Sashe 24
Na Faɗo Daga Bene Na Zarce Rijiya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ai ko
wandala bana kar
a har sai marar lafiya ya gama shan magani, in ya warke sai in yanka abinda za'a bani.
In kuma bai samu waraka ba bana cin sisin kobo.
Amman sau
aya na ta
a bada magani ba'a samu waraka ba.
Shima ajaline ya cin mishi.
Shekarata hamsin ina aikin ceto" Wani sanyi naji a raina sosai.
Godiya nayi mishi na fito.
Muna tafe ra
e_ra
e da Dauda, duk inda muka wuce sai wari buu, ga kudade sai bibiyarmu suke yi.
Ba
on duniya sai lokacin ya saki wani irin kuka mai zafi, inaji yai ta canyarawa.
Abun hawa muka hau muka nufi gida.
A
ofar gida naga su Inno harda Baffa sun yi cirko_cirko.
Yaya Use tana hangoni tace.
"Baffa ai ga Tani nan zuwa ita da Daudan" Ina isowa Baffa ya
aga sandarshi ya rab
amun ita a goshina, ji kake gab.
Take wajan ya fashe jini ya soma wanke mun fuskata, jini har cikin
wayar idandunana.
Kuka na fashe dashi kawai, ina jiran me Baffa zaice.
Cikin
aga murya yace."
"Wallahi muddin ki kai sake akan Dauda auranki ya mutu a karo na biyar.
Kwarankwatsa Tani tsine miki zanyi kibi duniya, ba za ki yi albarka ba tunda kin kasa faranta mun raina.
Ke ba ma zaki tafi da Dauda ko ina ba.
Kai Mutta
a ka kama hannun yaronnan kai da junaidu, Ige ta raka ku." Ni dai ina dafe da kaina sai kuka nake yi, hannuna rike da Dauda.
Ige ce tace.
"Naroro ni gaskiya ina ganin kabar ma yarinyar nan
anta tai mishi jinya.
Ala bashi in ya warke sarai sai ta dawo dashi gidan ubanshi.
Ke Tani karma ki sanar ma Kaila cewar ri
on Dauda zaki yi sam.
Ki fa
a mishi jinya kika tawo dashi ki yi mishi, yay ha
uri da zaran ya warke shikenan, sai ki dawo dashi.
Ni da kaina zan mayar dashi.
Junaidu Yusufu, Mutta
a, me kuka ce ko ba gaskiya ba?" Akan hakan duk su kai na'am Inno ta jawo hannuna muka shiga ciki yarare_yarare jini na bina.
Sai lokacin na samu
an kuzari har nayo wanka da ruwa mai zafin gaske, kafin in fito daga wankan goshina ya kumbura yai suntun, kaina dan ciwo kamar zai dare gida biyu.
A tsakar gida na tadda Inno ta tu
e Dauda zata yi mishi wanka.
Sai toshe hancinta take faman yi, tsutsotsi sai yawo suke
aiku a gefe_da_gefen cinyarshi.
Kasa tafiya nayi har sai da Baba Marka taje.
"Ki shigo daga ciki sanyi na ka
aki da
anyan jiki" Sannan na shiga ciki na sake kaya, aka bani tuwo naci, sai bacci ya shiga yanko mun.
Amman tunanin yadda zamu yi da Kaila in yayi tozali da Dauda tuni ya yakice mun baccin.
Nan kuma na harba duniyar tunani.
Su Inno suka yi tafiyarsu zuwa gidan biki.
Ni kuwa ma
ota sai abkin shigowa yi mun barka su ke yi.
Dauda yana
akin yaran gidan a kwance, Baba Marka ce ta kaishi tace ya kwanta acan, dan duk matan da suka shigo barka sai sun tambaya abune ya mace a
akin ne yaketa busa wari.
Ni a karan kan kin kaina warin isata yake yi, nima kenan uwa, ballantana kuma su Baba marka.
Allah sarki rayuwa Allah ka kawo mun sauyi na alkhairi a cikin rayuwata, kasa goben yarana tayi kyau, a wajensu kawai nake fatan samun salama.
Sune ka
ai zasu ji
aina su sani Murmushi.
JOS KWATA TA YAMMA DA BAUCHI:
GIDAN KAILA:
Anty Maryam ce
anwar mahaifiyar Hajiyayye ta tusota a gaba dab magriba suka shigo gidan.
Idanun Hajiyayye yayi lu
u_lu
u da halama anci kuka an
oshi, rannan nata a mugun murtuke.
Shigowarsu tayi dai_dai da fitowar Bilkisa daga cikin turakar Kaila.
Taci wani irin uban kwalliyar da ba mijinta Kaila ka
ai bane zai gwa
a.
Duk wani mai idanu muddin ya gani tabbas yasan anba kyau hakkinshi ta hanyar
ara
awatashi da kayan
awa.
Sanye take cikin gajeren ba
in wando iyakarshi guiwarta.
Sai wata riga
aka
amammiya mai hannu
aya.
Gashinnan yasha gyaran Amarci sai she
i yake yi, babu ko
ankwali a kanta, da ba
in ribbon ta tubke sumar tata.
Ba wani gashi gareta can ba, tana dai da nayin kwalliya, da yake ta gyarashi tsab sai yayi mata mugun kyau.
Fuskarta tasha janbaki da hoda, sai
amshi kawai take.
Hatta tsakar gidan ya cika tab da
amshin turaren wutan da aka sa Shamwila ta bunka a
akin Kaila. ( Turaren wuta ne na matan aure, wanda ake kunnawa da yamma domin jawo hankalin da nutsuwar mai gida.
Matan Kanuri suna saka wannan ha
in turaren in suka kintati dai_dai lokacin dawowar mai gida sai su kunna.
Da zaran mai gida ya shigo gida da gajiya ko
acin rai.
Yana sha
ar wannan
amshin sai yaji wata iriyar nutsuwa na gangaromai.
Hakanne yake sa miji ko a ina aka
ata mishi rai Allah _Allah yake yi ya dawo gida dan ya samu nutsuwa.
Ga masu bu
atar wannan turare sui mun magana) Cikin yanga Bilkisa ta dubesu tace.
"Sannunku da zuwa, Maman Samira kin dawo?" Wata uwar harara Hajiyayye ta sakar mata kamar idanunta zasu fa
o ta ja tsaki.
Murmushin cusa haushi Bilkisa ta sakar mata.
Anty Maryam ce ta amsa ma Bilkisa gaisuwarta tana
arema shigarta kallo."
"Shamwila" Ta kira Shamwila da
arfi.
Da sauri ta fito daga kitchen
"Anty gani"
"Ki kai plate da cokali
akin Gwanda, in kin kai sai ki rufo
ofar ki same ni a
akina" Tana idasa fa
a ta shige ciki, ta bar Hajiyayye da sakakken baki.
Motsi wannan Hajiyayye ta kasa yi.
Yanayin Bilkisa ya firgitata ainun.
Bilkisa tafi
arfinta tako ta ina, in ma gasa tace zata yi da'ita ta'ina zata soma?
Duk inda take jin tana da bu
ewar ido.
Bilkisa ita nata idon tsabar yagewa
ayan ya ha
e da
ayan.
Da jan
afa Hajiyayye ta nufi
akinta da ko rufewa bata yi ba.
Anty Maryam tace.
"Hiye irin matar da Kaila ya auro kenan
ar boko maras kunya?
Dan
ari Hajiyayye akwai gagarumin aiki babba a gabanki.
Domin kishi da macen data fi
arfinka aikine ja.
Amman abinda zan fa
a miki shine kar ma ki sake ku sake hayaniya da Kaila har ta kai ki da dawowa gida.
Mijin da yake da irin wannan Amaryar taku ko ya rabu daku duka kune da asara.
Ni dai fatana Allah yasa kafin Babanku ya iso muji labari mai kyau" Hajiyayye tana zaune sai jijjiga kawai take ta dun
ule hannunta
aya tana nausan tafin hannunta dashi.
Chaji kawai kanta yake
auka.
Tunani take ta wacce hanya zata fitar da Bilkisa a gidan, dan in ita Hajiyayyen bata fitar da'ita ba.
To zahiri ita zata fitar da'ita.
Ita Shanono ba'a sata a lissafi dan bata ma san ciwon kanta ba, a cewar Hajiyayye wacce tayi zurfi cikin zancan zuchi.
"Ita Shamwilar da aka aika turaka da'ita tazo ne a saman gara koko yaya?"
"Ni ban sanma tsinannu ba.
Nima yanda kika ganta haka nima na ganta.
Anty Maryam amman kinga irin shigar da Amaryar kwana
aya tayi kuwa?" Anty Maryam tayi dariya tace.
"Na gani sarai kuwa.
Ke dai ki kwantar da hankalinki ki nutsu ki za
ulo salo_salon kissa da hilatar miji ki
ara akan ya
in ki da Uwargidanku, dan wannan ya
in shine asalin ya
i, kinsan wannan kam sai dai ku fafata dan sai inda
arfinta ya
are.
Amman ki kiyaye abinda zai ta
a igiyar aurenki, kinji dai furucin mahaifinki kunsanshi da zafi dai akan irin wa
annan maganganun.
Rabi kina gani da mijin ya sakota ta dawo gida, da duka mahaifinku ya rakata har
akinta, wallahi ki kiyaye kema dan sunan gyatumarmu ne dake da kin yaba ma aya za
inta." Suna cikin wannan tattaunawa suka jiyo Sallamar malam Tsaiha mahaifi ga Hajiyayye.
Ita da kanta ta fita tayo mishi iso har ciki.
Rannan nashi a murtuke, bayan ya zauna ne yayi shiru kamar mai tunani har na tsawon minti biyu.
Daga bisani kuma yace.
"To da
yar da si
in goshi mijinki ya aminta ya dawo dake
akin ki.
A hakannma sabida darajarmu ne.
Yace tunda ya bijiro da batun aurennan baki sake barinshi yayi bacci ba.
Kiji fa Maryam har sau biyu tana fasama bawan Allah wayarshi salula.
Sabida kawai
azamin kishi, ko haka taga iyayenta suna yi ohon mata.
Ni gidana ko kara na ajjiye ai cikin iyayenta ba wacce ta isa ta tsallake wannan karar gabanta ga
i.
Wallahi in baki yi wasa ba sai in miki baki tunda baki da mutunci, so kike ki mayar dani dattijon banza ake ganina a matsayin wanda ya gaza wajan baku tarbiyya?
Jibi abinda Rabi ta aikata itama fa.
Kinci sa'a ke uwatace wallahi da sai na dakaki a cikin
akinnan tunda baki da hankali.
Ke baki rasa ci ba, baki rasa sha ba, baki rasa suturaba da an ta
o ku ku dawo mana gida, alhalin iyayenki duk sun rasa abinda ke baki rasa ba a naki gidan mijin.
Matar Bahaushe kenan, ire_irenku ke sa adadin yawan zawarawa yake sake hauhawa a
asar Hausa, da gangan ake
aura mana laifin kacokam, ai in
era da sata daddawa da warinta. in zaki bi mijinki ki bi mijinki, kin ganni nan aure zan
aro ni kaina nan da sati biyu masu zuwa, kuma yarinyace bata shige sa'arki ba.
Yaushe za'aita zama da tsofaffin guzuma bayan Allah ya bamu damar da zamu more rayuwarmu." Ta inda mahaifin Hajiyayye ya shiga ba ta nan yake shiga ba.
Shi ba ku
i ba, sana'ar tashi ba wata ta kawo makudan ku
i ba amman yana maganar cikace mata ta hu
u.
Matanshi uku, yara kuwa sunfi ashirin, shagon siyar da gwanjo na yara yake dashi a kasuwar gwanjo dake katako.
Yanayin sana'ar tasu hawa da sauka ne.
Haka su Hajiyayye suka taso babu yabo babu fallasa, abincin da zasu ci wani sa'in sau biyu kacal yake iya ciyar da iyalanshi, na ukun sai dai iyayen su yi buga bugarsu a
uta aci.
Ko makaranta yaran da dama iyayensu mata su suka
awainiyar makarantar yaran nasu.
Matsalolin yau daban na gobe daban.