← Book details Na Faɗo Daga Bene Na Zarce Rijiya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 29 OF 43

Sashe 29

Na Faɗo Daga Bene Na Zarce Rijiya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kai tsaye hanyar gidan su Yaya Use muka nufa.

Lamarin daya sake tunzura tashin hankalina.

Damuwata ta
aru ainun.

Ai kuwa sai gamu a
ofar gidan su Yaya Use.

Basu jima da shiga gidan ba, sai gasu da ita an taso
eyarta.

Ganin Fatima yasa nace.

"Fatima ki je gida ki kula mun da su Sani, ki fa
ama Sabira halin da muke ciki.

Dauda ma yananan, Saudat ta kula da su Inno
arama" Yaya Use sai kuka take yi.

Ni ko idanuna a bushe, haka mu kai ta tafiya tiryan tiryan har caji office.

Bamu ta
a shiga caji office ba sai yau.

Haka aka zube mu bayan kanta.

Suka ci gaba da aikinsu.

Mu dai muna zaune jigum.

"Tani me ya same ki, naga jikin ki yayi ja ja ja halamun shatin bulala kaddai Kaila ne ya dokeki da
anyan jego a jikinki?

Kinga yanda halittarki ta canja kuwa Tani.

Ga wajan da Baffa ya kwa
a miki sanda ma ya sake aunewa" Kafin in bata amsa Babbar yar su Hajiyayye ta shigo ita da
aninsu, Kaila na biye dasu.

Ya
au wanka sai
amshi yake yi, ba ka ce kaila mijina bane.

Shi yasa ma bai son a dangantasho dani, na sani yafi karfina nesa ba kusa ba."
Zuwansu ne yasa har aka kulamu.

Nan yar Hajiyayye ta shiga ba da labari ma
an doka.

Yaya Use tace.

"A'a Ta bizaro kar ki bada wannan shaidar.

Wallahi ban naushi Hajiyayye a ciki ba.

Tsautsayine da
addara su ka kashe abinda ke cikinta" Bu
ar bakin Kaila yace.

"Zaki ga tsautsayi ganin idanki.

Tsautsayi da
addara su zasu kai ki gidan kaso kema" Yaya Use tai ma Kaila kallon banza tace.

"In aka sani a gidan kaso a baka
an mabu
in ka jefa a bahar maliya.

Kaga in ba zamu tsaya a gaban Ubangiji ba...

Wata
ar sanda ce ta daki teburi tace.

"Kuyi mana shiru anan.

Ke kina bayan kanta amman bakin ki bai mutu ba ko?

Zaki yi bayani ai.

Ku taso ko wacce ta rubuta statement, kuma ku sani duk abinda kuka rubuta zai iya zama hujjarku a gaban kotu.

" Cikina ne ya juya da naji ta ambaci kotu.

Yaya Use tace.

"Mu bamu iya rubutu ba"
ar sandar nan tace.

"Zan dinga rubuta muku kuna fa
a mun.

Sannan in kuna da lauya ku neme shi, dan ba ma zamu ba da belin ku ba, dan maganar kisa akeyi.

Ita kanta me jegon bama tasan in da kanta yake ba har yanzu.

Dan haka ku nemi lauya dan tattare bayananku zamu yi mu mi
a ku kotu." Muryata na rawa na dinga karanto iya abinda na sani.
ar sandar nan nata rubutu.

Haka na gama Yaya Use tayi nata.

Ana cikin haka sai ga Sabira da Baban Mustapha sun shigo.

Sabira
awa ta gari tana ganina ta fashe da kuka.

Baban Mustapha kuma yayi iyakar
arinshi a bashi ko da belinane wallahi su ka
i.

Sha'anin hukumomin
asarnan sai adda'a.

"Tani ki bani jaririn in tafi dashi, kema ki samu kiji da kanki.

Zan dinga bashi madarar yara.

Su Sani ma suna gidana, harda yaronki Dauda"
"Dauda yaronta?

Kut lallai Shanono kin ci
arya kin kwana da yunwa, nine
an iskan da kike tunanin zan ri
e miki agolan
anki, bacin ubanshi yana da rai?

Ai ko bashi da rai wallahi bazan ri
e agola ba, kina fitowa daga gidan yari ki tattare ki mayar da yaro gidan ubanshi.

In kuma kina son ku koma gidan uban nashi tare ne ai shikenan Shanono" Cewar Kaila, Yana dasa aya ya fice.

Baban Mustapha ne ya bishi da sauri.

Ni kuma na sunto goyona na ba Sabira.

Sabira wayata tana
aki, ki duba zaki ga number Habiba Bala a ciki.

Ki kirata ki mata bayanin halin da nake ciki dan Allah, nayi imani zata zo yau
innan."
"Shikenan Tani, zan kirata.

Kuma in Allah ya yarda ba zaku kwana a tsare ba" Keyarmu aka tasa cikin cell.

Zama nayi a
asa ina murmushi kawai.

Yaya Use tace.

"Sai da na fa
a miki kar ki
akko Dauda Tani.

Kinga yanzu abinda ya faru ko.

Yanzu yaya yaronnan za'ayi dashi?

In kika ce gidansu Inno zaki mayar dashi bara zai dinga zuwa kema kin sani.

Mu ma kuma kinga halin da muke ciki.

Amman wacece ita Habiba Balan da kika ce a kirata?" A ta
aice na fa
a mata wacece Habiba Bala.

"To Allah ya rufa asiri.

Baban yara yana ciki fa.

Amman Sabida
acin rai ko kallona ya
i yi.

Shi yasa ma baki ganshi ya fito ba.

Kuma nasan ko
aureni za'ayi igiya tayi saura bazai zo ba...........
(MASU CEWA IN SASSAUTAMA SHANONO MASIFAR TAYI MATA YAWA.

TO KU SANI KO WANNE BAWA DA IRIN
ADDARARSA.

KUMA WASU MATAN SUNA FUSKANTAR MATSIN RAYUWA NINKIN NA SHANONO.

WANNAN LABARIN BA
IRARSHI NAYI BA.

LABARINE DAYA FARU A GASKE.

BABU ABINDA NAKE DA
AWA SAIMA RAGEWA DOMIN MAKARANTA SU FAHIMTA.

SHANONO TANA GAISHEKU, TACE KUYI MATA UZIRIN
AZANTAR DA KUKE JIFANTA DASHI.

KUMA KU BIBIYI LABARIN DA SANNU ZA'A WARWARE MUKU KOMAI.

NAGODE)
*OUM SOOFEEYYER GRAPHIC AND DATA*
*INA Marubuta da masu business*
*Maza ku hanzarta mun shirya tsaf domin kayatar da ku da graphics kalakala Kuma cikin farashi me sauki*
Logo
2d Logo
Flyer
Invitation card
Invitation vedio
Save the date card
Save the date vedio
Book cover
Account sticker
Makeup Flyer
Business Flyer
Da dai sauransu
Sannan Kuma Ina koyarwa ga duk me bukata cikin sauki
08069638776
*All netwk Data is available*
[27/09, 2:32 p.m.] +234 803 641 9834: NA FA
O DAGA BENE....

NA ZARCE RIJIYA
HAKKIN MALLAKAR BADI'AT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN
AMSHI
GAWURTATTU UKU 12
_*AMMA ARAB!AMMA ARAB!!AMMA ARAB!!!*_
_kai daga jin sunan kasan sunan ya amsa sunansa,AMMA ARAB ta kawo muku wani supplement na gyaran jiki mai sanya da
i da
amshi AMMA ARAB gidan
amshi_
*MUSUK*
*MADARAR TURARE*
*KAJIJI*
*ROT*
*SANDAL*
*HUMFUR*
*SANDAL FLASK*
*SANDAL WUD*
*AALUT*
*GAF-GAF*
*JANNAMI*
WALAKCA*
*MAHAHABSUFYAN*
*WANNAN SHINE GRP
INA NA WHATSAPP,KI ANTAYO SABODA KADA AYI BABU KE*
https://chat.whatsapp.com/BrUXmBHnDN6KUJYnkBDT7S
*ADDRESS
Zaria road kwankwasiyya sabon gari dangwauro house number 224
WAI WANI SUPPLEMENTA NA GYARAN JIKI DA TAZO MUKU DASHI KE DA KANKI IDAN KIKA YI ZAKISAN EH LALLAI ZAKI GIGITA ME GIDA,KINSAN MAZA SAI DA
AMSHI DUK MATAR DA BATA SAYI WANNAN SUPPLEMENT
IN BA TO AN BARTA A BAYA*
WAI BABBAN MAGANI NA INFECTION,WANDA ZAI DAWO MIKI DA MARTABARKI NA
A MACE,ZAI CIKO MIKI DA NI'IMARKI KI KOMA
AR GATAN MEGIDA*
WAI BABBAR KAMBASA,TA TURARA KAYA HAJIYA KI BU
E BAKIN ALJIHU KI JI
O DA
AMSHI,KINA ZAMA AN SAN KIN ISA MACE HAJIYA DON AMMA ARAB TA SHARA SOSAI WAJEN KAWO MUKU KAYAN GYARA NA MATA*
WAI SABULAN GYARAN JIKI SUNE KAMAR*
*MULATO SOAP*
*FACE CREAM*
*FACE SOAP*
*MULATO WHITENING LOTION*
*HAIR GROW OIL*
*HAIR GROW CREAM*
*KAR-KAR OIL*
*MINT LEAVE OIL*
*ANTI PIMPUS SOAP*
WAI SABULUN NANKARWA*
sannan ina harkar
*ABIN BUKI*
*ABINCIN OFFICE*
*SNACK*
KAMARSU
*WAINAR MASA*
*SINASIR*
*MEAT PIE*
*CINCIN
AN LAUSHI*
*CUP CAKE*
DA DAI SAURANSU.

AMMA ARAB GIDAN GYARAN AURE
"IYALI kake magana, wannan
ar marasa tarbiyyar itace iyalin?

A zafafe take magana cikin rufewar idanu.

Bilkisa wacce tunda suke abinsu bata ce komai ba, sai yanzu da taji ana neman ta
a mutuncin iyayenta shine tace
"Kul kalmar aibanta iyayena ya sake fitowa daga bakin ki.

Dan ko wanda ya ha
amu ni da ke bai isa ya aibanta iyayena ba.

Dan sun yi mishi riga da wanda bashi ni da su kayi.

Ko ba haka ba Gwanda?" Ta
arke maganar cikin rausaya murya.

Dariyar mugunta Kaila yayi, yana ganin anzo ga
ar da zai sa Hajiyayye ta fita da
afafuwanta."
warai kuwa kuwa
anyan gwal, Dady ai yayi mun sutura daya bani cikakkiyar buduwa ba
ari ba.

Ba irin matan da samarin sawo ke luguiguitawa ba.

Ga mamannan a cikkike gwanin ban
awa.

Ni mai zance da Dady sai adda'a ai"
"Allah ya isa tsakanina da kai Kaila macuci ka....." Bata
arashe zancan ba taga Kaila ya jefa Bilkisa gado yana neman danneta, da mugun gudu ta fita har tana tuntu
e, tana tsoron ganin tsaraicin Bilkisa.

Zuchiyarta sai fat_fat take yi.

Kai ta gya
a tana jinjinama
arfin zuchiyar Tani ita data gansu tsirara ma, kuma ranar kwananta, amman washe gari kamar ma ba'ai komai ba" Nadamar ba ma Kaila jikinta ya shigeta, yau ga Kaila da su ka watse tare shi yake mata shagu
e kuma abun takaicin shine a gaban kishiya.

Ta lura sai ta sassauta kishinta zata kai ga cimma manufarta akan Bilkisa.

Amman in ta ga Bilkisan ne sai taji zuchiyarta na ingizata.

Sai dai muce da Hajiyayye kash ta bar kari tun ran tubani daga ranar da ta fisge waya a hannun Kaila su kai zage_zage da Bilkisa, daga ranar raini ya shiga tsakaninsu babu sauran ragowar mutunci ( uwayen gida
alubale a gareku) Haka dai daren ya kasancema Hajiyayye ko rintsawa ta kasa yi, tana kwance tana
irgen silin
akinta.

Yayin da Kaila yake jikin matarshi suna aikin samun lada.

Haka ta
angaren Tani ba ta iya bacci ba a wannan dare.

ALLAH YAYI DARE GARI YA WAYE:
SHANONO:
Tun duku_duku nayi wanka fes.

Inno ta kama Dauda ta wankeshi tsab, farin ruwan ciwo sai fitowa yake daga shakirarshi, shi ke haddasa mishi wari mai shiga har ma
ogoro.

Zuwa karfe taran safe har mun fito, Yaya Use ce za tai mun rakiya zuwa Jos
in.

Su Inno kuma sai wa'adin da suka yanke ma kansu ya cika zasu dawo gida.

Sallama mu kai ma kowa a gidan muka fita.

Mashin ne ya kaimu har zuwa bakin titi.

Baffa Janaidu bai barmu ba har saida motarmu ta cika dam misalin sha
ayan rana Sannan ya tafi.

Tunda na zauna a motar nan gabana ke fa
uwa domin bansan me zan je gidan in tarar ba ma, bansan ta inda zan yi ma Kaila bayani ya fahimce ni ba.

Dauda yana zaune a cinyata, jaririna yana bayan Yaya Use.

Sai mutsu_mutsu Dauda yake yi, baya iya zama waje guda, sabida tsutsotsin dake fitowa a shakirarshi suna ci mishi jiki, musamman dana sanya mishi
unzugu.

Hankalina take ya kuma tashi sai kuka.

"Wai meye hakan Tani?
Chapter 29 · 0% Book details