← Book details Na Faɗo Daga Bene Na Zarce Rijiya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 34 OF 43

Sashe 34

Na Faɗo Daga Bene Na Zarce Rijiya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ubanki waye tukunna a garin Jos?" Kusun uwa in na yarda me nake.............
_*AMMA ARAB!AMMA ARAB!!AMMA ARAB!!!*_
_kai daga jin sunan kasan sunan ya amsa sunansa,AMMA ARAB ta kawo muku wani supplement na gyaran jiki mai sanya da
i da
amshi AMMA ARAB gidan
amshi_
*MUSUK*
*MADARAR TURARE*
*KAJIJI*
*ROT*
*SANDAL*
*HUMFUR*
*SANDAL FLASK*
*SANDAL WUD*
*AALUT*
*GAF-GAF*
*JANNAMI*
WALAKCA*
*MAHAHABSUFYAN*
*WANNAN SHINE GRP
INA NA WHATSAPP,KI ANTAYO SABODA KADA AYI BABU KE*
https://chat.whatsapp.com/BrUXmBHnDN6KUJYnkBDT7S
*ADDRESS
Zaria road kwankwasiyya sabon gari dangwauro house number 224
WAI WANI SUPPLEMENTA NA GYARAN JIKI DA TAZO MUKU DASHI KE DA KANKI IDAN KIKA YI ZAKISAN EH LALLAI ZAKI GIGITA ME GIDA,KINSAN MAZA SAI DA
AMSHI DUK MATAR DA BATA SAYI WANNAN SUPPLEMENT
IN BA TO AN BARTA A BAYA*
WAI BABBAN MAGANI NA INFECTION,WANDA ZAI DAWO MIKI DA MARTABARKI NA
A MACE,ZAI CIKO MIKI DA NI'IMARKI KI KOMA
AR GATAN MEGIDA*
WAI BABBAR KAMBASA,TA TURARA KAYA HAJIYA KI BU
E BAKIN ALJIHU KI JI
O DA
AMSHI,KINA ZAMA AN SAN KIN ISA MACE HAJIYA DON AMMA ARAB TA SHARA SOSAI WAJEN KAWO MUKU KAYAN GYARA NA MATA*
WAI SABULAN GYARAN JIKI SUNE KAMAR*
*MULATO SOAP*
*FACE CREAM*
*FACE SOAP*
*MULATO WHITENING LOTION*
*HAIR GROW OIL*
*HAIR GROW CREAM*
*KAR-KAR OIL*
*MINT LEAVE OIL*
*ANTI PIMPUS SOAP*
WAI SABULUN NANKARWA*
sannan ina harkar
*ABIN BUKI*
*ABINCIN OFFICE*
*SNACK*
KAMARSU
*WAINAR MASA*
*SINASIR*
*MEAT PIE*
*CINCIN
AN LAUSHI*
*CUP CAKE*
DA DAI SAURANSU.

AMMA ARAB GIDAN GYARAN AURE
NA FA
O DAGA BENE....

NA ZARCE RIJIYA
HAKKIN MALLAKAR BADI'AT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN
AMSHI 15
*(Assalamu alaikum masoyana.

Ha
atan naji da
in yanda kuke yaba rubutuna, da yanda nake tafiyar da salon labaraina.

Babu abunda zance daku sai kodiya.

Yau na tashi sai wasu uziri suka same ni, wanda bazai bani zarafin yin typing akan kari ba.

Sai na yanke hukuncin sanar da masu bibiyar rubutuna cewar su yi ha
uri ina da uziri, ba zasu samu jina ba har sai na samu al'amura sun warware mun.

Allah cikin ikonshi jim ka
an da yin wannan maganar, saina soma samun kiraye_kirayen waya daga masoyana.

Na kuma dinga cin karo da sa
onninsu wanda in na karanta wani ban isa na karanta wani ba.

Duk dai
orafinsu shine, in taimaka zasu yi kewar Shanono.

Wata tace tana cikin
akin jarabawa amman hankalinta na kan wayarta.

Duk wanda zai yi ma rubutunka haka ai ba
aramin masoyinka bane.

Ummu nabeeha, da su Khadija Amarya, Maman Amal, Khadija mai doki, Salma musa, Mamagee, da duk members na cikin zauren NA FA
O DAGA BENE NA ZARCE RIJIYA. duk sun tashi hankulansu.

To ga page 15 na baku.

Amman zai iya kaini mako guda kafin in gama uzirin dake gaba.

In sha Allah zan dawo da zafi.

Nagode)*
SHANONO
Bance da Hajiyayye komai ba, sai buyagi take yi.

Nazo nayi wucewata ko sake kallonta ban yi ba.

Ina jiyo Yayarsu tana
unduma manyan zagi a tsakar gidan.

Sabira ce ta shigo
akina da sallama, hannunta ri
e da kwanon abinci.

Wayata ce ta shiga ruri a karo na biyu.

Yaya Karime ce take kirana, dagawa nayi tare da kara wayar a kunnena.

Yaya Karime ina wuni?" Daga cikin wayar akace.

"Inno ce Tani.

Yaya kun isa gida lafiya dai ko?"
Lafiya lau Inno yaya biki?" Dariya tayi tace.
an uwanki sun so ganin ki.

Barinma
awarki Shafa, yaranta goma fa yanzu, jin labarin kin shigo Shanono sai gata a gidan biki.

Yaya Kaila ya yarda da zaman Dauda ba wata matsala ko?" Tsintar kaina nayi da cewa.

E ya yarda Inno." Baki ta washe tace.

"To barka ni dama dalilin da yasa na kira inji kenan. in na dawo zan zo in
aukeshi.

Sai mu yawata dashi muna bara ina nuna ma mutane ciwon nashi.

Ba karamin ku
i zamu samu ba, kinga muma ma samu a jikinshi.

In muka tattare kan ku
in ko asibitin miya barkatai ai sai a kaishi su yi mishi aikin ko Tani?" Idanu na lumshe na tuno lokacin da muka sauka a Bamaina dake jihar jigawa, Inno ta
aure mun
afata, ta samo jini a kwata ta kwara mun a kafata, haka mu ka fita mu kaita neman ku
i a haka.

Na sha wuya sosai, Amman mun samu ku
i sosai.

Watanmu biyar kullum sai Inno tayi mun haka
A'a Inno ai Dauda wata
awata da mu kai karatu a Bauchi ta
auki nauyin biyan ku
in aikin nashi.

Yanzu haka ma suna Bauchi tare." Inno ta yi sanyi da murya, a maimakon taji da
i, sai ma ta nuna irin ita tafison ta yawata da Dauda, sabida ba karamin ku
i zata samu ba.

Yaya Karime ce ta kar
i wayarta muka gaisa.

Daga
arshe su kai mun sallama tare da kashe wayarsu.

"Tani ga abinci maza kici.

Wai Hauwa tana Shanono ne a wajan su Inno?"
Hmm tana can, sai sun dawo zasu kawo mun ita.

Nagode da hidima Sabira " farfesun kan saniya ta zuba mun da farar shinkafa.

Ai kuwa naci sosai, ta bani magungunana na sha suma.

Sannan nace mata.

Habiba Bala ta bani ku
i in koma makarantar islamiyya, da boko.

Kuma nima dama na riga na
uduri niyyar hakan.

Dama jira nake in haihu, zaman rashin karatu bazai fissheni ba Sabira.

Kinga ku
in"
asan fulon da nake kwance na banka
a na ciro ku
in, na ba Sabira a hannunta.

Kinga ku
in ko.

Tace abinda ya ragu sai in soma
ar sana'a domin dogaro da kai.

Ke meye shawararki akan hakan?

Wacce makaranta kike ganin ya dace in shiga?" Sabira dake ri
e da ku
in a hannunta tana jujjuyasu tace.

"To tunda naga ku
in da yawa.

Inaga a shawarce ki shiga islamiyyar matan aure *UMMAHAT* Ta cikin al'iman.

Kinga Mrs Bukhari ma makarantar tayi, nima gashi ita nake zuwa.

Jumma'a, asabar, lahadi ne ranakun zuwan, kinga bazai ta
a makarantar bokonki ba.

Kuma zaki ji larabci sosai dan ba'a Hausa, ( Allah sarki malama musriyya, malama Hajara, malama Zarah, mun sha larabci) zaki ha
u da mata wayayyu
arya.

Nima gaskiya makarantar ta sake gogar dani na sake fahimtar yanda zan mallake Baban Mustapha.

Bokon kuma zamu bincika wata makarantar matan aure dake cikin sha
ura, can unguwar rogo
an kwaba.

Akwai wata makarantar matan aure masu jajayen wando sai mu bincika.

Maganar islamiyya kuma zan sa Baban Mustapha yai ma abokinshi magana suna
arasawa da munir director
in makarantar asamu a saki a aji
aya.

Kinga in kika gama makarantar nan har zuwa aji shida?

To zaki samu takaddar zaria, zaria suke kiran takaddar, da wannan takaddar zaki iya samu admission a jami'a kai tsaye in islamic studys kike son karanta.

Mu kinga saura shekara
aya mu gama." Ajjiyar zuchiya na sauke nace.

To sabira Nagode sosai.

Yanzu ni gobennan nake son mu je sha
uran mu ji yaya za'ayi in samu makarantar nan.

Tunda dai ku
in sun samu, ba'a bori da sanyin jiki."
"Ke zaki iya fita ne da wannan kumburarriyar fuskar Tani?" Da sauri nace.

Ai ko yanzu kika ce mu je, mi
ewa zanyi kawai" Dariya tayi tace.

"Goben sai mu je sassafe in Allah ya kaimu.

Batun sana'a kuma mu cire sati guda mu yi tunani tukunna.

Dubawa zamu yi muga menene a cikin anguwarnan yake da wuyar samu,wanda har sai mun dangana da titi, koma kasuwar
an tifa ( new market)?

Kayan miya, musamman attarihu da albasa" Na ce mata.

"To kinga shikenan sai ki soma zuwa farar gada kina sarosu, shikenan ma muma mun huta.

Kuma zaki sha ciniki sosai."
azu da ki ka yi bacci ai gida na shiga Baban Mustapha ya dawo.

Shine yake fa
a mun jiya ya ba Baban Sulaiman aron million biyu, yana son zai
areshi abubbuwan da bai yi ba a sabon gidanku.

Wai yana son nan da sati
aya ku koma sabon gida.

Sabida wai Baban Bilkisa ya kirashi wai ita Bilkisan ta yi ma mahaifinta
orafin ita wannan gidan ba zata iya rayuwa a cikin shi ba.

Shine na ba Baban Mustapha shawarar tunda Baban Sulaiman
in siyar da nan gidan da kuke zaiyi, to ya siya kawai tunda dama zai siyar ne dan ya biya shi ku
inshi.

Na taya ki murnar zaki rabu da wannan akurkin, tunda kince a sabon gidan yara ma suna da
akinsu.

Amman Tani zan yi rashinki da yaran baki
aya.

Sau
inta ma zaki soma zuwa makarantar mu" Ni dai kai kawai na gya
a ma Sabira, tamkar ya jin
osai na kasance wato a rayuwar Kaila.

Ada har sai na kori Kaila yake iya zuwa gareji.

Ni tunda nake aure, ban ta
a ha
uwa da masoyi irin Kaila ba.

Amman jibi yanda komai ya juya, duk a sanadiyyar shigowar Hajiyayye rayuwarmu.

Yawu na ha
iye kawai.

Mun jima muna tattaunawa ni da Sabira.

Na ce mata ta ri
e wannan ku
in a hannunta tukunna.

Sai da aka fito sallar magriba ta tafi.

Bayan ta shigo mun da katifuna.

Bata jima da fita ba yaran suka shigo.

Nan suka dame ni da haya_haya.

Bayan isha sai ga Kaila bayan har yaran sun soma bacci.

Idanu ya
ura mun kawai, yana tsaye
erere a tsakiyar kwanyata.

"Shanono kenan.

Yaya akayi kika dawo gida, kuma wa yayi belinki?"
Ikon Allah" Iyakar abinda nace dashi kenan.

"Shi yaron da kika
akko a Shanono kin fitar mun dashi ne ko kuwa yana nan?

In kuwa yana nan wallahi daga ke har shi baku isa kun kwana mun a gidaba.

Dan bazan iya ri
e agola ba.

Kema da kike zaune a gidannan dan yarane fa, amman wallahi da baki isa amsa sunan matar Kaila ba."
Kayi ha
uri, Dauda baya nan.

Amma zai dawo.

Kayi ma Allah kaila ka barni in rayu da Dauda.

Yaron yana cikin damuwane.

Fya
e akayi mishi kuma acan gidan Baban nashi an rasa wanda zai iya kulawa dashi ne.

Yaron yana bu
atata.

Dan Allah Kaila.
ur yayi mun da idanu yace.

"Hiye ba shakka Shanono.

Acan gidan uban nashi an kasa ri
eshi sai ni ne zan ri
e shi ko?

To sai ki za
a ai ko ri
e yaronki da kika haifa a Shanono.
Chapter 34 · 0% Book details