Sashe 37
Na Faɗo Daga Bene Na Zarce Rijiya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ni kuma sai kallonsu nake yi, ina mamakin wai yau nice a zaune a aji a karo na biyu.
Bayan haihuwa ta takwas, Allah mai iko, Allah ya bani nasarar karatu.
Ina cikin tunanin nan sai naji ajin ya yi tsit, ashe malamine ya shigo.
"Sababbin zuwan mu su je ajin
an B su mayar da form dinsu da fasfo, za'a rubuta sunansu a rijista.
Ni dai na taso amman sai har
ewa nake yi.
Duk inda na walga kallona mata suke yi kamar wata ba
uwar halitta.
Har na fita na jiyo Muryar wata mata na fa
"Baiwar Allah ku
in cizo suna bin hijabinki ta baya" Da sauri na waiga bayan nawa ai kuwa na gansu har uku, yatsana manuniya nasa a baki na dangwalo yawu na kamo ku
en cizonnan na kashesu a
asa.
Kab ajin ni suke kallo.
Ni kuma ina
agowa nabi ayarin mata biyun da suka nufi B likas dan mayar da fom.
Muka mayar da fom sunanmu ya shiga rijista.
Da darasin lissafi muka soma ( maths) Nan dai na shiga rubutu hannuna na kakkarwa, har wani zufa hannuna ke yi dan tsoro.
Abubbuwan dai gasu nan ga kamarsu gani nake tamkar ban ta
a shiga aji ba.
Ko malamin turanci daya shigo ni dai ina zaune dunkum kawai.
Gashi sai aikin gida suke bamu ( home work) Ni dai kwafewa kawai nake yi, wasu abun dai nakan ha
a in furta kamar mai koyon magana.
Ana cikin yin darasin gona, agiric Salis ya soma kuka.
"Wacece
anta yake kuka?
Ta fita waje in ma ta shayar dashi, ko ta rarrasheshi.
Ya kamata ku dinga zuwa da mataimaka da zasu dinga kula muku da yaranku, iyakarku dasu ku fita ku basu Mama ko ruwa" Da sauri na fita, dama fitsari nake ji.
Sai da na nemi ban
akin makaranta, ashe basu da ban
aki sai na malamai,
alibai sai dai su shiga ma
ota.
Nima ma
otan na shiga na soma yo fitsarin.
Ina dawowa makaranta ana buga
ararrawar yin hutu.
Gefe na samu na yaye hijabina na dumbulama Salis nono.
Yayi maza ya cabka ya shigo tsotso yana sauke ajjiyar zuchiya. hutun minti talatin muka yi.
Ina gani mata sai siyayyar
walam suke yi, ni kam inaa.
Aji muka koma muka ci gaba da
aukar darasi, wallahi ji nayi bana iya fahimta,
walwata ta toshe sosai.
Har
walla sai da na tsiyayar dana tuno
arina wajan karatu da naci.
Duk abinda ya gagari su Habiba Bala da su Halima Bawa, ni ake kawo ma, har mayya suke ce mun.
Dan ina da
wa ko darasi akayi mana komawa
aki nake in ta bitar karatunnan, ko kuma in shiga
akin karatu na cikin makatanta wanda aka tanada domin
aliba, ni dai ku barni da
azanta kawai.
Kuma ni ban
auka abinda nake yi
azanta bane, dan a haka na taso na tarar da mahaifana, da yayyena.
Amman yau gani a aji bana ko gane komai.
Dattijuwar dake gefena ta ta
oni.
"Baiwar Allah an tashi fa, bani wuri in wuce" jakata na raruma na matsa mata, nan na shiga kiciniyar goyon Salis, wannan dattijuwar ta dubeni tace.
"Wannan goyon ai
anyene, kuma zai barki kina fahimtar karatun kuwa?"
an murmushi nayi nace.
To zan jaraba dai, amman ban fahimci duk abinda akayi ba ma yau.
ila sabida na da
e rabona da shiga aji "
"To ki dinga tawowa da wacce zata dinga miki renon yaron.
Ke kuma sai ki nutsa kiyi karatun dan yana da matu
ar mahimmanci sosai.
Kuma nan ai makaranta ce duk wanda kika gani koyo yazo yi.
Duk abinda ya shige miki ki yi tambaya ko malami ko
aliban ilimi.
Sai gobe ko?" Godiya nayi mata, muka fita a tare kowa ya kama gabanshi.
Inata ta tafe, kwasham_kwasham bani na samu abun hawa ba har sai da na nazo kan babban titin zangon ba
i tukunna, Minti goma ne ya kawo ni bakin layinmu.
Da shigata gidan nayi maza na bu
ofata na
ule bana son kowa ma ya ganni.
Kayan makarantar na tu
e na mayar da kayan gida.
Salis yana kwance yana baccinshi rai
aya.
Da Bilkisa naci karo tana ri
e da
atuwar leda.
"Umman Sulaiman kin dawo ashe?
Nazo har sau biyu baki nan" Yangar maganar Bilkisa burgeni yake yi, harma nake jin kamar tafi kowa iya sarrafa harshe.
Duk da naji Habiba Bala ma haka take karya murya.
Na dawo yanzu" Na bata amsa.
Kaila ne ya nufo mu sai
amshi yake yi, cikin ado da kwalliya yake.
Yana ganinmu tare ya dubeta ya
"Wai me yake kawo ki wajan Shanono ne
anyan gwal?
Ni sai in ga kina shige mata da yawa ai" Da zafin harshe ya fesar da kalamin.
Wani mugun kallo ta watso mishi tare da
are mai kallon sama da
asa.
"Kar ka sake ka sake
aga mun murya.
Ko mun yi da kai duk abinda zan yi sai ka sani ne?
Ni fa ko a gida banga uban da ya isa ya takura mun ba." Baki ya sake yana kallon Bilkisa data mugun ha
e ranta, kallona tayi tace.
"Kaya ne dama na fitar suna nayi miki ke da Dady na.
Mummy ma tace in miki Barka ranar suna
anwata zata zo suna.
Allah ya raya Dady." Da dariya na kar
i ledar.
Kai amman na gode sosai Bilkisa amman babu ma suna kar ki wahalar da me zuwa."
"Amman me yasa ba suna?" Ta jefo mun tambayar amman idanunta na kan Kaila wanda ya
ula ainun.
Murmushi nayi nace.
Babu kawai dai, haihuwa bata fari ba, taron bikin suna ai sai ku" Baki ta ta
e ta yi wucewarta.
Tana shiga cikin gida nima na fa
akina.
Kaila ya bita fuuu zuwa turakarshi.
KAILA:
Tsabar jaraba har baya iya gani.
A hargitse ya shiga
akin ya tarar da Bilkisa a tsaye ta ri
ugu.
"Ke Bilkisa yanzu dai_ dai kenan a gaban shanono ki dinga nuna ban isa dake ba?
Ni fa duk na soma gajiya da lamarin zaman aurennan wallahi.
Mu kenan bama kwana biyu cikin jin da
i.
Jiya ina ji ina gani kika hanani kanki a shinfi
a...............
Dakatar dashi tayi da cewa.
"Dakata mun, ni ba'a mun fa
a, kuma na gaji da aurenka tafiyata zanyi gidanmu, na gama aurenka kenan.
Bansan dama kai ba adali bane a gidanka ba da bazan shigo ba ma" Hanyar fita ta shiga nema.
Carab Kaila ya ri
eta
am.
Shine harda tsugunnawa yana ro
onta tayi ha
uri, da
yar ta ha
ura, da taga kaila na shirin zubar da hawaye.
Amman sai ta shiga fishi dashi.
Kiran sallar magriba ne yasa ya fice daga
akin jiki a mace.
SHANONO.
Ina tsakar gida ina jiran ruwan tuwo ya tafasa in zuba talge.
Littafin lissafi ne a hannuna ina duba shafin da akayi mana, ina bin misalan ciki a hankali a hankali.
Haya_hayar yara ce tasa na rufe littafin na kallesu.
Yaya akayi yinwa ko Sulaiman?"
"Lefi yayi ma malam shine ya zane shi" Cewar Amina uwar kanzagi kenan.
Shi Sulaiman ashe a wuya yake, sai yasa hannu ya shararama Amina mari.
Tas naji sauran hannun kaila a fuskar Sulaiman.
Yaron ya fashe da kuka ya dur
usa.
Tsaki Kaila yayi tare da bin mu da kallo yana muzurai.
"Kizo shanono mu yi magana" Jin yace haka sai Hajiyayye ta
ata rai daga dariyar data gama yi ina ganinta.
Nasan tatsuniyar gizo bata wuce ta
i, ilai kuwa ina zuwa na same shi a tsaye kamar soja.
"Bani kayan da Bilkisa ta baki maza" Suna kan katifa dama.
akkowa nayi na bashi abinsu.
"To daga yau sai yau in kika sake tsaiwar minti uku da Bilkisa ranki zai
aci.
Wallahi Shanono ki fita sabgarta in kina son aurenki ya tsira" Yana kaiwa nan ya fita.
Kaila na lura barazanarshi gareni bata wuce ta saki.
Domin yasan babu abinda na
i jini irin saki.
Kuma yasan wahalhalun da na shiga sanadiyyar mutuwar aure.
Wannan dalilin ya ri
a yake tsorata duniyata da kalmar saki.
Sabida ya lura zaman auren nake so, burina in zauna da da
i babu da
i.
Kai na girgiza kawai, na fita nayi talge abuna, na ci gaba da duba littafina.
"Ni da su Gwamma, oh ni Hajiyayye in da ranka ka sha kallo, an koma makarantar balagaggu, dan miji ya auro kishiya likita." Ni dai hankalina yana kan littafina domin na soma fahimtar yadda abun yake, saura
iris in gano bakin zaren.
Amman in na kwashe tuwo zan le
a Sabira ta
ara
aurani bisa layi.
Kafin isha na game tuwo na baje ma yara a faranti, nima na zuba nawa.
Sai da naci na yi
at, na goge miyar a kaina tas na mayar da
ankwalina.
Sai na mi
e na goya Salis.
Yaya ka kula dasu zan je in dubo Sabira.
Haka dai kiki_kiki Sabira ta koya mun abinda ya samu, sai taran dare na baro gidan.
Duk aikin gida da aka bamu a makaranta sai da mu ka yi tukunna.
Ko da na shigo gida yara sun jima da Bacci.
Amina harta tsula fitsari tana cikinshi.
Salis na sauke a baya a daddafe nima na haye katifar nan nayi kwanciyata.
Gaga_gaga dai anata rayuwa a haka, kullum da sabon tashin hankalin da kaila zai sani a ciki, bayan kwana biyu da kawo sammaci.
Habiba Bala tazo mana da lauya.
A gidan yaya Use mu ka ha
u, acan muka tattauna, yai mana tambaoyi cikin
warewar aiki.
Iyakar abinda muka sani muka sanar mishi.
Shi kuma ya
aura mu a kan matsaya
aya.
Habiba Bala bata da
e ba ta koma, sabida Dauda.
Ranar dana kwana bakwai da haihuwa da safe ina
aki yara duk sun tafi makaranta.
Nima aikin gida da malamar Physics ta bamu nake yi, da kuma aikin gida da aka bamu a islamiyya, Ba
en larabci zamu rubuta daga farko zuwa
arshe, inata fama na barbaje sai cin rubutu nake yi.
Makaranta da da
i sosai, naji da
in makarantar islamiyya dana je sosai, gashi muna da yawa ainun, akwai
an mata da matan aure, harma da zawarawa.
Ga manyan mata
an gayu sosai a ajinmu, ko wacce tas da'ita.