← Book details Na Faɗo Daga Bene Na Zarce Rijiya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 32 OF 43

Sashe 32

Na Faɗo Daga Bene Na Zarce Rijiya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Yanzu haka ma da ta gama kwanakin amarci zata ci gaba da aiki a babban asibitin juth na can lamingo." Hajiyayye ta juyo ta dubi Kaila ta dubi Bilkisa, zuchiyarta kamar zata fashe, harara ta sakar ma Bilkisa Kaila yace.

"Yaya jikin naki iya rigima?

Bata tanka ba.

Bilkisa ta gaishe da su Ta Bizaro, suka amsa babu yabo babu fallasa dai.

Shamwila kuma ta dire basket
in abincin a gefe.

Agogo Bilkisa ta kalla tace.

"To Gwanda ina ganin mu koma gida ko, mun gaishe da mai jiki ai" Jakarta ta zuge ta
irgo dubu biyar ta ajjiye a gefen fulon da Hajiyayye take kwance.

"Ga wannan ko ayaba a siya ma mai jikin.

Hajiyayye Allah ya
ara sau
i sai kun dawo gida kuma" Ficewarta tayi waje ita da Shamwila, Kaila kuma ya tsaya yana tambayar babu matsala dai ko?

Daga
arshe yai musu sallama a gurguje ya fice.

Da Amadudu da Hindatu suka ci karo a wani
an dogon falo da zai sadaka da da waje.

Dan daga bakin
ofar ana hango titi kai tsaye.

"Amadudu kun samu
arasowa kenan?" Cewar Kaila, Amadudu ya shagala sosai wajan kallon shamwila, take ran Kaila ya
aci yace.

"Kai me kake kallo haka ne, meye haka wai?" Sai lokacin Amadudu ya dawo nutsuwarshi, ya
anyi tsaki yace.

"Yaya wallahi yaron da Tani ta tawo dashi daga
auye baka ji yanda ya
ume gidan da wari ba.

Yanzu haka mun fito mun tarar yana wanka a tsakar gida, wata
ar budurwar yarinya na kulawa da su Sani.

A gaskiya bazai yiwu mu zauna da wannan yaro a gida
aya ba.

Wannan ai sai wata cutar ta kama mu ko ta kama namu yaran." Duk maganganunnan da Amadudu yake yi, idanunshi na kan Shamwila, ita kuwa sai
asa take yi da fararen idanunta.

Ganin haka Kaila ya mi
a ma Bilkisa keyn motar Isa daya aro yace.

"Ku je mota
anyan gwal ku jirani" Bilkisa tayi gaba ba tare data kar
i keyn motar ba, sai daddanna wayarta take yi.

"Shamwila kar
o car key
in mu je" Tace a gadarance, tare da yin wucewarta tana taku
ai.

Hindatu ta ta
e baki ta yi shigewarta cikin
akin da Hajiyayye take kwance.

Dan ko gaisawa basa yi da Bilkisa, ba ma wani fitowa tsakar gidan take yi ba sam, in ma ta fito Bilkisa ba ubanda take kulawa, bata ma nuna ta san da mutane a tsakar gidan.

Shamwila tasa hannu ta amshi key a hannun Kaila.

Fatar hannunta da fatar hannunshi suka samu ha
uwa,
umi da laushin fatar Shamwila ya jijjiga tunanin Kaila.

Kusan mutuwar tsaye yayi a wajan, tare da bin bayan Shamwila da idanu.

A yau ne yayi mata kallon
urulla har ya gano lallai akwai sirri tattare da'ita.

Ita kuwa Shamwila sai ka
a mazaunanta take yi suna wani irin rawa tamkar an
ulle ruwa a leda.

Gata gwanar iya tafiya tamkar mage, takunta a har
e take yi.

Ajjiyar zuchiya ce ta kubce ma Kaila da Amadudu.

Harara Kaila ya doka ma Amadudu kafin yace.

"Shanono ai bata da hankali.

Ashe
anta ne dake
auye ta tawo dashi, tunda ta zaci Ni
an mahaukaciya ne, ko dan ta ga na aureta ina saurayi ita kuma bazawara mai aure hu
u, ko shi yasa tayi tunanin lusarine ni ohon mata.

Zata bar gidan daga ita har yaron ka sha kuruminka.

Yanzu dai bari muje kar in bar su Shamwila suita jirana kaga babu da
i.

Sannan zan yi ma garga
i ka
auke idanunka akan Shamwila in kana son kan ka da arziki.

Kar ka kuma yi mata irin wannan mayunwacin kallon" A wajan ya bar Amadudu.

Yana shiga mota ya ja fuu suka koma gida, a lokacin har azahar tayi"
Caji office:
Shanono:
Muna zaune sama da awa uku ni da Yaya Use babu wanda yace da
an uwanshi wani abu, sai tubka da warwara nake yi.

Babban damuwata
unzugun dake jikina ya ji
e sharkab da jini, bansan yaya zanyi in sake wani ba.

Ga tunanin Dauda, da sauran yaran, duk da nasan Sabira zata kula min dasu, amman ba lallai ta iya jure wari da tsutsotsin jikin Dauda ba.

Ina cikin ta
in zuchi wata
ar duma dumar
ar doka ta shigo
akin da muke.

"Ku taso kuna da ba
i a kanta" Zungui_zungui muka fice tare da
aura
afafunmu a inda ta
aga.

Habiba Bala na hango tare da Sabira a zaune a binci.

Tana ganina ta mi
e tsaye tare da
aremun kallo.

"Shanono meya same ki haka, kaddai dukan ki suka yi Shanono?" Murmushin
arfin hali nayi mata nace.

Babu wanda ya dake ni Habiba Bala.

Nagode da kika amsa kirana a lokacin da bamu da kowa sai ke." Ajjiyar zuchiya Habiba Bala ta sauke tace.

"Oficer a fito mun dasu kamar yadda dpo yace.

Ni kuma da kaina zan dinga kawo muku ita a duk sanda ake da bu
atarta" Wanda ta kira officer yace.

"Sa mana hannu a wannan takaddar Hajiya.

Kuma duk sanda kotu ta bu
aci ganinsu ba'a same su ba.

Ki sani ke zamu kama.

Dan mika kes
in za'ayi gaban kotu kamar yadda masu kes
in suka bu
ata.

Ku
in beli kuma ko wacce dubu goma_goma, sai dubu biyu ku
in biro da takarda.

Jaka Habiba Bala ta zuge ta ciro damin ku
i ta
irga ta basu dubu ashirin da biyu kamar yadda suka bu
ata.

Ta kuma ka
a hannunta a kan takaddar.

Mayafinmu suka mi
a mana kana suka bamu hanya muka fito.

Sai lokacin naji salama.

A motar Habiba Bala muka wuce.

"Habiba Bala ni kam ba zani gidan Tani ba.

Dan mijinta yace in na kuma zuwa kotu ce zata raba mu.

In ji da wannan sharrin da Hajiyayye tayi mun ma
Kinga in na kuma taka
afata na shigar mishi gida, da laifin maita
ila za'a kamani, ace na lashe kurwar Amaryar Tani" Sabira tace.

"Yanzu yaya Use shi Baban Sulaiman
inne ya hana ki zuwar mishi gida, bacin
anwarki yake aure?" Yaya Use tace.

"Ke dai bari Sabira ai sha'anin mijin Tani sai adda'a zamu ce.

Nima tsautsayine yasa na daki Hajiyayye da ciki.

Amman wallahi da ba ciki a jikinta saina karairayata." Ni dai ina zaune jigum.

Habiba Bala sai girgiza kanta take yi kawai.

Nan yaya Use tayi mata kwatancen gidanta muka
auki hanya.

A
ofar gida muka ha
u da Baban yara mijin yaya Use.

Da halama fita zai yi kasuwa.

Motar da muke ciki ya
urama idanu, bai
ibta ba har sai da yaga fitowarmu daga motar.

Duk yanda yaso
oye farin cikin ganin an sakomu kasa boyuwa yayi, sai ga Murmushi shinfi
e a fuskarshi, har yana tararmu.

"Use an sako ku?

Kin ganni a tsaye a nan nafi awa uku ina tubka da warwara.

Malam zailani nake jira ma ya fito mu je can caji office
in mu dubo ku.

Malamai sannunku da zuwa.

Tani dukan ki su ka yi a caji office
inne?" Kai kawai na girgiza mishi halamar a'a.

Bayan mun gaggaisa muka shiga cikin gidan muka bar yaya Use a tsaye da mijinta.

Muna shiga yara na ganinmu sai murna suna fa
"Sun dawo, sun dawo, sun dawo" Murmushi nayi musu domin in
arfafi murnarsu.

Inno
arama na kalla nace.

Inno
aura mun ruwan zafi dan Allah.

Habiba Bala, Sabira mu shiga daga ciki."
akin Yaya Use muka shiga, muna zama sai gata ta shigo.

A dofane Habiba Bala ta zauna a gefen tarin tulin tsummokin kayan wanki.
akin da ka
an yafi nawa fasali.

Sai dai baya zarni sam dan yaranta sun girma, sai dai warin dau
a, da warin jinin ku
in cizo.

Inno
arama ce ta lego bayan ta gaishemu tace dani.

"Umman Sulaiman na kai miki ruwan ban
aki.

Yaya Use tace.

"Ki gargasa jikin ki da kyau Tani dan dole ki sha fanado ma.

Ni dai to kawai nace.

Ban jima ba na fito, illahirin jikina ciwo yake yi, duk inda na watsa ruwan zafi sai in ji kamar an watsa mun wuta.

Da zafin ya isheni sai na ha
ura da wankan na wanke tsumman jinin dake jikina, da
an diras
ins, na shanya a langa_langar data kewaye bayan gidan.

Na
aura zani na fito.
akin kwanan su Inno
arama na shiga.

Kayanta na saka, ta bani
an diras
inta da tsumma na yi sabon
unzugu kafin na koma
akin Yaya Use, Habiba Bala na kalla itama ni take kallo.

"To Yaya mu kam zamu gudu zan saukesu a gida, ni kuma zan koma Bauchi yau.

Amman zan
aukar muku lauya da zai kareku.

Dan na fahimci so suke Shanono ta wula
anta, in sha Allah muddin ina da rai Shanono tafi
arfin wani yai mata wula
anci ko cin zarafi.

Ku kwantar da hankulanku ina tare da ku, ga Sabira da mijinta ma.

Dan Sabira ta tsokata mun ka
an daga cikin irin zaman da Shanono take yi a gidan kaila" Yaya Use tace.

"Mun gode Habiba Bala, da ace du
awaye irinku ne ke da Sabira da kawance yayi da
i sosai.

Allah ya saka muku da Alkhairinshi" Da "Ameen" Muka amsa dukkanmu.

Har bakin mota yaya Use ta raka mu, sai da taga tashin motarmu kana ta koma ciki.

Kai tsaye Habiba Bala naga ta nufi Nalele pharmacy dake Bauchi road
"Bari in shiga in siyo magani, dan kina bu
atar magani da wadataccen bacci." Bata jima a cikin Nalele ba sai gata da ledar magunguna.

Kasuwa ta wuce, nan ma tayo mun siyayya ni da jaririna, Sabira kuma ina ganinta ta fita .

Na dai ganta a teburin mai nama amman bansan abinda ta siya ba.

Daga nan muka wuce gida kai tsaye.

Da sallama muka shiga gidan.

Zurub sai ga Hindatu ta le
o zauren ganina yasa ta ri
e bakinta.

"An sako ku ne Umman Sulaiman?" Murmushi nayi nace.

Allah ya nufa Hindatu" A wajan na barta muka shige
akina.

Habiba Bala ta toshe hancinta tace.

"Meye haka shanono, wannan ai iskanci ne.

Wannan warin na meye kuma haka,
akin yara ne amman nan?" Tsuru_tsuru nayi, na bisu da kallo, Sabira ma hancinta a toshe yake.

Kuka na fashe musu dashi kamar
aramar yarinya.
Chapter 32 · 0% Book details