Sashe 11
Na Faɗo Daga Bene Na Zarce Rijiya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da nayi magana sai zagi da hantara, har ya dinga ce mun shi aurena bai amfaneshi da komai ba tunda ni ba haihuwa nake yi ba.
Bazai dinga asarar ruwan jikinshi ta hanyar yin mu'amular Aure dani ba, ina mai asarar ruwa a banza yana bin rariya.
Sai da na shekara biyu cib a gidanshi baya ko
aga labulen
akina.
Abinci sai Babanmu ke aiko su Mansura su kawo mini.
Dana je gida, sai su dawo dani ra
e_ra
e tare da fa
ar wannan kalmar ta gadon mata (ko wacce mace zaman ha
uri take yi a gidanta.
Amman duk macen da kika ganta a gidan mijinta akwai wani abun da mijinta yake yi mata wanda bata so) haka za'a tusoni gaba in dawo.
Daga
arshe dai yai mun sakin tozarci.
Yaronshi
an shekara uku ya aiko mun da takaddar sakina saki uku.
Sai na dawo gida.
Nan
an uwa da dangi suka dira a kaina.
Biki ko suna sai da suka gagareni shiga.
Mahaifiyata kuwa wallahi kamar sauyamun ita akayi, wani irin tsanata tayi, ko gaisuwata bata amsawa.
Shekara guda nayi a gida sai na samu bazawari.
Sakamakon tsangwama da son barin gaban iyayena yasa na auri wannan miji daya nuna yana sona.
Dan ko bincike ba'aiba aka wankeni aka kaini gidan miji.
Ashe madokine shi kuma.
Ga matanshi tamkar karnuka kullum cikin haushi suke.
Daya zo sai ya ha
a mu yaita labta tamkar Allah ne ya aiko shi.
Ba dama kuyi magana ta arziki.
To watan aurennan biyar ya mutu mus.
Hmmmm" Hawaye ne ya gangaro a kumatun Habiba Bala, ni kuma nayi jigum ina saurarenta dan ko kwatan kwatan azabar da nasha a hannu maza bata ci ba sam, ni bana ma
aunar tuno da baya, banga abinda zai sa in zauna ba da labarin aurarrakin da nayi a baya ba.
Na tabbatar labarin zai karya zukatan al'umma da dama, mata zasu zubar mun da hawaye sosai, maza da suke tunanin matsalar a mata ne, zasu sama ma mata lafiya.
Habiba Bala ta share hawayenta taci gaba"
"Dana koma gida, na mi
a ma mahaifiyata takaddar sakina.
Sai ta fashe da kuka, ni kaina kukan nake yi, shikenan na dawo gidan jiya.
Ni ba mutuwar auren bane yafi
aga mun hankali ba, a'a irin zaman da zanyi da mahaifiyata da
annena shi nake tunani, dan hatta ma
ota in suka shigo gidanmu sai sun yada mun habaici kafin su fita.
Mahaifina a ranar ko runtsawa ya kasa yi, ni dai haka naci gaba da rayuwa a cikin gidanmu.
Rana tsaka mahaifiyata take sanar dani mahaifina ya janye duk wani taimako da yake mun.
Dangin su sabulu, man shafa, abinci, suttura.
A ranar nayi kuka ainun, amman ya zanyi, sai na nemi mai gidan wani abinci ina mata wanke_wanke tana biyana
ari biyu da abinci dafaffe.
Da
ari biyunnan zan sai sabulun wanki, dashi nake wanka, da
an man ka
anya ko man alaiyadi su nake shafawa.
Ina cikin wannan halin kwatsam wan mahaifina yazo daga
auye can Jigawa.
Anan ya samu labarin mutuwar aurena na biyu.
Ni dai bansan yanda suka
areba, bayan kwana biyu da tafiyarshi, sai ga Asabahu
anshi wai an turoshi ne ya ganni, in nayi mishi sai mu sasanta, in ban yi mishi ba to" hmmm Asabahu yace banyi mishi ba, wallahi mahaifiyata ta zaunar dashi ta dinga cewa ya rufa mata asiri, dangi sun sata a gaba ita kaza_ita kaza.
Da haka ta jawo hankalin Asabahu ya amince da aurena.
Ni ina gefe kamar yajin
osai, bani da bakin furta komai.
Haka aka sa rana, aka kawo kayan aure a cikin ba
ar leda viva.
Ranar wata asabar aka
aura aure.
Babanmu da kanshi ya kaini har wannan
auye.
Dama nasan
auyen ni ba ba
uwa bace a
auyan.
Nayi kuka sosai ganin yanda mahaifana suke neman kai dani.
Ina cikin maraya haifaffiyar maraya sabida kawai ba sa son a zagesu ace sun kasa bani tarbiyyar da zanyi zaman Aure, shine suka kawoni
auye suka juye.
Iya wuya naci wuya nice daka, nice zuwa gona, nice_nice_nice dai, ga
auye da gori wannan tambarin aure biyu fa yana nan anata ya
a mini magana.
Ni dai nasa audiga na toshe kunnena.
Ta
angaren Asabahu babu da
i, ta
angaren abokan zamana kuwa lafiya muke zaune dasu sosai.
Shi kuwa babu dama yayi ba dai_dai ba in yi magana sai yace shifa dole akayi mishi alfarma yayi mun.
Haka naita wannan zama na alfarma harna haihu.
Sannan iyayena suka sake dani a bisa doron fishi da suke yi dani.
Akayi suna
an uwa da suka zo daga Bauchi suka koma.
Ni kuma naci gaba da shayar da Sani.
Watan sani hu
u na samu wani cikin.
Laulayi da raino ya ha
e mun.
Hmm karfa ku mance a lokacin ni har ma nafi
auyannan munin kama wallahi, sabida rayuwar babu da
i.
Wata tara na haifi Auwal.
Daga nan kishiyoyi suka sani gaba, wai na haifi maza biyu, nazo ina ba
uwa inason kwace dukiyar Asabahu.
Hmm gashi shi kuma ya
auki son duniya ya
aurama Sani da Auwalu.
Ni dai dama bani da wata daraja a wajanshi, bani ka
aiba irin dai wannan
ab'ar ta da yawan maza ta raina
a mata, gani suke amfaninmu shine su huta damu suyi mana ciki, mu renan musu
a.
Daga lokacin da abokan zamana suka sauya mun, sai matsatsin gidan ya takureni, dan su suke debe mun kewa, mu yi daka tare, mu je roro tare.
Sani da da shekara biyar na sake haihuwar
a Namiji ranar suna yaci sunan mahaifina Tasi'u ( Bala) Aifa nan komai ya ca
e mun.
Ai mun ai ma yarana, yara babu damar su fita tsakar gida dan bala'i fa.
Shi kanshi Asabahun bashi da aiki sai zaginsu da dukansu, da hantara kuma duk wannan son su da yake ya dena.
Kullum a cikin kuka da lallaminsu nake.
Haka kurum Asabahu ya sake ni da wata farar safiya saki biyu a karo na uku.
Kuma zan tafi suka hanani
a ko
aya, yarana suna kuka ina kuka haka na baro
auyannan.
Tunda na sauka a tashar Bauchi gabana yake ta dokawa hankalina a tashe nasan abun da zan tarar a gidan ba mai da
i bane.
Ai kuwa ilai abunda ya faru kenan.
Kwararam_kwararam na shiga gida da tulin tsummokina ina kukan fitar rai ko zasu ji
aina su sassauta mun.
Abun mamaki mahaifina nan ya rufe ni da duka, ya farfasamun jikina ko ganin girmana bai yi ba.
Sabida ba
in ciki da takaici na sai da hawan jini ya kama shi.
Ni kuwa na kasance tamkar mujiya, ko sallama akayi za'a shigo Mama sai ta turani
aki bata son mutane su ganni sabida su basason su ji kunya a wajan mutane.
Sun dai za
i ni su karya mun zuchiya.
Ga rashin iya zaman Aure, ga tsangwamar irin wacce kabilar Hausawa suke ma Bazawara, ga rashin
ana, shi kanshi jawarcin ra
ine dashi. ( Zawarawane ka
ai zasu gane wannan batun.
Zawarci fa bashi da da
i sam.
Shi yasa wasu matan suke kashe kansu a gidan Aure, sabida gudun zawarci, da gujema tsangwama) Haka nai ta rayuwata babu wani mashin shini, na zama tamkar bora a gidanmu, aiki ake ledamun tamkar jaka, kuma fa haka na koma wannan gidan abincin na ci gaba da wanke_wanke tana bani wannan abinci dafaffe sai
arin albashi da tayi mun daga
ari biyu zuwa
ari biyar.
Wannan shine labarin halin dana shiga a baya" kai na jinjina nace.
Yaya batun komawarki makaranta ya akayi kika samu wannan damar, har kike kan matsayin da kike a yanzu?" Dariya tayi mun, idanunta sun yi jawur.........
[27/09, 2:32 p.m.] +234 803 641 9834: NA FA
O DAGA BENE.....
NA ZARCE RIJIYA
HAKKIN MALLAKAR BADI'AT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN
AMSHI
GAWURTATTU UKU 6
Batun komawata makaranta ya samo asaline ta dalilin Hajiya Hari mai gidan abincin da nake yi ma wanke
_wanke.
Wata farar rana da bazan mance da'ita ba itace ranar da hajiya Hari take shaidamun ta samomun aiki a gidan wata Hajiya
ar boko ce, kuma ta kasance mai son tsabta.
Ganin tsabtata ne yasa ta za
eni a inje can gidan nata in yi aiki.
Za'a dinga biyana albashin nera dubu biyar.
Wannan labari sai naji tamkar in zuba ruwa a
asa in shanye dan murna.
Hajiya Hari ta kaini gidan wannan Hajiya
ar boko ta dam
ani gareta.
"Habiba kin yi karatune, ko kuma matar Aure ce ke a zaune a gida?" Kafin in ce wani abun Hajiya Hari ta tari numfashina da cewa.
"Bazawarace nan mai
a uku.
Aurenta uku zaman ya
i yiwuwa, shine ta fito neman na kai, ko dan bukatun yau da kullum" Numfasawa wannan Hajiyan tayi kawai, sai cewa tayi."
"Kinason komawa makaranta ne, ko me kika tsarama kan ki?"
Inaso Hajiya, dan auren ya gama fice mun a raina." Na bata amsa da haka.
Ta umarceni gobe in zan zo in tawo da takadduna zata gani, kuma tayi mun al
awarin zata taimakamun.
Ashe wannan Hajiyar gidauniyace da ita domun tallafin mata da basu jari, masu son komawa makaranta ta sasu a makaranta.
Ko da na dawo gida bance ma kowa komai ba, washe gari na kai ma Hajiya Boko takadduna ta gani, ta ajjiye a wajanta.
Wata biyu da soma aiki a
ashinta na samu gurbin karatun likitanci a jami'ar Jos.
Lokacin da zan tafi mahaifina ya dage akan shi ba da yawunshi ba, za'ace ya barni na tafi karuwanci Jos.
Sai da amininshi ma
ocinmu ya dinga bashi baki.
In baku a ta
aice Amininshi ne ya bani umarnin tafiya tare da shi mun albarka.
Kunji yadda akayi na zama haka kenan." Halima Bawa tace.
"To batun aure kuma fa Habiba Bala tunda dai yanzu duk namijin da zai aureki ma sai ya shirya?" Dariya mu ka yi dukka, Habiba Bala tace"
"Ina da tarin tulin zawarawa a
asa wanda suke jin kamar zasu mutu a kaina tsabar so.
To ina lalla
awa dai in sha Allah akwai wanda nake ganin kamar zamu iya dai_daitawa, sai dai yawan shekarunshi ne dai yake tsorata ni.