Sashe 3
Na Faɗo Daga Bene Na Zarce Rijiya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ku yi sallar a gida ina zuwa bari in yi ma Babanku sannu da dawowa" Fita nayi tsakar gidan ina turo ciki gaba.
A bakin rijiya na hangoshi Hajiyayye tana haskamai tocila yana
aure
aton ragon laiya"
Sannu da dawowa Kaila" Kafin yayi magana aka kawo wutar nefa ta haske tsakar gidan tarwai.
Hajiyayye tana sanye da gajeren wando iyakarshi guiwa da wata riga mai hannun shimi, kannan yasha man kitso sai
yalli yake yi, lallennan ya zauna a fatarta
as, sai
amshi take faman busawa, ko ni ta bani sha'awa ballantana Kaila mijinta.
Shi kuwa Gogan namu yana saye cikin
ananun kaya masu tsada da gani a ido, idanunshi saye da tabarau fari mai kyau, sai
amshin turaren 212 yake yi.
Kaila
yalli kenan
yalli shine inkiyar shi, wanka kam akwaishi a wajan Kaila ga iya direshi, in ya ci wanka babu mai cewa yana da aure ma balle a yi tunanin yaranshi sun kai Bakwai"
"Yanzu Shanono yarannan a haka kika turasu masallaci
azu?
Kinga kayan jikinsu kuwa, in banda zarni babu abunda suke yi.
Wannan ai wula
anta ni kika son yi Shanono"
an Murmushin dole na
wulo nace.
Kayi ha
uri kayan nasu masu daman ka gansu a shanya basu bushe bane shi yasa, amman baza'a sake ba.
Rago muka samu?
To Allah ya ba da lada"
"Ameen Shanono" Yana fa
ar haka suka tafi suka barni a tsaye, hannunshi ri
e da
ugun Hajiyayye suka nufi turakarshi.
Hannuna na wanke na koma
aki, bayan nayi sallah na shigo mana da katifinmu ciki.
Sannan muka shige
urya ni da matan.
Lalle na soma yi musu, kafin ma in gama musu duk sun yi bacci.
Kwanciyar na gyara musu.
Sannan na shiga jera seletab a
afata, bani na kammmala lallennan ba sai wajen sha biyu da rabi na dare.
Ina zaune a gefen katifa tunani yai mun yawa, kaina sai aikin saramun yake yi.
Ni bansan lokacin da bacci yayi awon gaba dani ba, sai kiraye_kirayen sallar asuba ne ya farkar dani.
Lalle na na cire yako yi shar dashi.
Gishirin lalle na kwa
a da toka na shafa, yaranma na kwashe musu lallen na sa musu gishirin lallen.
Cikin minti goma yayi ba
irin gwanin sha'awa.
Nan fa yara duk suka tashi muka shiga yin alwala.
Muna tsakar gida na jiyo
amshin turaren Kaila ta bayana, wucewa yaxo yayi da sauri yana saye da farar jallabiya mai
aukar idanu.
Hajiyayye kuma ta fito ri
e da
atuwar buta a hannunta tana wa
e_wa
en data saba yi in dai Kaila yayi mu'amalar aure da'ita.
aki muka shige da yara mu kai Sallah.
Na fito na hura wuta na
aura ruwan wanka.
Kafin shidan safe tsakar gidan ya kacame da
amshin girkin Hajiyayye da Hindatu, mu kuma sai wanka muke yi.
Nice karshen shiga wankan.
Ina fitowa naga Hajiyayye da wani lafiyayyen leshi mai taushi
inkin doguwar riga, tasha
an kunne da sar
a da zobe da awarwaro harda agogo tayi kyau sosai.
Samira kuma tana cikin wasu riga da wando na kanti sababbi fil, kanta yasha bit itama ba laifi tana da gashi.
Fati da Zulaihat da Tasi'u yaran Hindatu matar
anin Kaila suma suka fito cikin ankon shadda mai ruwan
asa su da uwarsu kowa yayi kyau.
Gaisawa na tsaya mu ka yi dasu kafin na wuce, yara suna jira in fito in basu kayan da zasu saka.
Kowa ya shafa mai.
Wata bulu
in yadi na zaro ma Sulaiman da Shafi'i da Sani, Inno aka ba sadakarshi ta kawo mun, basu ta
a sawa ba, kuma sabone fil.
Su kuma su Balaraba atampa na ciro musu wacce na dinga musu da
aramar sallah atampa roba, kowa yasa kayanshi, na basu sababbin hijabansu duk suka sa harda Hauwa, su kuma su Sulaiman suka saka ba
ar hularsu ( gobe da mandiri) wacce na siya musu a kasuwar mai shafi da azumi
ari bibbiyu.
Ficewa su ka yi tsakar gida suma suka shige cikin
an uwansu.
Ni kuma na shiga ciki na zaro wata abaya irin
an italiyannan itama Inno ce ta kawo mun ita tare da kayan su Sulaiman harda takalmi mai kyau ta ha
omun dashi duk da dai takalmin ya yi mun yawa ka
an.
Bayan na shafa mai na zura rigarnan doguwa mai kyau, na saka dan kunne da awarwarona, sai jar hoda Zainab dana
an barba
a akan tsumma na shafa, na bi farin idona da kwalli.
Hijabina ba
i na
akko na maka na da
ko ba
in takalmina na saka abuna.
"Shanono shanono ki fito mana in kina zuwa, in kuma bakya zuwa mu tafi" Kaila ne yake mun magana murya a sama.
Ba shiri na fito da
ar posa ta ba
a a hannuna,
akin na kulle na samesu a
ofar gida.
Kaila yaci ado da wata farar shadda mai kyau, ya kafa hula da sabon takalmi fil, idanunshi saye da tabarau ba
i.
Motar Abokinshi Isa na gani a
ofar gidan.
Shiga nayi kamar yadda naga Hindatu a ciki, mandiya hamsha
iyar kuma tana gaban mota da
arta ta sa wani mayafi shara_shara.
A bayan mun matsu sosai sabida yara amman a haka dai muka tafi zuwa masallacin idi.
Yaya kuka ji wannan salon tafiyar kuma?
Tafiyace mai tsayin gaske, labarine mai tsawon gaske, ku bini a sannu sannu domin ganin yadda zata kaya.
ofa a bu
e take ga masu son magana dani.
Wannan littafin zai soma zuwa muku 20 ga wannan watan in sha Allah.
GAWURTATTU UKU
1 _KWAI A BAKA_
*(UMMU AFFAN)*
2 _ZULFA_
*(UMMU MAHEER MISS GREEN)*
3 _NA FA
O DAGA BENE..._
_NA ZARCE RIJIYA_
*(BADIAT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN
AMSHI)*
MRS BUKHARI CE
https://chat.whatsapp.com/Dqaioj0tydVHQGo5zoG0lm[27/09, 2:32 p.m.] +234 803 641 9834: NA FADO DAGA BENE......
NA ZARCE RIJIYA
hakkin mallakar Badi'at Ibrahim Mrs Bukhari b4b gidan
amshi.
Gawurtattu uku
*ASSALAMU ALAIKUM MASOYAN GAWURTATTU UKU, MASOYAN BADI'AT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN
AMSHI.
GAMU MUN FITO DA ZAFINMU A BISA RO
O DA
ORAFIN MASOYA DA MUKA SAURARA AYI KARATU LAFIYA.
NA SOMA DA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JIN
AI.
GODIYA DA TABBATA GA MAMALLAKIN RAINA, WANDA YAI MUN HANCI DAN SHAN ISKA.
ON GODIYA.
INA MI
A SA
ON GODIYATA GA
AUKACIN MASOYAN RUBUTUNA.
HA
A NAGA
AUNA.
SHAFI
AYA NA WALLAFA NA LITTAFINA, AMMAN A RANAR NA SAMU WAYAYO DA SA
ONNIN MASOYA BILA ADADIN.
HA
A WANNAN LITTAFIN YAZO DA WANI IRIN FARIN JINI NA MUSAMMAN.
SHANONO TACE IN MI
A MATA GAISUWA GA MASOYAN LABARINTA.
SADAUKARWA:
NA SADAUKAR DA WANNAN LITTAFIN GA KO WACCE BAZAWARA TA
ASAR HAUSA.
NA SAKE SADAUKAR DA WANI KASO DA MATAN AURE IYAYE.
GAWURTATTU UKU
UMMU AFFAN
WAI A BAKA)
UMMU MAHEER MISS GREEN ( ZULFA)
MRS BUKHARI B4B GIDAN
AMSHI
( NA FA
O DAGA BENE NA ZARCE RIJIYA)
Lamba ta 2
A filin masallacin idi mu ka yi sallar idinmu, zukatan al'ummar musulmi cike yake da farin cikin wannan rana.
Yara da manya kowa ka kalla a cikin ado da kwalliya yake.
Inata kallon yara
an gata yara sa'annin Balaraba da Amina da jaka da agogo harda tabarau na yara duk an sai musu, kansu cike da bit kamar ba da ku
i ake siye ba.
Kaila ne ya iso inda muke muna jiranshi shi da Abokinshi Isa.
Gaggaisawa akayi, nan Isa ya bi ko wanne yaro da goron salla na sababbin
ari biyar_biyar, mu kuma ya bamu dubu
aya.
An gode Baban Nana Allah ya saka da Alkhairi " Idanu Kaila ya
uramun cikin kallonshi na yaudara, nayi saurin kawar da kaina, yaran duk suka mimmi
o mun ku
in hannunsu.
Muna tafe zamu je inda muka ajjiye mota Balaraba tace.
"Umma siya mana askirin" Dariya nayi mata, Hindatu ta shiga yi mata tsiya.
ari biyar na zaro na ba Sani nace.
Yaya maza siyo muku dukkanku na duka." Jikinshi har rawa yake yi ya kar
i ku
in ya zura da gudu ya siyo musu.
Mota muka shiga muka koma gida.
Muna isa Hajiyayye ta shiga rabon abinci.
"Umma! umman Samira tace ki kawo kular abincinki, da kwanon da zata zuba miki nama da cincin" Cewar Shafi'i.
Yana gama fa
a ya fice a guje.
Mayafin doguwar rigar jikina na yafa na fito a lokacin Kaila na kiciniyar fita da rago.
Yaran kuma ashe Hundatu ce ta zuba musu shinkafa da miya a katon trai suna ta ci, harda zo
o mai sanyi.
Kula na shiga kitchen na
akko da kwanon nama na kai bakin
ofar
akin Hajiyayye.
Tana fitowa data ganni da doguwar rigarnan sai tayi wani turus ta kasa
oye mamakinta dan rigace mai kyau da gani kuma zata yi tsada.
Kafata ta kalla sai ta ha
e ranta tace.
"Hmmmm" Ni dai ina tsaye ta zuba mun fried rice
innan da koslow a kwano.
Sai naman kaza da cincin, da meat pie.
Cike da mamaki na dubeta ganin nama da kayan fulawar data zuba mun kamar ni ka
aice a
akina banda yara.
Hajiyayye ki
an karamun naman da kayan fulawar kinsan muna da yawa"
"Dan kuna da yawa?
Ai ba dan ku nayi ba, nayi ne sabida Baby da abokanshi ba sabida ke da yaranki nayi ba, mtwss" Taja tsaki.
Ban tanka ta ba na
auki kwanon naman na
aura a saman kular abincin, na sa kwanon koslow
in akan kwanon naman na
auka.
Sai ga Shafi'i ya biyo ni da lemon kwalba 7up guda hu
u.
Ajjiyewa yayi na dubeshi nace.
Maza kuci abincin kuzo ku tafi ku kai ma su Inno abincin Sallah maza.
Nan Shafi'i ya shiga murna a guje ya kirawosu, sai gasu har suna rige_rigen shigowa.
atuwar samira ta kasan na cika ma Inno da abinci dam, samirar tsakiyan kuma nasa mata nama da meat pie.
Na samu
ankwali mai
awisu na kulle musu samirun dashi, na samu leda
aka mai
arfi na zura samirun a ciki, na
akko 7up guda biyu na zuba.
Ragowar meat pie da lemun kwalbar nace musu su ci kafin su tafi, dan in sun tafi sai an gama bikin sallah ranar da naje wunin sallah na gida nake tarkatosu mu dawo tare.
Suna gama ci su kai mun sallama suka fice.
Hauwa kuma sai bacci take yi.