← Book details Na Faɗo Daga Bene Na Zarce Rijiya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 33 OF 43

Sashe 33

Na Faɗo Daga Bene Na Zarce Rijiya Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Ganin hakan yasa duk suka saki hancinsu, Habiba Bala ta kama ni ta zaunar dani.

Itama ta zauna a gefena.

Da sauri ta mi
e tana duba mazaunanta, fitsarine sharkab ya ji
e mata tsadaddiyar rigarta.

Sabira tace.

"Habiba Bala.

Inaga mu je gidana mu tattauna, amman kafinnan bari in fitar da komai na
akin a samu
akin ya sarara."
"A'a Sabira babu damuwa.

Mu fitar da kayan tare.

Shanono ga kujerar tsugunno ki zauna" Cewar Habiba Bala.

Zama nayi jiki ba kuzari, Sabira ta kunto mun jaririna ta samun shi a cinyata.

Nono na zura mishi a baki, su kuma suka fita da katifu suna yararin ruwan fitsari.

Harda kayayyakin wankinmu dukka Habiba Bala ta janye buhun zuwa tsakar gida.

"Ki fito waje Tani ki zauna, a samu a wanke
akin."
To Sabira na fa gode." Fitowa nayi na nemi inuwa na zauna.

Habiba Bala na ciki tana wanke mun
aki.

Sabira kuma tana ha
a gawayi a kurfo, naga ta cika tukunya da naman kan saniya.

Hindatu da jin kaya_kaya sai gata ta
akko kujera ta dasa a bakin
ofarta.

Wannan
ar kyakkyawar budurwarce ta fito daga turakar Kaila hannunta rike da bokiti mai cike da kayan wanki.

Kayan Bilkisa ta soma shanyawa, su bireziya da
an diras, da wasu rigunan baccin da kallansu suka sani na ji kunya.

Yanzu ta yaya mace zata sa irin kayannan ta tsaya a gaban miji?

Kayan Kaila naga tana shanyawa, wandunan ciki, da singileti, da shaddajinshi, da dai kaya da dama.

Tana gamawa ta koma cikin turakar ta rufo
ofa.

Sai na jiyo wani irin dadda
an turaren wuta na shigar mun hancina mai da
in gaske" Habiba Bala ce ta fito tana sharce zufa.

A kusa dani ta zauna da ledar magunguna da ruwa.

Tana zama yara suka shigo a guje harda Mustapha yaron Sabira.

Habiba Bala ta bisu da idanu tana Murmushi.

Kuje ku gaisa da ummanku Sani" Dauda na
urama idanu, babu kuzari sam a jikinshi da gani yana cikin ra
in ciwo, gashi bai saba da
annen nashi ba sam.

Hawaye na soma zubarwa.

Habiba Bala ta dubeni tana ri
e da hannun Amina da Balaraba, cikin
asa da murya tace.

"Menene kuma Shanono?" Hannun Dauda na ri
o na juyar dashi, na zame mishi wandonshi
asa.

Salati Habiba Bala ta saka tana kallona.

"Me ya same shi, waye shi Shanono?

Shine aka barshi a gida sai ya mutu.

Jibi tsutsotsi fa yanda suke fito mishi." Wani irin kukane ya turni
eni mai tu
in gaske.

Sabira da Hindatu sai kallonmu suke yi, amman basa jin abinda muke cewa, kukana ne ya jawo hankalinsu garemu ma.

Habiba Bala ta ce ma yaran su je su yi wasa, sai da ta ga sun fice sannan ta dawo da hankalinta gareni.
anane Habiba Bala.

Dauda shine yarona na farko.

Yana hannun matar ubanshi ne a shanono fya
e akayi mishi.

Rashin ku
ine yasa kika gammu zaune a gida.

A gidan uban nashi ma an rasa wacce zata kula mun dashi.

Shine na
akko abuna, duk da nima a
ofane nake a nan
in."
"Shine ba zaki kira ni ba?

Na taimaki wa
anda ban san su ba balle ke Shanono.

A gaskiya baki kyauta ba.

Zan tafi da Dauda asibitinmu za'ayi mai duk abinda ya dace.

Ba dole sai kin yi ta sunturin zuwa Bauchi ba.

In Allah ya bashi lafiya sai in dawo miki dashi.

Ki share hawayenki.

Ni kaina fa Shanono babu irin rayuwar da ban gani ba a baya." Ajjiyar zuchiya na shiga saukewa.

Duk wannan maganar da muke yi cikin
asa_
asa da murya mu ke yi, babu mai jin mu.

Magunguna ta dinga
allemun tana bani ina korawa da ruwa.

Sabira ta dure mun tea mai zafi.

"Gashi ki sha Tani ki warware hanjinki"
Nagode sosai Sabira." Muna cikin haka sai ga Bilkisa ta fito daga
aki cikin kwalliyar shu
iyar atamfa, tayi kyan da ba'a bu
atar kwatanta ma masu bibiyar labarin.

Tana ganina ta
an yi dariya.

"Umman Sulaiman kin dawo ashe, ai banji dawowarki ba da na fito mun gaisa" Murmushi nayi mata.

Ayya Bilkisa bamu da
e da shigowa ba.

Nagode" Gaggaisawa akayi baki
aya.

Tayi shigewarta turaka tana lan
wasa.

"Ita wannan
awisuwar daga ina Shanono?"
Amaryar Kaila ce daya auro" Kai kawai ta girgaza bata ce komai ba ta le
akina ta dawo.

"Mu je
aki ya bushe mu yi magana ni inason in kama hanya" Binta nayi zuwa cikin
akin
"Shanono ashe haka kike tabka
azanta.
azanta taci uban na da ashe.

Yaya ba zaki sha wuyar zaman aure ba?
aki sai
oyi yake bugawa, ke kan ki wari kike yi, haka yaran.

Ni ina ganin ai Kaila fa kamar yayi
ari da yake zaune dake a haka, kuma a haka yake
irka miki ciki duk shekara sai kin jiye.

Dubi katifunku duk yanda suka mace.

In fa anason
akinnan ya dena wari sai fa an siyar da katifunnan an sai wasu tukunna, suma sai an sa musu irin rigar katifar nan irin wacce bata barin fitsari ya ratsa katifa Jibi jinin ku
in cizo a
akin ki shanono ko kunya ke ba kya ji dan Allah?

Ba dole sai Kaila na kulaki ba zaki tsabtace yaranki, da ke kanki, da muhallin ki ba.

Wannan
azantar fa zata iya ta
walwarki.

Kuma
azanta zubar da mutunci take yi, kuma raini dole ya shiga tsakaninki da kishiyoyi, ma
ota, da ma miji.

Kuka na saka mata ni kaina bansan me yasa nake hakan ba.

A ganina ba wani abu bane dan na dena jin da
in komai da kowa.

Wa zai fahimci macen da ta auri mazaje biyar, kun tambayeni yaya rayuwata ta kasance ne a sauran gidajen?.

Duk da na san ban taso na ga iyayena a cikin gida ba, balle har su koya mun gyaran jiki dana muhalli.

A titi na taso na ga kaina, wasu garuruwan muna da
akuna mai cike da tulin tsumma, wadu garuruwan a
asan gada muke rayuwa.

Jina nake bani da maraba da mahaukaciya, bana
aukar kaina a matsayin mace.

Duk wannan maganganun a cikin zuchiyata nake aiyanasu.

"Shanono ki dena kuka, in na fahimta a cikin deepretion kike wanda ke kan ki baki sani ba, baki san kina ciki ba, baki san tsawon lokacin da kika kwashe a ciki ba.

Abunda zan fa
a miki shine.

Ki tabbatar kin koma makaranta, arabi da boko.

Akwai boko ta matan aure ai a garinnan ko?

Shine hanyar da zaki samar ma kan ki nutsuwa shanono"
E akwai zan bincika ni ko zuwa gobe ne, tunda dai zaki tafi da Dauda.

Shima islamiyyar zan bincika ko ta su Sabira ne sai in shiga, duk da ma dai tasun da
an tsada.

"To shikenan, sana'a itama ya kamata ki soma Shanono, ki ji tausayin kan ki da
walwarki, da ma yaranki. wani abun rashin ilimine duk yake ja kiyi shi." Ku
i ta zaro a jakarta masu yawa ta saka mun akan cinyata.

"Ki nemi makaranta duk inda take ki soma zuwa.

Kuma kar ki yi sake ki bari yara ko miji su hana ki karatu.

Sannan shawarar da zan baki shine, ki fita sha'anin maganar haihuwa haka.

Ki yi
irgen kwanaki kamar yadda na fa
a miki a baya, duk abinda ya sh
ige miki duhu ki kira wayata.

Shanono so nake ki kama kan ki ki nutsa, ki fita harkar kowa a cikin gidannan, ki zauna a gefe, shi kanshi kailan ki ba banza ajiyarshi, tunda yana da wasu matan ki matsa gefe ki zama
ar kallo.

Ga wannan ku yi shawara da Sabira wacce sana'a zaki soma.

Ta sake ajjiye mun wasu ku
"Ni kam zan tafi, ina da aiki da yawa a asibiti, tiyata zan shiga lokacin da Sabira ta kira ni.

Tiyatar da ban shiga ba kenan.

Sai abokin aikina ne ya shiga
akin tiyatar." Godiya marar adadi na dinga rakarkatoma Habiba Bala, har bakin mota muka raka su ni da Sabira.

Dauda yana gaban mota.

Suna tafiya sai ga Kaila da dillalai masu duba gida sun shigo.

Mamakine ya kama shi da ya ganni a gida.

Rai ya
aure da mu ka ha
a idanu, har wata harara da
uta duk yayi mun.
akin shi ya le
a ina jiyowa yana ce ma Bilkisa karta fito akwai maza masu ganin gida a tsakar gidan.

Ni ko haka su kaita wuce ni nono a waje ina ba jaririna.

Wato dake ba sona Kaila yake yi ba, babu batun kishina sam.

Sai da suka gama kewaye gidan kana suka fita.

Tabarma Sabira ta shimfi
amun a tsakar
akina, ina kwanciya wani wahaltaccen baccin gajiya ya sureni, maganin da Habiba Bala ta bani harda mai sa bacci.

Bani na farka ba sai la'asar.

Wayata na jiyo tana kuka a tsakar gida.

Da sauri na fita dan in
auko.

Ina fita su Hajiyayye suna shigowa an sallamesu daga asibiti.

Cirko_cirko mu ka yi a tsakar gidan dukkanmu daga ni har su.

Cike da kallon tuhuma Hajiyayye tace.

"Ki kashe mun
an Amman har
an sanda su sako ki.
Chapter 33 · 0% Book details