← Book details Na Faɗo Daga Bene Na Zarce Rijiya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 39 OF 43

Sashe 39

Na Faɗo Daga Bene Na Zarce Rijiya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Key ya mi
a ma Amadudu.
akunan dake tsakar gida, kai da Hindatu sai ku jera kayanku a ciki.
ayan yaranku sai su dinga kwana a ciki.
ayan kuma Shamwila sai ta dinga kwana a ciki " Gaba mu ka yi abin mu, Jamila ta bu
ofar
akin muka shiga.

Dukkanmu tsuru_tsuru mu ka yi a tsakar
akin muna kallon abun mamaki, ni ko hawaye ne kawai yake gudana a Idanuna tsabar damuwa har wani jiri ne yake
ibata.

Jan fentin mai kaila ya shir
inamun a
akunan nawa babu ko sofane kalar jinin kare ( maron).

Ni
akin ma tsoro ya bani wallahi, dan tunda uwata ta haife ni ban ta
a ganin fenti mai kalar jinin kare ido da idoba sai yau.

Numfashi na ja mai zafi.

Sabira ta kawar da tunanina da fa
"Kai Tabarakalla masha Allah.

Waje yayi kyau.

Tani Allah ya sanya alheri, Jamila mu soma shigo da kaya ciki ko, mu kafa mata gado?" A tsaye suka fice suka barni ina kalle kalle.
ayan
akin ma an toshe
ofarshi da bulo ga halama nan ana gani.

Shi yasa naga wata
ofar a cikin falon, kuma wannan
akin da aka toshe yafi girma, bayan gidan
akin kuma yafi kyau.

A wannan gidan
inma a falo yarana zasu dinga kwana kenan, gashi su Hindatu har nasu yaran sun samu
akin kwana, Allah mai iko" Kama musu na yi mu kai ta shigo da kaya.

Dake kayan nawa babu yawa cikin
anin lokaci muka kammala komai.

Durowar dake jikin bangon uwar
akina Sabira suka bu
e suna ta jera kayan yara.

Ni kuma ina saman turmi ina buga labule da
usa dan bani da
arfen labule amman mancewa nayi da zan siya na hannu a masallaci.

Zama nayi a kujera ina ba Salis Mama.

Jamila tace.

"Umman Sulaiman me za'a dafa ne ya kamata ace an
aura abinci, naga gidan ya soma
inkewa da mutane."
To Jamila bari in nemi Abban Sulaiman tukunna ri
e mun yaronnan ina zuwa" Kafin ta kar
i yaron sai ga sallamar Bilkisa daga bakin
ofa.

"Umman Sulaiman ki kawo kwano a zuba miki abinci ke da jama'arki"
To Bilkisa zan aiko yara su kawo" Komawa nayi na zauna.

Sabira ce ta
akko wata kwara
iyar kulata babba ta kira yara ta basu su ka kai.

Sai gasu da masa da miyar gya
a, harda sinasir, da lemukan roba har katan biyu, da fiya wata leda biyu.

Yaran Sabira ta soma cira ma, su kuma sai da su kai sallar la'asar sannan suka zuba mana namu a tare muna ci suna hirarsu har da dariya.

Duniya lallai ta nai musu da
i.

Ga
an uwan Hajiyayye ma a babban falo sai shewa da surutu suke yi.

Dan Hajiyayye tayo gayya sosai, har ma
otanmu
awayenta duk sun zo.

Ni ce dai koma baya akan komai, komai nawa yana zuwar mun ba irin na gama gari ba.

Yau da Kaila bai hana Yaya Use zuwa inda nake ba da yanzu tana nan, yaranta.

Nayi_nayi ta turo mun su ma ta
i gudun fitina, ga shi Yaya Karime tana Shanono sai jibi zasu dawo.

"Tani kayayyakin kitchen
inki ina zamu jera miki ne, naga kitchen a falo ko nan ne zamu jera naki kayan?" Cewar Jamila ba tun yau ba na fahimci Jamila tana da son dukan cikin mutum dan taji zance.

Murmushi kawai nayi mata nace.

Ku barshi ai kuma kun gaji, kayan kitchen
in ba wani kaya ba, ni ka
ai ma in na nutsa zan gyara, dan akwai gyaran da ba'a
arasa a kitchen
in ba" Ni kuma harga Allah tsoro nake ji in ba da umarni a jera mun kayan kitchen a kitchen
in falo in zo Kaila yai mun watsi da kaya a gaban kishiyoyina, ya tsinkani kamar yadda ya saba.

Gaga_gaga haka mu ka wuni cur muna abu guda.

Sai yamma lis Jamila, Isa ya zo ya mayar dasu gida, ashe Amaryar a gidan ta wuni a
arayin Hajiyayye.

Har gaban mota na kai Jamila sai godiya nake yi mata.

Jamila ta kawo mun gudumawar kofunan roba dozin guda.

Ban jima da shigowa ba Sabira ma tai mun sallama, sai kuma gobe in mun ha
u a makaranta.

Abun sha'awa yara sai facaka suke da ruwan fanfo a bayan gida, su shiga ciki da gudu, su fito da gudu, wannan rigimar harda Hauwa akeyi.

Tana biye dasu tana ihu da dariya.

A babban falo kuma ina ta jiyo hayaniyar maza da muryar Kaila.

Har zuwa bayan Isha, nan fa yunwa ta soma sasu
ar yara, ni bansan tudun da zan dafa ba.

Ragowar masa guda goma sha biyu na basu, na juye musu miyar a kai.

Nan da nan suka cinye, ba sai sun ce mun basu
oshi ba, ni kaina nasan basu
oshi ba.

Lalla
asu kawai nayi.

Ku yi ha
uri babu abinci ne a gidan.

Ai kuna gani yau muka dawo sabon gida ko?

Sai gobe zamu soma
aura sanwa." Bu
ar bakin Sani yace.

"Umma Munga su Samira, da Jaxuli suna cin tuwo
azu" Sai nayi jigum nace.

To bari in le
a in tambayo muku in bai
are ba." Salis na sa
a a kafadata yinwa kamar zata kayar dani, na nufi
arayin Bilkisa.

Ashe mugun gyara akaima falon namu.

Wasu
ima_
iman kujeru aka baje, da
aton kafet, harda kayan kallo, ko ina sai hasken wuta.

Garga
in dana tuno Kaila yayi mun ne yasa na canja akalata zuwa
arayin Hajiyayye.

Jama'a sun soma sassautawa a
arayin nata.

Da sallama na shiga falon.

Abun mamaki
an uwanta suka watso mun wani kallo.

Daga masu jan tsaki, sai masu cewa wari suke ji, harma da masu toshe hanci.

Wani
ududu na ha
iye ya fa
a cikina da zafi.

Da
yar na bu
e bakina, dan jikina yayi mugun sanyi.

Da ba dan bana son yarana su kwanta da yinwa ba, da juyawa ma zanyi in ha
ura.

Amman yaya zan yi, wanda bashi da gata ai yana ruwa.

Hajiyayye dan Allah abinci zaki sanmun in ba yaran yinwa suke ji." Wani banzan kallo tayi mun.

Ita da danginta suka saka shewa, kafin tace.

"Wannan abincin ba Kaila bane ya kawo aka dafa.

Balle kice suma suna da hakki akai.

Daga gidan ubana
an uwana abun alfahari na suka yo aka tawo mun dashi kin gane ko?

Sabida haka bazan bayar ba." Yayarta Ta Bizaaro tace.

"Zamu ha
u a kotu nan da kwanaki zaki san kishi ba hauka bane.

Gobe ba zaki sake yin kisan kai ba.

Tani baki ma da kunya, kinga
annenmu sai ha
uri aka basu dan dakaki ma su ka so yi, nice na taushesu" Daurewa nayi dan bana fatan suga zubar hawayena.

Juyawa kawai nayi da sauri.

Kici
is nayi da Kaila a
ofar shigowa
arayin Hajiyayye.

Idanu muka zuba ma juna.

Sai lokacin hawayen da na shanye suka shiga suntiri a kumatuna.
ur yayi da idanunshi a kaina, bai tanka ba, nima ban tanka ba muna tsaye dukkanmu.

Kaina na sauke
asa nace.

Yara yinwa suke ji Kaila.

Bansan da wanne kitchen zanyi amfani ba.

Sannan bansan kuma inda kayan abincin suke ba wa
anda aka
ebo daga can gidan..

"Dakata Shanono.

Wannan gidan ba irin wancan tsohon gidan da muka baro bane.

Duk wani tsari ya canja.

Zuwa gobe zan tara ku kuji sabon tsarin da zan fitar.

Kayan abinci kuma ki tambayi Hajiyayye yana store
in kitchen
inta.

Kitchen
in falonnan zaki iya jera dattin tarkacenki, amman ki sani ba kitchen bane na kunna gawaye ba.

Yana da
ofar waje, sai ki dinga fita da gawayin ta waje.

Wallahi muddin naga wani
azanta a cikin kitchen
in, to zaki koma girki a cikin
akin ki zai fi mun sau
i." Yana kaiwa nan ya wuce ni, bai fa
a mun yanda zanyi da yaran ba.

Nayi iya dubana ko gawayi babu ban gani ba.

Haka dole na koma
akina.

Na samu ma yara mazan sunyi bacci a katifarsu wacce aka sa ma rigar leda.

Ajjiyar zuchiya na sauke, ina shiga ciki na tarar da matan ma sun yi bacci.

Ni ko a darennan tunanika babu irin wa
anda basu zo kaina ba.

Na gaji da irin wannan rayuwar
ancin da nake yi a gidan kaila.

Na fahimci tozarcin da nake fuskanta shafi_shafi ne, kuma ko wanne shafi da salon shi.

Rayuwa kenan.

Babu damuwa watarana sai labari, zaman gidannan inayine domin goben yarana kawai, amman nayi imani ba
in ciki da ciwon zuchiya su za sui ajalina.

Haka na kusan raba dare ina kuka da tunano rayuwar da nayi a baya.

Da irin mazajen dana aura, da irin jarrabawar dana fuskanta, dama darasi, da
addarar dake cikin ko wanne aurena biyar.

Aure da sha'anin maza ya gama fitar mun a kaina sam.

Washe gari.

Haka gari ya waye muka tashi cikin yinwa, ni kuwa cikina
ullewa yayi sosai, da
yar na tashi, na tashi yaran dan su
auraye jikinsu su yi sallah.

Ni kuma na shiga aikin fitsari.

Ruwa na yayyafa a katifun duka biyu, nasa tsumma na goggoge,abun da
in, rigar ledar da aka rufe katifar bai ba fitsarin damar ta
a katifar ba. na fito dasu, ruwan fitsari na yarari.

Kaila da Hajiyayye suna babban falo, da dukkan halama Hajiyayye itace da Kaila.

Ta
auki wanka tayi kyau abinta.

Da idanu suka bini harna fice da katifun duk biyu, na wanke zannuwan gadon da zallan ruwa na ya
a a katanga.

Ina shigowa Hajiyayye tace.

"Ruwan fitsarinnan kisa tsumma ki gogeshi, wallahi Baby bazan iya ba.

Yanzu ta babban falonnan zata dinga fitar da katifa kullum?" Ina tsaye ina kallon Hajiyayye, da irin kallon tsanar da kaila ke jifana dashi.

Ko da ya tashi, da zagi ya rufeni, idona ya bushe babu ko sofanen hawayen ma.

Tsumma na
akko na goge, na basu ha
uri dukkansu na koma
aki.

Salis na tarar a hannun Sani sai kuka yake yi.

Tun cikin dare yake jan nono, amman babu ruwan nonon, kukan yinwane kawai.

Sauran yaran ma sun yi jigum sai kallona suke yi, irin kallon ki yi mana rai" Salis na sa
a a baya.

Idanuna duk kwantsa, kumatukana duk busassun yawun bacci na fice a gidan da karamar jakata.
Chapter 39 · 0% Book details