Sashe 27
Na Faɗo Daga Bene Na Zarce Rijiya Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Harararshi tayi ta
ule
uryar
akinta ta barshi ri
e da labule yana mata kallon mamaki." Dariyar mugunta yayi, bai bi ta kanta ba ya
ule turaka wajan amaryarshi.
A wannan daren Kaila ya tsunduma wata duniya iriyar duniyar da bai ta
a tsintar kanshi a ciki ba.
Me yasa?
Sabida wannan shine karon farko daya
are matarshi ta sunna dal a leda.
Hajiyayye ba wai bai sameta a cikakkiyar budurwa bane, ko
aya.
Sai dai kawai sun gudunar da kwanciyarne babu nutsuwa da kwanciyar hankali a tattare dasu.
Kuma kasancewar tasu bata zama mai armashiba domun sun kauce ma shari'a(
alubale a gareku
an mata masu mi
a ma saurayi kai tun kafin a shiga daga ciki)
Duk wata hadda dake kan Kaila a wannan daren sai da
anyan gwal ta kankare mishi
Tani:
Bayan nayi sallar isha, sai na shiga tunanin yanda zaman gidannan zai sake yi mun zafi.
Amman inason da zaran Allah ya saukeni lafiya in tashi tsaye domun cikar burina.
Duk da nasan fitowar burina ka iya haifar da matsaloli masu tarin yawan da ni kaina bansan su ba.
Amman gani nake yi muddin naci gaba da rayuwa a haka ha
a ba
in ciki da damuwar gidan Kaila ce zata zame mun ajalina.
Kaila ya mayar dani tamkar wata jakkar gidansu.
Dangin Baba Rammai babu mai ganina da kima, Hajiyayye wanne irin ba
in cikine bata cusa mun ba, ga Amarya kuma bansan ita da wanne salon tazo ba.
Ni duk wannan fafutukar inayi ne domin yarana, bana fatan abinda zai sa in tsallake in barsu, nasan babu mai iya kularmun dasu,
arshe gararamba zasu ci gaba dayi a anguwa kawai.
Wayata ce tayi
ara ta katsemun tunanina.
Yaya Use ke kirana, nayi mamakin kiran duk da dai dare bai yi sosai ba, goman dare ne.
Assalamu alaikum Yaya Use kece da daddarennan haka, Allah yasa dai lafiya?" Dariya Yaya Use tayi daga
angarenta tace.
"Babu komai.
Inno ce tace in sanar miki gobe zamu tafi ashe ba jibin ba.
Tace kizo da sassafe, mun samu mota har gida.
Lauwali ma
ocinmu direban bektira
innan motarshi zamu bi har Shanono in sha Allah.
Yayi mana sau
i sosai, sai ki soma shiri tun yanzu sai da safe" Sallama tayi mun ta datse wayarta babu shiri na mi
e na shiga za
ulo kaya.
Kayan da Habiba Bala ta bani na ciri kala uku na saka a jaka.
Sai lokacin na jawo ledar data rarraba mana a wajan taron.
Sabulan wanki dana wanka ne a ciki, sai omon wanki, da turaren wuta, da humra, harda turaren
aki na fesawa da
aton basilin.
Murmushi nayi na jinjina kaina lallai Habiba Bala akwaita da kirki.
Kayana dana Hauwa na ha
a tsab, na ware mana wanda zamu saka in zamu tafi, a lokacin wani bacci mai nauyi yayi gaba dani, bani na farka ba sai asuba.
Fitowa nayi ina hamma gefe_gefen bakina duk yawun bacci, idanuna kuwa cike da kwantsa bana ko iya bu
e idon sosai.
Ban
aki na fa
a na kama ruwa na fito.
Ina tsakar gida ina alwala Kaila ya fito da sauri ya fita zuwa Masallaci.
Ina gama alwalar na shige
aki nayi sallah, na fito na hura wuta dan in
aura ruwan wanka.
Hindatu ma ta fito tana bakin rijiya tana jan ruwa.
Kaila ne ya shigo gidan, boll yayi da butar da nayi alwala na barta a kan hanya.
Taje ta ha
u da garu ta fashe, da ido nabi butar, sannan na dawo da kallona wajan Kaila Wanda shima ni yake kallo rai a
aure, ni kuwa ko a jikina.
Ina kwana Kaila, an tashi lafiya, ya kwanan ba
uwa?" Jin na ambaci kwanan ba
uwane yasa Kaila
an sakin fuska har ya iya tsayawa muka gaisa.
Dama inason in ro
i alfarma, amman ban samu ganinka irin haka ba sai yau" Sai nayi shiru.
"Ina jinki mana Shanono ki fa
i abunda kikeson fa
a, na bar
ar mutane ita ka
ai a
aki"
Shanono dama zamu je dasu Inno biki.
Kuma yau zamu tafi shine nake neman izininka"
"Ba Shanono zaku ba, ko bangon duniya zaku je shanono
ofa a bu
e take, duk inda kike son zuwa ba sai kin tambayeni ba kije abunki" Yana kaiwa nan ya wuce ya barni da sakakken baki.
To me Kaila yake nufi dani ne, duk inda nake son zuwa in yi tafiyata ba sai na tambaya ba, sai kace wacce take zaman kanta?" Kai na gya
a kawai na juye ruwan wankana a bokiti, a gurguje na
an diddirza jikina na watsa ruwa na fito.
Hauwa nayi ma wanka na shiryata tsab.
Har Yaya Use ta soma kiran wayata.
A gurguje na saka kaya na fito da jakar kayana da jakar mata ta zuwa anguwa.
akina na rufe na shiga cikin gidan nai ma Hindatu sallama, na bata sallahun fa
ama Hajiyayye in ta fito.
Gidan Sabira ma a tsaitsaye na shiga nayi sallama da yaran, na ba Sabira key
akina na nufi gida.
Na isa gida na samu har sun shisshiga mota, Baffa yana daga
ofar shiga gaba dafe da Habu sai fa
a yake yi.
"In dai Tani ce kun santa da shauni, Inno shi yasa nace muku aba Lauwali ha
uri ya kaimu gidan nata mu
akkota acan." Inno tace.
"To Baffa fa
an ya
are ga Tanin nan ta iso sai mu tafi, kai kuma Lauwali kayi ha
uri kasan sha'anin lafiya da mata" Shiga motar nayi, Baffa ma ya shiga gidan gaba shi da Habu.
Sai da mota ta soma tafiya sannan muka gaggaisa, Baffa yace.
"Abokan nawa suna gida, na
auka zaki ri
o hannun Inno
arama a tafi da'ita." Dariya nayi nace.
Suna gida Baffa na barsu, ita kanta Hauwa dan dai babu mai ri
e mun ita ne da har da ita zan bari."
Muna tafe munata ta
a hirar ta zumunci.
Hakan ya tuno mun lokacin da muka yo
aura daga garin kogi zuwa Ibadan, a lokacin mabaratan koji basu fiye samun ku
i ba, manyan mabarata daga cikinsu suka zauna domun neman mafita irin su Baffa dan Baffa na
aya daga cikin manyan mabarata masu
arfin iko.
Kasancewar da
ewarshi a bara da gogayya da yarika iri_iri.
Allah sarki rayuwa, mun sha yawo gari_gari yawon bara, hakanne yasa babu wacce a cikin mu tayi ilimin addini, mun dai samu na sallah a wata makarantar almajirai, muna jin yaruka da dama, domin duk garin da muka je da irin harshensu muke bara, ko da dai ba zamu iya doguwar hira da yaren ba, zamu iya ro
onsu.
Kuma wa
anda ba musulmai ba sun fi
ari wajan bada manyan ku
i ma mabarata fiye da Musulmai.
Sai kaga Alh ya tsaya a
atuwar motarshi, mabarata sun rufeshi ana mai bara.
Amman bazai wuce ya raba sababbin nera ashirin_ashirin ba, masu
arin ciki suke raba hamsin_hamsin.
Haka
walwata tai ta yawo dani a cikin labarina, wani abun inna tuno in yi
wal_
wal, wani abun inna tuno na yi murmushi, wani kuma babu yabo babu fallasa.
Motarmu tai ta lulawa, misalin sha biyun rana muka
an dakata a wani
auyen da bansan sunanshi ba.
Baffa ya sai mana abinci.
Shinkafa garau_garau ce ya siya mana akan wani
an tallah.
An yi mata zubin
ari_
ari, kowa ya
auki
wano
aya.
Wata rumfa muka nufa anan muka yi zaman dirshan.
Hauwa na sakko daga baya, sai da ta
oshi sannan na ci abincin na bi da ruwan leda guda
aya.
Inno tace.
"Baffa ni kam zan kama ruwa, kaga Shanono daga nan da tafiya sosai, gara in rage marata, Indo muje ki rakani mu nemi wajan ciyayi haka sai in yi." Ai Inno na fa
in haka duk muka mi
e ko wacce da guntun fitsarinta ga mararta.
Wani gida muka samu daga bayan wasu rumfuna, a gidan muka kama ruwan, sannan muka shiga mota, bamu tsaya a ko inaba sai a Shanono.
Idanu na lumshe na shiga tuno irin rayuwar auren dana gudanar a shanono, duk su ka dinga dawomin.
Tuno da Dauda
ana ne yasa na
an saki ajjiyar zuchiya.
Baffa ne ya katse mun tunanina da cewa.
"Inno acan gida zamu sauka, jiya ina wajan bara Jafaru ya kirani, nace ya bu
aki ya
yara mana.
In yaso ko zuwa yamma ai sai ku kintsa kuje gidan Deluwan ko?" Inno tace.
"Tunda ka yanke hukunci ai shikenan Baffa.
Amman ni kam ai so samuna daga nan sai gidan Deluwa, ana can anata sha'anin biki ka sani.
Tun shekaran jiya ya kamata ace na iso garinnan fa haba Baffa" Da ihu_ihu Baffa yake magana kamar fa
a irin na makafi, sake
walla muryar tashi yayi yace.
"Da wannan tulin tsarabar kike son ki je gidan biki, shingin duk abi a sace, bazai yiwu ba.
Use nuna mishi hanya kinji mu je unguwar Shakogi." Yaya Use tace.
"To Baffa.
Lauwali kwana zaka yi, ka mi
e har gaba da ce
iyar can.
Kana yin kwana gidan kenan"........
[27/09, 2:32 p.m.] +234 803 641 9834: NA FA
O DAGA BENE....