Sashe 22
Na Faɗo Daga Bene Na Zarce Rijiya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kuma dole sai dai in dinga tawowa da
afa, dan in nace kullum zan cire ku
in abun hawa ku
in zai
are, kuma ni ke kula da mahaifana da
annena" Shiru Bilkisa tayi tana nazari.
Kaila yace.
"A wacce unguwa kike haka, sannan mahaifinki bashi da rai ne da yarinya
arama dake nauyin iyayenki da
annenki yake wuyanki?" Shamwila sai ta saka fuskar tausayi tace.
"Mahaifina yana kwance ba lafiya shekaru biyar kenan.
Kuma mu masu
aramin
arfine sosai. mahaifiyata girma ya kamata.
Shine nake buga _buga ina ciyar damu, danginmu dukka suna Niger mu Sadaka yalla ne, wa
anda ake mana la
abi da muna bara muna karuwa.
A layin
arya muke da zama can kusa da babtis." Kaila ya girgiza kan shi kawai.
Balikisa tace.
"To a gida za'a barki ki dawo nan da kwana, in yaso ranakun asabar da lahadi kya dinga komawa gida?
Sabida yanayin nisa, duba da cewar kuna cikin wani hali, zan baki nera dubu goma duk wata, amman zaki samu
arin aiki" Shamwila ta zube tana ta faman godiya.
Kaila shi kuma aka barshi da mamaki.
"A ina zata dinga kwana kenan to?"
Balkisa da take magana a gadarance tace.
"A
akina ga falo wadatacce, Gwanda sai ta dinga kwananta a kujera ai, tunda kai kana da turaka" Kai ya jinjina yana tunanin taya kyakkyawar budurwa haka za'a turota aiki harda kwana a gidan aiki?
Tsabar haushi a wajan ya fice ya barsu.
Shamwila kuma ta kama aikinta ka'in da na'in.
Dan a wannan rana ita ta gyare
akin Kaila tai ma
akin turaren wuta, ta wanke toilet, da kayan da suka cire.
Tayi sharar tsakar gidan da wanke_wanke fes.
Hindatu sai kallon ikon Allah kawai take yi.
Bayan ta kammala ta tsugunna a gaban Bilkisa da take kwance tana charting da Kaila tana tambayarshi wai ina ya tafi ne tun safe?.
"Anty inaso zanje in kwaso kayana kuma in fa
a ma Ummata."
"Yauwa Shamwila dama inason zan miki aike kasuwa.
Kaza nake son ki siya mun, da kayan miya, sai kayan lambu" Bilkisa ta lissafama ma Shamwila duk abinda take bu
ata, ta bata ku
in mota
ari biyar.
Ba'afi awa biyu ba, sai ga Shamwila ni
i_ni
i da boron kayanta gari guda, da ledar cefane.
Bilkisa ta nuna mata bayan lungun show glass
inta tace sai dai ta ajjiye a nan.
"Inason ki dafa mun jallof
in soyayyar taliya da pepper chicken.
Akwai kayan zo
o a kitchen ki mun zo
o mai da
i" Nan Bilkisa ta tusa Shamwila a gaba suka shiga kitchen ta nunnuna mata abinda ya dace ta nuna mata.
Anan ta bar Shamwila tana mamakin yanda aka narkama kitchen
in langa_langa dukiya haka, da tunane_tunane, da burika fal ranta ta shiga aikinta ka'in da na'in.
Cikin
anin lokacin gida ya soma tashin
amshin albasa da tafarnuwa."
SHANONO:
TANI:
Allah kawai nake ambato, na
uda ma nake ji kamar inayi.
Matan
annen Narani ne suka Iso, Shehulle na biye dasu faram_faram, ga Iya mai Fura itama tana tafe.
Ni kuwa zuchiyata sai tsalle kawai take yi.
"Ina Daudan yake, a wanne halin yake?" Cewar Shehulle kenan cikin
aga murya.
Yaya Karime ce ta mishi bayani, tare da nuna mishi inda aka shiga da Daudan.
Ni ko hawaye kawai nake fitarwa bana ko iya ganin gabana, kaina naji yayi wani gingiringin.
Wata ma'aikaciyar jinyace ta fito daga cikin
akin da aka shiga da Dauda.
Ina gani duk suka rufu kanta, ni ko ina zaune ina haki, dishi_dishi ma nake ganinta.
"Wannan yaron bashi da iyayene, ko dai tsintarshi kuka yi.
Ya yaro kamar wannan za'a bari ta kashinshi ta zazzage har ta lalace haka?
Ina mahaifiyarshi take?" Take Shehulle ya nuno ni.
Wani kallon tsana wannan ma'aikaciyar jinya tai mun tace.
"Ke kuwa baiwar Allah kiji tsoron Allah.
Shin a matsayinki na uwa, har kin mance da rainon ciki da lauwaye_laulayanshi, shin bakiyi
wannafi da amai bane, ina kika mance da zafin fitar kan yaro daga jikin uwa, ina kika bar bu
uwar da kwankwaso yakeyi yaro ya fa
o.
Ga raino, ga shayarwa?
Kina ma yaronnan wanka ace har baki san halin da yake ciki ba, har sai da ya soma tsutsa da
iwa tukunna?
Anya kece kika haifeshi kuwa?" Duk illahirin jikina babu inda baya rawa.
Maganganun ma'aikaciyar jinyarnan sai huda mun tsoka yake yi, take tsigar jikina ta soma tashi yar_yar_yar."
"A'a kar ki zargi mahaifiyarshi.
Domin tun yana tsumman jinjirantaka ubanshi ya kwaceshi.
A hannun matar uba yake.
Ita ta hofantar da rayuwarshi.
Dan Allah yarinya yanzu meye abinyi, wanne taimako ya dace abashi?" Yaya Karime ke magana cikin taushin murya.
Dangin Narani kuwa kamar ruwa ya cinyesu haka suka dawo.
"Aiki za'ayi mishi.
Amman aikin zai lashe ku
i masu yawa.
Shawarar da zan baku shine ayi gaggawar kaishi cikin gari, domin sun fimu
wararrun likitoci, da kayan aiki.
Muna bashi agajin gaggawa dai a yanzu.
Ke kuma baiwar Allah kiyi ha
uri, wallahi na zaci sakaci ne irin namu.
Ashe muguntace irin ta iyayen ri
o.
Amman duk wanda yai ma yaronnan wannan aika_aikan ya kamata lallai ku ha
ashi da hukuma" Nan aka shiga ciku_cikun yanda zamu kai Dauda asibitin Birni.
Baffa da Inno tuni sunji labari.
Inno da Kawu Junaidu har sun tawo.
Shehulle kuma ya fita samo mota.
Ranga_ranga aka sa Dauda a mota, yana jikina sai ajjiyar zuchiya yake yi, ni kuma na rungumeshi kamar jariri.
Hauwa tana bayan Yaya Karime.
Da Yaya Use zamu, sai Shehulle.
Su kuma su Inno banda su.
Ta tagar mota Inno ta zuro kanta, ta dan
ama Yaya Use dubu hu
u tace.
"Gashi in ji Baffanku yace in baki Use.
Sai munzo.
Ke kuma Tani kar ki tashi hankalinki kinga juna gareki.
Naranin yana ma cikin garin Kanon yace zaku ha
u a asibiti." Ido na lumshe kawai, idona yayi jawur dashi nama rasa abinda ke mun da
i.
Ga marata sai faman
aurewa take yi.
Haka muka kama hanyar Kano, baka jin ko tari a cikin motar, sai ajjiyar zuchiya da nake faman saukewa a kufi_a kufi.
A farfajiyar asibitin Murtala muka ha
u da Narani yana jiranmu.
Dauda ya zare a hannuna suka yi ciki shi da Shehulle.
Mu kuma muna biye dasu a baya.
Wallahi har nafi Yaya Use dauriya, dan tunda muka tawo take rera kuka mai sauti.
Cikin wani dogon falo muka shiga, a lokacin Narani sun shige
akin jinya shi da wani ma'aikacin jinya, Shehulle da halama dakatar dashi sukayi.
"Shehu cewa su kayi ka tsaya anan?" Cewar Yaya Use, Shehulle yace.
"E Narani kawai suka ba damar shiga.
Dauda ya fa
i wanda yai mishi wannan aikin?" Banza nayi dashi dan kowa haushinshi nake ji a gidansu Shehulle.
Dan su su kai ruwa da tsaki wajan ban
aremun hannuna a
wace Dauda a yayin da akeson raba uwa da
anta.
"Ya fa
a Shehu.
Amman baza mu yadda ba, dole hukuma tayi aikinta.
Duk da dai mu marasa
arfine, amman ya kamata ace ko yayane mun
wato ma yaron hakkinshi." Kai Shehu ya jinjina yace.
"Me sunan wanda yayi mishi hakan wai?
Mu bamu san komai ba, kullum kuma zaki ga Dauda yana baccinshi a tsakar gida, ko a
akin iya." Cikin jin haushi nace.
Alh Zangina ne wai yake yi mishi, haka yace" Ido Shehu ya zare yace.
"Alh Zangina fa?
Wallahi zai aikata dan yana shiga da yara gidan gonarshi cike da mota.
Kuma ko
atan
an liman an yi zargin dasa hannunshi.
An tasarma maganar, ana cewa hukuma zata yi aiki.
Wallahi Alh Zangina yabi dare yaje ya samu malam Liman ya cika shi da barazana.
Maganar bata sake tashi ba. a wata ruwayar ma cewa akayi yace in yayi magana sai ya
atar dashi.
Ku rufama kan ku asiri damu kanmu maganar nan ta mutu kawai.
Karma ku sake kama sunan Alh Zangina wallahi, in dai kuna son kan ku da arziki" Mun tsorata sosai da jin wannan labarin.
Ha
a nasan mai
arfi ma sai ya shirya zai iya tunkarar Alh Zangina da irin wannan maganar.
Dan shahararren mai ku
ine sosai, yana da gonakai da wani irin wawakeken gidan gona.
Abun dubawan Alh Zangina babu wanda yasan mutumin inane daga kuma wanne nahiya yake.
Kuka na fashe dashi nace.
Na barshi da fa
uwar rana da tsaiwarta.
Allah kana ganin abinda wannan bawa naka yaima Dauda, mala'ikun Allah ku shaida, Allah ya saka ma Dauda, ubangiji Allah ka tagaiyara Alh Zangina ka ha
ashi da jafa'in duniya kafin ya tarar dana
iyama" Yaya Use ma kuka take yi sosai.
Muna cikin wannan tashin hankali Narani ya fito a gaggauce ya nufomu sai yarfe zufa yake yi.
"Yaya ake ciki Narani?"
"Wallahi Use a ta
aice dai sun bamu gado.
Jibi za'ayi mishi aiki, kuma sunce bama zasu ta
ashi ba har sai mun biya ku
in aikin.
Amman suna maganane akan wasu mahaukatan ku
in da ni banma ta
a ri
e irinsu a rayuwata ba.
Ni harma nace su sallamemu mu koma gida sai ayi na hausa mu jaraba ko Allah zai sa a dace." Nunfarfashi na shiga ja da saukewa.
Yanzu Daudan da yake bu
atar taimako shi za'a mayar gida?
Ya Ubangiji Allah ka kawo mana agaji" Yaya Use tace.
"Har nawa ne ku
in haka Narani da zaka ce a komar da yaro gida?
Shakirar tashi fa naga tayi fata fata har
iwa take fitarwa, ya zaka ce haka" A rainace cikin
iban albarka Narani ya soma magana da Yaya Use.
"Magana suke akan sai an sauke du
ari biyu da hamshin kwatan miliyan kafin ma a ta
ashi, banda ku
in gado da magani.
Lissafin rabin miliyan suke yi mini.
Dani daku nayi imana har mu mutu hanyar inda ku
ennan suke bama zamu gansu ba wallahi.
Yaro dai
anane gida zan koma dashi ayi mishi na gargajiya.
Ni dama tun farko da aka sanar dani gaku a hanyar asibitin Birni, sai da nace ma a sanar muku ku koma.
Kai Shehulle shiga ka fito da yaron mu koma gida." Fuu Shehulle ya shige
akin da aka shigar da Dauda.
Sai gashi sa
e dashi a wuyanshi.
"Ka saukeshi
wal uba ai yana iya tafiya.