← Book details Na Faɗo Daga Bene Na Zarce Rijiya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 28 OF 43

Sashe 28

Na Faɗo Daga Bene Na Zarce Rijiya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

NA ZARCE RIJIYA
HAKKIN MALLAKAR BADI'AT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN
AMSHI
GAWURTATTU UKU 13
_*AMMA ARAB!AMMA ARAB!!AMMA ARAB!!!*_
_kai daga jin sunan kasan sunan ya amsa sunansa,AMMA ARAB ta kawo muku wani supplement na gyaran jiki mai sanya da
i da
amshi AMMA ARAB gidan
amshi_
*MUSUK*
*MADARAR TURARE*
*KAJIJI*
*ROT*
*SANDAL*
*HUMFUR*
*SANDAL FLASK*
*SANDAL WUD*
*AALUT*
*GAF-GAF*
*JANNAMI*
WALAKCA*
*MAHAHABSUFYAN*
*WANNAN SHINE GRP
INA NA WHATSAPP,KI ANTAYO SABODA KADA AYI BABU KE*
https://chat.whatsapp.com/BrUXmBHnDN6KUJYnkBDT7S
*ADDRESS
Zaria road kwankwasiyya sabon gari dangwauro house number 224
WAI WANI SUPPLEMENTA NA GYARAN JIKI DA TAZO MUKU DASHI KE DA KANKI IDAN KIKA YI ZAKISAN EH LALLAI ZAKI GIGITA ME GIDA,KINSAN MAZA SAI DA
AMSHI DUK MATAR DA BATA SAYI WANNAN SUPPLEMENT
IN BA TO AN BARTA A BAYA*
WAI BABBAN MAGANI NA INFECTION,WANDA ZAI DAWO MIKI DA MARTABARKI NA
A MACE,ZAI CIKO MIKI DA NI'IMARKI KI KOMA
AR GATAN MEGIDA*
WAI BABBAR KAMBASA,TA TURARA KAYA HAJIYA KI BU
E BAKIN ALJIHU KI JI
O DA
AMSHI,KINA ZAMA AN SAN KIN ISA MACE HAJIYA DON AMMA ARAB TA SHARA SOSAI WAJEN KAWO MUKU KAYAN GYARA NA MATA*
WAI SABULAN GYARAN JIKI SUNE KAMAR*
*MULATO SOAP*
*FACE CREAM*
*FACE SOAP*
*MULATO WHITENING LOTION*
*HAIR GROW OIL*
*HAIR GROW CREAM*
*KAR-KAR OIL*
*MINT LEAVE OIL*
*ANTI PIMPUS SOAP*
WAI SABULUN NANKARWA*
sannan ina harkar
*ABIN BUKI*
*ABINCIN OFFICE*
*SNACK*
KAMARSU
*WAINAR MASA*
*SINASIR*
*MEAT PIE*
*CINCIN
AN LAUSHI*
*CUP CAKE*
DA DAI SAURANSU.

AMMA ARAB GIDAN GYARAN AURE
Bansan sanda na fito zauren kamar zautacciya ba.

Idanu muka ha
a da Kaila, ya jefe ni da wani kallon tsana.

"Nayi
an daka ce ban je masallacin
an taya na ganku a wajan bara ba.

Nayi nadamar wannan ha
uwar tamu na farko.

Na auro mata marar tarbiyya
azama, wacce babu abinda ta sani sai
azanta da haihuwa, ga gayyar ku
in cizo.

Ki fa
ama Yarki ta bar mun gidana wallahi in ta
ara shigo mun gida kotu ce zata raba ni da'ita.

Ke kuma zaki ga irin mummunan hukuncin da zan yanke miki akan wannan aika_aikar da kishi ya rufe miki ido kuka yi.

Nan gaba ni zaku kashe ba
ana ba ai" Jikina tsuma yake ta ta yi.

Kuka kawai nake yi, Yaya Use kuma ta yi kasa
e tana kallona, bata ce komai ba tasa hijabinta ta ratsa ta gaban Kaila ta fita, har jikinsu na gugar na juna, dan Kaila ya
i matsawa, ita kuma na santa da zuchiya, dan Yaya Use asalin irin halin
an jagora gareta, girmane yasa ta yi sanyi.

Namiji kuma ya
ara seseta mata nutsuwa.

Da harara Kaila ya bi yaya Use.

"Aikin banza aikin hofi.

In banda tashanci taya wannan buhun fulawar zata yi fa
a da Hajiyayye in ba dai dama shiryawa su ka yi ba.

Ke kuma na dawo gareki Shanono." Nuna ni yake yi da
an yatsa jikinshi har rawa yake yi, tunda nake ban ta
a ganin Kaila a cikin
acin rai makamancin wannan ba.

Ba shiri na dur
ushe a gabanshi ina kuka.

Hannayena na ha
e waje guda cikin sigar ban ha
uri.

Amman Wallahi in bu
e baki in yi magana na kasa.

Babu irin zagin da Kaila bai yi mun ba, ya bu
e baki yace uwarki Inno da ubanki Nanoma sunci ubansu ne kawai baice ba.

Amman ya zage su tas.

Hakan bai mishi ba yasa
afa ya shureni sai da na shige
aki.

Sai gani a tsakiyar yarana.

Kuka na kuma sakawa, ganin ashe kuka suke yi suma.

Hauwa da Balaraba ne kawai basa kuka, amman suma sun yi shiru kamar ruwa ya cinyesu.

Ban yi aune ba, Kaila ya shigo da bulala mai baki biyu.

Yanda yake dukan Sani da Sulaiman in sun mishi laifi haka ya shiga tabkata.

Tsabar zafin duka da gigicewa sai da na kusa tsirara a gaban Isa dake ta faman kokawar
wace dorinar a hannun Kaila, amman ya kasa.

Amadudu ne ya shigo da gudu da
yar suka
are kaila a
akin.

"Zaki ci ubanki ne
ar iska
ar mabarata, ni zaku kashe ma
a dan ba
in hali." Allah kawai nake ambato har zuwa lokacin ina jin zugin dukan na ratsa jikina.

Yarana duk sun takure a lungon katifa sun cure waje guda sai kuka suke yi.

Jaririna dana tumirmushe na
auka da sauri.

Ashe shi
ewa yayi.

Sai da na jijjigashi da
arfi sannan ya saki wani irin kuka mai kara
e kunnuwa.

Nima na sake sakin kuka.

Ina jiyo Bilkisa tana yima Kaila magana akan rashin dacewar dukana da yayi.

Sai fa
a yake yi kamar zai ari baki.

Yana ta tsinkani a wajan Bilkisa, yana fa
a mata a kwaroro ya tsinceni ya wankeni ya aureni ina bazawara mai aure hu
u, shi kuma yana saurayi fil.

Jaririna na duba, sai ajjiyar zuchiya yake yi, nono yake ja a hankali.

Su Sani na duba, ha
addarar zuwansu duniya ne ya ha
a aurena da Kaila.

Dani dashi bamu da tsimi bamu da dabara.

Wannan shine karon farko da Kaila ya sa madoki ya dokeni.

Ya kan mareni, ko ya sa hannu ya hanka
eni in fa
i, amman bai ta
a mun mugun duka irin wannan ba.
yar na lalla
a na rarrashi yaran su kai shiru.

Ina zaune ina karanta wasi
ar jaki har wajajen sha biyun dare, na rasa inda zan tsoma raina, fargabar abinda kaje kazo nake yi.

Na san zaman gidannan ya
aremun, to yarana fa wazai ri
e mun su?

Jibi rayuwar Dauda yadda ta samu gi
i sakamakon rashin uwa majingina a tare dashi.

Taya zan tafi in bar gidannan, in tsallake yarana ababen alfaharina?

Ina cikin wannan ta
in zuchi wayata tayi kuka Yaya Use ke kira da sauri na
aga"
"Tani ince dai babu wata matsala data biyo baya ko?"
Babu Yaya Use, kiyi ha
uri da abinda Kaila yayi miki"
"Hmmm Tani kenan, akwai ranar da zan mayar ma da Kaila wannan cin kashin da yayi mun.

Halin da kike ciki shi yafi damuna a yanzu, rintsawa wannan na kasa yi.

Baban yara sai tambayata yake yi, jikina yayi sanyi.

Ki yarda dani Tani wallahi ban daki Hajiyayye a ciki ba, makircine kawai irin namu na mata.

In ce dai
an uwanta basu zo
aukar fansar dukan
ar uwarsu da akayi ba ko?" Ajjiyar zuchiya na sauke kana nace.

Basu zo ba, amman a cikin zulumi sosai nake Yaya Use, dan
an uwanta sunce ba zasu yarda ba.

Kuma Yaya Use makircin Hajiyayye yafi da haka wallahi, tayi mun abubbuwan da bansan iyakarsu ba a rayuwa.

Amman babu komai, kema nasan kin yi ne domin ki
watar mun
anci ba dan ki jefa ni cikin matsala ba.

Amman tsorona tsinuwar da Baffa zai mun in ya ji mutuwar aurena a karo na biyar.

Dan ina da ya
inin Kaila sakina zaiyi,
a ba wasa bane yaya Use " Mun jima muna tattaunawar da ba zata fisshemu ba, face mu
ata bakunanmu da
one katin waya kawai.

A ta
aice kwana nayi kusan a zaune, kafin asuba jikina ya kumbura yai suntum, ko idona bana iya bu
ewa sosai.

Kasancewar jikin nawa
anyene kuma gashi na daku iya duka, dama goshina in da Baffa ya ra
a mun sanda a kumbure yake dama.

Ko da na tashi yara su yi Sallah, da suka ga fuskata sai tambayata suke yi banda lafiya ne?

Ni kuwa shiru nayi musu kawai, Dauda kuma yayi
uri abun tausayi.

A ranar dai a
aki nayi ma Dauda wanka a bawo na shafe mishi takashinshi da man da mai maganin ya bamu.

Abun tausayi har wani ajjiyar zuchiya Dauda yake ta saukewa, wari kuwa ya cika
akin fam.

Ruwan wankan na fita dashi a bawo na zubar.

Nan da nan tsakar gidan ta kaure da
oyi ina jiyo Amadudu daga
aki yana fa
ama Hindatu.

"Ina ga bara gurbi ne ya fashe a ma
ota kinji wani azabar wari?" Ina jin haka na koma
aki da gudu, gudun karma su fito su ganni.

Ina cikin yima jaririna wanka na jiyo tsaiwar mota a dai_dai windo na, ni dai na jiyo muryar mace tana cewa.

"Ga gidannan, mun yi waya da mai gidan yana ciki" Sai muka jiyo sallama a zaure da wata
atuwar murya.

Ba'a jima ba na jiyo takun tafiyar Kaila.

Ni ko gudawa harya taru mun.

Yara su kai tsuru_tsuru duk a cikin tsoro muke.

Kaila ne ya banka
e labulen
akina.

Ba shiri ya toshe hancinshi harda runtse idanunshi.

Tabbas na san warin da Dauda yake yi ya kai ayi fin hakan ma.

Nima dake uwace shi yasa ko a jikina.

"Ke kam ba dai
azanta ba.

Ji warin da
akinnan yake yi.

Ashe dama warin da
anyan gwal tace mun ta jiyo a tsakar gida daga nan yake fitowa?

Ko da yake ba abinda ya kawo ni ba kenan.
an sanda na jiranki a waje sai ki goyo
anki ku je, nima zan biyo bayanku" Mi
ewa tsaye nayi a zabure ina kuka nace.

Kaila kayi mun rai dan Allah.

Wallahi Allah Yaya Use bata naushi Hajiyayye a ciki ba.

Kaga jego nake yi banda lafiya, ka tausaya mun dan Allah kar ka bari su tozarta ni"
"Kinga dakata Shanono.

Dangin Hajiyayye suna da hakkin yin shari'a daku akan
ar uwarsu.

Dan baki san girman laifin naku bane shi yasa ma har kike wannan magiyar ai.

Wuce dallah" Kaila ya hanka
oni waje, sai gani a zaure kusa da wata
ar doka mace.

Goyona ya mi
o mun na
amare shi, jikina fa bai daina kakkarwa ba.

Yara suka fito suna kuka.

Sai a lokacin kaila ya kula da Dauda.

"Shi kuma wannan yaron fa Shanono daga wacce duniyar yake?" Ru
un sai ya
aru mun, in yi magana na kasa.
ar doka ce ta katse mana uzuri, wanda ni hakan yayi mun da
"Wannan kuma maganarku ce ta cikin gida.

In ta dawo kwa tattauna, muje baiwar Allah " A gaba
ar dokar nan ta tusani, ina jiyo kukan Hauwa a kunnuwana, dukkansu yaran kuka suke suna ambaton.

"Umma Umma" Babbar yar su Hajiyayye na gani a
ofar gidan, da
aninsu Namiji.

Haka aka sani a motar
an sanda kamar
arauniya.
Chapter 28 · 0% Book details