Sashe 12
Na Faɗo Daga Bene Na Zarce Rijiya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Duk da nasan nafi
arfin
an matasa haka wa
anda da kadan suka haura arba'in." Hirarmu dai haka tai ta tafiya.
Mu yi sallah mu dawo mu zauna mu sake baje hira.
Sai da mu ka kusan raba dare muna hira, daga
arshe duk a
asa mu kai bacci saman kafet.
Washe gari da rana Habiba Bala ta fita damu muka sake ziyartar sauran
awayenmu, ta kaimu shopping mall tayo mana siyayya sosai, sai mahriba muka dawo gida.
Bayan munci abinci mun yi sallar Isha sai na
an shiga tattare kayana dan gobe da wuri nake son shiga Jos, ta gida zan sauka in tawo da yaran.
"Shanono kar kice na rainaki
an kayayyakinane nayi miki kwalimarsu, atampopi da
ananan kaya na shan iska, da fatan kina so ko?
Ke kuma Halima Bawa ga wannan babu yawa" Ta mi
a mata ku
i ni kuma ta mi
o mun babbar leda, baki a yashe nace.
Gaskiya na gode sosai.
Kin ji ki da fa
e Habiba Bala ai wanda ya fika ya fika.
Kinga na
an samu na sawa, gashi kishiya za'ayo mana dama.
Nagode sosai Allah ya bar zumunci" Ku
i ta kuma bani, na dangane da batun komawa karatu ta cika mu da goma sha tara ta arziki.
Washe gari ta fita damu, ni a titi ma na samu motar Jos na shiga, su kuma suka wuce zata kai Halima Bawa tashar Gombe.
Idanu na lumshe motarmu sai shatata uban gudu take yi a titi.
Mamaki nake yi duk da ba wannan bane na farko ba, Kaila ya saba nuna mun halin ko in kula, duk inda zani baya hanani, bazai kuma kirani a waya ba ko da shekara zanyi ban dawo ba.
Ya kamata in san abunyi tun kafin Kaila ya gaji da bani
akin kwana da abinci ya koroni rayuwata ta sake tagaiyara a karo na biyar.
Amman ba lallai abinda nake tunani ya yiwu harya tabbata ba, domun bani da wata madogara sai Allah, bani da mai taimakona
ila iyayena su gwasaleni su
i ban goyon baya ma.
Kaila dai nasan ba sona yake yi ba balle kishina ya ratsa
irjinshi ya hanani cikar burina.
Wannan burin burine wanda ya da
e da samun muhalli mai kyau a zuchiyata, mahaifane suka ruguje mun burina da nake mafarki.
Kuma ba wai na yasar da burin dan son raina bane, face dan bani da yanda zanyi, bansan ta ina zan soma ba.
Amman lokaci yayi da zan soma koma ta inane da izinin Allah, kuma inna soma in sha Allah sai na idasa zan tsaya, abu
aya ne zai yi mini cikas wannan cikin dake jikina, amman zan jinkirta har zuwa lokacin da Allah zai saukeni lafiya."
"Hajiya mun iso fa, ke ka
ai kika rage a motarnan" Cewar direban motarmu.
Sakkowa nayi ina sauke ajjiyar zuchiya.
Keke napep na tara zuwa layin idi mai barkono.
Na kuwa taki sa'a a kofar gida na samu Inno ita da su Sulaiman, Shafi'i na ri
e da buhun bararta.
Balaraba tana ganina ta rungumeni tana murnar ganina, Sani sai dariya yake yi na murna.
Nima naji da
in ganinsu sosai.
Inno tace
ar nema du wannan murnar ganin uwar taki ce lallai kuwa.
Dama Amina ce tawa da su Sulaimanu."
Inno bara zaku tafi, ni nama yi tunanin ba lallai in same ku a gidan ba"
"Wallahi kuwa yaranki ne suka makarar dani, amman ai da tuni ina can, Baffanku tun shidan safe suka fice da su Habu da Indo.
Yarannan dai ki tafi da su Balaraba, Amman Shafi'i da Sulaimanu, da sani zasu rakani bara, inna taso komai dare zan dawo miki dasu.." Su Amina suma suka kafe sai sun bi inno .Turus nayi domun akwai lokacin da Kaila ya ta
a wucewa ta masallacin
an taya ya ga su Sulaiman tare da Inno suna bara yaran sun bita daga gida lokacin ana hutun makaranta.
Ranar nasha ba
en maganganu da zagi iri_iri, kuma yayi mun mugun garga
i akan kar hakan ta sake faruwa ba za'a mayar mishi da yara mabarata masu matacciyar zuchiya ba.
Ni kuma bazan iya hana mahaifiyata tafiya da yarana ba.
Koma yaya take uwa uwace.
To shikenan Inno sai kun dawo, ni zan tafi gida.
Kwa gaishe da Baffa." Tare muka fito titi Inno na cogala
afarta, Inno irin masu
afa
aya da rabinnan ce, a du
e take tafiya hannunta
aya dafe da
afar mai lalura.
Shi kuma Baffana makawone, a wajan yawon bararsu tun a Shanono suka ha
u Allah ya
addari aurensu.
Mun zauna a garuruwa da dama wanda yawon bara ke kaimu.
Amman tunda muka zo Jos Baffa yaji sanyi da da
in garin yace yaga wajan zama, a lokacin muna yara Yaya Use ce kawai babba a wannan lokaci.
Keke napep na tara muka zo muka wuce su, Su Sulaiman suna
aga mun hannu.
Dan Inno basa hawa abun hawa duk inda zata a
afa take zuwa tana yi tana bara, Indo na mata wa
a.
Ina jiyo sautin muryoyin su Shafi'i suna ma Inno amshin wa
ar bara.
Wacce muma muka taso da
warewarta.
Hawayene ya gangaro a kumatuna, da sauri nasa gefen mayafina na sharce hawayen.
A bakin layinmu na sauka na
arasa.
Tun daga ba
ofar shiga cikin gidan nake jiyo muryar Ba Rammai Mahaifiyar Kaila, da hausarta irin ta Hausawa mazauna Akwanga , maganarta dama a sama take yi da tsawa da hargowa, kuma ba fa
a bane.
In kuwa fa
an zata yi duk ma
ota sai sun fito.
Gabana ya yanke ya fa
i dan bata da sau
i musamman a kaina.
Ajjiye kayana nayi a
aki na shigo da sallama cikin gidan.
A kan taburma na samu Baba Rammai da Kaila, Hajiyayye tana daga bakin
ofarta, Hindatu kuma tana aikin sharar tsakar gida, yaran na wasansu."
Sannu da zuwa Baba Rammai kece a tafe, maraba" Ban kai da zama a kan taburmar ba, cikin hausarta ta Akwanga tace.
"Yau ga burun ubaaa ni kike cema a tafe sai kace sa'ar gurguwar uwarki Inno?
Lallai Kaila ka yi
ari da kaci gaba da ajjiye wannan tsohuwar bazawarar da taga maza kala_kala." Turus nayi a dur
ushe a gabanta, ji nayi kamar ta
auki wu
a ta luma mun a cikina.
Wai mai Hausawa suka
auki kalmar zawarci ne da aure_aure?
Ni naga ko karuwai basu cika fuskantar irin matsin da Bazawara ko mace mai caccanja miji take fuskanta ba.
Bu
ar bakin Kaila sai yace mata.
"Wallahi Rammai sabida yaranta nake
aga mata
afa, bana son in
auketa a kansu dan babu wanda zai kula mata dasu sai dai itan.
Wannan dalilin ne yasa na bata
akin zaure ita da yaran, ita kuma Bilkisa na bar mata nata kuma yafi ko wanne daki girma" Ha
a maganar Kaila yayi dai dai da zafin fitar rai daga gangar jiki.
Wato ni amfanina ciki da rainone, da ba dan hakan ba da tuni a karo na biyar
in ma koroni za'ayi.
Ya Allah ka bani jumurin dauriyar ci gaba da zaman gidannan ko dan in bama yarana tarbiyyar data dace, sune ka
ai sanyin idaniyata, Dauda ma dana fita a gidan mahaifinshi na barshi ina mishi adda'a da fatan nasara a rayuwa.
Iska na fesar na
ago muka ha
a idanu da Hajiyayye wani irin Murmushin nasara take yi mun, Idanuna ya ka
a yai kamar gauta.
Da
yar na ha
iye wani kakkauran yawu kana nace.
Ina kwana Baba Rammai kin zo lafiya?" Sai da tayi tsaki sannan tace.
"Su yaran fa suna ina?" Kaila daya kafeni da mayaudaran idanunshi wa
anda ada suke da matukar tasiri gareni yace.
"Ai na
auka ta gidan zaki biya ki tawo dasu ko? sai nagan ki ke ka
ai ya'isa haka ai ko.
Ni kar aje ma a dinga fita ma da yara yawon tumasanci suje zuchiyarsu ta mutu su ce sunga sana'a" Duk dauriyar da na dinga yi gudun kar in yi kuka a gaban kishiya, da facala, sai da zuchiyata ta gaza tayi wani irin raunin da bansan sanda na fashe da kuka ba.
Hauwa'u na sauke na dangwarar musu na tafi
akina.
Ina jiyo shewar Hajiyayye, ita kuma Baba Rammai ta shiga farfa
an miyagun maganganu akan bara, ina ji tana cewa daga ranar kar a kuma kai mata jikoki gidan guragu da makafi kar a koya musu maula.
A kan katifata na kwanta a rigingine ina kallon rufin
akin, hawaye kuwa sai makanta ganina yake yi.
Wallahi bansan rashin darajata a rayuwar Kaila ya kai hakan ba, yau da ba dan gudun tsinuwar iyaye, da gudun tofin Allah ya tsine daga bakunan mutane ba, wallahi da babu abinda zai sa in
ara ko awa
aya a cikin gidannan"
"Ke Shanono dan wula
anci Rammai tana magana bata sallameki ba shine kika dangwarar mun da
a kika yi tafiyarki, wato ga mahaukaciya ko?
To nagode Allah mahaifiyata ba mabaraciya bace mai kwana a bakin masallaci ba.
Yara kuma ki yi waya a dawo mun dasu.
Sannan muddin kinason kici gaba da amsa sunan matar Kaila, ki je ki tsugunna ki ba Rammai ha
uri har sai ta hakura sannan.
Abu na gaba wannan kayan da kika saka a jikin ki ranar da zaki Bauchi ki fito mun dasu ki kawo mun, muna
akin Hajiyayye " Yana kai
arshen maganarshi ya fice kamar kububuwa.
Sai da nayi kukana ma'ishi na kusan minti ashirin, sannan na share hawayena zuchiyarnan a cunkushe babu wani sassauci dana samu.
Maganganun Kaila na
azu dana yanzu su suke ta faman yi mun amsa kuwa.
Jakata na bu
e na zaro wannan kaya da Inno ta bani na fito.
A tsakar gida na samu Hindatu tana ta wa
ar kujerar tsakar gida.
"Umman Sulaiman sannu da dawowa, ina aka baro mana su Sulaiman?"
Yauwa sannu." Iyakar abunda nace mata kenan, ai tasan inda suke kuma duk abinda aketa taunawa ba tana ji ba."
"Tohh iko sai Allah wai na kwance ya fa
i.
Me yayi zafi shi ba wuta ba, ai bani na kar zomon ba rataya aka bani." Shigewata nayi
akin Hajiyayye da sallama.
Hajiyayye na tsugunne tana ha
a ma Rammai tea.