Yaya kun isa asibitin dai ko, yaya jikin yaron?" Cewar Baffa da yake magana ihu ihu.

Ajjiyar zuchiya Yaya Use tayi tace.

"E Baffa, amman gamu a hanyar komowa Shanonon ma." Baffa yace.

"Dashi Daudan ko an kwantarku ne?"
"Dashi zamu dawo, sai mun dawo zaka ji komai"
Gidan su Baffa muka wuce kai tsaye, a lokacin na
uda ta kawo kai, ba shiri su Goggo mai riga suka rufeni a
akin Goggo Marka.

Nan na shiga sabuwar azabar na
uda.

Duk zafi irin na na
uda, da fita hayyaci da akeyi, sai wannan karon yazo mun da sau
i.

Dan ra
in dake cinye
asan zuchiyarta yafi na
udarnan zafi.

Cikin gumurzun awa uku na suntulo
ana namiji
ato dashi lafiyayye.

Cikin da babu awo bare shan
wayar bature ta masu ciki.

Amman cikin hukuncin Allah gashi na sauka lafiya, shima yaron yana cikin
oshin lafiya, dan ya kara
e gidan da inya_inya.

Yara_yaran gidan sai murna suke an siyo musu jariri wai.

Ni kuwa sai jinyar zuchiyata nake yi.....
https://chat.whatsapp.com/Dqaioj0tydVHQGo5zoG0lm
[27/09, 2:32 p.m.] +234 803 641 9834: NA FA
O DAGA BENE....

NA ZARCE RIJIYA
HAKKIN MALLAKAR BADI'AT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN
AMSHI
GAWURTATTU UKU 11
https://chat.whatsapp.com/Dqaioj0tydVHQGo5zoG0lm
Bayan nayo wanka na dawo.

Na tarar da Goggo Marka tana gasama Jariri cibi, an sa mishi kayan jirajirai yayi kyau abinshi, yana du
une a cikin zanina.

Ina zama Inno ta shigo da
umamen tuwo da kunun tsamiya.

"Shanono maza ki yayyanki tuwonnan da zafi_zafi.

Ni kuma bari in kira Kaila in sanar dashi haihuwar." Dubanta nayi bayan na tusa tuwon a gaba nace.

Inno inason inna gama cin tuwon in koma can gidansu wannan yaron dan in ji me ake ciki dan Allah Inno kar ki hanani."
"Da
anyan jiki zaki fita Tani, ko Use da take can kina nufin kin fita iyawa, Karime ma tana can gidan tama riga Use yin gaba." Goggo Mai riga ce tace.

"A'a Inno kada mu tauyeta in ta gama ta goya jaririnta taje
in tunda Allah ya sauketa lafiya.

Hankalinta ba kwanciya zaiyi ba muddin bata je taga yaron ba.

Ke kuma Tani batun shigar da
arar Alh Zangina wallahi karma ku kuskura a ta da zancan.

A burne wannan maganar a cikin gida, wanda yaji ya riga da yaji, wa
anda basu ji ba kuma shikenan , kuyi Allah ya isa kawai" Ni dai sanyi naji da har suka fahimceni kuma basu hanani fita ba.

Batun shigar da
ara tuni mun tsorata har mun ha
ura .A gurguje na cinye tuwon na sha kunun rabi.

Goggo Marka ta goya mun ba
on duniya ta lullu
emun shi da zani biyu lub_lub.

Sallama nayi musu zan fita, ina jiyo sanda Inno take waya da Kaila tana sanar dashi an samu
aruwa, jibi ma zan tarkato in komo.

Ni dai nayi ficewata, ina tafe Kaila ya kirawo wayata, sai da na samu gefe na raku
e sannan na amsa wayar.

Assalamu alaikum Abban Sulaiman barka da yamma an wuni lafiya?" A da
ile yace.

"Lafiya lau.

Yanzu Inno take fa
amin kin haihu, Allah ya raya, dan haka gobe sai ki kamo hanya ki tawo gida ki nutsu." Da sauri na tari numfashinshi dan naji yana shirin kashe wayarshi.

Abban Sulaiman dan Allah ka barni zuwa jibi kaji?

Wallahi jibi zan dawo, jikin nawa bashi da
wari.

Ne ina gudun yin tafiya mai nisa." Katseni yayi da cewa.

"Ko kuma baki gajiya da kallon tsohon mijinki wannan ba
auyen
an uwanki ba
auyiya ba ko, ko so kike ki goma gidan tsohon mijinki?

Ai in hakan kikeso yanzu sai in rubuto miki takaddarki ta waya kinga ba ma sai kin dawo ba ko?

Sai dai in zo in kar
ana"
it ya datse wayarshi.

Zuchiyata ta shiga harbawa da sauri, tarihi na shirin maimaita kanshi.

Da
yar na saisaita kaina naci gaba da lafiya.

Ina shiga cikin gidansu Dauda na tarar ana rikici ko wacce daga cikin matan gidan sunce babu wanda zai iya ri
e Dauda sabida wari yake yi, kowa yace ba za'a shigar mishi da yaron
akinshi ba.

Yaya Use da Yaya Karime sai basu baki suke yi, amman kowa ya
i, babu ma wanda yasan na shigo sai jiyo muryarta suka yi cikin sanyi ina cewa
In ba'a samu wacce zata ri
e Dauda ba, ina ganin mahaifiyarshi ita tafi cancanta ta kula da abinta.

Idan da Dauda zai narke ya zama tsitsotsi ni inason yarona.

Narani na ro
eka a karo na barkatai ka bani yarona, ko shari'a ta mallaka mun Dauda.

Tunda yaronnan bashi da lafiya a bani kayana" Kowa na tsakar gidan suka zuba mun idanu.

Yaya Use da tasan ni kaina a dofane nake a gidan Kaila tace.

"Baki da hankaline Tani, in kika
auki Dauda a cikin irin wannan halin kiyi yaya dashi, kina da ku
in da zaki yi mishi maganine ko yaya, sannan kin tambayi mijinki yace miki zai iya ri
e agola ne?" Yawu na ha
iye nasan tabbas Kaila bazai yarda Dauda ya zauna a gidanshi dindindin ba.

Amman a matsayina na uwa ina ganin ban kyauta ma yaron ba in na barshi a cikin irin wannan halin na ciwo.

Gashi da dukkan halamu inda za'a barshi ya zauna ai mishi jinyar ma babu.

Gani nake kamar in na barshi mutuwa zaiyi, kuma alhakin mutuwarshi gani nake kamar a kaina zai rayata, tunda nice uwarshi, kuma hausawa sunce Inna nafi uba ko da uban sarkine"
"Can dasu gada zomo ya jiyo ki
an farauta.

Gara ma ka bata
anta taje ta kula dashi.

Dan ba mahaukaciya bace ta yayeni da zan shigar da Dauda
akina yana tsaye yana
ishin tsutsotsi,
iwa na gudana" Cewar Ta maulidi kenan.

Tana magana tana fari da idanuwa.

Iya mai Fura tace.

"Ni gashi ba
arfi ba balle ince ni a bani.

Nima kula dani akeyi" Shi kuwa gogan duk wannan maganar bai ce komai ba, yana tsaye sai hunhuna yake yi.

Na tuno ranar da aka
wace Dauda a hannuna yana tsumman goyo a wannan tsakar gidan.

Yau gamu a tsakar gidan dai ina shirin kar
ana bayan tarbiyarshi ta samu tawaya ga halin jinya da yake ciki a sakamakon rashin mahaifiyarshi a kusa.

Ire_ iren wa
annan dalilinne ke sa iyaye su kasance ma yaransu a matsayin madoraga, ko in ce kendir mai
one kanshi dan ya haske wasu.

Cikin buyagi Narani ya finciko Dauda ya dire shi a gaban Yaya Use yace.

"Gashi nan ku je dashi, tunda taji zata zame mai biyu a
aya ( 2 in 1) Amman ta sani muddin tasa
afa ta fita da Dauda daga cikin ahalinshi, to yafita kenan har abada.

In Dauda ya gwamutsa sunanshi da sunana ko inkiyar ahalina Allah ya isa ban yafe ba.

Aurenki in banda bala'i babu abinda ya haifarmun mai farar
afa kawai, tunda na haifi Dauda asarori su kai ta bibiyar rayuwata kuje ko na huta" Hannun Dauda na kama a raunace shi kuma kuka ya fashe dashi, daga ni har Yaya Use kuka muke yi.

Yaya Karime me ce idanunta a soye, sai mamakin Narani da irin hukuncin daya zartar mai zafi take yi.

Ni kuwa
ana na ri
e nace.

Tawo mu tafi Dauda in sha Allah ni Tani Naroro Shanono zan tsaya ma a rayuwarka, zan zame ma tsayayyar uwa." Juyawa muka yi zamu fita, idanuna ya rufe bana ji bana gani."
"Tani ki bar yaronnan a gidan mahaifinshi ina jiye miki kar Dauda ya zama sanadin mutuwar aurenki.

Kinsan furucin da Baffa yayi.

Kaila bazai yarda ya ri
e Dauda ba" Cewar Yaya Use da take
arin farkar dani, dan a tunaninta na saki layi.

Ni kaina zuchiyata cike take tab cikin taraddadin me kaje kaxo.

Sai dai ina ro
on Allah yai mun mafita ya kareni daga sharrin Kaila" Dauda yace.

"Iyata dan Allah kar ki barni, ni zan biki." Murmushi nayi na share hawayena, wani irin
arfin guiwane ya zo mun.

Fuu na fice a cikin gidan ri
e da Dauda a hannun dama na.

Ban nufi gida ba.

Wajen maganin gargajiya na nufa, ban ko bi ta kan su Yaya Use ba.

Bayan na sa Dauda a layi, sai da na ke
e kaina na ragema zuchiyata nauyi.

Nayi kuka kamar bazan dena ba.

Sai da nayi ma'ishina sannan na fito daga ciyayin dana
uya na dawo kan layi.

Sai wajajen magriba muka samu shiga
akin maganin.

Cikin ikon Allah jaririn dake bayana tunda na goyashi yake bacci, sai dai yana
an motsi lokaci zuwa lokaci.

Malam Mamuda Ma
eri ya zame ma Dauda wandonshi ya duddubashi.

Sai toshe hancinshi yake yi da tsumma.

Bayan ya gama dubashi ya mayar mishi da wandon nashi.

"Ciwonshi mai girmane kuma yana bu
atar ku
i da jajircewa wajan bin
a'idar shan magani.

Zan baku na sha da shafawa kamar na kimanin wata
aya.

In maganin ya
are sai ku dawo." Har
asa na zube ina godiya, cikin rauni nace.

Malam meye abun sadaka to?" Murmushi yayi yace.

"Hala yau shine karonki na farko na zuwa kar
ar magani ko?" Tsurewa nayi, cikin dibibicewa nace.

E hakane, yau ne ranar farko Malam "
"To shi yasa.
Chapter 23 · 0% Book details