Sashe 10
Na Faɗo Daga Bene Na Zarce Rijiya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Ismaliyya suka tafi ne, ko gidan kakanninsu nasan dai ana hutun Sallah?"
"Halima Bawa kina nan a
ar bin diddiginnan dana sani, aikin jarida zai fi dacewa dake.
To yara suna Jigawa gidan Babansu.
Bani da Aure a halin yanzu.
Ni ka
ai nake zama a gidannan sai Iya mai taya ni gyaran gida da jire mun gidan, ni kuma ina zuwa asibiti kamar yadda na fa
a muku a cikin taro" Jijjukannanmu gabaki
aya sai yayi sanyi la
was.
Wato wannan mace_macen auren ya kara
e Arewa sosai?
Ada
abilar Hausa an san mazansu da ri
on Aure da ha
uri.
Kamar yadda matan suke da kunya, kawaici, gami da yakana.
Ni dai na rasa gane a inda matsalar take.
Furucin Halima Bawa ne ya dawo dani daga zancen zuchin da ya jima da aurena.
"Hmm mazan
abilar Hausa na wannan
arnin sun maida saki tamkar ya da ledar fiya wata.
Nakan yi mamaki da tunanin mai ya ta
a malam bahaushe ne haka, wannan aure da sakin yayi yawa, yawan zawarawa a ko da yaushe sake hauhawa yake yi a
asar Hausa, hakan yasa zinace_zinace yai yawa, duk da zina yanzu ta zama ruwan dare game duniya.
Su kuma al'ummar Hausawa basa yi ma bazawara kallon tausayi, sai kallon maras tarbiyya, maras ha
uri.
A cikin gidanku ma sai mahaifanka su kasa yi ma uziri, ai ta hantararka, in Aure ya mutu to fa macen itace mai lafi.
Da tayi aure
aya biyu sai a sa mata suna, wata ma ta
i auruwa.
Amman shi Namiji a kan dukkan abinda yake a kai
arfafa mishi guiwa jinsinshi suke, in aure goma zai yi, ij yaje nema za'a wanke a bashi.
Haka Namiji da mace zasu aikata zina, ita macen ya zame mata masifa, ta
i auruwa aita goranta mata.
Shi kuwa namiji sai ace mishi duk abinda yayi adone.
Zina ashe zata iya zamewa ado?
Wa'iyazubillah.
Nima na
ani wannan rayuwar, sai da na shekara takwas ina zawarci.
Duk wanda yazo wajena da iskanci yake zuwar mun.
Ko ku ga da girmana yara
anana masu soyayyar shan minti suna zuwa.
Wannan dalilin yasa na yi fatali da surutun iyaye da dangi, sai na koma makaranta na yi karatun jami'a, ban yi aure ba sai da na dafi aikina mai kyau a hannunna.
Ko yau aka sake koroka a
alla ba zaka tagaiyara ba, kana da abun yi, ba zaka bada jikinka dan ka biya bu
atar kan ka na yau da kullum ba" Idanuwanta take suka ciko da ruwan hawayen tuno da wasu
unci da suka shu
e mata a baya.
Ni kuma le
e nake cijewa kawai, irin azabar da rijalu suka
ana ma ruhina bana wasa bane.
Hmmm Allah ya kyauta" Shine abun da na iya cewa, amman tabbas Halima Bawa ta ta
o inda yake mana
ayi ainun.
"Halima Bawa kenan.
Ke aure
aya ma kika yi kika fito a
an labarin da kika bamu.
Kin ganni mazaje uku na aura amman zaman yana
in yiwuwa.
Ku dai mu shiga daga ciki ku
an watsa ruwa ku huta.
In muka nutsa zan dan baku a ta
aice, amman naci wuya.
Jagora tayi mana i zuwa cikin
akinta wanda ya kasance ha
e.
Ga takalma a jajjere sunfi sawu talatin, jakunkuna suma gasu nan kaya guda a rarrataye a abun rataye jaka.
akin sai wani irin ni'imtaccen turaren wuta ke tashi wanda ban ta
a jin
amshi turare mai sanyi irin wannan ba. ( In kina son
akin ki ke ma ya dinga
amshin gidan sarakai ki neme ni, zaki samu dukkannin nau'ikan turaruka masu sanyin da
i 08179523215) A 3sitter dake uwar
akin na zauna.
Hauwa na sinto a baya na na shinfi
eta a gefe baccinta take ta shantakawa.
Halima Bawa kuma mayafinta ta yaye ta yi zamanta akan gadon Habiba Bala wanda yasha shinfi
a lallausa."
"Ga bayan gida nan akwai ruwan zafi a ciki.
Ku yi wanka, sai ku yi Sallah.
Bari in samu Iya a kitchin inga mai take dafawa yau ina da manyan ba
i" A haka ta fita ta barmu hatta Halima Bawa kallon sha'awa take yi mata ballantana kuma ni tukururu.
Wanka mu ka yi dukkanmu tare da
auro alwala.
Kayan jikina ni dai na mayar na yafa mayafina ina tunanin to ina ne gabas ina son gabatar da sallar la'asar wacce aka jima da yin ta.
Dan yanzu
arfe biyar ma ta gota, amman har yanzu lokacin sallar bai wuce ba.
Ina cikin wannan tunanin Habiba Bala ta shigo da
aton tire sha
e da kayan abinci.
Nuna mana gabas mu yi sallah Habiba Bala." Gabas ta nuna mun, da mamaki ta dube ni tace.
"Wai da ki ka yi wankan kayan jikin ki kika mayar Shanono, har yanzu kina nan da halinki na adankiya ko?
Wannan fa
azantace, kin sako kaya tun daga gida, kin ciyo uwar tafiya yanzu kinyi wanka kin sake mayarwa jikin ki, to meye ma amfanin wankan naki in banda abinki, baki zo da wasu kaya masu sau
i bane na shan iska haka?"
Gaskiya banzo da kayan shan iska ba." Dariya tayi tace.
"To yi sallar bari in kawo miki
ar doguwar riga ta shan iska ko kema kya ji dama_dama.
Bauchi ana zafi ba kamar Jos bane da zaki ji sanyi kamar a masko." Dariya mu ka yi dukka.
Bayan mun idar da Sallah, muna zaune, Halima Bawa tana saye da
ar doguwar riga ta shan iska mai kyau.
Habiba Bala ta shigo rike da riga ta mi
o mun.
Na saka rigarnan
as dani gwanin sha'awa ga cikina ya sake fitowa sosai a kayan.
Soyayyar shinkafa da pepper chicken Habiba Bala tasa ayi mana shinkafar taji kayan lambu da yankakkun hanta
ananu, ga masar Bauchi da
uli_
uli shima, sai lemon kwali na tatacciyar abarba mai shegen sanyi.
Ni dai sai cika bakina nake yi.
Har ga Allah tunda nake ban ta
a cin shinkafa mai da
in wannan ba.
Lemon tatacciyar abarba na kora dashi.
Habiba Bala tace.
""Shanono watan yarinyarki nawa ne, naga cikin naki tsoho shima ga yarinya
arama?" Sai da na ha
iye naman kazan dana yaga nace.
Watan ta dai to tara zance kawai duk da bata
arashe ba shi kuma cikin wata takwas zance.
Dan Allah a matsayinki na likitar mata wacce hanya zanbi dan ganin na kauce ma samuwar ciki ina shayarwa?
Ke ni yaran ma sun isheni haka inason in huta ma rayuwata, Kaila sabon Aure ma zai kuma zai sake samun sababbin
an gaban goshi, tunda iyayen nasu suma
an gaban goshin ne" Tataccen ruwan abarba ta kora kafin tace.
"Akwai hanyoyi da dama da mace zata yi tsarin iyali, domun jikin mace yana da bu
atar hutu da hakanne koma
ar mace zai dawo.
Amman ta yaya ma zaki zama
ar gaban goshi a wajan miji.
Kullum cikin ciki da goyo, yau
arnin jinin biki, gobe
arnin nono haba.
Akwai allura ta tsarin iyali, akwai wanda ake sawa, sannan akwai
wayoyin da ake ha
iya, duk in ba wannan ba akwai hanyar da zaki iya yin tsarin iyali ta hanyar
irgen kwanaki, ina nufin kwanakin sakkowar
wai, in muka
irga kwanakin al'adarki zan
auraki a kan hanya in wannan
in kike so.
Kinsan mutane da dama na gudun matsalolin da tsarin iyali suke haifarwa ga lafiya.
Amman yana da kyau tsarin iyali musamman a wannan
arnin da muke ciki na yawan mace_macen aure, da kuma yanda a wannan zamanin mazanmu na Hausawa basu cika tsaiwa akan
a ba, hakan shi ya jefa Arewa a cikin musibu iri daban_daban." Gaskiya ne dukkan maganganun Habiba Bala, a raina naji na gamsu zan yi tsarin iyali ko dan nima jinin jikina ya dawo, so nake in daure in zama
ar kallo a tsakankanin Kaila da abokan zamana.
Duk da dama
ar kallon ce.
Hakan zai yiwu ne in na dakatar da haihuwa zuwa wani lokacin, suma su mi
afa suita zubo yaran, wala Allah su ya kula dasu da kyau, ni kuma in ci gaba da kulawa da nawa yaran." Halima Bawa tace.
"Wallahi hakane maganarki Dr Habiba Bala.
Ni kaina daga wannan haihuwar dai in sha Allah ni na dena haihuwar baki
aya ma, wallahi da da hali ma mahaifar zan juya, wadanda na samu ma Allah ya raya mana su da imani.
Yanzu mazan mu basa iya sauke ratayayyen hakkunan iyalansu daya rataya a wuyansu, mafi yawancinsu duk haka mazan suke,
aikune na kirki.
Babban abinda yake bani tsoro shine ba ga gidan mai sani ba, ba ga gidan jahili ba, mata kuka suke ta ko ta ina kawai.
Allah dai ya iyar mana kawai." Habiba Bala tace.
"Ni zan fa
a miki wannan Halima Bawa.
Kun ganni aurena na fari malami na aura, wanda yake da sani sosai ta
angaren addini.
Ni abinda ya fara jan hankalina a game dashi ma kenan.
Sabida a tsari da zubinshi bai yi mun ba har ga Allah.
Tunanin samun kwanciyar hankali, da kwa
ayin gurje soyayya yasa na shiga wannan gidan, dan kunsan ance ustazai akwaisu akwai iya soyayya da kwantar da hankalin mace" Dariya muka kwashe dashi ni ko har da tuntsurawata.
Sai da mu ka yi mai isarmu sannan ta
aura da cewa.
"Amman dana shiga gidan nashi abun mamaki ashe ni nawa kallon kitse naima rogo (na
auka irin dacen da Mrs Bukhari tayi nima irinshi nayi.
Dan nata ustaz
in sune mayun soyayya da tsantsar sanin darajar mace irin na ustazan asali) Wata na farko dana biyu duk lafiya.
Daga wata na uku muka soma samun sa
ani.
In kwananane sai yayi
undumbala ya fa
akin uwar gidana, ni kuma babu ha
uri dan wannan ai rainin hankaline tsantsa, kuma duk macen da akaima haka tabbas sai ta zargi kanta da cewar ANYA NI CIKAKKIYAR MACACE KUWA?
In na shiga na same shi yana cin abinci a
akin uwar gidanshi, da nayi mishi magana cewar kwanan nawa ne fa, sai yace ya sha'afa amman in yi ha
uri tunda yaci abincinta gobe ya shigo
akina.
Daga haka matsala ta soma tun yana shigowa
akina wallahi har ta kai ta kawo ko iya
aga ido ya kalleni bayayi.