← Book details Na Faɗo Daga Bene Na Zarce Rijiya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 42 OF 43

Sashe 42

Na Faɗo Daga Bene Na Zarce Rijiya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Shiru kuke ji a cikin motar babu motsin komai sai
aran Ac da Habiba Bala ta babbaka mana.

Tafiyar minti goma sha biyu ce ta kawo mu kotun wajen amingo.

Muna fitowa muka ga su Hajiyayye da tawagar
an gidansu birjik a zaune a gefen kotun.

Kaila kuma yana gefe yana waya, da ganin yanda yake suntiri na gano yayi wata sabuwar budurwar kenan.

Gefe guda muka ja muka zauna.

Dangin Hajiyayye suna ganinmu suka soma tsaki da harare_harare.

Babu wanda ma yabi ta kansu damuwar dake damun mu ma ta ishemu...

NA FA
O DAGA BENE.....

NA ZARCE RIJIYA.

HAKKIN MALLAKAR BADI'AT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN
AMSHI
GAWURTATTU UKU 20.

Gefe guda muka samu mu ka zauna.

Kaila sai yawo yake a filin kotun yana ta wayarshi.

Can lauyanmu ya
araso a gurguje.

Isowarshi ke da wuya aka bu
e kotu tare da bamu umarnin shiga.

Wallahi
afafuna da
yar suka
auke ni izuwa cikin kotun.

Wannan shine karon farko dana shiga kotu, ina fatan na
arshe in sha Allah.

Kujeru ne a jejjere kamar makaranta.

Sai wani gidan katako daga sama, da
an akwaku a gefe.

Kowa ya nemi waje ya zauna.

Lauyoyi suna gefen wajan zamansu.

"A yau ashirin da biyar ga wata.

Wannan kotu mai alfarma zata yi shari'ar Hajiyayye wacce take unguwar layin
anmaraya, gida mai lamba Z2110.

Inda ta shigar da
aran kishiyarta Tani, da Yar kishiyarta Use, akan kashe mata yaro da su ka yi a ciki sanadiyyar laka
a mata na jaki da su ka yi" Yaya Use ta zare idanu tare da ri
e ciki.

"Gudawa nake ji Tani.

Nashiga uku" Cikin ra
a take magana.

Kafin in san abinda zance sai mu ka jiyo Al
ali na fa
"Lauyoyin duka
anrarorin biyu in sun halarci zaman su gabatar mana da kansu, kafin mu soma amsar hujjoji" Lauyan su Hajiyayye ya mi
"Sunana Barister Safwan Sammani.

Lauyan gwamnati, nine wanda nake kare wa
anda suke
ara.

Nagode mai shari'a" Zama yayi.

Lauyan da Habiba Bala ta
aukar mana ya mi
"Sunana Barista Suwi
i Zakariyya, daga Aminci chamba.

Nine wanda yake kare wa
anda akayi
ara" Shima yana gama fa
ar haka ya zauna.

Bayan shiru na sakwanni ya wakana, sai Al
ali yace.

"Akwai wani jawabi da lauyan masu
ara zai mana a matsayin shinfi
a?" Ni dai jikina ya gama ji
ewa sharkab da zufa.

Habiba Bala sai
arfafani take yi.

Yaya Use kuwa ta dur
usa cikinta ya gama birgewa.

"Ina da shi ya mai shari'a.

Hajiyayye dai har
ofar
akinta Use ta je ta sameta, kuma ta cakaleta da dambe, suka ha
u ita da
anwarta Tani suka zaune Hajiyayye da tsohon ciki, basu suka
agata ba sai da su ka ga jini na zuba tukunna.

Ya mai shari'a ina son wannan kotu mai alfarma ta kwato ma Hajiyayye hakkinta, a biyata hakkin jinin
anta daya salwanta.

Likitoci sun tabbatar mana buguwa tayi a cikinta dalilin mutuwar yaron kenan.

Wanda hakan yasa sai tiyata akayi mata aka cire mata gawar yaro.

Nagode ya mai shari'a " Lauyan su Hajiyayye ya zauna.

Kuka mara sauti na fashe dashi, shikenan mai fitar damu a cikin wannan matsalar sai Allah.
ila su Baffa da muke gudun su sani dole su sani, tunda in aka kullemu a gidan yari dole labari zai je har shanono ma.

Lauyan mu ya mike yace.

"Ya mai shari'a ina da ja a bisa jawabin abokin aikina.

Domin har yanzu zargi akeyi ba'a tabbatar ba.

Bai kamata ya dinga jingina laifin ga wa
anda ake tuhuma ba kai tsaye.

Sannan abinda yai sanadiyyar har Use ta daki Hajiyayye shine.

Hajiyayye cikin kaifin harshe ta zazzagi iyayen su Use tare da aibantasu dan kawai sun kasance nakasassu.

Ya mai girma mai shari'a, kowa yasan duk wani
a na halas yana kishin iyayenshi ko da kuwa iyayennan nashi masu ta
in hankaline.

Wannan lamarin shi ya haddasa turka_turka a tsakanin Use da Hajiyayye.

Amman Tani bata sa hannu a jikin Hajiyayye ba.

Ita kanta Use bata zauna a ruwan cikin Hajiyayye ba, kuma bata naushi cikinta ba."
"Ina da ja ya mai shari'a.

Use ta zauna a kan ruwan cikin Hajiyayye, a tsakar gida akayi abun.

Ma
ota sun shigo a daidai lokacin da Hajiyayye take kwance a
asa jini na tsiyaya a jikinta.

Sannan a gaban matar
anin mijinsu mai suna Hindatu akayi.

In kotu na son in gayyato mata Hindatu, a zama na gaba zata zo.

Domin ta fa
i abinda ta sani game da hakan.

Akwai takaddar asibiti data tabbatar da cewar buguwa Hajiyayye tayi shine yai sanadiyyar mutuwar abinda ke cikin nata." Lauyan su Hajiyayye ya mi
a takaddar asibitin i zuwa ga mai shari'a.

Bayan ya duba takaddar sai yace.

"Zamu je hutu na minti talatin kafin mu dora" Daga nan ya buga guduma, mu ka mi
e tsaye dukkanmu.

Sai da ya shige wata
ofa kafin muka soma fita.

Yaya Use da gudu ta fita, mu ka bi bayanta.

Wani gidan sama dake jikin kotun ta shiga da mugun gudu.

Gudawace ta koreta.

Muna zama na sau kuka mai sauti.

"Lallai Hajiyayye sun shirya ganin sun kai ku
asa sosai.

Kuma mun yi magana da Suwi
i fa akan daga zaman kotun ya
are zamu je asibitin da suka kar
i haihuwar Hajiyayye.

Suwi
inne ya iso inda muke, duk muka mi
e tsaye.

"Tani ki dena kuka.

Amman abunda na fahimta da wannan shari'ar, shari'ace wacce akeson ganin an kaiku
asa, dan kes
in yana da girma.

Amman mun mi
a ma Allah lamarinmu, ku yi ta adda'a.

Habiba Bala ita kanta jikinta yayi sanyi balle ni Shanono.

Habiba Bala tace.

"Amman barista kana ganin zamu yi nasara?

Likitoci fa sun tabbatar da cewar buguwace tai sanadiyyar mutuwar yaron a ciki." Dariya yayi yace.

"Ke dai ku kwantar da hankulanku, zamu yi iya yinmu, Allah shi ne zai iya mana.

Ina Use?" Sai lokacin muka hangota tana tafe tana
ingishi.

Su Hajiyayye ma magana suke da nasu lauyan.

Kaila ma yana tsaye a kusa dasu.

Sabira muka hango tafe.

Yaya Use ta
araso in da muke.

"Ni nasan ma kurkuku zasu kaimu.

Wallahi narantse da wa billahillazi huwarrahmanu ban daki Hajiyayye a ciki ba.

Na dai fya
a ta da
asa.

Idonane ya rufe kuimun rai " Sai kuka.

Sabira ta iso wajanmu jikinta a sanyaye sakamakon yanda taga idanuwanmu sun yi jawur, dan hatta Habiba Bala a yau sai da hawayen idanunta suka zuba.

Minti talatin na cika muka koma ciki.

Kafinnan fa sai da yaya Use tayo gudawa sau biyu.

Gabaki
aya ta galabaita ta fice a hayyacinta.

Lauyanmu ne ya soma magana.

"My lord inaso wanna kotu mai alfarma ta duba lamarinnan, tayi duba a kanshi.

Sannan ina neman alfarmar wannan kotu mai alfarma data
age shati'arnan zuwa wani lokaci, domin tattaro hujjoji.

Nagode my lord" Lauyan su Hajiyayye ya mi
e tsaye.

"My lord, nima ina ro
o kamar yadda
an uwana ya ro
a a sake saka mana lokaci.

Kafinnan inason kotu ta tsare Tani, da Use a gidan kaso har zuwa ranar da za'a dawo zama na biyu.

Domin su masu lefine, kuma kisan kai ake tuhumarsu dashi my lord.

Ko belinsu da aka bayar ba bisa
undin tsarin doka aka ba da belin nasu ba." Baki dukkanmu muka bu
e.

Zuruf lauyanmu ya mi
e tsaye.

"My lord ina da ja" Shima lauyan su Hajiyayye ya mi
e a zabure yace.

"Nima ina da ja.

Bai kamata ace su Tani su yi kisan kai ba kuma a barsu suna bacci a gida hankalinsu kwance.

Wanda in da yazo da
arar kwana ita kanta uwar jaririn zata iya rasa rayuwata" Lauyanmu yace.

"Ya mai girma mai shari'a.

Inaso wannan kotu mai alfarma ta ji
an su Tani ta barsu a gidajensu.

Tunda har yanzu ba'a tabbatar su su kai kisan kan ba.

Ta yiwu wani abunne da ban ya kashe yaron su kuma suka taka sawun
arawo.

Ta yiwu yaron ma ya jima da mutuwa a cikinta.

My lord ina ro
ar musu alfarma a matsayinsu na mata masu rauni.

Kuma dukkansu a halin yanzu ba ishasshiyar lafiya garesu ba, sannan ita Malama Tani tana da
anyan goyo,
an satittika tayi da haihuwa, sanyi zai iya illata mata lafiyarta, sannan a dubi shi jaririn" Al
ali ya dube shi yace.

"Wannan kotu ta
age wannan
ara zuwa ashirin ga sabon watan da zai tsaya.

Wanda zai kama ranar laraba.

Zaman zai kasance na
arshe, dan haka lauyoyin duka
angare biyu ko wanne ya tanadi hujjojinshi.

Duba da dubi da wannan kotu tayi, da nazari da tayi.

Kotu zata sa a tsare Tani, da Use a gidan yari zuwa ranar da za'a yi zaman
arshe..........." ANAN NA KAWO
ARSHEN LITTAFI NA
AYA 1 WANDA KUMA YAYI DAIDAI DA KAMMALA FREE PAGE
INA.

DUK MAI SON JIN KARASHEN LABARIN SHANONO, SAI MU TARA DASHI A PAID GROUP, IN DA ZAN KAWO MUKU BOOK 2, DA BOOK 3.

TAFIYAR FA NA FA
A MUKU TANA DA TSAYIN GASKE.

YANZU NE ZAMU SOMA LABARIN MA.

KAR KU MANCE SHANONO BATA LABARTA MANA TARIHIN RAYUWARTA, DA TARIHIN AURE_AURENTA BA.

KUMA NA SAN KOWA NA SON JI.

MU HA
U DAKU A GROUP
IN KARATU.

NAGODE.

GA NUMBER NA GA DUKKAN MASOYA MASU SON YI MUN GYARA, KO MASU YABON AL
ALAMINA, DAMA MASU SUKAR AL
ALAMIN DUK
OFA A BU
E TAKE.

MRS BUKHARI B4B GIDAN
AMSHI TAKU CE.
08179523215
DOMIN SAMUNA KAI TSAYE GA NUMBER NA.
*SANNAN INA
ARA JADDADA MUKU PROMO NA TURAREN TSUGUNNO, DA TURAREN TURAREN
AKI, DA TURAREN TURAREN TURARA KAYA, DA HUMRAR GASHI, DA HUMRAR FESAWA A KAYA IN ZAKA TURARASU, DA HUMRAR MATAN AURE, SUNE SETINMU DA NA FITAR MUKU DA PROMO AKAN 10K DUKKA SETIN KACAL.

GARA
ASANE GA MASOYAN AL
ALAMINA IYAKAR
AN PAID GROUP
INA KA
AI KE DA DAMAR MALLAKAR WANNAN TURARUKA MASU SIRRIN DA
I, KUNSAN MU KANURI MUNSAN SURRUKAN
AMSHI IRI IRI.

NA MUTUM 20 KACAL ZANYI SETIN IN SHA ALLAH.

KI YI HANZARI KAR A BARKI DA CIZON YATSA.
Chapter 42 · 0% Book details