← Book details Na Faɗo Daga Bene Na Zarce Rijiya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 36 OF 43

Sashe 36

Na Faɗo Daga Bene Na Zarce Rijiya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ko wacce mata tayi girkinta da yaranta, nawa girkin da ban." Ido ta zare tace.

"Tayaya hakan zai faru to, alhalin
anyan gwal ce ta
aukeni aiki?"
ur ya bi tsakiyar fararen dara daran idanunta da mayataccen kallo, mai firgita
an mata, da narkar da zuchiyar mata.

"Ni zan
iri hakan ya faru.

Ke dai naki ido
anyan jini." Dariya tayi mai burgewa tace.

"Nawa sunan kenan
anyan jini?

Ina godiya da wannan suna.

Amman har yanzu fa banji dalilin zamana a gabanka ba"
anyan jini.

Sonki nake yi har cikin jijiyata.

Tun kallon farko da nayi miki na jaraftu.

Kuma ni aurenki zanyi, amman sai zuwa nan da shekara
aya.

Amman zaki zama matata ta bayan fage kin gane yhah?" Yana magana irin na cikakkun
an duniya, wa
anda suka ga jiya su ka ga yau."
"Taya hakan zata faru, bayan matanka uku, sai dai mu yi sabgarmu a waje ina tsoro gaskiya" Gugguru ya watsa tare da taunawa, kana yace.

"Ai kema matar gidance, yanda zan turmushesu a turaka ai kema ya kamata in turmusheki a turaka" Kai ta gya
a tace.

"Ko in turmusheka ba, ai ni nafi karfin kab matanka" Daga haka suka shiga musayar kalaman da suka shige ka'ida.

Kafin su ankara har biyar na yamma ta gota." A zabure ta mi
e.

Kaila ya ri
o hannunta ya tafa mata dubu talatin, su kai sallama kowa ya kama gabanshi."
SHANONO:
Yau haka na wuni cikin farin ciki da nisha
i, Allah _Allah nake yi monday tayi in soma zuwa makaranta.

Ina ta shirye_shiryen makaranta, na zube littattafaina duka a cikin jakata.

Yaran kansu suma cikin walwala suke sakamakon walwalar da suka gani tattare dani.

Kuma da
in da
awar farin cikina shine, waya da nayi da Habiba Bala take sanar dani, zuwa gobe za'a yima Dauda tiyata yana asibiti yana kar
ar kulawa ta musamman,
ar aikinta na kula dashi a asibiti" Sai naji zuchiyata ta yi wasai.

Tamkar bana cikin wata matsala.

Sani da Shafi'i sai guje_guje suke yi.

Allah sarki uwa, farin cikinta da walwalarta shine taga yaranta a cikin nisha
i, haka suma yaran ganin mahaifiyarsu a cikin walwala na sanya su kazar_kazar.

Haka dai yau muka wuni cikin annuri.

A tire
aya mu ka ci tuwon dare.

Bayan sun je sallar isha sun dawo muka kulle
ofarmu.

Dan tun da Hajiyayye ta dawo wuni tayi tana
unduma zagi iri_iri, so take in tanka ta jawo ni ta huce haushinta a kaina.

Washe gari ma muka tashi zuchiyata fes.

Sai dai zuwa sha biyun rana sai ga sammaci an aiko mun daga kotu.

Hakanne yai silar mutuwar jikina, sukuku na wuni, sai jan
afa nake yi, bansan yanda shari'ar zata kaya ba.

Sati biyu al
ali ya yanka mana zamu soma shiga kotu.

Shikenan gidan yari za'a aimu kenan ko?

Tunda da kisa ake tuhumarmu.

Ban
aki na shiga naci kuka na na gode Allah.

Da yamma Sabira ta shigo ina tsakar gida ina ka
a miyar kuka.

Sai gata da ledar inifom ta kawo mun.

Ganin idona yayi jawur ne yasa tace.

"Wata matsalar ce ta afku ko me?

Ba dai wani abun ya ha
aki da Hajiyayye bane, dan ina jiyo buyaginta ina tsakar gida ina wanke ganye"
Hmm daga kotu aka aiko mun sammaci, nan da sati biyu za'a gurfanar damu.

Shine jikina duk yayi sanyi, kinsan sharia tamkar mace mai ciki ne, babu wanda yasan me zata haifa, sai abinda Allah ya bata." Dafani Sabira tayi.

"Da yardar Allah Alkhairi zamu ji.

Tunda dai ba Yaya Use bace ta kashe yaron Hajiyayye ba.

Ke dai ki dage da kai kukanki gun ubangiji Allah zai sa a dace.

Kin kira Habiba Bala kin sanar mata?

A'a zan kirata dai yanzu, so nake in sauke miya." Sabira ita tai ta tausar zuchiyata.

Tare da'ita muka kira Habiba Bala a waya.

Hankali itama ta kwantar mun.

Ta sanar dani cewar jibi zata shigo ita da lauyan da ta
aukar mana.

Ina kashe wayar sai ga Yaya Use tana kirana.

Itama jikinta duk ya mutu.

Haka na kwanta cikin zulumi.

Ban samu barci ba, gashi zani makaranta.

Haka na tashi tun kafin asuba, tsabar zumu
i.

Duk da batun kotu ya ture mun murnar da nake yi.

Yara na shirin makaranta, ni kuma ina bakin gawayi ina dumamen tuwo.

Sani ne ya fito da katifarsu ya jingina yana kwara mata ruwa.

Ya
aga butar zai she
a ruwan kenan.

Ashe kaila ya doso.

Ai kuwa yana watsa ruwannan ruwan fitsarin yai tsalle sai a jiki da fuskar Kaila.

Ihu ya sake harda cewa.

"Wayyo Allah Shanono zata halakani nima"......

NA FA
O DAGA BENE.......

NA ZARCE RIJIYA
HAKKIN MALLAKAR BADI'AT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN
AMSHI
GAWURTATTU UKU 16
Assalamu alaikum.

Allah ya nufeni na dawo.

Nagode da jumurin jira.

A
an hutun dana tafi naga zahirin irin soyayyar da kuke ma wannan littafin.

Ina godiya.
*(Domin soyayyarku gareni da rubutuna.

Akwai promo da zanyi muku na turarukan wuta da humra setine mai bala'in kyau.

Kunsan dai Kanuri mune turaren wuta da humra, namu da banne, ke kanki in kika yi amfani da wa
annan set zaki gode mun.

Akan farashin 10k kacal na bar muku farashin promo domin ku.

Mutum ishirin ka
ai zan cire suke da damar mallakar wannan setin mai sanyin da
i.

Kuma iyakar
an paid group
ina ne ka
ai zasu samu wannan gara
asar.

Ku yi hanzari duk mai bu
ata ta kasance a cikin mutum ashirin da zan
iba.)*
Da sauri na mi
e tsaye kamar ba ni bace na wuni sukuku.

Baki na ri
e kawai ina kallon Kaila.

A guje Bilkisa da Hajiyayye suka fito.

Hajiyayye tana ganin abinda ya faru taja wani irin dogon tsaki tayi komawarta
aki.

Dama
akin nata cike yake da
an uwanta.

Kamar yinwataccen zaki haka Kaila ya dira a wuyan Sani ya far mishi da mahaukacin duka, tamkar yana dukan
ato.

Dama haka yake musu irin wannan dukan.

Bilkisa ta isa a guje ita da Hindatu, amman sun kasa
watar Sani a hannun kaila.

Har ya fashe mishi
an bakin nashi.

Tsam na mi
e na koma
aki.

Yaran suka biyoni
uu.

Zaunar dasu nayi, ni ko na kasa zaune na kasa tsaye, ina jiyo Sani yana kirana.

"Umma ki ceceni zai kasheni, wayyo Baba wallahi bansan kana zuwa bane, wayyyooo" Kuka na fashe dashi, har muryar Sani ta dashe.

Baban Mustapha ne ya burmo gidan namu.

Ina jiyo muryarshi tun daga zaure.

Shine ya
waci Sani a hannun Kaila.

Da mugun gudu Sani ya shigo bakinshi na zubar da jini da yawu, gefen idanshi ya kumbura.
ameni yayi tsam sai cusa kanshi yake a jikina.

Hannuna na
aura a saman kanshi ina shafawa.

Ya'isa kayi shiru kaji Yaya.

Babu komai, ai mahaifinka ne hukunci yayi maka.

Muje in wanke maka bakinka, ku ci dumame ku kama hanyar makaranta, kayi shiru ya'isa" Da
yar a ranar nasa Sani ya yarda ya tafi makaranta, bakin shi ma ya aune sosai.

Ko bayan tafiyar su Sani makaranta na jima a
aki ni kaina bansan zaman me nake yi ba.

Ni ba tunani ba, ni bansan adda'ar da zan dinga yi domin kore damuwa da ba
in ciki ba.

Habiba Bala ce ta sanyaya mun raina data kira take sanar dani an yi ma Dauda tiyata cikin nasara, amman yana bacci a lokacin.

Wani irin farin ciki ne ya sauka a zuchiyata.

Kawai na sau ma Habiba Bala kukan farin ciki, sai jero mata godiya nake yi, ita kuma tana ta rarrashina, da haka mu kai sallama.

Ina dai zaune, bani na fito ba sai wajajen goman safe.

Kiki_kiki na
aura miyar dare, tana tafasa na ka
a.

Miyar ku
ewa nayi bushasshiya, Sai na mayar da ruwan wanka kan wutar, na soma yanke farata na, wa
anda suka cika da datti, sunyi ba
irin dasu.

Tas na yanke farcen
afata dana hannuna, na fa
a bayan gida, ina cu
awa na bi da ruwa na fito.

Misalin dayan rana sai ga su Sani sun shigo hajaran majaran sai warin rana suke dokawa."
"Umma yinwa" Cewar Shafi'i dama shi kam ba mai jurar yinwa bane sam.

Sani da Sulaiman ne dai masu dama dama.

Balaraba ita bata zuwa boko, islamiyya ka
ai take zuwa.

Abinci na zuba musu su ka ci, dan zumudi ni ko abincin na kasa ci.
arfe biyu bata cika ba na saka inifom
ina har nayi goyo.

Yara suka kalleni suka kwashe da dariya, Sani har yana
warewa.

Nima dariyar nayi bance uffan ba.

Farin hijabina na saka na rataye jakata.

To maza ku yi ku gama mana.

Ku je gidan su Mustapha ku yi wasanku, in lokacin islamiyya yayi sai ku je tare.

Sani banda zuwa wanka rafi, dan Mustapha ya fa
a mun kana bin yaran gidan Rahilu.

Ni zan je makaranta ku yi mun adda'ar samun nasara." Adda'a su kai ta mun.

Raina fes na fito zauren, dai_dai Hajiyayye ta rako
an uwanta zaure.

Turus Hajiyayye tayi kawai tana kallona.

Ni ko da ganinsu gabana ya yanke ya fa
i.

Dan banso nayo arba da kowa ba.

Da sauri na
auke kaina, ina rufe
akina na jefa
an mabu
in a jakata na fice.

Yara su ka bi bayana.

Da sallama mu ka shigarma Sabira.

Tana ganina ta soma tafa hannaye.

"Ga
ar makaranta, ga
ar makaranta" Dani da yara duka muka tuntsire da dariya.

Sabira baki da dama.

Ga yarannan.

Sabida in na barsu a gida ba lallai suje islamiyyar ba." Sabira tace.

"Yau bana nan na fita, sai da na dawo Abban Mustapha yake fa
a mun irin dukan da Abban Sulaiman yayi ma Sani.

Gashi idanunshi sun tara jini." Na
wafe wannan dukan sosai a raina.

Sosai nake jin zafin dukan, har bana so ayi zancan.

Bagarar da hirar nayi ta hanyar juyawa da gudu_gudu.

Sai a zaure mu kai sallama na kama hanyar makaranta.

Aji ya cika bundin, ni dai bancin
arshen aji na samu, mu biyu ne a bincin ni da wata dattijuwa.

Mata sai hira suke yi ana tafi.

Malami bai shigo ajin ba, shewa kawai kike ji yana tashi.
Chapter 36 · 0% Book details