← Book details Na Faɗo Daga Bene Na Zarce Rijiya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 2 OF 43

Sashe 2

Na Faɗo Daga Bene Na Zarce Rijiya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Su Balaraba kuma suka nufi wajan Hajiyayye data cika gidan da
amshin suyan meat pie, ga cincin ma
annenta nata taya ta yankawa da almakashi, can gefe ga Hindatu na tafashen kaji, Sani kuma yana zaune a bakin
ofa sai sannu yake mun.

Fatattakosu Hajiyayye tayi har tana toshe hancinta wai kar su sata amai wari suke yi.

Murmushi kawai nayi na dubeta da kyau da
aton cikinta itama a gaba, ga
arta Samira a zaune a can wajen rijiya tana tsefe mata kanta suna hira da Hindatu dake dakan yajin sallah.

Kai kawai na girgiza bance komai ba.

Ina cikin shanyar kayan dana
auraye Sulaiman suka shigo a guje da ledar kumfar los a hannunsu.

To ku
arashe mun shanyar, kai Sulaiman ka dinga
aurayewa shi yana shanyawa.

Ruwan zafin dake kan kurfo
ina na juye a bokiti, na
auki bokitin da tukunyar zuwa bakin rijiya, ruwa na jawo na cika tukunyar na mayar wuta kana na surka ruwan bokitin na dawo inda nake wankin.

To tawo Balaraban umma in soma sa miki ko?" Abunka da yarinta da gudu ta tawo har tana zamewa, na shasshafa mata kunfar los
innan sama_sama ina gamawa na wanke mata tas, sannan na shafa ma Amina, sai autata Hauwa
ar wata takwas da
oriya itama na shafa mata na wanke da sauri, dan ance mun tana maganin
watane ma shi yasa na shafa musu ko Allah zai sa mu rabu da
watar.

Basilin na shafa musu a kan bayan ya bushe na taje musu shi tas, babu laifi suna da gashi sosai dan ma baya samun kulawa.

Bayan yara sun game mun shanya ni kuma na share ruwan tas, sai na zari mayafina nace.

Muje in saku a layin kitson sai in dawo in ci gaba da aikina, ku kuma ku je ai muku aski Sani tawo muje." Dai_dai zan fita nace.

Hajiyayye na fita zan kai yara kitso, Hindatu na fita" Ni dai banji sanda Hajiyayye tace wani abun ba.

Na dai ji Hindatu tace sai na dawo.

Fita mu ka yi fararam_fararam zuwa gidan kitso, mazan suka suce shagon aski kayan jikinmu duk datti du
un_du
un damu.

A hannun mai kitso na dan
asu na ciro
ari biyar na mi
a mata,
ata rai tayi tace
"Gaskiya umman Sulaiman wannan yaran kitsonsu yafi
ari biyar, gashinsu da yawa fa yara har uku, ace kitson sallah ne za'a bani
ari biyar." Haka mai kitsonnan ta tsinkani a gaban yaran mata sa'annina da wa
anda basu kaini shekaru ba.

Amman tunda ni nake nema a wajenta dole na karya wuya nace.

Haba Aisha mai kitso ki taimaka, kinsan garin ya ci wuta ba ku
i, ko guda nawa ne ayi musu nasan ku
in nawa ya gaza ayi musu a hakan" Da
yar a hakan ma ta yarda, ajjiye Hauwa nayi a cinyar Amina ni kuma na fito.

Ina tafe ina cizon yatsa harna isa gidan.

Tun daga zaure nake jiyo muryar Hajiyayye tana ma Hindatu tsegumi.

"Allah ya kiyaye tun yaushe Kaila ya dena yarda su ha
a shinfi
a da ita, wari fa take yi yace, kuma nima wallahi ina jin warin, daga ita har yaranta, har Allah _Allah yake yi girki ya dawo hannuna dan ya more
uruciyarshi." Hindatu kuma ta saka shewa tace.

"Ahayye da
i, ai ko ni shigarki ta yamma ta taran mai gida in kika yi tana burgeni balle wanda akayi domunshi.

Shi fa kanshi in ya shigo tsakar gidannan ya ganki, kasa gane kan shi yake yi " Jingina nayi a jikin bangon zauren ina haki, har wani duhu_duhu nake gani tsabar tashin hankalin dana tsinci kaina a ciki.

Na jima cikin irin wannan yanayin da naji hirar ta lafa sai nayi sallama na shiga.

"Ahh har kin dawo nayi tunanin ai zaki jira a gama musu ne?" Cewar Hindatu kenan cikin fara'a take mun magana"
A"a Amina zata kula dasu ni zan
arashe kwalima ne.
akina na shige na soma kintsa kayayyaki, babu komai a
akin a falo dai ledar tsakar
akine shinfi
e kawai sai tarkacen kayan sawan yara, bangon
akin cike da jinin ku
in cizo da yara ke kashewa a bango, haka uwar
akin ma take, katifa ce yashe a
asa sai buhunhunan kayan sawata dana yara.

Share ko'ina nayi na tattare kayayyakin yara na
ura a buhu, in banda zarni babu abunda
akin yake yi.

Tawa katifar na kinkimo na fito da'ita.

Ho
ar ku
in cizo na dinga zazzagama katifun.

Ina cikin wannan aiki mai kitso da lalle tazo yi ma Hajiyayye.

Nan da nan aka soma yarfa mata jan lalle mai kyau sosai, ni kam in kai mari in kai gwauro inata mayar da kwanuka kichin
inmu ina jerasa a gefe ta inda kwandona yake da tukwanena.

Bayan na gama na jawo tran silver da salateb da reza na soma yankama yara wanda zanyi musu lalle zuwa dare.

Hajiyayye har an gama yarfa mata kitso lallen ya bushe wankewa ma take yi.

Ado ne yaron aikin Kaila ya shigo kici_kici da buhun bako har guda biyu,
ayan sai
igar da jini yake yi.

Gaisawa mu ka yi ya wuce
ofar
akin Hajiyayye ya dire mata"
"Amarya gashi in ji Oga Kaila kaji ne sai tumaturi na miya da su magi, wannan kuma yace in baki ku
in ni
a " Kar
an ku
in tayi tana washe bakinta Ado yayi mana sallama ya fice.

Nan Hajiyayye ta shiga kacaniyar wanke kayan miya, bayan ta gama wanke kaji ta
aura tafashensu a babbar tukunya.
anwarta ce ta kai mata ni
a yayin da ita kuma ta soma jera gawayi a wani kurfo
in.

Ina zaune sai ga sallamar Habu
anina da leda mai zane a hannunshi.

Baki na washe dana ganshi
Habu kaine a tafe daga ina haka?"
"Daga wajan bara Inno tace in kawo miki nama ne da muka samu a wajan sadaka da yawa shine ta
ibar muku, harda tumaturi" Ha
atan nayi farin cikin samuwar namannan da tumatur matu
a.

Baki na washe nace.

Ai kuwa na gode sosai.

Habu wanke mun kayan miyan ka kai mun ni
an shi su Sulaiman sun tafi layin aski babu wanda yasan yaushe zasu shigo gidan" Bai yi musu ba ya juye kayan miyan a
aramin bahun ya ja ruwa a rijiya ya zuba.

Tas ya wanke kayan miyar, na
ebo tafarnuwa da
anyar citta dana gyara su yanzu na watsa.

Bai jira ku
in ni
a ba ya fice, nasan akwai ku
i a jikinshi dan ba
aramin ku
i suke samu a wajan bara ba.

Naman na juye a
aramar tukunyar miya ta, naman kuwa cikin tukunyar dam,
aurawa nayi a wuta nasa magi da su citta da tafannuwa na rufe.

Alwala nayi na shiga
aki na gabatar da sallar azahar ina zaune ina tasbihi Habu ya shigo da sallama.

Kallonshi nayi futu_futu dashi fuskarnan tashi duk waskane
ayayau_
ayayau.

Inno dawa ka barta a wajan barar Habu?"
Ita ka
ai na bari tace kar in zauna, Indo tana wajan barar Baffa tana mishi jagora, da tare muke zuwa bara da Baffa, amman sai yai ta dukana da sanda shine mu kai canje da Indo" Kai kawai na girgiza haka kam Baffa yake, muma wanne irin duka da sanda ne bamu sha ba, in mun rakashi yawon bara daga
arshe Yaya Use dena yima Baffa jagora tayi.

Dubu
aya ya ciro a aljihunshi ya mika mun.

"Inno tace in baki ayi ma su Balaraba kitson sallah.

Yaya Tani ni kam na tafi sai kunzo wunin sallah" Godiya nayi ma Habu har zaure na rakashi, ina tsaye ina kallonshi sai sauri yake yi,
afarnan tashi ba ko takalmin arziki, wasu hawaye masu
umi suka sulalo mun, da sauri na juyo na shigo cikin gidan.

Har zuwa yamma sakaliya aiki muke yi a tsakar gidan bamu daina ba, har masu zuwa aski suka iskeni ina suyan nama, nan farin ciki ya lullu
esu har suna tsalle tare da yin wa
ar gobe sallah zamu ci naman Baba Dauda.

Da dariya na bisu nima soyayyar miya nayi na juye namannan a ciki dab magriba sai ga masu kitso sun shigo an ko ranga
o musu kitson gaba da shiku, Tubarakalla sunyi kyau abinsu.

Ina gama kaye_kaye na mu ka
aura alwala ni da su Balaraba muka shige
aki, su Sulaiman kuma suka tafi masallaci.

Muna sallah da yara Hajiyayye ta bankado labule ta ajjiyemun kular da take zuba mana abinci in girkinta ne, ta fice abunta.

Ko da na sallame nayi mamakin abunda ya sa Hajiyayye ta kawo abincin da kanta, dan yara take kira su zo su
auka, sau biyu Hajiyayye ta ta
a shigowa
akina, lokacin haihuwar Balaraba da Lokacin haihuwar Hauwa sai kuma yau."
Amina kije kichin ki
akko mana tran silver da muke cin abinci muci, in mu ka yi sallar isha sai kuma muyi lalle ko" Amina tace.

"Umma an sha ruwa lafiya?" Shaf na mance ina yin azumin arfa da ba dan Amina ta tunamun ba, ba fa lallai in tuna ba.

Sai da na sha ruwa sannan nace mata.

Lafiya lau Aminana" Fita tayi daga
akin, sai ga su Sulaiman sun shigo.

Jallof
in shinkafa da makaroni Hajiyayye tayi, sai soyayyen nama data
irgamu ta watso, daga fika fiki sai wuya, kwankwaso harda kai da
afa.

Juye mana dukka abincin nayi mu kai bismillah muka soma ci.

Ni dai ci kawai nake yi amman zuchiyata tamkar an
aura mun bulo haka nake jin nauyinta, ka
an naci naji na
oshi ma.

Kai da
afan na
auka naci, na bar musu sauran muna zaune a wajan har isha.

Ina jiyo mashin
in Kaila daga tsakar gida.

Sulaiman yace.

"Baba ya dawo Umma" Bance mishi ci kan ka ba nace.

Ku tashi oya aje ayi sallah maza a dawo banda wasa." Da sauri suka fice, ina jiyo Kaila yana tambayarsu ina zasu je su ka ce masallaci zasu je.

Korosu yayi ya shiga sababin cewar.

"Da wannan dattin kayan zaku je masallaci kuna tafe kuna zarni, uwarku bata da aiki sai son ganin ta zubar mun da kimata.

Maza ku wuce ciki kafin in dokeku" A guje suka dawo ciki, ni kuma na mi
e tsaye da
yar nace.
Chapter 2 · 0% Book details