Sashe 35
Na Faɗo Daga Bene Na Zarce Rijiya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ko ri
e su Sani, za
i ya rage gareki.
Shawara ta rage ga mai shiga rijiya.
Bani yaro in mishi hu
uba ni, wani irin tunani irin na jahilan
auye" Jiki a sanyaya na mi
o mishi yaronshi, ina tsugunne a wajan ko tausayina zai ta
a zuchiyarshi.
Hu
uba yai ma yaron ya mi
o mun yace.
"Na sama yaro suna Salis, sunan mahaifin Bilkisa.
Kuma bana bu
atar wani taron suna, in sun zo ma nan da wata tara zasu sake zuwa wani taron.
To na gaji, kya bari kuma in ji da bikin sunan haihuwar Bilkisa in ta samu ciki, da Hajiyayye " Hannu nasa na kar
ana.
Shima ya fice.
Mamaki nake yadda za'a sa ma
ana sunan uban kishiyata sabida mulkin mallaka, ko turawan mulkin mallaka ai ba zasu yi wannan kama karyan ba.
Da wannan surkullen tunanin nayi bacci.
Nayi bacci a wannan daren sosai, irin baccin da na da
e banyi irinshi ba.
Magungunana akwai masu saka bacci.
Washe gari.
Tun sassafe nayi duk kaye_kayen daya dace.
Ko da na fito tsakar gidan, sai banga buhunhunan tsunmokaranmu ba.
Sai Sani ne yake fa
a mun Sabira ce ta fita dashi, su suka rakata gidan wankau ta kai mana kayan.
Yarona nayi ma wanka.
Ni kuma ko wankan banyi ba, bakina kawai na goge da gawayi da gishir, sai
unzugu dana sake.
Na
an yi kwaskwarima na shir
ina mai mai gurguwa sai wal
iya nake yi.
Ina cikin goya Salis Sabira ta shigo.
"Oya fito muje, dan ina da islamiyya yau" nera
ari uku na ba Sani.
Ungo ka siyo muku masa kuci.
Sai ku fitar da katifar fitsarinku ku sa ruwa.
Mu sai mun dawo." Adawo lafiya su kai mun, muna zuwa titi mu ka hau napep na unguwar rogo.
"Tani.
Ga shawara akan lamarin fitsarin yarannan.
Ni ina ganin kinga katifunku dukka ko?
Ki siyar dasu gaskiya sai a sai wasu na hannu a bayan masallaci, tunda Habiba Bala ta baki isassun ku
i.
Sai mu sai ledar fitsarin kwance, yarannan kuma Tani ki dinga daurewa kina tashinsu yin fitsari mana.
Kayanku na kai gidan wanki, saida na yayyafa musu fiya_fiya kinga ku
in cizo yanda suke gudu a kayan kuwa?
In an wanko sai ki tsince wa
anda suka yayyage dan Allah ki zubar ko ki ba almajirai.
Ni bana son kuje sabon gida da ku
in cizo kuna
ata bango, maganar gaskiya ran kaila fa ba zai yi da
i ba.
Ga makaranta zaki shiga.
Kina zuwa a
azance daga malaman har
aliban rainaki zasu yi, ki gyara ke ma kiji da
i mana"
To Sabira in sha Allah zan gyara." Haka mu kai ta tafiya har zuwa bakin lungun da zamu
ulle zuwa cikin makarantar.
Muna tafe ina adda'ar Allah yasa su
auke ni.
Makarantace ta gwamnati babba, mai suna G S S UNGUWAR ROGO. amman sabida yanda sha'anin kasar tamu ta zama ne yasa ake kiran makarantar da suna sha
ura, tsabar yanda malamai suka
i tsaiwa su yi aikinsu, sai dai
alibai sui ta buga tamaula.
Itama gwamnati ta
i tsaiwar daka wajan ware ku
in malamai.
Sai makarantar ta zama gata_gata.
Duk fa da haka
aliban sha
ura sunfi
ari, in aka tashi cika titin mota suke haka zaku gansu kamar fari.
To ita wannan makaranta ta matan aure a cikin sha
urar take.
Wasu malamai masu zaman kansu ne suke kula da makarantar, sai in
aliban sha
ura sun tashi misalin
arfe biyun rana.
Sai makarantar matan auren a soma biyu da rabi, zuwa
arfe biyar a tashi.
Kamar yadda wani malami yake yi mana bayani.
Form muka yanke nera
ari biyar, yace in cike ran monday ma zan iya soma zuwa, sai in dawo da fom da fasfo guda biyu.
Na biya ku
in karatu na zango na
aya wato S S 1nera goma.
Sai jerin littafai daya rubuto mana wanda zamu je bayan banki mu siya, dana rubutu dana katatu.
Muka gama komai tas.
Kai tsaye sai gamu a bayan banki.
A wajan inyamuran bayan banki muka sisiyi littattafan da aka rubuta mana duka, na sai jakar gwanjo, da ba
in sandal shima na gwanjo, da safunana biyu farare tas.
A wajan mu ka yanki yadin inifom jan wando, farar riga da farin hijabi.
Sabira ta ban shawarin yankan yadin inifom
in islamiyya shi kuma mai ruwan toka ne duka, sai ba
ar safa da ba
in takalmi, sai ta kaini akai mun fasfo.
Dan murna zuchiyata har tsalle take yi.
Duk muka sai abunda ya samu.
Sha Allah sai muka dira a gidan mai
inki, ta mun duk gwajin daya dace.
Ku
inta dubu da
ari biyu ta cajemu.
Muka yi da'ita gobe da yamma Mustapha yazo ya kar
a mana.
Bamu muka shigo gida ba sai tara da rabi.
A bakin
ofar gida mu kai sallama da Sabira, dan tayi lattin makaranta tara dai dai suke soma kilas.
Ina sa
afa ina shiga cikin zauren Kaila ya hanka
oni waje, na tafi taga_taga amman cikin ikon Allah ban fa
i ba.
Sai ji nayi Bilkisa tace.
"Baki ji ciwo ba ko umman Sulaiman?" Ashe tare suke taci ado na tada gari, kallon kaila nayi, ashe farin takalminshi na na taka mishi.
Gashi hatta kafata
urane bajaja balle takalmina.
Ajjiyar zuchiya nayi nace.
Banji ciwo ba Bilkisa.
Kaila kayi ha
uri bansan ka tawo ba.
Da sauri na zamo kallabin kaina ina shirin goge mai takalmin dan gujema tozarcinshi ya dakatar dani cikin
aga murya.
"Kar ki sake ki ba
a mun
warlwata.
Jeki nagode, kece kina tafe bazar bazar, kamar akuyar ballagaza, kinga kuwa ina akuyar ballagaza zata samu nutsuwa?" Tsaki ya ja ya dubi Bilkisa yace.
anyan gwal jirani in sako takalmi.
Wannan
in sai a ba Shamwila ta wanke." Buu ya shige ciki.
Bilkisa tace.
"Kiyi ha
uri dan Allah ummun Sulaiman.
Banji da
in abinda yayi miki ba"
an dariya nayi mata nace.
La ai babu komai.
Ai ibadar aure ta
unshi abubbuwa masu tarin yawa."
an murmushi tayi itama tace.
"Dama Gwanda ne yace yana son ya kaini gidan da yake ginawa in gani.
Kinsan ai sati mai zuwa zamu koma sabon gida ko, kuma kinsan ya siyar da wannan gidan ko?" Dariya nayi nace.
Na ji dai a bakin ki yanzu.
To Allah ya sanya alkairi yasa a koma a sa'a." Ina fa
in haka na shiga ciki tare da cewa da'ita.
Sai kun dawo."
*KAILA*
Yana shiga ya tarar da Shamwila
are_
are a kan gadonshi tayi goho tana lailaye mishi.
Mazaunanta yabi da idanu, sai wani muskutasu take yi suna tanjan_tanjan.
A zuwan bata san da shigowar Kaila ba.
Kuma tana sane fes.
Jikinshi taji ya ha
e da nata.
Tayi wata iriyar zaburar da babu inda bai ka
a ba a jikinta ba.
Tsam Kaila ya
ameta yana kokawa da numfashinshi wanda yake shirin
aukewa.
Da
yar ya lalubi kunnenta yace.
"Kaila ne.
Kar ki yi ihu nine.
Grayan gado kike yi?" Yanda yake jan maganar ba
aramin gigita Shamwila yayi ba.
Dama Kaila gwanine wajan iya sace zuchiya.
Saurin fisge jikinta tayi a nashi, tare da fa
awa kan gadonshi, tana wani irin ja da baya, ga wawan zama da tayi.
Ba shiri Kaila ya bita.
aran wayarshi ne ya ankarar dashi aika aikar da yake shirin yi.
Babu shiri ya fasa bin Shamwila ba dan hakan yaso ba.
Wayarshi ya mi
a mata.
"Samun number ki anan.
Zan kiraki anjima ki je A 1 ki same ni ko S F C." Da sauri Shamwila ta tiyfa mishi numbernta ta bashi wayar, bayan ta tabbatar hannunsu sun ha
e dana juna.
Takalmi ya sake a gurguje ya fice." Kama hanyar filin sukuwa su ka yi anguwar da Kaila yai gini kenan.
Unguwar masu ku
i da amare, unguwa mai tsari marar hayaniya.
Da a wajan ake yin polo ( KWALLON DOKI) A lokacin turawa ke yin wasan.
Sai masu talle da ke ai kayan sana'arsu.
Daga baya gwamnati ta yanka filin, jama'a su kai ta tururuwar saye.
Cikin ikon Allah unguwar sai ta shahara, ta zama babu irin unguwar a cikin garin jos, sai dai ta bayan gari can.
A wannan unguwa Allah ya hore ma kaila katafaren gida mai
arayi uku.
Sai
akuna falle falle guda uku.
Nan ya kai Bilkisa ta dinga yabon gidan.
arayin da yafi ko wanne
arayi tsaruwa har da na shi kanshi mai gidan nan Bilkisa ta za
a.
Masu aiki suna ta gabatar da aikinsu, gobe fenti za'ayi kuma.
Suna gamawa da nan Kaila ya kai Bilkisa gida, shi kuma ya wuce wajan sana'arshi cike da zabarin son kiran Shamwila dan jin shanyayyar muryarta.
Ai kuwa yana samun sarari ya dan
oro ma Shamwila kira, tare da karonto mata adireshin inda zata same shi.
Shamwila a lokacin tana kitchen ta gama abincin rana kenan.
Dama a shirye take tsab.
A gaban Bilkisa ta tsugguna.
"Anty ummanmu ce ta kira ni jikin Babanmu ya tashi, suna bukatar in je zan kai musu ku
i" Bilkisa ta dubeta ta watsar, dan ita irin masu adankiya ne ( I don't care) Jaka ta
akko ta bata dubu biyar.
"Gashi kwa
ara.
Amman kar ki da
e, sabida girkin dare ko?
Shi kuma Allah ya bashi lafiya." Da "Ameen" Shamwila ta amsa mata.
Tasa kafa ta fice.
Sai A1.
A har
e a kan kujera ta samu Kaila sai cika baki da guggurun A1 yake yi, bakinshi duk madara.( Jiki duk madara
) Yana hango Shamwila ya shiga yashe bakinshi, harda wani kashe idanu.
Waje ta samu ta zauna.
"Barka da hutawa" Baki ya kuma washe mata mata.
"Shamwila, Shamwila, kin samu karasowa kinga yanda ki ka yi bala'in kyau kuwa.
Zauna da kyau yau ai rana ta ce.
Me kike son a kawo miki, gugguru, ko abinci?" Fari tayi da idanunta tace.
"Soma gabatar da abinda yasa ka kirani.
Dan
anyan gwal taka lokaci ta bani.
Abincin darenka na bisa wuyana" Murmushi yayi mai
ayatarwa, ya kashe mata idanu yace.
"Ai sabida tsabar son abincinki da nake yi.
Inason da zaran mun koma sabon gida zan sa ki dinga mun girki ko da yaushe.