Sashe 19
Na Faɗo Daga Bene Na Zarce Rijiya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Suna zuwa
asar domin yin kiwo, ana kuma kyautata zaton sun fito ne daga garin Hadejiya dake jihar jigawan dutse a yanzu.
Ganin cewa
asar tana da tile kuma tana da kyau ga dabbobinsu suna kiwo manyansu sun zauna a wurin a
alla shekara
aya kafin su ci gaba, amma da lura da yanayin yankin daya dace, sai suka yanke shawarar ci gaba da zama a wurin tare da dabbobin nasu.
Bayan samun wurin da ya fi dacewa sai SHANU ya yanke shawarar komawa baya ka
an don gabatar da garin Shanono ya bar JAULERE
an uwansa a wurin. (JAULERE TA YANZU) ya zo ya kafa aikin sa (riga) a garin shanono na yanzu har zuwa yanzu Rijiyar taushe a shanono.
Garin a halin yanzu ana ganinsa a zahiri.
Ga jerin mutane da sarakunan da su ka milki Shanono.
Kabiru isyaku (
an shanono na yanzu dakaci shanono) akwai Hakimi.
Tun da Shanono ta zama
aramar hukuma suka fita daga
aramar hukumar Gwarzo a 1989 sunansa Alhaji Bello Abubakar kambun bun
un Kano daga 2004 zuwa yanzu.
Shanono na da yanki na 697 km2 da yawan jama'a
idayar 2006.
Lambar gidan waya na yankin ita ce 704(1) manyan mutanen garin sun ha
a da marigayi Alhaji Ibrahim aka Ibrahim (
an kasuwa) Marigayi Alhaji Barau (
an kasuwa) Marigayi Alhaji Haruna Muhammad Shanono.
Mariga Alhaji Bawa Mashin (Man0mi) marigayi
an Anni (
an siyasa) marigayi Alhaji Haruna Naganga ( cocas chairman) marigayi Alhaji Shehu Shanono.
Farfesa Nura ( masan kwamfuta) dandalin matasa na shanono (
ungiyar ci gaba) da dai sauran fitattu a Shanono da lokaci bazai bani damar jero su ba.
Shanono:
A daidai
ofar gidan su Baffa Lauwali ya tsaida motarshi.
Ai kuwa Baffa Jafaru, da Baffa Yusuf suna gano mu suka mi
e daga kan kututturen da suke zaune, suna shan iska a kasan bishiyar durumi.
Rana ake kwan
awa sosai da sosai, matasa gasu nan daba_daba sunata afkin fira, kasancewar da rani ne, babu noma sai kiwo."
" Naroro, Inno kune da tsakar rana haka, maraba da ba
in birrni.
Use, Karime, Tani, Habu, Indo.
Sannunku da hanya.
Babban direba sannu" Da murmushi a fuskata nace.
Barka da gida Baffa Jafaru da Baffa Yusuf." Baffa yace.
"Kuna gida baku je aikin hatsi ba Jafaru, ko su Tanimu kuka tura?" Inno tace.
"Lauwali mu je ciki kaci abinci, in kayi sallah Allah bashi sai ka kama hanya.
Jafaru muna da kaya a mota ku shigo mana dashi ku da su Use." Inno tayi shigewarta ciki, tana ta cogala
afarta.
Tausayi ta bani dan
asar da zafi sosai, gashi ko takalmi babu a
afar Inno.
Allah ya hore mini in sai ma Inno keke ta huta da zafin rana, ko sanda." Da tulin kaya muka shiga babban gidan mai yalwar filin tsakar gida da yalwar matan gida da yaran gida.
Dan Baffa su rai ashirin cib mahaifinsu ya haifa malam Jauro Ja'e.
Kuma a cikin
a ashirin
innan macen su
aya ce itace Goggo Ige. ( Hausawa na kiran sunan Ige ne ga macen da ta biyo maza zuryan)
"Ah Inno maraba lale kune da rana haka, an tawo biki ko?
Tani ashe
afafuwanki zasu sake taka
asar garin Shanono idanunki kenan?" Inji Baba mai riga matar Baffa Jafaru, mace mai faram_faram da son zumunci kenan.
Dan duk da yawan yawonmu baisa ta dena ziyartarmu a duk garin da muka ya da zango ba.
akinta ma ta ja mu baki
ayanmu.
Baffa kuma su Baffa Jafaru suka janyeshi shi da Lauwali.
Bayan mun zauna mun sha ruwa.
Nan fa
akin Baba mai riga ya cika ma
il da matan
annen Baffa, da sabbin idandunan da ban sansu ba, da yara rututu.
Gaisuwa da ta
in yaushe gamo ya
arewa.
Da
yar muka yakice mu ka rama sallah.
Baba mai riga ta saukemu da kwa
on ganyen dimkin yaji albasa da
uli.
Baba Marka ta kawo mana damammiyar fura da nono wacce ta ji zuma.
Kowa ya bar gida gida ya barshi.
Ha
a garin Shanono garine mai tsaiwa a rai sosai.
Suna da son zumunci, da son taimako.
Kuma bugu da
ari kusan kowa
an uwan kowane a Shanono.
Inno tace.
"Oh Marka ni ko banga matar Katagi ba, shi kanshi Katagin ban ganshi ba"
an dariya Baba marka tayi tace.
"Wannan yaron ai yana legas da iyalin nashi, ya samu aiki a wani babban gidan abinci.
Shekararshi guda da tafiya, wallahi dawowarshi gida na uku, sai Baffansu ya bashi shawarar ya tafi da ita iyalin nashi." Kasancewarshi
an fari a wajanta yasa tai mishi alkunya da wannan yaron, kamar yadda yazo a al'adar malam bahaushe.
Hausawan zamanin da an sansu da yakana da kunya, ha
e da kawaici da kara.
Amman kwaikwayon al'adun wasu ne yasa tamu al'adun suka samu tawaya, daga wannan lokacin mace macen aure yayi yawa a
asar Hausa.
Gabana ya yanke ya fa
i da jin an ambaci Katagi.
Katagi ya nuna kwa
ayin aurena a fili, ni kuma Allah yana gani tsanar da naima Narani ce ta shafi Katagi, da tuno da Kaila da nayi, da irin kulawar da Kaila yake bani a dai_dai wannan lokacin muna matsayin saurayi da budurwa kuma a lokacin soyayyarmu da Kaila tayi zurfin da bazan iya juya mishi baya ba, kuma ina jin maganarshi fiye da maganar kowa a duniyata.
Allah yayi Kaila mutum ne shi mai da
in baki da iya tsara zance.
Daga baya ne na gane ashe tantirin gogaggen mayaudarine.
Gashi da iya
aukar wanka aljihu babu ko sisi. ( Wannan kuma
abi'ace ta samarin Jos.
Allah yayi da dama a cikinsu mayaudara masu iya layancewa.
Bugu da
ari akwai iya wanka ba ko tasi a aljihu.
A jos ne zaku ga gaye iya gaye, yayi wanka iya wanka, amman yana kan titin salisu Adamu yana tafe
ai kamar bazai taka
asa ba.
Jasawa ayi ha
uri nima
ar Jos ce na rayu a Jos sama da shekaru ashirin, nasan komai ).
Muryar Baba mai riga ce ta katseni.
"Uhm Inno ai Katagi ya zama babban mutum, gonakin shi a shanono ai sunyi goma.
Kuma duk nomesu yake yi tsab, irin wannan yanayi na rani yake fitar da abincinshi cikin garin Kano.
Yananan yana
asa gida a gaba dasu Tabawa ka
an.
Kuma yaron gashi da zuchiyar yi, in ya tashi yo aikennan baki gani ba, baya mancewa da kab iyayen nashi.
Yama kusan
arin aure, mai Anguwar anguwar gabanmu ya bashi babbar
arshi." Ni dai nayi tsumu_tsumu dani.
Su kai ta rabtako zancen Katagi da irin samunshi.
Baba Marka ce tace.
"Tani ai ko Dauda yana yawan zuwa gidannan.
Su Tasi'u ne abokan wasan nashi.
Kinsan Narani ya sashi a gareji, to garejin nasu yana nan anguwar.
Amman an kwana biyu baya zuwa wallahi.
In ce dai zaki daure ki mance da duk abinda ya faru kije ki ga
anki ko shima zaiji da
i?
Tani rayuwar ha
uri akeyi, wallahi duk wacce kike ganinta a cikin
akin aure.
Imma babba ko yarinyar mace, zaman bazai yiwu mata ba madamar batai ha
uri ba.
Yara_yaran cikin gidannan da suka
auko mata.
Kusan rabinsu da kwata du sun yi saki, sakin fa a cikin
abilar Hausawa ya zame ma mazan kamar wani ado.
Face maza na gari da suka kasance sun san abinda suke yi.
Kuma ba rashin addini ba, ba rashin kyawawan al'aduba, face watsi da mu kai da koyarwar Arrasul Sallallahu alaihi Wasallama, mu kasa
afa muka shure al'adunmu, muke hanyen turawa da mutanen kudu wa
anda addini da al'adarmu suka banbanta.
Mu da
abilar Hausawa bamu san wani yawan mutuwar aure ba.
Sai kiga mace sama da shekaru saba'in tana tare da mijinta na lalle.
Ta ba gamu ba mun doshi shekaru sittin a
akin aure,
uwawu duk ya dame da kashi, amman anata bugawa dai.
Ke mu fa a al'adar malam bahaushen da, ko anguwa bama fita da rana.
Da asussuba muke fita, sai dare ya rufa muke dawowa.
Ko kuma mu fita da daddare.
Sabida kunya, da killace mace irin na malam bahaushen da, ba irin na yanzu ba." Take kawaye ya soma shatata a kumatuna.
Sufa duk a ganinsu, nice nake
ure duk mazajen da nake aure har take kaimu ga macewar Auren.
Da an magana suce mace tayi ha
uri.
Sai hawan jini ko ciwon zuchiya ya rabketa ta mutu suce Allah yayi, kwananta ne ya
are.
Alhalin ba
in ciki ne yai sanadin katse mata numfashinta.
Wani sa'in macen ma nason ta zauna a gidan nata duk rintsi duk wuya, amman mazajen basaso, duk hakkinta daya gama
auka, da gallaza mata daya dinga yi, bazai isheshiba hakan, sai yayi mata tukuicin saki, wata ma harda tagonashin duka, ko kar
e yaro, irin yadda Narani yayi mun akan Dauda.
Inno tace."
"Kune iyayen nata ku dai sake fa
a mata.
Dan ubanta ya lashi takobi a wannan karon in ta kaso aurenta, to ba dai gidanshi ba, ba dai Shanono ba.
Kuma ita tasan waye Baffa, shi a makafin ma kafiyarshi irin ta kutarece, ga mitar tsiya.
Dan a yanzu haka nasan Tani bata
i wannan auren ya kuma turgu
ewa ba.
Kullum tazo gida da abinda zata
iro ta fa
a.
Sai da uban wata rana data tawo ra
e_ra
e da ciki da goyo wai tayo yaji.
Wallahi dukan da Baffa yayi mata ban zaci yarinyarnan gata ba zata haihu a take a wajan ba dan tsabar duka.
To da taji fa babu da
ine shine ta dena
orafi shekara uku kenan.
Sai dai kullum a rame kamar ita ake yanka ana miya" Kuka nake rerawa mai fitar da amon muzanta da tozarta.
Jina nake wata ta daban a cikin
an uwana mata.
Dangi duk sun bugamun hatimin rashin zaman aure.
Wasu ma suna kirana da mai auren sha'awa.
Wasu suce mun mai ruwan ido.
Sunaye maras da
i dai.
Akuyata ta riga da tayi kuka a cikin dangi.
Nina kafe tarihin aure biyar, bana fatan wata ta kafa irin tarihina." Baba Marka daga baya su kai ta rarrashina.
Inno kuwa wanka tayo ta shirya tsab, tana rabon tsaraba tana sake jaddada musu labarun da in haddace sun riga da sun da
e da haddacewa.