← Book details Na Faɗo Daga Bene Na Zarce Rijiya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 13 OF 43

Sashe 13

Na Faɗo Daga Bene Na Zarce Rijiya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ga yarinyar Hajiyayyen a cinyarta, Hauwa kuma tana yashe a
asa, harta soma
an kuka, Kaila yana har
e a kujera yana aikin daddanna wayarshi.

A gaban Baba Rammai na dur
usa bakina na
ari.

Baba Rammai dan Allah kiyi ha
uri.

Nayi kuskure bazan sake ba in sha Allah, Allah ya huci zuchiyarki." Ai nan tace ina wuta ta tsoma ni.

Ta dinga fa
a tana ihun da babu makawa ma
ota duk suna jiyowa, ta dinga dawo da bara bana.

Ai rannan da tazo ma banko yi mata fara'a ba bani da kunya dake na saba da maza, kuma idona ya bu
e da rashin kunya irin na yara
an jagora.

Ni dai kaina na
asa ina ha
iye zuchiyata, Hajiyayye ranta fes dashi har Murmushi take yi, ni dai ban gushe ba har sai da tace ta ha
ura na mata godiya, wajan Kaila na wuya.

Kaila ga kayan" Bai
ago ya kalleni ba, sai yace.

"Hajiyayye kar
i kayannan, shikenan rigima ta
are dai ko?" Ni kuwa binsu nayi da idanu cikin
aurewar kai ban gane rigima ta
are ba, rigima tayi akan kayan shine ya sa na kawo dan ya bata ita tasa ko me suke nufi?"
"Rigima ta
are Baby, ai kayanne suna da tsada super ce fa kuma babbar" Kallon Hajiyayye kawai nayi na sauke kaina
asa.

Rammai ce tace.
auki
arki kuje ya'isa haka kuma" Dama zaman ya gundureni gudun kar in kuma yin laifine yasa na zauna ina kwasar ba
in ciki, Hajiyayye kamar zata koma cikin jikin Kaila, shi kuma sai wani lallashinta yake yi.

Hauwa na sunkuya na
auka tare da fice wuf a
akin, ina shiga
akina na kuma
allewa da kuka.

To mai Kaila yake nufi ne dani, meye dalilin da zai kar
armun zani ya ba matarshi alhalin ni bashi ya sai mun ba?

Kuma wai har ake fa
in rigima ta
are, ita kuma tana fa
in kayanne da tsada super ce.

Dole na ture wannan damuwar domun akwai matsalolin da suke da mahimmanci fiye da wannan su suka fi damuna.

Haka na wuni cir a
akina a takure, ragowar soyayyen naman sallana naci na sha ruwa, Hauwa kuma bacci take yi.

Wajajen biyar na yamma dai na daure na fito tsakar gidan dan
aura girkin dare, Hauwa sai kuka take yi na rasa kukan na meye dan har jikinta ya soma zafi.

Ni kaina jikina ya
au zafin zazza
i kau, ga wani irin mugun ciwon kai dake damuna.

Zulaihat na aika shago ta siyo mun omo.

Ni kuma na zauna ina jiran wuta ta ruru, Baba Rammai tana kwance tayi bacci a kan taburmar, Hajiyayye Hindatu kuwa sai shewa suke yi.

"Gobe nima yace za'a ha
a da
akina ayi fentin.

Kuma zai sake mun kujeru, kinga inna siyar da wannan kujerun na
akina, nima sai in yo suturu duk da jiya ya kawo mun kala shidda.

Amman zan
aro wasu ni da tsinanniyar amaryar tashi sai dai mu zuba, bata isa ture mun matsayina a zuchiyar Kaila ba" Cewar Hajiyayye kenan.

Hindatu tayi shewa suka tafa tace.

"Ai naga sai bala'i kuke yi, jiya ma fa haka kika fashe mai wayarshi sai wata ya siyo.

Naga duk ya rikirkice sai lalla
aki yake yi" Ni dai ina jin hirarsu amman harkokin gabana nake yi.

Zulaihat ce ta shigo ta kawo mun omon dana aiketa.

Ina tsaka da tsintar shinkafa na jiyo muryar Kaila daga zaure yana ranga
amun gigitaccen kira.

Kafin in mi
e har ya shigo cikin gidan abunka da tashi da
yar zama da
yar.

Ihun kiran sunanane ya farkar da Baba Rammai.

Bol yayi da tiran dake hannuna Allah yaso na juye rabin shinkafar a roba.

Tirannan ya fa
asa gwangwarangwannnnnnnn......
ar ragowar shinkafar ta tarwatse.

Ya cika gidan da
ara yana huci yace mun.

"Sabida kin
aukeni
an iska shine zaki tura mun yara gidanku su dunga fita yawon bara kamar ni Shanono?

Yanzu na dawo daga
an taya, wucewa nazo yi Shafi'i ya ri
e mun riga yana ce mun babiye Allah ba tare da yasan ko wa ya ri
e ba, ina juyowa ya ganni, Sulaiman shima yana can wani kirista na bashi sadakar nera
ari.

Dan iskanci da raini sau nawa na fa
a miki kar a sake zuwanmun da yara wajan bara?" Ni dai tunda ya soma wannan tonon sililin jikina ke rawa, ada in ma masifar ce a
aki yake yi mun kisan mummu
e, amman a yanzu a gaban kowa tozartani yake yi, yau na ji na mugun muzanta a idanun kishiya da, facala.

Salati suka shiga rabkawa dukka Baba Rammai harda tattafa hannaye.

Hakan ya kuma tunzurashi yace.

"Kar a kuma
aukar mun yaro a kai mun shi gidan makafi ni dai na fa
a miki.

Ke daya zame miki dole sai ki je.

Kuma yanzu_yanzu ki je
an taya ki
akko mun yarana wallahi in ba haka ba a gidanku zaki kwana, bara harda su Balaraba an baza su a titi ana son kashe musu zuchiyarsu.

Wannan wanne irin masifa ce nayi ni dai nadamar auro ki da nayi, wannan ai kece kara da kiyashi." Baba Rammai tace.
aukar marar sani ba.

Ai ni tunda kace mun aurenta hu
u nasan ba za'ayi abun arziki ba.

Amman dake a lokacin sun yi ma asiri kana saurayinka da kai zarka
e a rasa wacce zaka auro sai bazawara mai Aure hu
u mai yaro.

Ke kuma ai sai ki bi umarnin mijinki ki je ki
ebo mishi yaranshi tun kafin ya sallameki a koma kwana a
ashin gada.

Ai dama ance mana a
asan gadar legas aka haifeki da rana" Ji nayi zuchiyata na harbawa da
arfi, jinin da take watsawa ya wuce kima.
afafuna sun gaza motawa kaina kamar zai tarwatse nama rasa wanne irin tunani ma zanyi.

Ana cikin haka na jiyo muryar Inno tayi sallama da yaran.

Shigowa tayi da sallamarta, tana du
e ri
e da
afarta kamar yadda take.

Ganin Baba Rammai ya fa
a fara'arta tace .

"Rammai kece a garin?

Maraba lale ga jikokin naku na kawo miki su, nima duk sun isheni suna san ganin uwasu." Sama da
asa Baba Rammai tayi ma Inno wani kallon wula
anci, cikin ba'a tace.

"Ai fa ga jikokina, daga yawon barar kuke ne naga duk kun ha
a zufa Inno
afafunku duk
ura" Da dariyar wula
anci ta
arashe maganar tana jayo hannun Balaraba.

Inno da bata san ba'a tayi mata ba tace.

"Wallahi daga bara muke can muka wuni dasu, shine dai nace bari in kawo su" Hindatu ce ta
araso inda muke dan gulma ta gaisa da Inno.

Kaila kuwa bai ma kalli inda inuwar Inno take ba yayi shigewarshi
aki.

Baba Rammai taja hannun su Sulaiman suka zauna a tabarma, Hauwa da rarrafe ta bisu tana murna taga
an uwan nata.

Inno muje daga ciki kici abinci ko?" Baki Inno ta washe tace
"Kamar kuwa kinsan yinwa nake ji wallahi, dan tun fitarmu rogo na sai mana na nera
ari kawai"
akina na da tayi
arin shiga cikin dakiya nace
Inno na canja
aki kin mance ne?" Bata ce dani komai ba, na shige ta biyo bayana.

Sai ga Hajiyayye da wata ko
iyar nera ishirin
inta a hannu, muna ha
a idanu ta wani yamutse fuska.

"Inno ga sadaka ko?" Juyowa Inno tayi ta kalli Hajiyayye kana ta dawo da kallonta gareni.

Sai lokacin ta fahimci halin da nake ciki.

Ajjiyar zuchiya inno ta sauke ta kalli Hajiyayye a karo na biyu tace.

"Allah shi kar
a Allah yasa a mizani
annan, amman ki bar ku
inki ai kema
ata ce.

Rammai Allah ya bamu alkhairi ni zan koma" Baki Hajiyayye ta ta
e tayi komawarta tana
an surutan da bazan ce ga abinda take cewa ba.

Sallama Inno tayi da Baba Rammai.

Muna shiga zaure tace.

"Me kika yi musu haka Tani, in ce dai ba Auren kike son kuma kashewa ba a karo na biyar?

Ki bu
e kunnenki da kyau a wannan karon in kika sake aurenki ya mutu sai dai ki nemi wasu iyayen ba mu ba, Baffa ma zai iya tsine miki kibi duniya.

Ina fatan ba akan auran da Kaila zai
ara bane ko?

Hawayene suke fita a idanuna wasu kan wasu sai kai kawai na girgiza ma Inno amman na kasa magana.

"Abincin ki samun ko a leda ne in naje gida maci da
annenki, ni bazan shiga ba kar uwar mijinki ta zargi wani abun, ni da nasan tazo ma babu abinda zai kawo ni gidan" Bance mata komai ba na shiga
aki na zuba mata abinci a kula dukka na juye musu, nasa musu miya da nama ban ma ko
umama miyar ba tunda na dawo, dake soyayyar miya ce babu abinda ya sameta.na fito da ledar abincin a hannuna."
Inno ina zuwa bari in tambayi izinin Kaila sai in kai ki gida dan ba zaki iya ri
e kayan ba" Kafin tace wani abun sai ga shi ma ya shigo zauren shi da su Sulaiman da dukkan alama masallaci zasu je, dan anata kiraye_kirayen sallah.

Kaila dan Allah zan raka Inno gida kaga dare yayi hankalina bazai kwanta ba in ta tafi ita ka
ai" Sake shan kunu yayi ba tare da girmamawa ba yace.

"Wanne irin zaki rakata kuma, naga har dare kuke kaiwa a wajan bara, kuma da
afa kuke zuwa gida kuna tafe kuna bara.

Yau kuma sai kin rakata?

To adawo lafiya" Yana dasa aya ya ra
a ta bayan Inno ya wuce, yaran suka bishi a baya, dake Sani yaro ne mai hankali naga ranshi bai yi mishi da
i ba.

Kuka mai sauti na saki da naga fitarmu.

"Banda kuka Tani, kiyi ha
uri ba komai bane ai wannan mu dai in zai ri
e mana ke ai shikenan, wuce muje ki rakani titi in kika sani a abun hawa ma ya'isa inna sauka a kan layinmu zan samu matasa su kai mun ledar gida" kiran Balaraba nayi, da gudu tazo nace.

Ku zauna a wajan Baba Rammai zan kai Inno gida.

In Yaya suka dawo daga sallah ku jirani a cikin nan
akin kinji ko?
Chapter 13 · 0% Book details