← Book details Na Faɗo Daga Bene Na Zarce Rijiya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 30 OF 43

Sashe 30

Na Faɗo Daga Bene Na Zarce Rijiya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kin tusa yaro a gaba sai aukin kuka kike yi.

Kiyi ha
uri kiyi ta mishi adda'a Allah zai bashi lafiya da yardar sa, harma ya zama tarihi.

Kaila kuma kafin in koma gida zan same shi mu yi magana, dan zan
an miki kwana biyu kaf
in in koma gida.

Baban yara ma bai san ina hanyar dawowa ba." Allah sarki
an uwa rabin jiki,
an uwa abun wuya.

Muna tafe Yaya Use tana ta bani kalma, sai tausata take yi.

Sai na
an ji dama_dama a raina ka
an.

Fargabata yanzu biyu ce.

Na farko Kaila ne, na biyu ciwon Dauda ne.

Matsalolina na jingenesu a gefe ba ta su nake yi ba.

Domin na yanke ma kaina wani hukunci da nake ganin shi zai fiye mun alkhairi, kuma hakan zai taimaka
ila Kaila ya amince yaci gaba da zama dani.

Motarmu sai gudu take yi.

Maza da mata sai hira suke yi.

Kowa na kalla sai in ganshi yana dariya, ko in ganshi cikin walwala.

Allah sarki walwala ko sai yaushe zata sake kawo min ziyara cikin rayuwata oho.
ila ni da walwala munyi hannun riga har abada.

Amman ina fatan
ana su dawo mun da walwala cikin rayuwata.

Allah ka bani damar da zan dama har in tsaya akan karatun yarana su zama wani abun.

Allah ka dubeni yaran sune ka
ai sanyin idaniyata.

Da yamma sakaliya muka iso tashar farar gada, daga nan muka hau abun hawa zuwa gida, ni dai gabana sai fa
uwa yake yi kawai, hankalina duk a tashe yake.

Da sallama a bakunanmu muka shiga cikin gidan.

"Shiga ciki ke Tani, Bani keyn
akin naki mu mu shiga, bai dace ki shiga da Dauda ciki ba.

Ya kamata Kaila ya fara sani tukunna."
an mabu
in na bata ta bu
e, ni kuma na shiga cikin gidan.

Hajiyayye tana zaune tana soya miyar tumatur taci uban kwalliya da atampar da Kaila ya
wace a wajena ya bata.

Lamarin da ya matu
ar bani mamaki kenan,dan ni sai yanzu ma naga kyan atampar.

"Me zan gani Umman Sulaiman haihuwa ki kayi kome, naga babu ciki a jikinki?

Yaya Use ce ta shigo ciki da fara'a ta dubi Hindatu da take tambayata, hannunta ri
e da jariri tace.

"Haihuwa tayi, Shanono na biyu yazo.

Sannunku da gida mun same ku lafiya?" Hajiyayye tana juya miya tace.

"Ikon Allah wai na kwance ya fa
i.

Ai kuwa bamu ji ko labarin haihuwarnan ba, kuma mai gidan shi ya sani?" Yaya Use ta dubi Hajiyayye, sai naga ta kalleni da mamaki, nasan bazai wuce ganin atampar jikin Hajiyayye ba ne.

Daurewa tayi tace.

"Ya sani, shine ma yace ta dawo ai"
"Allah ya raya mace ko Namiji?" Cewar Hajiyayye.

"Namiji aka samu, Hauwa an fita daga kan nono" Ta
arashe maganar tana ya
e.

Babu wanda yayi yun
urin tasowa ya ga jaririn balle su
aukeshi, komawa
akina mu ka yi.

"Tani atampar jikin Hajiyayye kamar itace atampar da Inno ta bakinnan cikin bikin Sallah ko?" Ya
e nayi nace.

A'a irinta ce dai, me zai kai kayana jikin kishiya"
uramin idanu tayi tace.

"Wallahi itace Tani
oye mun zaki yi dai kawai.

Amman akan me zaki
auka ki bata Inno ce fa ta baki dan tasan baki da wasu kayan fita, dan neman wajan zama shine kika
auka kika ba Hajiyayye matar da bata da burin daya wuce taga zubar hawayenki?" Nasan babu wata
arya dana isa in yi ma Yaya Use, dan tana da
wa sosai, tun sanda muke yara tana da saurin
ago abu.

Sai kawai na za
i fa
a mata gaskiya.

"Kusun uwa har lalacewar taki a cikin gidan ta kai kaila ya kar
i kaya a hannunki ya ba matarshi, ke kuma da yake lusarace sai kika bata ko, shi bai siya miki ba, wanda aka baki ya amsa?

Bari kiji wallahi sai na sa Hajiyayye ta cire kayannan ta bani.

In ma ke ba zaki yi amfani dashi ba, to itama bata isa tayi ba.

Uwarmu ce ta nemo ta bamu domin tanason ganinmu muma fes.

Wato yafi son yaga matarshi cikin ado, ke kuma ko oho." Shirin fita tayi da sauri na ri
o hannunta tsorona Allah tsorona kar Kaila ya yi zuchiya ya rabu dani, yarana bazan iya barinsu a gidannan ba.

Sannan ina tsoron kar rikicin ya ta
a zaman Dauda a gidannan." Kafin in yi magana mu ka jiyo sallama da wata siririyar murya.

Amsawa Yaya Use tayi, tare da ba da izinin shigowa.

Bilkisa ce ta shigo, tana saye da wasu
ananun kaya riga da wando na yadi, amman basu kamata ba, sun yi mata kyau, sai da ta cika
akinnan da
amshinta dam.

"Sannunku Anty Tani kun dawo?

Maraba" Hannu tasa ta kar
i jaririn dake hannun yaya Use, amman tana
aukarshi tayi maza ta mi
a mata shi.

"Masha Allah, Allah ya raya shi, dama ina kwance ne a
akin gwanda na jiyo shigowarku shine nace bari in zo in yi muku barka, ni zan koma"
Nagode sosai Bilkisa, Allah ya saka da Alkhairi" Fita tayi da sauri, nasan hakan na da nasaba da zarni, da kuma warin da Dauda yake yi, da
arnin nono da jaririn shima yake yi.

Yaya Use nai ma kallon kiyi mun rai.

Wucewa tayi fuu zuwa tsakar gida, kai na dafe, na zauna a kusa da Dauda na shiga sauke numfashi.

Banaso yaya Use tayi wani abun da zai sake jefa ni a matsala, kuma in aurena ya mutu sune na farko_farko wajan
yamatata da
aure mun fuska, amman yanzu gashi taje tana son yin rigima da Hajiyayye akan kaya.

Kuma nasan rashin kunyar Hajiyayye bana wasa bane.

Fitowarta daga
aki kenan Yaya Use ta fito.

"Hajiyayye mu shiga daga ciki zamu yi magana in babu damuwa" Wani kallon banza Hajiyayye tayi mata dan ta riga da tasan akan abinda tazo.

"Nan ma ai ya isa, babu bare a cikin gidan, ba irin gidanku na haya bane, gidan mai gidanmu ne.

Yawu Yaya Use ta ha
iye tace.

"Tunda haka kika ce ai shikenan.

Kayan dake jikinki nake son ki cire mun bakin ki alaikum ki miko su." Cikin gatsali Hajiyayye tace.

"In kuma ba haka ba fa?"
"Sai in tu
e ki in ga uban daya isa ya ji dalili dan kutumar ubanki" Ina cikin
aki nake jiyo wannan gurmi.

Ba shiri na mi
Dauda ina zuwa kaji ko?

Kar ka fito.

Da gudu na fito, na samu Hindatu tazo ta shiga tsakaninsu.

"Hindatu ki matsa, ni ba karamin aikina bane in yima Hajiyayye zigidir a tsakar gidannan.

Kaya dai ba nata bane kaya na Tani ne.

Ya zama dole ta cire ta mi
o su"
"Ai Kaila ne ya bani, dan haka in kina son a cire miki kayanku, sai ki jira in yazo sai ya bani umarni amman ba dai ke ba.

Kuma ni bazan ha
a kirji dake ba, ni ba fitsarariya bace wacce take yawo kwararo kwararo na bara, dama ance
an jagora basu da kamun kai." Abinda nake gudu shi yake shirin faruwa.

Bilkisa ce ta fito daga turakar Kaila, ita da wata budurwar farar yarinya sol.

Bilkisa ta shige
aki ita kuma yarinyar ta soma shanya.

Abinda ya
aure mun kai gajerun wandon kaila da singiletinshi take shanyawa.

To wacece wannan kuma?

"
aran marin da naji ne ya dawo dani hayyacina.

Hajiyayye na gani dafe da kunci.

Hannu Yaya Use tasa ta fincike Hindatu kefe.

Dama Yaya Use irin
atuwar macece, gata da
iba sosai.

Kamo Hajiyayye tayi, nayi maza na shiga tsakani.

Hajiyayye na ganin haka ta kawo naushi ya sauka a gadon bayana.

Wallahi sai da
an hangina suka motsa tsabar zafin naushin.

Nasan tana sane sarai ta naushe ni.

Ni kuma nasan in na barta da Yaya Use abun bazai yi kyau ba, ga ciki a jikinta." Zagi Hajiyayye ta soma narko mana, tana ha
awa da su Inno.

Idanun Yaya Use ya rufe, nan kokawa ta kaure a tsakani.

Jikake tutur_tutur.

Ni da Hindatu muka kasa raba wannan dambarwa, gashi har Yaya Use ta keta ma Hajiyayye riga har nonuwanta sun bayyana.

Kuma bakinta bai mutu ba.

"Shegiya tsinannu masu ba
in jini.

Yaran mabarata
an jagora karuwai wa
anda suka saba tamba
ewa" Wannan kalmar yasa Yaya Use ta ra
a Hajiyayye da
asa, mazaunanta suka zauna da
as a
asa zaman da
aro take jini ya
alle mata" Bako
ankwali a kaina haka na fita na kirawo ma
ota, a guje suka shigo.

Da
yar aka
are Yaya Use a jikin Hajiyayye, ta cire mata riga da zanin jikinta.

Daga ita sai sikel
in ciki, nonuwanta gasu a waje du
wai.

Hajiyayye da taga jini na malala a jikinta sai ta shiga mur
ususu tana cewa
"Nashiga uku ta kashe mun yaro a ciki, shikenan sun kashe mun
an cikina, a ciki ta dinga naushina.

Na mutu, ku kira mun Kaila" Sabida tsabaragen makirci ba sai Hajiyayye ta sandare ba, ta soma kakkafe idanuwanta.

Ita kanta yaya Use hankalinta ya tashi ainun.

Kuma tsoro ya kamata.

Ni kam dama nasan hukunci saki ya tabbata a kaina.

Ba shiri aka kinkimi Hajiyayye sai asibiti, Hindatu ma ta bisu.

Duk wannan abun da akeyi Bilkisa bata ko ke
o ba, balle tace kuyi ha
uri.

Gida ya cika da mata, sai ba Yaya Use rashin gaskiya akeyi.

Danme zata daki mai tsowon ciki, a ciki.

Ita kuma sai rantsuwar ai ita sam bata daki cikinta ba take ta afkin yin.

Jikina a sanyaye na shiga
aki.

Sai lokacin na samu zarafin yin kuka.

Shikenan aurena ya mutu.

Sai da na hanaki amman kika
i hanuwa, yanzu wa gari ya waya?

Allah ka
ai yasan irin sharrin da Hajiyayye zata yi a wajan Kaila.

Ba'ayi abu ba ma ta
ira tace anyi, kaila ya ci zarafina akai, balle an yin" Yaya Use nan ta shiga zagina tana hargagi.

"Dalla rufa mun baki, ni banje da zummar dukanta ba.

Amman wallahi bata isa ta zagi iyayenmu in tsaya ina kallonta ba.

Kina jin mugayen maganganun da take fesarwa, ni zata nuna ma rashin kunya ina
ar gajora?" Gani da tayi hankalina ya tashi da yawa ne yasa ta sassauta murya ta shiga lallashina.
Chapter 30 · 0% Book details