Sashe 25
Na Faɗo Daga Bene Na Zarce Rijiya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Amman a hakan yake neman yayo
arin Aure da
aramar yarinya sa'ar Hajiyayye.
Mahaifin Hajiyayye yana
aya daga cikin mazan
abilar Hausa masu cisgunawa matansu da yaransu.
Dalilina kuwa shine,
arfin samunshi bai wuce na mata
aya da
an yara
alilan ba.
Kuma shima yasan da haka, amman dake babu sunnar da Hausawa suka fi
abbakawa sama data
arin aure a hayayyafa dan manzon Allah yai alfahari dasu ranar
iyama.
Fahimtarsu ce ba dai_dai ba.
Domin babu a inda akace a haifi yaran iska, a kasa basu tarbiyyar islama kuma ayi tunanin wai wannan yaron zai zama abun alfahiri ranar
iyama.
Ai ko ku da kuke iyayenshi ba za kuy aifahari dashi ba.
Sannan babu a inda akace sai an auri mata biyu, uku, hu
u dole, akwai mazan da auren ma ya sauka a kansu baki
ayanshi.
In kana da halin
aukar nauyin lalurorin mata hu
u da yaransu, kuma kana da lafiyar jiki da zaka dinga iya biyan bu
atunsu, kana da dukiyar da zaka
auki nauyin karatu da tarbiyyar yaranka, zaka kwatanta adalci a tsakaninsu.
Alh ai baka da matsala sai kayi mata hu
u abinka.
Gargadi muddin kasan baka da wannan halin to maganin kar ayi kar a soma, ko dan gudun haifar
an iska masu addabar anguwa da sace_sace da harkar daba, fya
e, da sauran gur
atattun abubbuwa.
In kunne ya ji jikinmu ya tsira.
Haka mahaifin Hajiyayye yay mata tas, sai kukan ba
in ciki take yi.
Tafiya su kay suka barta a cikin damuwa da tashin hankali.
Rana zafi inuwa
una.
Gida ba da
i, iyayenta ha
uri su ke yi da Babansu.
Gidan Auren ma babu da
i Kaila ya
aro samfurin rashin mutunci.
Tana zaune dirshan a tsakiyar
akinta ta jiyo dirin shigowar lifan
in Kaila.
Da harara tabishi ta labule ba dan tana ganinshi ba.
A cikin kunnuwanta take jiyo oyoyon da Kaila ke ma Bilkisa, itama tana mishi oyoyon cikin muryar kirsa irin tamu ta mata.
Yatsa Hajiyayye ta ciza.
Tana ta jiran shigowar Kaila yau zai shigo, gobe ne, ko jibi.
Har bayan isha bata jiyoshi ba.
Ba shiri ta mi
e da cikinta a gaba ta nufi turakar Kaila.
Kaila:
Shi kuma Kaila a dai_dai wannan lokacin yana zaune Bilkisa na bashi abinci a baki.
Sai washe mata baki yake yi.
Yana shigowa gidan ta jashi bayan gidan
akinshi, dama tasa Shamwila ta ha
a mai ruwan wanka.
Yana fitowa ya wuce masallaci, bai shigo ba sai da akayi isha.
"Amman
anyan gwal yarinyar ta iya abinci babu laifi.
Ni tunda nake ban ma ta
a cin soyayyar taliya ba, ga kazar ta
au maggi da tafarnuwa." Murmushi kawai tayi mishi tace.
"Nima da na ci abincin na yaba mata.
Kaga bani da wata fargaba ko ran girgikina in na samu aikin kwana, Shamwila zata yi maka duk abinda ya dace, ba tare da na shiga hakkin abokan zamana na
aura musu hakkin da ba nasu ba." Dariya yayi yace.
warai ma da gaske, Shamwila za tai mun komai da komai daya dace.
Da kike maganar
aura hakki, ai Shanono ce ka
ai zata iya yarda tayi wannan aiki ko ba ranar kwananta ba.
Hajiyayye ai baza ta ta
a yarda ma tayi ba.
Wannan da kike ganinta
wayar boris ce zafi gareta fa sosai."
"E babu shakka an zauna ana kwance mun zani a gaban kishiya.
Tur da kai Kaila wallahi .
" Suka jiyo saukar muryar Hajiyayye a kansu, sai jijjiga take faman yi, basu ji shigowar tata ba ma.
Kaila yace
"Zaki fita a
akinnan ko sai na turaki gidan tsoho kin je kin
an ja koriyar miya ne?
Nifa shi yasa naso a barki a gida, ko nima na huta amman mahaifinki ya dinga mun magiya darajarshi na duba har kika ganki a tsaye a kanmu" Hajiyayye tsabar kunya sai taji kamar
asa ta tsage ta fa
a.
Masu iya magana na cewa, in baki yasan me zai furta, bai san me za'a mayar mishi ba.
Jibi yanda Kaila ya tsinkata a gaban kishiya yana jifanta da kalaman da zasu zubar mata da mutuncinta.
Cikin borin kunya ta
aura hannunta a bakinta ta shiga yi mishi ele.
"Woooo woooo wooo kaji kunya Kaila kaji kunya.
Yarinyar da na yi imani sai da ka gama zaku
a hannunka cikin ramar kayi kwa
o kafin ka kawota cikin gidan kamar yadda nima kayi mi...." A mugun fusace Kaila ya dakatar da'ita da cewa.
arashe kalmar da kike son fesarwa dai_dai yake da saki Hajiyayye.
Baki da hankali ne, ni zaki ci ma mutunci a gaban iyalina?"........
NA FADO DAGA BENE....
NA ZARCE RIJIYA
HAKKIN MALLAKAR BADI'AT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN
AMSHI
GAWURTATTU UKU 8
_*AMMA ARAB!AMMA ARAB!!AMMA ARAB!!!*_
_kai daga jin sunan kasan sunan ya amsa sunansa,AMMA ARAB ta kawo muku wani supplement na gyaran jiki mai sanya da
i da
amshi AMMA ARAB gidan
amshi_
*MUSUK*
*MADARAR TURARE*
*KAJIJI*
*ROT*
*SANDAL*
*HUMFUR*
*SANDAL FLASK*
*SANDAL WUD*
*AALUT*
*GAF-GAF*
*JANNAMI*
WALAKCA*
*MAHAHABSUFYAN*
*WANNAN SHINE GRP
INA NA WHATSAPP,KI ANTAYO SABODA KADA AYI BABU KE*
https://chat.whatsapp.com/BrUXmBHnDN6KUJYnkBDT7S
*ADDRESS
Zaria road kwankwasiyya sabon gari dangwauro house number 224
WAI WANI SUPPLEMENTA NA GYARAN JIKI DA TAZO MUKU DASHI KE DA KANKI IDAN KIKA YI ZAKISAN EH LALLAI ZAKI GIGITA ME GIDA,KINSAN MAZA SAI DA
AMSHI DUK MATAR DA BATA SAYI WANNAN SUPPLEMENT
IN BA TO AN BARTA A BAYA*
WAI BABBAN MAGANI NA INFECTION,WANDA ZAI DAWO MIKI DA MARTABARKI NA
A MACE,ZAI CIKO MIKI DA NI'IMARKI KI KOMA
AR GATAN MEGIDA*
WAI BABBAR KAMBASA,TA TURARA KAYA HAJIYA KI BU
E BAKIN ALJIHU KI JI
O DA
AMSHI,KINA ZAMA AN SAN KIN ISA MACE HAJIYA DON AMMA ARAB TA SHARA SOSAI WAJEN KAWO MUKU KAYAN GYARA NA MATA*
WAI SABULAN GYARAN JIKI SUNE KAMAR*
*MULATO SOAP*
*FACE CREAM*
*FACE SOAP*
*MULATO WHITENING LOTION*
*HAIR GROW OIL*
*HAIR GROW CREAM*
*KAR-KAR OIL*
*MINT LEAVE OIL*
*ANTI PIMPUS SOAP*
WAI SABULUN NANKARWA*
sannan ina harkar
*ABIN BUKI*
*ABINCIN OFFICE*
*SNACK*
KAMARSU
*WAINAR MASA*
*SINASIR*
*MEAT PIE*
*CINCIN
AN LAUSHI*
*CUP CAKE*
DA DAI SAURANSU.
AMMA ARAB GIDAN GYARAN AURE
Hatta inifom mijin Sabira ne ya
inga musu, da basa zuwa ko ina sai gararamba a unguwa.
Haka zalika shi ya sanyasu a islamiyya irin ta cikin anguwa, duk sati suna tafiya da nera hamsin, shima wannan ko da Kaila yaga suna zuwa bai ce dani komai ba, nima ban tanka mishi ba.
Ajjiyar zuchiya na sauke na dubi Sabira a karo na barkatai nace.
To zan bar miki su, zan ha
o inifom
insu Sani zai kawo miki.
Zaki sha bari_bari kenan bakin ki sai yayi tsini ashe kafin in dawo.
Dariya tayi tace.
"Su Mustapha da Umar fa da kike ganinsu wallahi sun fi Shafi'i da Sulaiman rigima, Sani shi bai da yawan
iriniya magana ma bata isheshi ba.
Kullum a cikin raba dambe nake."
Hmm suma ko da yaushe aikin Kenan." Mun jima muna tattaunawa kafin muka fita domun
ora girkin rana.
an Wudil kam har sun fito tsab zasu koma,
an Akwanga suma ina ji suna cewa da sun yi azahar zasu tafi.
Sallama nayi ma
an Wudil, muka shiga hidimar abincin rana.
Girkin dangin Amarya daban Sabira tayi shi.
Tuwon shinkafa miyar ganye tayi musu da kaji.
Ita tayi komai da komai, kuma ta
auka ta kai musu.
Bata jima ba ta fito.
an Akwanga suna cin abinci suma suka kama gabansu, harda Baba Rammai dan an bogo waya an yi musu haihuwa.
Sabira da Hindatu ne suka yi wanke wanke da gyaran gidan.
Fes suka wanke tsakar gidan yayi kyau sosai.
Misalin hu
un yamma muna tsakar gidan ina
aura sanwar miyar dare.
Sai ga dangin Amarya su biyu, sun sa Amarya a tsakiya.
Suna zuwa in da muke suka tsaya.
"Bayin Allah muna neman
akin uwar gidan gidanne, zamu kai amarya bisa doron al'ada." Sabira ce tayi musu jagora zuwa
akina ta nuna musu taburma.
Ni kuma na kirawo Hajiyayye da Hindatu, tare muka shiga
akin, na shiga na same su sai yamutse fuska suke yi, ba shakka zarni ne ya ishesu.
Bayan an yi
an gaishe_gaishe wata farar mata tace.
"Wacece uwar gidanne a cikinku?" Hindatu ce ta nuna ni tana dariyar
eta, ta nuna Hajiyayye a matsayin ta tsakiya.
Baki suka sake su kansu,
ila sun yi tunanin mai aikin gidan Kaila ce ni, dan sun gagganni face_face ina shan uban aiki kamar jakka tun zuwansu."
"To uwar gida kece babba ga Bilkisa mun kawota domun ku gana, ba Domin mun kawo muku amanarta ba, amanarta na hannun wanda ya rabota da garinta da ahalinta.
Bilkisa ki bu
e fuskarki abokan zamanki su ganki ki gansu" Bilkisa tana saye da wata lafaya mai adon duwatsu faca_faca hannu tasa tayi baya da mayafin.
Wallahi bani ba hatta Hajiyayye da take jin ita shahararriyace sai da ta
ware.
Bilkisa gaskiya tana cikin sahun kyawawan matan hausa fulani, uwa uba gata da haske sosai, ga iya kwalliya da zabin kalar daya dace da launin fatarta.
"Ina yininku Anty da Anty?" Wani
wallon kishi na ha
iye nace.
Lafiya lau Amarya Bilkisa ya ba
unta?" Murmushi kawai tayi mun bata ce komai ba.
Iyakar abinda ya faru kenan, sai shaida mana cewar yanzu zasu tafi da suka yi.
Fatan sauka lafiya nayi musu Hajiyayye dai in kun tanka ku masu karatu to itama ta tanka, tunda Bilkisa ta bu
e fuskarta Hajiyayye ta daskare a zaune.
Ana cikin haka Kaila yayo sallama ya shigo, sai faman dariya yake yi, yana doro.
"Anty Zinaru baku wuce ba ashe?" Sai wani dariya yake yi harda wani sin_sin da kai.
Ita wacce ya kira da Zinaru tace.
"Munkaila yanzu zamu tafi, ka kula da Bilkisa sosai kar ka manta da shara
in da Mahaifinta ya gindayama tun kafin ma tafiyarku ma tayi nisa.
Bayan kwana bakwai zata ci gaba da zuwa aikinta, an yi magana an gama mata komai aikin kawai zata soma zuwa." Dariya yayi yace.
"Babu ai komai Anty Zinaru ni dama
ar bokon naso shi yasa na biyota kuma na aminta da komai.
Zuwanta cikin rayuwata aikhairine mai girma, gidan zai
au saiti sosai, nifa yanzu ne na san nayi auren kece raini.