Sashe 6
Na Faɗo Daga Bene Na Zarce Rijiya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Iyayena suna gani sunyi biris kullum kalmar da Inno take fa
amun shine duk rintsi kar in kuskura ace aurena ya sake mutuwa a karo na biyar.
Mahaifina kuwa cewa yayi duk randa na sake na kaso aurena sai dai in nemi wasu iyayen da wasu dangin ba dai su ba.
Gani suke kamar ni nake yin laifin da mazan suke sakina.
Ni kuma a iyakacin zamana da mazajena hu
u na baya bazan iya cewa ga laifin da nayi ma
aya daga cikinsu ba wanda shine yai silar mutuwar auren ba.
Ko su kansu basu isa sunce ga laifin da nayi musu suka sake ni ba.
Ni kawai mazan ne basu kar
eni ba, ko kuma mazan
abilar Hausawa ne basu
auki saki da mace a bakin komai ba mafiya yawansu.
Ni na kasa gane kan wannan zamantakewa da kabilar Hausawa ke gudanarwa a gidajensu, ko kun
auka an halicci mata ne su zo duniya domun kawai su zama bayinsu?
Na gane mace bata da daraja amfaninta baya wuce a samu nutsuwa da'ita, ta haifi yara ta rene su.
Dai_dai da ciwo in ya kamata wasu mazan saki suke yi, ko kuma su tura mace gida iyayenta su nema mata lafiya, da zaran ta samu lafiya ya lalla
o a bashi matarshi.
Hawayena na share, a zuchiye na soma fito da kayana daga cikin wannan
akin.
Hajiyayye tana dokin
ofarta tayi tagumi idanunta sun yi
ulu_
ulu.
Ni kuwa aiki na shiga yi kace_kace.
"Umman Sulaiman lafiya kuwa, naga shekaran jiyannan kika gama kwalimar sallah, ko
era ne ya mutu a
akin?"
A'a Hindatu zan sauya
akine kawai" Nan na barta da ri
e ha
a, ai kamar jira Hajiyayye take yi.
Nan ta shiga
undumama Kaila ruwan ashariya nan ta labartama Hindatu halin da ake ciki.
Ni dai bance musu komai ba
akin zaure na bu
an shirgunan
akin yawanci na Hindatu ne, harda wata kujerarta 2 sitter da yadin ya yayyage.
Fito da komai na
akin nayi na ka
a omo.
Ga ciki ga goyo, amman tsabar jin haushi bana jin nauyin komai.
Wanke
akin nayi har bango na tsane ruwan da tsumma, na wangale windon
akin.
Alwalar azahar nayo, na shinfida daddumata nayi sallah a tsakar gidan.
Hajiyayye uwar kara
i yau ko wanka ta kasa sabuntawa tana zaune da rigar bacci a jikinta.
Dumamen tuwo na
aura ina kan
umamen
anin Kaila ya shigo ya shiga aikin sara rago.
Yana gamawa na du
ufa aikin suya.
Dana gama cin abinci na ba Hauwa taci.
Sai na soma shigar da kayana
akin zaure.
Amadudu mijin Hindatu yace.
"Yaya Tani Allah dai yasa lafiya ba auren naki bane ya sake mutuwa a karo na barkatai?" Naji zafi da ciwon maganar Amadudu amman na riga na san mazauna Akwanga, Lafiya, da makur
i basu iya tauna zance ba, kamar fitan zawo suke Magana.
Ban kai da bashi amsa ba Hindatu ta labarta mai Abunda yake faruwa.
Kayana naci gaba da shigarwa cikin
akin.
Katifata na shinfi
a a
asa, katifar yara kuma na jingineta daga bango
aya.
Buhunhunan kayanmu kuma na lodasu lungun dake
an gefen katifata babu laifi filin tsakar
akin ya ishemi.
Amman kenan a haka zamu dinga gwamutsuwa dani da yara a
aki
aya, taya hankalina zai kwanta gani ga yarana a caku
e a
aki
aya.
Irin wannan sakaiyar Kaila zaimun babu komai.
Sai magriba na gama suyan naman laiyannan.
A take na raba na fitarma da kowa nashi.
Na ba Hajiyayye nata dana Yariman nata nace ta ajjiye mishi, na
ullama
arta a leda kamar yadda na
ullawa su Sulaiman, na mi
ama Hindatu nasu nayi shigewata
aki.
Ina zaune ina shan shayi da nama na jiyo muryar kawata tana tambayar bana gidanne.
Ina jin Hajiyayye tana fa
a mata cewar.
"Ta koma
akin zaure Aure mai gidan zaiyi zai sa amaryarshi a nan
akin" muryarta fes cikin nisha
i dama nasan wannan rashin darajar da Kaila yai mun dole zai faranta mata.
Da sallama maman Zuhura ta shigo
akin da nake, taci ado irin na asalin mata gaske wa
anda maza suka amshesu har suka samu yardarsu.
"Tani kece haka a cikin wannan
akin mai kama da akurki?" Murmushi nayi mata kawai.
Waje ta samu ta zauna, shayi na zuba mata, na mi
o mata nama leda
aya.
Bismillah jiya kika ce zaki shigo baki shigo ba, bismillah zauna a bakin katifa mana" Zama tayi a sanyaye.
"Tani kuma kin yarda kin amince Kaila ya fitar dake a
akin ki kina uwar gidanshi yasa amarya a
akin ki?
Ya kasa bari kici albarkacin yara ma, bacin in ya mutu a halin yanzu sai dai a tsakurama matanshi da sauran yaran wani
an abu.
Ai kinci gidan taya zaki rayu a irin wannan
akin ke da yara?
Me yasa ba zakiy tsaiwar daka wajan ganin kin kwaci
ancin kan ki ba, bari kiji iyayenmu bafa zasu goyi bayanki su barki ki
waci
ancinki ba ma, balle kiyi tunanin su da kansu su
watar miki
ancinki.
Ya da jininki a jiki zaki zauna ba
in ciki Kaila dana kishiya ya halakaki?
Yanzu fa Hajiyayye fa cikin farin ciki take fa
amun abunda ya faru.
Shigowa nayi na samu suna gulma da facalarki fa.
Kema Tani
azantarki tayi yawa, dubi jikin ki fa, ji nono yanda ya
ata miki riga, ko rigar mama bakya sawa, kullum ke kenan cikin riga daban zani daban.
Ko kitson sallah ma baki samu yi ba, kin kama
afarki data yara kin muku ba
in lalle wanda ake sama gishirin lalle.
Wallahi in baki gyara ba, ke ma fa ba zaki ga da kyau ba.
Sannan tunda kun dawo
akinnan ku
in cizo ku dena kasheshi a bango dan Allah, ki ke gyara jikin ki ko kema zaki samu iska mai kyau" Ajjiyar zuchiya na sauke cikin nauyin
irji nace.
"Sabira bari in fa
a miki na jima da tsanar gidannan da mai gidan baki
aya, bani da kuzarin iya gyaran jikina, kina gani kullum zaki ganni da goyo da ciki, ni fa sai in yi wata ban kama nera biyar ma tawa ba, miji baya yi da kai, kowa ma haka ni yaya akeso in yi ne. amman yaya zanyi ne da rayuwata Aure na hu
u ne suka mutu wannan shine na biyar.
Iyayena basu da wani burin daya wuce suga ina zaune a
ashin inuwar aure.
Sabira dukka wannan aurarrakin da nayi suka mutu.
Mahaifina ya
aura alhakin mutuwarsu a kaina.
Gani suke rashin ha
uri ne, da kai mazajen bango yasa duk aka koroni.
Dauda dana bari a Shanono tunda na bar Shanono ban sake sashi a idanuna ba Sabira.
Inno dai tana zuwa dubashi in suka je ganin gida, kuma ina mai aiken duk abunda Allah ya hore mun.
Yaronnan yana tsakiyar shan nono mahaifinshi ya tsigeshi a kan cinyata bazan mance ba, ya dan
ashi ga kishiyata Tamaulidi ni kuma yai mun korar kare.
Naga abubbuwa da dama da bana so ma in shiga labarin.
Wadannan yaran zamansu nake yi bana so su yi maraici kamar yanda Dauda ya taso cikin maraicin uwa, kuma an fa
amun ba
aramin azaba matar uban take gana mishi ba.
Inno tace in zata je wannan karon in mun je zata kaini in ganshi.
"Amman Tani ni ina ganin akan yara bai kamata mu dinga nuna ma maza dole sai mun rayu dasu ba.
Kinga wannan maganar zaman yaran da aka
ireshi a cikin kabilar Hausawa ita ta ja kusan rabi da kwatan matsalolin matar Bahaushe.
Da ace yanda kika ha
ura kika tafi kika bar Dauda kuma baki sake waiwayarshi ba, da hakan ki kai ma Kaila ki zube mishi yaranshi ki samu ki sha
i iskar
anci" Murmushi nayi mata wasu hawaye suka surnano mun.
Sabira bata san ra
in dake zukatan iyayen da suke rayuwa a wata duniya,
aranta suma suna rayuwa a wata duniyar ba ne.
Da tasan irin tashin hankali da u
ubar dazan tarar a gida, da irin tsangwamar da
abilar Hausawa ke ma bazawara da bazata ce in kashe auren ba.
Nashiga kunci rayuwa kashi daban_daban wannan yasa banason shiga cikin ainihin rayuwar dana tsinci kaina a gidajen sauran mazajen nawa hu
u.
Mahaifina har cemun yayi na zama karuwa in
ana wannan namijin, in fito in
ana wani, auren sha'awa kawai nake yi da mazajen.
Babu sanda aka ta
a jana a jika domun in samu sau
in zugin zuchiyata.
Haka Sabira tai ta bani baki tana bani ha
uri akan cewar wataran sai labari.
Ni kaina ina ro
on Allah yaimun tsawon ran da zanga ranar labarin.
Sai da ta
an kwantar mun da hankali sannan tace mun zata tafi.
Samosa ta kawo mun cikin leda, har bakin
ofar gida na rakata ta tafi.
Ina jiyo Kaila da Hajiyayye suna cin uwar sabada, a wannan daren Kaila yayi jaraba da masifa tamkar zai doki Hajiyayye ina ji yana cewa gobe ta tafi gidansu taje ta koyo tarbiya.
Ina kwance ina fama da marurun zuchiyata.
Sassafe Kaila ya
asamun
ofa ya mi
o mun Samira har zai wuce nace.
Zanje wunin gida yau.
Sannan dan Allah inason zuwa gobe zani Bauchi akwai wani taron
an makarantarmu da za'ayi." Ranshi a ha
e ya juyo yace.
"Ni dai bani da ku
in dazan baki zuwa wani Bauchi hidimar aure ce a gabana, in kina da ku
in mota ki je in baki dashi ki ha
ura."
Ina dashi dama izini nake nema" Nace a sanyaye.
"To kije kwana nawa zaki yi to?" Nace mishi.
Bazan wuce kwana
aya ba
ari
wana biyu zan dawo" umarnin zuwa ya bani, nayi mishi godiya.
Da wurwuri na kammala aikina nayi wanka naima Hauwa.
Goyata nayi a bayana na saka hijabina na fito hannuna ri
e da leda da Samira.
Kulle kofata nayi, na mi
a ma Hindatu Samira.
Nan taso ta neme ni da gulma, tana son sanar dani abinda ya faru, tafiyata nayi na barta nan da Samira a hannu.
Ina isa titi na tari keke napep zuwa layin idi mai barkono (Allah ya jaddada rahamarshi gareshi).