Sashe 40
Na Faɗo Daga Bene Na Zarce Rijiya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Jefa
afata kawai nake yi bansan inda ma na dosa ba.
Wannan masifa dame tai kama.
Ni dai na kama tafiya sai nausawa nake yi, kafin in zo titi ma ba
aramar tafiya bace, haka nai ta fama, ina tafe faram_faram Salis sai kuka yake yi........
_*AMMA ARAB!AMMA ARAB!!AMMA ARAB!!!*_
_kai daga jin sunan kasan sunan ya amsa sunansa,AMMA ARAB ta kawo muku wani supplement na gyaran jiki mai sanya da
i da
amshi AMMA ARAB gidan
amshi_
*MUSUK*
*MADARAR TURARE*
*KAJIJI*
*ROT*
*SANDAL*
*HUMFUR*
*SANDAL FLASK*
*SANDAL WUD*
*AALUT*
*GAF-GAF*
*JANNAMI*
WALAKCA*
*MAHAHABSUFYAN*
*WANNAN SHINE GRP
INA NA WHATSAPP,KI ANTAYO SABODA KADA AYI BABU KE*
https://chat.whatsapp.com/BrUXmBHnDN6KUJYnkBDT7S
*ADDRESS
Zaria road kwankwasiyya sabon gari dangwauro house number 224
WAI WANI SUPPLEMENTA NA GYARAN JIKI DA TAZO MUKU DASHI KE DA KANKI IDAN KIKA YI ZAKISAN EH LALLAI ZAKI GIGITA ME GIDA,KINSAN MAZA SAI DA
AMSHI DUK MATAR DA BATA SAYI WANNAN SUPPLEMENT
IN BA TO AN BARTA A BAYA*
WAI BABBAN MAGANI NA INFECTION,WANDA ZAI DAWO MIKI DA MARTABARKI NA
A MACE,ZAI CIKO MIKI DA NI'IMARKI KI KOMA
AR GATAN MEGIDA*
WAI BABBAR KAMBASA,TA TURARA KAYA HAJIYA KI BU
E BAKIN ALJIHU KI JI
O DA
AMSHI,KINA ZAMA AN SAN KIN ISA MACE HAJIYA DON AMMA ARAB TA SHARA SOSAI WAJEN KAWO MUKU KAYAN GYARA NA MATA*
WAI SABULAN GYARAN JIKI SUNE KAMAR*
*MULATO SOAP*
*FACE CREAM*
*FACE SOAP*
*MULATO WHITENING LOTION*
*HAIR GROW OIL*
*HAIR GROW CREAM*
*KAR-KAR OIL*
*MINT LEAVE OIL*
*ANTI PIMPUS SOAP*
WAI SABULUN NANKARWA*
sannan ina harkar
*ABIN BUKI*
*ABINCIN OFFICE*
*SNACK*
KAMARSU
*WAINAR MASA*
*SINASIR*
*MEAT PIE*
*CINCIN
AN LAUSHI*
*CUP CAKE*
DA DAI SAURANSU.
AMMA ARAB GIDAN GYARAN AURE
NA FA
O DAGA BENE.....
NA ZARCE RIJIYA.
HAKKIN MALLAKAR BADI'AT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN
AMSHI
GAWURTATTU UKU 18
Na ci tafiya sosai.
afafuna su kai busu_busu dasu.
Da
yar na ga wani shagon yarbawa yana kallon asibitin Salman dake cikin anguwar.
Na ko yi sa'a suna da gawayi, da komai.
Kayan miya, da taliya, maggi, manja na siya.
Dubu
aya na kashe, na kuma juyawa faram_faram ina ha
i.
A tsakar gida na tarar da su Shafi'i suna wasan tsere ban bi ta kansu ba, na shige ciki na fito da kurfot
ina, ta bayan lungun inda
akina yake a wajan na hura gawayi.
Kayan miyan kuma na wanke na zuba a turmi, Sani na kira yana jajjage ni kuma ina
ebo kayan kitchen
ina.
Babban teburina dake kitchen
inmu na tsohon gidanmu na jawo.
Akai na jejjera
an tukwanena, da kwandon wanke_wankenmu.
Kurfot
inma na kinkima na aza a saman teburin.
A daren jiya na yanke hukuncin bazan yi amfani da wannan kitchen
in na falo ba, dan akan kitchen
in Kaila zai iya
ila dukana ma, gara in kiyaye kaina in janye jikina in
ara komawa gofe, tunda ina da iyaka a cikin rayuwar Kaila.
Taliya na
ararraka mana na baje mana ita gabaki
aya a tire.
Ina gaba Sani na biye dani.
A tsakar gida mu ka ci karo da Hindatu tana wanke wanke a bakin famfon tsakar gidan.
An kawata wajan da fararen tayil masu haske.
Gaisawa mu ka yi.
"Ya sabon gida Umman Sulaiman?"
Alhamdulillah sabon gida yayi kyau, yayi da
i" Iyakar abinda nace kenan nabi bayan su Amina da suka bi Sani
u sunga abinci.
Muna shiga falon na tarar da su Bilkisa, da kaila, da Hajiyayye"
"Shanono ki zo ke muke jira, zan yi magana daku" Nufosu nayi na samu
asan kafet na zauna kaina a
asa, su ko dake
an gaban goshin mijine,
aya na hannun daman Kaila,
aya na
arayin hagu a saman kujera.
Bilkisa na sanye da kayan aikin likitanci, da halama aiki zata wuce.
Itace ta gaisheni.
Da fara'a na amsa mata gaisuwarta.
"Dubi idanki duk
wantsa Shanono.
Kai Allah ya sauwa
e miki."
asa na kuma yi da kaina.
"To dalilin da yasa na tara ku anan ba komai bane face canja tsare _tsare da zanyi a gidannan.
Daga yau ko wacce mace ta dinga girkin abinda take so, ko wacce zan bata ku
in cefanenta na wata, ta sai duk abinda yai mata.
Amman na dena cin abincin ko wacce mata, Shamwila ce zata dinga mun girki a kwanan ko wacce Mata.
Sannan na bata
akin tsakar gida, zata gyara ta zauna a can.
Kuma ita zata dinga gyara mun
akina, da wankina kamar yadda
anyan gwal take sata.
Ko wacce mata ta gyara
akinta, tayi wankinta dana yaranta.
In akwai me magana tayi" Yayi shiru yana sauraren mai magana.
Ni dai ai yasan banda ta cewa, ni banga ma ta inda wannan maganar ta shafeni ba da har aka tara har da ni.
"Gwanda lokaci zai
ure, kaga ina da nisa da asibiti sai na dawo." Cewar Bilkisa wacce ta mi
e tsaye tana kallon agogon hannunta.
"Naga
annenki kince sun tafi sassafe, amman kuma motar da suka tawo da'ita tana tsakar gida." Idanu ya
ura mata.
Sai da ta kai bakin
ofar fita waje kana tace.
"Dad ne ya aiko mun da'ita in ci gaba da jigilar zuwa aiki" Tana kaiwa nan ta fice.
Kaila ya da
e sosai a zaune yana bin
ofar da kallo, har motar Bilkisa ta fice a gidan baice komai ba.
Abinda na lura shine ranshi ya
aci.
Hajiyayye ce ta katse shirun ta hanyar cewa.
"Baby me kake nufi.
Yarinyar da matarka
ar boko ta kawo cikin gida a matsayin
ar aikinta itace zata ci gaba da yi ma girki ko ba ranar girkin uwargijiyarta ba?
To ina da ja gaskiya, irin
an iskan yarannan ne zaka sakar ma girki, da gyaran turaka, harda wankin miji."
"Hukunci dai na riga na yanke.
Yayi da
i ko karma yayi dai dole abi.
Wacce taji ba zata iyaba sai ta tafi gidansu ai." Zuruf Hajiyayye ta mi
e tace.
"Zan ko tafin.
Ai gara in san aurenta kake yi zai fi mun.
In san gumurzun kishi nake yi da'ita" Fuu ta wuce abunta ta bugo
ofar
arayinta.
Ni dai bance uffan ba na mi
e na bar Kaila a zaune yana
ananun maganganunshi.
Ni ko dan yinwa ko gani bana yi sosai haka na shiga
akina.
Nako ci sa'a sun rage mun taliyar, na dira akai nan da nan na lashe.
Ko wanke baki cikinmu babu wanda yayi.
Mi
ewa nayi na shiga ban
aki nayo kwaskwarima, na wanke tsumman jini, na shanya a windo.
Ban wanke bakin ba, sauri nake yi in na dawo na wanke.
Yaran dai na mi
o musu roba mai murfi da muke zuba gawayi dakakke da gishiri na wanke baki.
Ku goge bakin ku Sani.
Ke kuma Amina ki fita waje ki yi mun wanke_wanke.
Da kin gama ku dawo
aki ku kulle, dan Allah kar ku fita babban falo kar ku ja mun abun fa
e, ni sai na dawo." Fita nayi, na hau abun hawa sai makaranta.
KAILA:
Bayan watsewar su Tani a falon.
Sai ya shiga
akinshi, wanda yake manne da falon shanono.wanka ya shiga yayo.
Ya fito ya caku
e jikinshi da kamshi.
Ya ciro wasu
ananun kaya masu kyau.
Duk da kasancewar kayan na gwanjone, a wajan Baban Hajiyayye ya siya, amman a gwanjon ma su masu tsada ne, dan giredi ne sosai.
Wani silifas yasa mai taushi, shima na gwanjonne.
Ya
are ledar cingam ya jefa a bakinshi, ya shiga tsuna kamar tsohuwar kilaki.
Wayarshi ya
aga ya danna number Shamwila.
Ringin
aya wayar tayi zuruf aka
aga.
Ita kanta dama zaman jiran wayar tashi take yi, tunda ta ji fitar Bilkisa.
anyan jini mu ha
u dake yanzu a moonshine hotel, kinsan wajan ko, ta wajan cobe?" Murmushi tayi mishi tace.
"Ai na kara
e hotels da dama a garinnan.
Gani nan fitowa,
ila in rigaka
ila ka rigani" Sallama su kaima juna.
Ita ta rigashi fita, amman kuma shi ya rigata isa tunda shi a abun hawa na gida yake.
A wannan ranar Kaila yai rub da ciki akan Shamwila.
Wa'iyazubullah a wannan ranar kaila da Shamwila sun aikata abubbuwa masu yawan gaske.
Amman dake Shamwila mai wayo ce, sai da ya bata ku
i masu tarin yawan gaske, kafin ta bashi kai bori ya hau.
Abunka da aikin shai
an nan take yaji dukkan matanshi ashe salab suke shi bai sani ba, sai daya ha
u da gogaggiyar
ar bariki sannan ya sani.
Nan Kaila ya shiga rawar jiki akan Shamwila.
Tsugunnawa yayi akan guiwarshi .
anyan jini yaushe zaki kaini wajan Abba ne?
Wallahi a yau ne nake jin dai_dai da kwana
aya bazan iya jure rashinki ba.
Ni gara muyi aure hankali a kwance." Dariya tayi mishi.
"To ya maganar ginin
arayina, ba kace zaka yi mun ginin daya zarce wanda kwashi kwarab
in matanka suke ciki?
Aure kam ai zamu yi ka soma gamawa da ginin tukunna" Shiru Kaila yayi yasan a yanzu baida ku
in soma yin wani gini, nan da shekara guda ma ba lallai ya samu ku
in soma yin sabon gini ba.
Wannan
in ma daya aka
are.
Rarrashin shi Shamwila ta shiga yi, tare da yi mishi al
awin kasancewa tare dashi a duk daren duniya.
Haka ne kuwa yaci gaba da kasance.
SHANONO:
Ina dawowa daga islamiyya na samu Kaila ya ba Sani dubu uku wai ku
in abincinmu ni da yara na wata
aya.
Ban dai yarda da abinda Sani yace ba, na adana ku
in ina jiran in ya dawo in tambayeshi.
Na riga nayo mana cefanen
an kayan masarufi daya sauwa
a.
Garin rogo da
uli kuwa na siyo su da yawa sosai.
Gari na ji
a mana, muna cikin sha Habiba Bala ta kira ni.
Gata ta shigo jos.
Kwatance na dinga yo mata harta iso.
Itama ta zo mana da tsarabar sabulan wanki, dana wanka, harda man shafawa.
Nako ji da
i sosai, dan harna siyo sabulu da omo na wanki a cefanen da muka yi.
Video call ta kira mai aikinta, suka ha
a ni da Dauda.
Yana kwance ya sake ramewa, da gani yana jin jiki, dan sai da na zubar mishi da hawaye.
Yaran na kira duk su kai mishi ya jiki.
Sai tambayata yayi.
"Innata yaushe zaki zo?" Daurewa nayi na ha
iye kukana nace.
Zan zo Dauda kaji.