Sashe 38
Na Faɗo Daga Bene Na Zarce Rijiya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A bencinmu mu uku ne, dukkanmu muna da goyon yara
anana, kuma naci sa'a suma sababbin zuwanne, sai kowa ya sake da kowa dai.
Kaila ya
ago labule ba ko sallama yace.
"Ki shirya kaya nan da awa biyu motar
iban kaya zata iso.
Za'a kwashi kayanku zuwa sabon gida" Kafin in yi magana ya saki labule ya ficewarshi.
Ina jiyo dirin lifan
inshi." Ba shiri na ha
e littattafan sai gidan Sabira.
A falo na sameta tana turarashi da kayan
amshi daga Mrs Bukhari.
Ko ina tsab sai
amshin da
Ka ga mata
an lelen miji.
Wallahi kya yi Sabira Abban Mustapha yana yabawa kuma yana ba da gudunmawa" Zama nayi a kujerarta, ita kuma ta ajjiye kaskon tace.
"Yaya karatun, yanzu na kira Habiba Bala na ji jikin Dauda, mun gama wayar kenan na soma turara gidan sai ga ki"
Hmmm yau zamu tashi Sabira.
Yanzu ya le
akina yake sanar mini.
Wai nan da awa
aya motar
iban kaya zata iso." Waya kawai naga Sabira ta zara, ta yi danne dannenta ta kara a kunne.
Jim ka
an ta soma magana.
"Hello Ahmad kana ina yanzu haka?
Kaya nake son ka
aukar mun daga gida zuwa masallacin
an dankali.
Wajan masu sai da kaya na hanu.?
" Daga wayar ina jiyo Ahmad na cewa.
"To Anty motar ma tana
ofar gidanki, in shigo in
ebi kayanne?" Da jin haka Sabira ta mi
e tsaye.
"Mu je Tani maza bamu da lokaci sosai." Fita mu ka yi, Ahmad ya taimaka mana muka saka katifunnan a mota.
Yayi gaba dasu, mu kuma mu ka bi bayanshi a Napep.
Da wa
annan katifun guda biyu Sabira ta amsar mun gado 6 by 6.
Sai mu ka sai katifu guda biyu a cikin ku
in da Habiba Bala ta bani.
Sabira ta siyamun kafet na hannu mai kyau ja da ku
inta.
Cikin awa guda muka gama siyan komai Ahmad ya dawo damu.
Motar mu na tsaiwa motar
iban Kaya itama ta tsaya.
Kaila ne a gaba a lifan
inshi.
Kamar bai ganmu ba haka yayi.
"Ahmad ga motar nan, ka zuba kayan a ciki.
In ka zuba ka shiga
akin su Mustapha zaka ga doguwar kujera ka fito da'ita ka ha
a mata." Godiya naso yi, amman Sabira ta doka mun harara ta ja hannuna zuwa ciki.
A lokacin me motar kaya da Kaila, da Amadudu sun soma fitar da kaya waje.
Sabira ta zazzage tsunmokaranmu tas a
asa ta sake za
ewa, ta cire mana marasa yawa, sauran kam ni kaina nasan babu amfanin da za'ayi dasu.
Tsabar sabo da tulin tsunmokine kawai.
A buhu
aya ta ha
e ma yara kayansu.
Ni kuma nawa ta je gidanta sai gata da katuwar jaka.
A ciki ta shirya mun kayana.
Ta kirawo Ahmad ya fita dasu.
Kayana dana Bilkisa su kai gaba.
Kayan Hajiyayye da Hindatu kuma sai an dawo.
Hajiyayye ta kai wuya kuwa da ita da
an uwanta da tayo gayyarsu.
Itama Bilkisa
an uwanta biyu sun zo jiya daga Zaria, ga me aikinta kuma.
Allah sarki, ni ko daga ni sai Sabira, Yaya Use sai dai waya kawai mu ka yi da'ita nake sanar mata.
Habiba Bala kuma, dana kirata
azu a wajan siyo katifa tace in yi ha
uri sai gobe zata iya shigowa.........
*OUM SOOFEEYYER GRAPHIC AND DATA*
*INA Marubuta da masu business*
*Maza ku hanzarta mun shirya tsaf domin kayatar da ku da graphics kalakala Kuma cikin farashi me sauki*
Logo
2d Logo
Flyer
Invitation card
Invitation vedio
Save the date card
Save the date vedio
Book cover
Account sticker
Makeup Flyer
Business Flyer
Da dai sauransu
Sannan Kuma Ina koyarwa ga duk me bukata cikin sauki
08069638776
*All netwk Data is available*
_*AMMA ARAB!AMMA ARAB!!AMMA ARAB!!!*_
_kai daga jin sunan kasan sunan ya amsa sunansa,AMMA ARAB ta kawo muku wani supplement na gyaran jiki mai sanya da
i da
amshi AMMA ARAB gidan
amshi_
*MUSUK*
*MADARAR TURARE*
*KAJIJI*
*ROT*
*SANDAL*
*HUMFUR*
*SANDAL FLASK*
*SANDAL WUD*
*AALUT*
*GAF-GAF*
*JANNAMI*
WALAKCA*
*MAHAHABSUFYAN*
*WANNAN SHINE GRP
INA NA WHATSAPP,KI ANTAYO SABODA KADA AYI BABU KE*
https://chat.whatsapp.com/BrUXmBHnDN6KUJYnkBDT7S
*ADDRESS
Zaria road kwankwasiyya sabon gari dangwauro house number 224
WAI WANI SUPPLEMENTA NA GYARAN JIKI DA TAZO MUKU DASHI KE DA KANKI IDAN KIKA YI ZAKISAN EH LALLAI ZAKI GIGITA ME GIDA,KINSAN MAZA SAI DA
AMSHI DUK MATAR DA BATA SAYI WANNAN SUPPLEMENT
IN BA TO AN BARTA A BAYA*
WAI BABBAN MAGANI NA INFECTION,WANDA ZAI DAWO MIKI DA MARTABARKI NA
A MACE,ZAI CIKO MIKI DA NI'IMARKI KI KOMA
AR GATAN MEGIDA*
WAI BABBAR KAMBASA,TA TURARA KAYA HAJIYA KI BU
E BAKIN ALJIHU KI JI
O DA
AMSHI,KINA ZAMA AN SAN KIN ISA MACE HAJIYA DON AMMA ARAB TA SHARA SOSAI WAJEN KAWO MUKU KAYAN GYARA NA MATA*
WAI SABULAN GYARAN JIKI SUNE KAMAR*
*MULATO SOAP*
*FACE CREAM*
*FACE SOAP*
*MULATO WHITENING LOTION*
*HAIR GROW OIL*
*HAIR GROW CREAM*
*KAR-KAR OIL*
*MINT LEAVE OIL*
*ANTI PIMPUS SOAP*
WAI SABULUN NANKARWA*
sannan ina harkar
*ABIN BUKI*
*ABINCIN OFFICE*
*SNACK*
KAMARSU
*WAINAR MASA*
*SINASIR*
*MEAT PIE*
*CINCIN
AN LAUSHI*
*CUP CAKE*
DA DAI SAURANSU.
AMMA ARAB GIDAN GYARAN AURE
NA FA
O DAGA BENE.....
NA ZARCE RIJIYA
HAKKIN MALLAKAR BADI'AT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN
AMSHI
GAWURTATTU UKU 17
Ana cikin wannan Gaga_gaga sai ga
an makaranta sun dawo.
Ganin mu a tsakar gidane yasa suma suka shigo
u.
Amina ta kusan murjema
anwar Hajiyayye
afa.
Ai kuwa ta lailayo ashariya ta mako mata ta
aura da cewa.
"Shegiya mai kama da uwarta, dangin
an maula, masu kwana a bakin masallaci" Wani zafi naji a zuchiyata, nasan haushi suke ji da abinda ya faru da Yaya Use da Hajiyayye, da kuma haushin an soma tafiya da kayana ita nata gasu nan jibge a tsakar gidan.
Ina ganin haka na mi
e dan take takensu so suke a tanka su yi buyagi a tsakar gidannan.
Su ja mun sale salin tsiya.
Sabira mu soma yi ma ma
ota sallama, kafin lokacin tafiyar tamu tayi, yau dai ba zuwa islamiyya sai kuma gobe." Fita mu ka yi a gidan har da yaran.
Bilkisa tana
akin Kaila ita da
an uwanta.
Muna fita mu ka samu isa a waje isowarshi kenan da matarshi uwar gidanshi Jamila.
Itace muke mutunci, amaryarta kuma
awar Hajiyayye ce unguwarsu ma
aya.
Jamila kece a tafe?
Gashi kin zo zamu shiga yawon sallama da ma
ota"
an dariya tayi tace.
"Ai sai mu je.
Da fatan ba ki yi fishi ba.
Kin haihu ko barka banzo ba, an muku amarya ma banzo ba"
Babu komai.
Isa barka da rana" Muka gaisa da Isa tare da mun murnar komawa sabon gida.
"Kaila ne yace in soma kai ku can gidan.
Ku shiga ma
otan ku fito sai mu wuce in soma ajjiyeku, sai in kwashi sauran matan nashi" Tare da Jamila mu kai ta bin ma
ota muna musu sallama.
Sai Allah sanya alkairi suke yi mana.
Muna fitowa Isa ya figemu a mota sai sabon gida.
Kaila ne ya bu
e mana get da sauri, ni naga sai dariya yake yi.
Muna ha
a idanu ya gintse dariyar tashi, ya sau get
in.
Masha Allah gida yayi kyau ya sha fenti mai ruwan
asa, ga filin tsakar gida masha Allah.
Muna firfitowa Kaila ya soma masifa.
"Haba isa dana san haka zaka yi mun ai da ni zan
auki motar in je in
akkosu.
Bilkisa baka ganin ba
ine suka zo mata daga Zaria?
Da direba ma suke tafe, direban nasu yaje Bauchi
akko wani sa
one.
Da sai ka bar su Shanono su zama
arshe." Isa ya hararashi yace.
"Kai dai kaji kunya.
Shanonon zan kawo a
arshe gidan da tare kuka za
i yanda fasalin gidan kuke son ya kasance.
Ko ka mance tare kuka dinga zuwa sauke block ne?
Duk wani wahalar ginin gidannan da itafa akayi.
Dan kawai kayi amarya shikenan sai itace zata zama
arshen shiga gidan?" Ni dai ina gefe kamar yajin
osai.
Yara kuwa guje_gujensu ma suke faman yi a tsakar gidan.
Isa ya nuna mana hanyar babban falo, inda shine maha
ar ko wanne pat na cikin gidan.
"Bismillah ku shiga daga ciki, ai kinsan
akinki" Sai lokacin Kaila yayi magana yace.
"In kin shiga ki jirani a falo in na dawo zan nuna miki
akin ki.
Kai kuma ka bani keyn mota in ka gama soki burutsun zancan" Fisge keyn motar yayi a hannun me shi.
Isa ya koma
arayin mai zaman banza ya zauna, suka fita a gidan.
Mu kuma muka shiga ciki.
Masha Allah, ko ina yaji tayil, ga
an kayayyakina a gefe a cikin babban falon, amman banga na bilkisa ba.
Kuma duk
ofofin
angarorin uku a rufe suke da
o, dan Jamila sai da ta mur
a ko wacce
ofa ta ji ta gam.
Doguwar kujerar da Sabira ta bani akai muka zauna, jikina kamar an watsa ma kaza gishiri haka nake ji.
Sai ha
iyar yawu kawai nake yi.
Minti ashirin bayan zuwanmu sai ga Kaila da Isa motarsu ta shigo.
Sabira ce ta le
o take sanar mana.
"Gama su nan sun dawo, Amarya a motar da
an uwanta suka zo aka kawo su, Abban Sulaiman kuma ya
ebo Hajiyayye da
an uwanta.
Ni dai ina zaune jigum, har su Bilkisa da tawagarta suka shigo.
Hajiyayye kuma suna wajan motar kaya data shigo yanzu.
an uwanta suka shigo cikin falon da muke, tare da Kaila.
Key ya jefo mun cinyata, tare da nuna mun
ofar
akin dake gefe can.
Ciki biyu da falo ne
akin sai bayan gidu a ko wanne
aki in ban manta ba Dan da sunan Amadudu aka yanki ginin
akin.
Ashe ni zan zauna a ciki.
Hajiyayye kuma ya mi
a mata keyn
akin da a da nasan turakarshi ne, Bilkisa kuma ya bu
e mata
akin da aka gina shi da sunana,
aki mai babban falo da
akuna har uku, bayan gida biyu, ga kitchen yalwatacce, har kantocin cikin kitchen
in ni da kaina na za
i samfurin wanda nake so, ashe rabon wata ne.
Wannan shine kura da shan bugu gardi da
wace ku
i.
Ana cikin haka sai ga Amadudu da Hindatu sun shigo babban falon da sallama.