Sashe 14
Na Faɗo Daga Bene Na Zarce Rijiya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wannan shine
akinmu yanzu" Fita mu ka yi ni da Inno, muna zuwa titi na tara mana abun hawa mu ka shiga.
Babu mai iya cewa komai tsakanin ni da ita.
Ita kanta cikin tunani take.
Ban bar Inno ba sai da na kaita har gida nayi sallar magriba kafin nayi mata sallama a gurguje su Baffa basa gidan basu dawo ba tukunna.
Tun daga
an nesa da gidanmu nake jiyo kukan Hauwa hakanne yasa na
ara sauri dan in shiga gidan.
Ina shiga na ji kukan a cikin
aki da sauri na shiga.
Hauwa na bayan Sani yana jijjigata sai kuka take ta ha
a hawaye da majina.
Sauran yaran suna zaune jigum daga gefen katifarsu.
Zare Hauwa nayi a bayan Sani na nemi kujerar tsakar gida na zauna, sai da na zura mata nono tayi shiru sai ajjiyar zuchiya take faman yi, nima ajjiyar zuchiyar nake ta faman saukewa.
Ga haki daya dame ni..........
MRS BUKHARI[27/09, 2:32 p.m.] +234 803 641 9834: NA FA
O DAGA BENE...
NA ZARCE RIJIYA
HAKKIN MALLAKAR BADI'AT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN
AMSHI
GAWURTATTU UKU 7
*Ina mi
inbun miliyoyin godiya ga duk
aukacin masoyana, masoyan Shanono.
Ha
a littafinnan yayi kar
uwar da ni kaina banyi tunanin zai yi ba.
Ta dalilin wannan labarin manyan mutane sun kirani a waya sun jinjina mun.
Zawarawa suma sun kira sunce na ta
o musu inda yake musu
ayi.
Ina godiya ga duk makaranta wannan littafin, Mrs Bukhari gidan
amshi taku ce*
*Yana da kyau ko wacce mace ta karanta littafinnan tun daga farkonshi izuwa
arshenshi.
Domin makaranta ne mai zaman kanshi wannan labarin*
Me yasa baka kaita ko da wajan Baba Rammai bane ka barta tana ta kuka?" Sulaiman ya dube ni yace.
"Koro mu tayi har Abba yana ce mana jikokin makafi da guragu.
Umma Hajiyayye kuma ta daki Balaraba dan tace yinwa take ji" Da sauri na mi
e na fita tsakar gidan, ruwan wanka dana
aura a wuta yana ta tafasa har ya
une kusan rabi.
Sa
a Hauwa nayi a baya na sauke tukunyar na girgije kurbo
in na
ara gawayi, kana na mayar da tukunyar kan wuta.
Taliya na
akko a kitchen guda
aya na zuba a ruwannan.
Sai da nayi sallar isha na juye musu taliyarnana a babban faranti da miya.
Sai da suka ci sannan su kai Sallah.
Ni ko ruwa na kasa kur
a sam.
Ina zaune a bakin katifa yara duk sun yi bacci, mazan katifarsu daban, matan kuma muna katifa
aya.
Kaina ya
aure da tunani nama rasa wanne irin tunani zanyi ma.
Ga yinwa data addabeni yaron dake cikina sai juyi yake yi, ni kuwa ko ruwa bazan ma iya kur
a ba, hawaye kawai nake zubarwa.
Ina tuno irin so da kulawar dana samu a wajan Kaila a lokacin farkon aurenmu.
Wallahi in wani ne yace mun Kaila zai
yamace ni har haka bazan yarda ba.
A yau na gane nadamar aurena yake yi, ko ko in ce nadamar ha
a tsatso yake yi da
iyar mabarata wanda ubanta yake makawo, uwarta kuma take gurguwa, ni Shanono wacce aka haifa a
ashin gadar legas a tsakiyar kutare da guragu, da makafi.
Ni na yarda wannan itace
addarata, na aminta cewar maza basu kar
eni ba, Aure biyar amman babu wanda naji da
inshi, gashi wannan ma lilo yake yi.
Ban ta
a yarda da masu cewa yanda suka ga rana haka suka ga dare ba, sai lokacin da matsalolin gidajen aurena suka farma rayuwata.
Kamar kullum yau
inma banko iya runtsawa ba.
Washe gari na tashi da zazza
i da ciwon mara mai tsanani ko tashi bana iya yi."
Sani zaka iya hura mun wuta?" Na tambayeshi cikin muryar tsananin ciwo, yaran duk sun kewayeni sai sannu suke yi mini.
"Umma zan iya, nasan yadda akeyi"
To ka hura mun wutar, sai ka ce da Ammanku dan Allah tazo banda lafiya" Da sauri Sani ya fita, ni kuma naci gaba da juyi a tsakar
aki.
Kamar minti goma sha biyar da fitarshi sai ga Kaila ya bu
e labulen
akin yana tsaye a kaina sai wani ajjiyar zuchiya yake faman yi.
"Lafiya kike neman Hajiyayye?
Mun kwana gida
aya baki iya fitowa kun gaisa da Rammai ba balle ki dafo abinci ki kawo mata ko?
Jiya haka kika kwashi abinci tab leda mai zane kika ba Inno, amman ita Rammai baki iya bata ba ai." Baki na cije nace.
Kai ha
uri bani da lafiya ne, shi yasa ma nace a kira mun Hajiyayye ta taimaka ko asibiti ne ta raka ni"
"Allah ya
ara sau
i ko haihuwar ce?" Sai kuma ya sassauta murya ganin halin da nake ciki.
Wallahi ban sani ba, Amman zai iya yiwuwa haihuwarce wata takwas da
oriya ne.
Naga sai cikina ya kusan wata goma nake haihuwa ne" Baki ya ta
"To bari in kira unguwar zoma zaifi, in ma asibitinne sai ku tafi tare.
Kike wani raki haihuwa ke da kika
auketa kamar ki saki
aton kashi.
Ba za'a fi wata biyu ba zaki sake shiga wani laulayin ai in dai kece Shanono ciki da goyo shi kadai kika iya ai, duk wani abun arziki baki sanshi ba.
Ga shegiyar
azanta
aki sai warin annakiya da tsummokin bara " Ana cikin wannan halin Hajiyayye ta iso, ganinshi a bakin
ofar ne yasa tace.
"Baby lafiya kuwa inata jiranka karyawa fa kake yi?" Murmushi yayi mata.
"Kinga na
uda inaga take yi, ki kira mata Rammai.
Yaran kuma ki ja su basu karyaba zan shigo musu da masa sa ci nasan kin gaji.
Bari ina zuwa, sannu Shanono Allah ya raba lafiya " Nan ya fice ya barni a tsakar
aki.
Ji nake dama zan iya ha
iye zuchiyata in mutu ko na huta"
Sulaiman ka kira mun Sabira maza" Da gudu Sulaiman ya fita, Hajiyayye ta wuce cikin gida da sauran yaran ko uffan ta kasa ce mun.
Har sai da Sabira ta
araso kafin Baba Rammai ta le
o, a dokin
ofa ta doge."
"To tunda kin iso ma ai shikenan, kinga ni surukace, Hajiyayye kuma kishiyace, Hindatu kishin sauri, kinga ba sa ga tsaraicinta ba sai dole." Tana idasa fa
a ta saki labulen, ba sannu, ba Allah ya raba lafiya.
Haka naita gumurzu Sabira na yi mun sannu.
Anguwar zoma ce ta shigo
akin jikinta saye da fararen kaya na ma'aikatan asibiti.
"Tun yaushe kika soma jin halamun na
udar?" Ta tambayeni tana duba ni"
Da safennan ne kamar wasa naji ciwon sai tsananta yake kuma yi.
Cikin bai kai haihuwa ba amma" Dubani tayi da kyau tace.
"Ai kuwa ba haihuwa bace juyi ne.
Amman ki je Asibiti likitoci su duba ki." Kaila ne ya le
akin.
Ba shiri Sabira ta rufe wuyanta zuwa
irjinta da gyalenta, shi kuwa ya
auke ido a kanta.
Ni kuma ina zaune zaman
abaro a
asa, marar na lafawa ka
an_ka
"Yaya akayi haihuwarce dai ko?" Ya tambayi unguwar zoma.
"A'a bazai wuce juyi ba, ba haihuwar bace.
Amman ya kamata taje asibiti" Hanya Kaila ya bata ta fita dan sauri take yi da gani wajen aiki zata.
Tsaki Kaila yayi yace.
"Sabida shegen raki irin naki juyin cikin kike ma mur
ususu haka sai kace mai haihuwar fari, haihuwa ta barkatai?
Allah ya kyauta, sai ki fito da tsunmokin ki ai, da gaiyar ku
in cizo masu fenti in sun gama na
akin Bilkisa sai su yi miki kamar yadda nayi al
awari." Ni dai na ma rasa ta cewa, Sabira kanta a sauke har Kaila ya gama magana ya tafi.
Ita ta fitar mun da komai na
akin nawa zuwa tsakar gida, ni kuma ina zaune akan taburma a tsakar gidan.
Baba Rammai ce ta fito daga
akin Kaila da waya ri
e a hannunta tana waya da amaryar Kaila.
Masu fentin
akin Amarya suna ta tayi, wasu suna fentin tsakar gidan namu.
Har haf door akayi a
ofar
akin Amarya, daga gefen
akin kuma kafinta na buga kitchen irin na langa_langa, da dukkan Alamu Kaila na ji da wannan Amarya dan shima kwalima yake yi a
akinshi.
Ana gama fentin
akin Amarya aka shiga fente
akin ango.
Hajiyayye sai kumbure_kumbure take yi, motsi
aya ta jibgi
iyarta.
Ni dai ina zaune jigum, Sabira ce ta kama yaran tayi musu wanka suka yi ficewarsu waje.
Ita ta
aura abincin masu aikin fenti da Kaila yazo yace in
aura.
Amadudu da Baba Rammai kuma fita su ka yi zuwa kasuwa.
Ni dai ina kwance a kan taburma ciwon jiki dana zuchiya na neman rayuwata.
Bayan masu aiki sun gama aikinsu Sabira ta zuba musu abincinsu, ni kuma sai da nayi Sallah na
an ta
a abincin, ta ha
e yaran du ta zuba musu abincinsu.
Kaila yana ta kai kawo tsakan kanin
akinshi da
akin Hajiyayye dan fishi take yi dashi sosai, shi kuma babban tashin hankali ne fishinta gareshi, har sabunta mata fenti itama akayi.
A haka dai ya shirya ya fice a gidan.
Ko awa bai yi ba sai muka jiyo sallamsrshi da wasu maza suna kiciniyar shigowa da setin gado.
Gado da wadrope Kaila ya sake filla_filla daga kamfanin
an sogai.
Tsofaffin kuma aka fice dasu.
Sabira kuwa sai hidima take yi dani, ita ta share mun
aki ta goge
asan
akin Sani da Sulaiman su ka kama mata suka shigar da katifun da buhunhunan tsunmokaranmu.
Sabira nagode sosai Allah ya bar zumunci.
Ya kamata ki tafi gida kinga magriba ta kawo kai, kije ki
aura ma mai gidan Abinci, ragowar abincin dake cikin tukunya zai ishi yaran, naga ma kin dumama musu." Murmushi tayi tace.
"Babu komai ai Tani, in ruwan wankan naki yayi zafi sai ki sa Sulaiman ko Sani su juye miki.
Su Balaraba kuma zan aiko Mustapha zuwa bayan isha ya zo ya tawo mun dasu gidana, zuwa gobe sa dawo kya samu kiyi bacci sosai " Sabira
awace wacce samun irinsu da wuya a wannan zamanin.
Godiya marar iyaka nayi mata, sallama tayi mun ta tafi, ni kuma na lalla
a na tashi.
Fitowata daga ban
aki kenan Baba Rammai suka shigo ita da Amadudu kici_kici da kaya, harda su katan_katan na ruwa da lemo.
Sannu da zuwa nayi musu zan wuce, Baba Rammai tace.