← Book details Na Faɗo Daga Bene Na Zarce Rijiya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 7 OF 43

Sashe 7

Na Faɗo Daga Bene Na Zarce Rijiya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Tun daga titi na soma gaisawa da maza_mazan anguwar da suka sanni nazo na wuce gidan mariyagi idi mai barkono a raina nace Allah sarki iya ta lungu mai maganin gargajiya na kashin jarirai alkhairin Allah ya kai miki.

Da sallama na shiga gidan namu.

Da Baffa naci karo shi da Habu yana mishi jagora da dukkan halama bara zasu fita.

Yana jin muryata ya ca
e abunka da makawo akwaisu da gane murya ballanta na kuma muryata.

"Tani kema kin iso kenan?

Yanzu shigowar Use kamar tare kuke." Tsugunnawa nayi har
asa na gaisheshi duk da nasan ba gani yake yi ba.

Da fara'a ya amsa mun gaisuwar tawa.

"Ya mai gidan naki Kaila ince dai kina zaune lafiya kuma kina mishi biyayya ko?

Gara ma ki ha
ura ki dena wannan auren
anen dan wallahi duk ranar da kika zo mun gidannan da sunan yaji ma, wallahi zaki sha mamakin abunda zanyi miki Tani.

In auren kika kaso karma ki nufo gidannan dan wallahi zaki sani in aikata miki abunda
ila sai dai in
arashe rayuwata a firzin." Ni dai da to Baffa naita binshi harya gama mun nasihar.

Bara zaku je ne Habu, har hutun sallar ya
are?" Baffa yace.

"To in bamu fita ba Tani wa zai bamu abinci?

Kwana biyunnan dana zauna a gidan duk babu da
i sam, dan ma matan gida da ma
ota sun kawo mana abinci da sadakar nama shi yasa na
an huta.

In muka zauna a gida babu mai bamu muci.

Rannan ma Kaila ya biyo ta wajan barata ya bani
ari ko Habu
ari biyar ce ko?" Habu yace.

"E Baffa
ari biyar ya ajjiye mana a kwanon barar"
"To kinji kya yi mishi godiya" Wasu hawayene suka gangaro akan kumatuna shar_shar_shar, cijewa nayi nace da Baffa.

Zan yi mishi godiya sai kun dawo Baffa.

Ga wannan
ari biyar
in kwa yi cefane" Kar
a yayi yana ta yi mun addu'o'in masu da
i.

Shiga cikin gidan nayi na samu su Yaya Use a barandar
ofar
aki a zaune akan tabarma suna dabdalar cin farfesun kan rago.

Mu namu kan ragon Hajiyayye aka ba takai ma iyayenta da fatar ragon waccen laiyar ma ita aka ba.

"Kaga matar Kaila mai tukubar gashin kajin gidan gona da zabuwa" Cewar Yaya Use kenan uwar barkwanci da tsokana.

Dariya nayi mata na zauna a hankali na sakko da Hauwa ja'ira idanta biyu akan cinyar Inno na ajjiyeta.

"Inno ina wuni anyi Sallah lafiya?"
"Lafiya
alau ya mai gidan da abokiyar zamanki, da facalarku kowa lafiya dai ko?" Dariya nayi nace
Lafiya lau Inno, ina yaran suke?" Inno tace.

"Na aikesu
an dankali gidan wata Hajiya kira tayi a waya tace in tura Indo tayi kwalima ta kar
o mun kaya.

Shine fa yarannan su kaita magiyar su sai sun bita shine fa na basu ku
in abun hawa suka tafi." Kai kawai na girgiza na juya muka gaisa da Yaya Use da Yaya Karime.

Yaya Use tace.

"Tani rannan Baban Abas ya siyo mana kaza a tukubar Kaila gaskiya dole ma Kaila ya dinga uban ciniki gaskiya ya iya gashi sosai." Dariya nayi mata nace.

Babu laifi kam ya iya ciniki kam yana yi gaskiya tunda yanzu da kanshi ma yake kiwata kajin nashi, zabi da kajin gidan kuma daga
auye mahaifiyarshi ke turo mishi da yajin gashin ma duk ita take aiko mishi dashi.

Yaya Karime matar babban direba Baban jafaru ya dawo kuwa?" Murmushi tayi ita ba mai son magana bace tace.

"Ya dawo a gida yayi Sallah, amman yanzu haka motarshi tana kan layi a farar gada ana mai lodin kayan gwari zuwa Port Harcourt, ai matan direbobin manyan mota, da matan masu kaki sai dai mu yi ta ha
uri kawai." Nan na shige cikin
an uwa mu kai ta hira, da dariya Inno tayi ta binmu, wanda ya kama tasa baki takan sa.

Farfesun kan ragonnan nima na zuba ka
an na sha yayi da
i gashi yaji kayan
amshi.

Ana haka sai ga Indo dasu Sulaiman da kaya ni
i_ni
i a buhunhuna sun shigo.

Nan na shiga washe baki dan nasan zamu samu kwance ko da
ayane, dan yawancin kayan nawa Inno ce take bani kwancensu.

Dan tunda na haifi Balaraba Kaila bai sake mun zani ba, ko na sallah baya yi mun, sai wanda ya bamu jiya na fa
ar kishiya.

Yara suna ganina suka shiga murna.

Anan tsakar gidan Inno ta zazzage kayan tana wawwarewa, gaskiya wannan karon kayan suna da kyau sosai, harda su mayafai na
an gayu da takalma.

Carab na ri
e wani mayafi ba
i mai kyau, ashe Yaya Use itama ta hangoshi ganin na rigata
auka yasa ta bar mun.

Atampa da leshi Inno ta mi
o mun da
arin mayafi
aya.

Na kar
a ina murna dan kayan kamar sababbi, gashi
inkunan jikin kayan bana banza bane
inkunane masu tsada.

Ta wari wani ta mi
a ma Yaya Use, ta sake warema Yaya Karime nata itama.

Ta ware ma Indo ma.

Daga baya ta sake
ara mana kala bibbiyu, ni nawa riga da skirt na wani jan yadi ta bani, da shadda mai surfani a jiki, na samu mayafai har uku takalmi kala
aya ne yayi daidai da
afata wani
aki.

Yaya Use ce ta more takalma dake ita
afarta da girma naji da
in kayannan sosai dama harna tawo da
ar atamfar da Kaila ya bamu ta fa
ar kishiya zan ba wata ma
ociyarmu ta
inka mun in samu na zuwa Bauchi dan bani da wasu kayan fitar kunya in ba wannan abayar dana sa ran sallah ba.

Sai gashi na samu kaya masu kyau sosai.

Haka dai muka wuni na ba su Yaya Use
ullin nama tsoka uku uku, na ba Inno nata itama ba wani yawa nawa kason ne ma na bata ni na ha
ura, su Yaya Use kuma a cikin na yaran na cira musu.

"Tani saura sati biyu bikin Momiyo
ar wajan Shafa
anwata ya kamata wannan karon aje Shanono dake, daga nan dai mu je kiga Dauda.

Da
i sosai naji a raina dan ina kwa
ayin son ganin Dauda sosai dannewa nake dan gudun kar in jawo ma kaina jangwam."
Allah ya kaimu.

Nima gobe nake son zan je Bauchi.
aliban makarantar kwana ta Bauchi da nayi ne suka ha
a taron
arfafa juna shine zani.

Kuma sati biyu masu zuwa Kaila zai
ara Aure." Su Yaya Use ne su ka ji wani iri, Inno kuwa saima washe baki da tayi tace.

"Ayya namijin duniya to Allah ya baku zaman lafiya.

Kar dai kice zaki yi wani zafin kishi ki je ya sako ki a banza.

Wallahi in ma ya sakoki kisan tayi dan Baffanku yana jirace ne dake, nima a wannan karon ba barinki zanyi ba.

Aure biyar fa sai kace wata karya.

Babu abinda yara suka sani na biyayyar aure in banda sakarci da hauragiya.

In ce dai da yardar shi zaki je wani Bauchi ko?

Dan na sanki sarai da
ulafacin son makarantar yahudawa." Jiki a mace nace.

E da yardar shi zanje.

Kuma in sha Allah babu abinda zai sa in bar wannan gidan sai in gawata za'a fitar, in dai yi nayi bari na bari shine aure to da izinin Allah sai dai a fitar da gawata, ko na mutu Lokacin mutuwar baiyi ba, ko kuma wa'adinane ya cika" Ai da fa
ar haka Inno tace ina wuta ta tsolma ni.

Nan ta shiga mun fa
a tana cewa dama duk take_takena ya nuna so nake Aure na biyar
in ma ya mutu in sake auran wani, wai na gaji da
ana Kaila inason
ana wani.

Nayi kuka ainun wannan kalmar fa iyayena ke jifana dashi bansan kuma mai mutanen waje zasu ce dani ba.

Ban karashe wunin da da
i ba, kafin magriba duk mu ka
auki haramar komawa gidajen mazajenmu, har zuwa lokacin Baffa da Habu basu shigo gida ba, har barar dare suke yi wani sa'inma a bakin kasuwar suke kwana ko bakin masallacin
an taya a cikin
an cirani dake dako a
an kwalli.....
[27/09, 2:32 p.m.] +234 803 641 9834: NA FADO DAGA BENE....

NA ZARCE RIJIYA
HAKKIN MALLAKAR BADI'AT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN
AMSHI
GAWURTATTU UKU
LAMBA TA 4.

Anan na bar yaran akan in na dawo zan yo kiran waya Habu ko Indo su rakosu." A titi muka rabu da su Yaya Use kowa ya nufi gidan mijinshi.

Ina shiga na hango Hajiyayye a zaune a tsakar gida tana alwalar magriba idanun nata taci kuka na fitar hayyaci da gani.

"Kin dawo umman Sulaiman?" Ni mamaki ma nayi sosai dan Hajiyayye ko ni na kulata sai ta ga dama take kulani.

Nadawo Hajiyayye sannunku da gida.

Key na
akko na bu
akina na shiga na ko ci sa'a akwai wutar nefa.

Shinfi
e Hauwa nayi na fito tsakar gidan dan yin alwala.

Ina zaune akan sallaya na idar da sallah sai ga Hajiyayye ta shigo da sallamarta, waje ta samu a bakin katifa ta zauna.

Da ido kawai na bita, to yau Hajiyayye ce a zaune a
azamar katifata mai wari?".

"Umman Sulaiman ni dake so nake mu ha
e kanmu ta hanyar gasa Kaila a cikin gidannan duk inda ya yi yaji babu da
i, nifa ina gani bazan bar wata macen ta shigo gidannan ba ko da tsirara zanyi yawo.

Kuma ita matsiyaciyar da yake nema zan
akko mana number ta mu yi mata kashedi da barazana mai
arfi na tabbatar zata fasa auren.

Wannan bazai faru ba sai na samu ha
in kanki.

Jiya da daddare sabida na fasa mishi wayarshi suna waya shine fa Kaila yasa hannu ya wankeni da mari, har nayi yaji ma na je gida, dawo dani akayi a bisa tilas ba son raina ba.

Yanzu in banda maza da shegen kwa
ayi bamu isheshi ba mu biyu?

Gamu farare babu wacce za'ace tana da muni jibi yawan gashin kanki dana yaranki fa me Kaila yake nema ne?"
Ai ya fa
a miki abunda yake nema da irin macen da yake burin son mallaka.

Kinga kuwa dani dake in aka ha
emu bamu kaita ba ko kusa.
Chapter 7 · 0% Book details