← Book details Na Faɗo Daga Bene Na Zarce Rijiya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 4 OF 43

Sashe 4

Na Faɗo Daga Bene Na Zarce Rijiya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Zama nayi na zuba abinci a plate na soma ci, gaskiya abincin yayi da
i sosai, Hajiyayye ta fini iya girki nesa ba kusa ba.

Bayan na gama cin abincin saina
an shingi
a a bakin katifa har bacci ya soma
ibata na jiyo muryar Kaila a tsakiyar kaina.

"Shanono ki taso ki gasa mun hanta ga kayan ciki nan na shigo dashi ki soma aiki.

Kallonshi nayi nace
Kaila ai girkina sai zuwa bayan la'asar zai shiga Hajiyayye ce da kai har yanzu"
"Ke dai babu dama ayi magana ki ce to.

To Hajiyayye tana can tana zuba ma abokaina abinci, kuma ta gaji ita tai ta yin hidima jiya, in zaki taso ki taso ni dallah sai shegen sa'insa mata ba dama ace mata abu
aya.

Allah yana gani ni nayi nadamar auroki da nayi" Ficewa yayi fuu.

Babu shiri na biyo bayanshi, har sun gama aikin ragon, yana jikin bangon
akin Hajiyayye a ban
are.

Wuta na ha
a a korfo, na shiga caku
a hanta da maggi da yaji da kayan
amshi, nan na shiga gashi.

Ina jiyo shewar Kaila a
akin Hajiyayye da abokanshi, harda shewar Hajiyayye Babu kowa a tsakar gidan sai ni, Hindatu tana
aki da mijinta suna kallon wakokin ado gwanja.

Haka na gasa hantarnan tas nayi sallama a
ofar
akin Hajiyayye.

Fitowa tayi ta kar
i plate
in ta shige ciki.

Nan na du
ufa gyaran kayan ciki, nazo na yayyanka bayan na gama na zuba a tukunya na aza bisa wuta, na zuzzuba duk abinda ya dace, na koma
aki ina nishin gajiya, na tarar Hauwa ta farka sai kuka take yi.
aukarta nayi na zura mata nono a baki, nan ta shiga tsotso tana sauke ajjiyar zuchiya.

Nima ajjiyar zuchiyar nake saukewa zuchiyata cike da tunanin shin haka mazan
abilar Hausawa da yawansu suka lalace wai, so suke
arfi da yaji su mayar da mata baya can zamanin jahiliyyah.

Kuma abun takaicin shine ba ga masu sanin ba, ba ga jahilan ba.

Tunda ni na auri malami na gani, jahilin ma na aure shi shima naga kalar tashi rawar, ga tsaka tsaki shima na aura naga irin tashi rawar da yake takawa.

Wai mu mata ina zamu tsulma ranmu ne muji sanyi, haba maza iyayenmu ya kuke son mu yi da ranmu ne?

Gashi in
addara ta samu mace tayi aure
aya zuwa biyu ta fito, sai
abilar Hausa su sa mata jakar tsaba, wasu su kirata da maras tarbiyya, wasu suce mata mai ruwan ido, wasu su kirata da kwa
ayayya.

A gidanku ma baka huta ba a wajan iyaye da
anne, tsangwama daga ko wanne
angare babu da
i.

Wannan dalilin shike tilastama wasu mata zaman dole wanda ka iya zama ajalinsu, ko silar shigarsu wuta.

Ni kaina a wannan auren nawa karo na biyar na
au al
awarin duk rintsi duk wuya zan zauna ko da wuya da ciwon zuchiya za sui ajalina.

Tuno mazajena na baya na yi da dalilan mutuwar Aurarrakina.

Numfashi naja mai
arfi dana tuno da yanda akayi na ha
u da Kaila a hanyar kasuwar taminus wajan da Baffa yake zaman Bara a masallacin
an taya.

Wasu zafafan hawayene suka gangaro kumatuna.
auri na soma jiyowa da sauri na fita na sauke tafashen kayan cikin.

Man gya
a na gani kwalba biyu a kofar
akina an ajjiye mun a wula
ance.
aukowa nayi na juye a bojuwar suya na soma suyan kayan ciki.

Hindatu itama tana tsakar gidan tana suyar hanji wanda Kaila ya dibar musu.

Wani kurfo na dakko
arami na zuba gawayi da gaushi a kai.

Ina suyar nan na tsai da sanwar miyar tuwon dare, na
ebi tafashasshen kayan cikinnan na zuba a cikin ruwan miyar da ruwan tafashen.

Zuwa bayan la'asar na kammala suya tas na juye a roba mai murfi bayan ya huce.

Assalamu alaikum Hajiyayye dan Allah
an mi
o mun key
in turaka zan ajjiye namannan ne" Naji shiru dama a rufe naga
ofar amman dake na saba ganin hakan a wajen Hajiyayye sai ta saka Kaila a
aki ta rufe shi da ranar Allah gida fal yara bata ko jin nauyi.

Hindatu ce ta fito daga bayan gida take ce mun.

"Ai basu da
e da fita ba,
azu da kika shiga
akko robar da kika juye kayan ciki tai mun sallama sun fita." Dawowa nayi da robar naman a hannuna, basu tasarma fita ba sai da suka ga kwanana ya shiga.

Roba na samu na cika ma Hindatu da kayan ciki duk da nasan an bata
anye.

Kunyace tasa ina dawowa ta biyo ni da cincin da soyayyen naman kaza harda zo
o mai
an karen sanyi.

Godiya nayi mata na ajjiye a
aki.

Sallar la'asar nayi na jawo wayata inga ko an kirani, ai kuwa miss call
in Yaya Use na gani.

Ina jiyo muryar Zulaihat a tsakar gida na fita da nera ta
ari.

Zulaihat zo ki siyo mun katin glo a shagon mahi" Da gudu tazo ta kar
a taje siyo mun.

Ni kuma na shiga yin talgen tuwo.

Ina zaune a dokin
ofata ina cin kayan ciki da zo
o sassanya Zulaihat ta dawo daga siyo katin, na ganta da alkaki cike da ba
ar leda tace mun.

"Maman Zuhura ce tace in kawo miki wai zata shigo inta gama tuwo.

Kuncewa nayi na bata guda uku nace ta kaima ummanta.

Sai da na tu
a tuwo na kwashe a leda na mayar da ruwan wanka sannan na saka katin a wayata, na
an sake share falona sama_sama.

Ban zauna yin wayarnan ba sai da na fito wanka na kintsa tsab.

Sanye nake da riga da skirt na gwanjo da azumi na siya a wajan tafsir
in mai shafi.

Ni dama ba kananun kaya nake sawa ba, na ga kananun kaya sunfi burge Kaila ne shiyasa ma na cire
ari ukuna na siya." Danna kiran layin Yaya Use nayi, bayan ta
aga nayi mata barka da Sallah mu ka
an ta
a hira na kashe wayata.

Layin Inno na kira nayi musu barka da Sallah, daga
arshe na kira Yaya Karima itama mu ka yi gaisuwar sallah.

Har zuwa bayan magriba ba su Kaila babu dalilinsu. whatApp na
an le
a da bonus na data da glo ta bani, dan in
ebema kaina kewa, group
ar aljanna na le
a mata sai turo hotunan sallansu suke su da yaransu, wasu a irin tabka_tabkan falukannan na gani a fa
e, wasu kuma a tsakar gida ma suka
auka, wasu a filin idi.

Gasu nan dai birjik, wasu na bu
e na kashe
watar idona, wasu kuma wucesu nayi.

Wasu matan harda mazajensu a cikin hotunan. fita nayi a group
in baki
aya sabida naji anata kiran sallar isha.

Har nayi Sallah ni dai banji motsin shigowar su Kaila ba. whatApp
in na koma ina hawa na ganni a cikin wani sabon group mai suna ( FGGC BAUCHI) dariya da mamaki na soma yi lokaci guda.

Ina shiga na soma ganin sunayen
an ajinmu.

Mariya Habibi, Habiba Bala, Fatima Bello, Aisha Aliyu musa Biu da dai sauransu, sauran ban sansu ba dake jiniyo ka
ai nayi daga zuwa huto aka cireni a makarantar nan komawar da ban sake yi ba kenan.

Ni mamakina ma ina suka samu number wayata, duk mutanenannan ya akayi aka tattarosu" Daga farko na soma bin hirarrakinsu Habiba Bala ce ta bu
e gidan.

Wani dogon voice note tayi, jikina yana rawa na danna, muryarta ce wallahi tana nan yadda nasan muryar.

Nan ta fa
i manufofin bu
e group
in domun zumunci da
arfafa juna, ta bada labarin yanda akayi ta ha
o numbobinmu da dama a cikinmu, Fatima Sunusi ce ta bata number na.

Mun ta
a ha
uwa da'ita ta shigo jos, lokacin ina aure a wani gidan ba gidan Kaila ba har ta ziyarceni.

Haka na dinga bin sa
onnin mutane wasu a rubuce wasu voice har sai da na gaji, dan sunyi surutu fin dubu
aya da wani abun.

Sai cigiyata
akinmu suke yi.

Voice nayi nima na soma da gaisuwa tare da nuna farin cikina a bisa wannan gida da Habiba Bala ta zama silar assasashi, nayi musu al
awarin in sha Allah zan halarci taron da aka ha
a domun tattaunawa na ido da ido, wanda suka tsaida rana ran hu
un Sallah,za'ayi taron a zaranda hotel.

Ina turawa da sa
o duk suka fito nan muka
alle da hirar yaushe gamo, muna ta tuno abubbuwan dariya da suka shu
e a lokacin baya.

Ina cikin haka na jiyo muryar Hajiyayye a tsakar gidan.

Sallama nayi musu kuma na mi
e.

Abincinta na zuba mata na fita.

Duk da nasan abune mai matu
ar wahalar gaske taci abincinnan.

Ba kasafai ta fiye cin abincina ba.

Nayi sallamar duniya a
ofar
akin nata ba'a amsa mun ba.

Ta kasan labule na tura hannuna na ajjiye mata abincin na komo
aki.

Abincin Kaila dake jere a tire mai murtala duk tsatsa na
auka na fito.

Da sallama na tura
akin Kaila na shiga.

Take
afafuwana suka shiga rawa,
irjina na dokawa.

Tunda nake ko a waya ban ta
a ganin tsaraici ba face na mazajen dana aura , sai gashi nayi tozali da Hajiyayye tsirara haihuwar uwarta da ubanta a saman Kaila, shi kuma sai sambatu yake yi idanunshi a kulle.
aran fa
iwar tiran hannunane ya dawo dasu cikin Haiyacinsu.

Da sauri na fita ina haki sai Allah kawai nake ambato, tsigar jikina sai tashi take yi.

A guje na fa
akina na danna sakata ina haki.

Jiyo bugun
ofar Kaila nayi daga bayana.

Ina jingine da jikin
ofar ina tsiyayar hawaye, hoton tsaraicin Hajiyayye
am a idona.

"Shanono ki bu
ofar nan nace miki, bakya ji nane Shanono, kinga bu
e kiji" Da
yar na rarrafa na shige uwar
aki na kwanta a katifa na rushe da kuka ina tambayar kaina wai ni mai nayi ma maza ne suke
arin ganin sun rabani da rayuwata ne?" Nayi kuka a wannan daren wanda bansan iyakarshi ba, bansan sanda baccin wahala yayi sama da fa
i dani ba.

Na dai farka da asuba idandunana sunyi lu
u_lu
u.
Chapter 4 · 0% Book details