Sashe 8
Na Faɗo Daga Bene Na Zarce Rijiya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ni da zan baki shawara ki
auka ko, da kin fita sha'anin batun aurennan in dai kina son tsira da igiyoyin aurenki.
A lokacin da Kaila zai auroki da ban kwantar da hankali ba da tuni bana cikin gidannan.
Naga hanyar da kike son bi ba mai
ullewa bace, in Kaila zai kwana yana waya da budurwa ke kuma sai ki kwana Sallah.
Kin mance lokacin da yake nemanki kusan kwana waya kuke yi ne, ai a lokacin kinsan yana da mata a gida, yanzu dan yayi menene ai ke kika lalatashi kika kuma nuna mai hakan wayewa ce.
Ni kin ganni ina lalla
a igiyar aurenane babu ruwana da duk abunda zaki yi akan hana Kaila Aure"
"Au haka zaki ce ma dan kinga nazo inason mu ha
e kanmu?"
Haka na ce ma Hajiyayye." Ina fa
ar haka na mi
e na tada kabbarar sallar isha.
Fuu Hajiyayye ta fice.
Bayan na idar na zauna nayi azkhar sannan na jawo wayata na bu
e data na fa
a group
inmu na FGGC.
Anata magana da tsare_tsaren yanda za'a gabatar da taron.
Magana nayi musu akan goben zan shigo nima dani za'ayi taron" Sunji da
i ainun nan su kai ta nuna farin cikinsu.
Mayafi na yafa na shiga cikin gidan a tsakar gida na samu Kaila a gaban lifan
anshi yana duba tayunsu.
Sannu d
a dawowa" Shine kalmar dana ce dashi.
"Yauwa Shanono " Iyakar abunda shima yace kenan.
Wajan Hindatu naje na aro dutsen guga.
A daren na goge kayan da Inno ta bani dukka
aramar jakar tafiyata na
akko nasa leshi kala
aya da mayafi a ciki, nasa ma hauwa kaya kala biyu da famfams guda uku dana tsaya na siya a bakin layinmu,
ayan kuma na ajjiyeshi gobe in zamu tafi zan sa mata.
Na da
e a kwance ina tunanin yanzu shikenan rayuwata ta mutu a haka zanta rayuwa kenan ni.
Nice har karfe
ayan dare ban runtsaba.
Dana ga dai baccin ya
auracema idanuna saina mi
e na fito dan
aura alwala.
Abun mamaki na jiyo tashin muryoyin Kaila da Hajiyayye, yana ambaton.
"Ki bani wayata, wallahi kika sake fasamun waya a bakacin aurenki.
Wawuya mahaukaciya kinga Shanono tana irin wannan haukar ne?
Ko da aka auroki kin ta
a ganin ranar da ku kai cacar baki ne.
Amman kin kira yarinya a waya kunyi zage_zage sabida ki nuna mata kin rainani ina cikin wayata kin fisge." Baki na ta
e na tuno wata rana da daddare da muna mu'amular Aure ni da Kaila Hajiyayye tayo kiran wayarshi lokacin suna ganiyar soyayyarsu.
Haka Kaila jiki na rawa ya zare jikinshi a nawa ya shiga amsa wayar Hajiyayye kwanciyar da ba'a gamata ba kenan.
Har batsa yake yi da'ita a waya a gabana.
Ina gani suna waya gabanshi zai mi
yam sabida musayar maganganun batsa da suke yi da junansu.
Hmm ashe wanzami bai son jarfa.
Alwala nayi na shige
aki abina, na dinga gurgura Sallah, dan
an karatun sallan ba wasu masu yawa na iyaba, ko izifi biyu ban cika ba,
an abinda na haddace dasu nake gudanar da ibadar tawa.
Washe gari sassafe nayi wanka naima
ata wanka.
Masa na siyo a gidan ma
ota ta
ari biyu muka ci ni da Hauwa.
Nasa mata pampas da kaya.
Wannan atampar ta jiya da inno ta bani na saka
inkin riga da zani ne.
Nayi
aurin
ankwali na maryam babangida.
Na
auki ba
in mayafin jiya na yafa a kaina, na ciro ba
aya_
ayar jakata na
an zuba ku
ena a ciki da
an tarkace, wayata, chaja, da dai sauransu.
Banyi kwalliyar komai ba ko turare ni bani dashi, bama ni da ku
in saye.
Kayan kwalliyar ma bani dasu kwalli ka
ai nake murzawa, in banda jar hoda ta zazzzage Zainab da rannan Yaya Use tazo ta mance da'ita shine na samu na
an barba
awa, haka nake yin wani jan
au in na shafata.
Fitowa nayi na rufe
akina Hauwa tana baya.
Jakata a ajjiye a zauren na shiga cikin gidan Kaila yana tsakar gidan yana zaune akan kujerar tsugunno yana waya sai wani
ance idanu yake yi, wandonshi na kalla ya cika fam.
Hmm maza mutanen mu.
Banza nayi dashi na wuce Hindatu nayi ma sallama zani Bauchi.
Na dawo nayi sallama a
ofar
akin Hajiyayye tana fitowa naga sai bin
asan zanina da kallo take yi cike da mamaki tace.
"Yaushe kika
inka kayannan umman Sulaiman, sunyi miki kyau?"
Da sallarnan na
inka.
Nagode" Na bata amsa kafin na
aura da cewa
Ni zanje Bauchi sallama nazo yi miki." Nan da nan naga ta murtuke fuska ta shiga jijjiga kai ni dai wuce ta nayi a tsaye a wajan.
Nazo zan wuce Kaila ya
aga mun hannu dan gudun kar in yi magana budurwar tashi taji in kwabsa mishi.
Haka ya dinga mun lokacin Hajiyayye gashi lokaci yayi ana rama ma kura aniyarta.
Fita nayi abuna zuwa Bauchi road a gefen hanya na samu motoci masu zuwa Bauchi nera dubu.
Shiga nayi baya mu uku ne a ciki dukka mata mutum
aya ake jira na gaban mota sai mu kama hanya.
Gaggaisawa nayi da matan motar.
Wayata ta shiga ruri ina
agawa naga Habiba Bala ce ke kirana.
Karawa nayi a kunne.
Habiba Bala kin ganni na shiga motar Bauchi kenan amman motar mu bata tashi ba tukunna." Daga cikin wayar Habiba Bala tace.
"To Shanono Allah ya kawo ku lafiya karfa ki mance a zaranda hotel zasu ajjiyeki in kika sauka a bakin hotel
in sai ki kira ni zan zo in shigo dake
arfe tara muka sa lokacin taron gamu kusan dukka mun hallara ku biyu ne baku
arasoba Halima Bawa daga Gombe take tawowa amman tun asubar fari ta tawo duk yanda ake ciki nasan ta kusan shigowa Bauchi.
To Allah ya tsare." Sallama mu ka yi akan saina kirata.
Ko da na sauke wayar saina shiga mamakin yadda Habiba Bala take magana a mugun yangance.
Ni dai da sanin dana mata
ar kara
ice da son aba hammata iska.
Dan ko rigima muka kwaso ita ke shigewa gaba ta tare mana.
Gata da kuri kuma
atuwace a lokacin mai
iba sosai,
alibai na jin tsoronta.
an guntun murmushi nayi dana tuno rayuwa.
Ban jima da zama ba motarmu ta cika muka biya ku
i muka kama hanyar Bauchi.
Tafiyar awa
aya da rabi ne cib ya kaini Bauchi.
A dai_dai zaranda hotel na sauka.
Ina sauka na ga Halima Bawa tsaye da goyo a bayanta.
Duk da ta zama babbar mace amman kamanninta yana nan yanda na santa.
Halima Bawa kaddai sai yanzu kema kika samu isowa?" Na yi magana ina nufota.
Da sauri ta juyo sai kawai ta ganni.
Baki ta washe tana tafa hannuwa.
"La'ilaha illallah mahammadun rasulillah sallallahu alaihi Wasallama Shanono ashe da rabon zamu gana?
Kai Allah yaima Habiba Bala albarka ta da yi
arin sake ha
emu waje guda a karo na biyu."
an rungumar juna muka yi ta kafa
a muna cike da farin cikin ganin juna,
amshi jikin Halima Bawa yake yi sosai, gata shar_shar da'ita cikin kwalliya da ado.
"Ga ciki ga goyo kuma Shanono?
Dama har yanzu ana haihuwar konika a wannan tsadar rayuwar da muke ciki.
Kai Shanono har yanzu kina nan da
auyancinki wai?" Kafin in bata amsa muka hango wata mota ta tsaya a gabanmu.
Baki dukkanmu muka sake muna kallon Habiba Bala.
Ni dai da idanuwanta kawai na ganeta dan wallahi na
auka wata balarabiyace ta sauka daga masar.
Ni sanin da nayi mata mai
iba ce sosai, kuma bata kai haka haske ba.
Sai kuma yanzu na ganta
ar madaidaiciya da'ita, ga mota tana ja.
"Habiba Bala kece kika zama Hajiya haka?" Cewar halima Bawa.
Dariya tayi mana ha
oran matanta biyu sama da
asa suka bayyana tace.
"To ya sanki?
Shegiya Halima Bawa kina nan yadda kike babu abinda ya sauya.
Ke kuma Shanono dan ubanki meya kawo wannan
anjamewar haka?" Dariya dukka mu ka yi.
Motar muka shiga Habiba Bala ta canja akalar motar zuwa get
in shiga hotel din.
Halima Bawa tace.
"Ba dole shanono ta rame ba.
Kinga fa ga ciki tulele a gaba, ga
anyen goyo kuma fa.
Nima ina ganinta na dirar mata" Ni farin ciki ya hanani magana ma sai dariya kawai nake yi.
A wajan ajjiye motoci muka tsaya dukkanmu muka fito.
Habiba Bala ta kar
i jakunkunan mu tace.
"Bari in taimaka muku da jakar.
Tana tafe muna biye da'ita zuwa sama.
A sama ta hu
u muka tsaya a bakin wani
aki.
Tura
ofar tayi tana gaba muna biye da'ita a baya.
Tangamemen falone babba sosai muka shiga.
an set
inmu na soma cin karo dasu.
Wasu sun canja irin Habiba Bala, wasu kuma sun lalace ire_irena.
Amman kowacce ta zama babbar mace sosai da sosai.
Waje na samu na zube a
asan kafet
in daya malale katon falon.
Nan aka shiga gaggaisawa, duk da na ga ba
in fuska har wajan rai biyar.
"Kinga wa
annan daga siniya suka shigo.
Lokacin kin gudu gidan aure daga zuwa hutun gama jiniya.
Fatima wannan itace Shanono"
Allah sarki sannunku sannunmu.
Barkanmu da zuwa dukkanmu ita Habiba Bala Allah ya saka mata a alkhairi a bisa wannan zumunci data kuma ha
awa.
Hakan yasa na tuno rayuwarmu a baya lokacin duniyar tana kwance." Nan fa hirar makaranta ta
alle.
Hauwa na zaro a bayana na mi
a ma Habiba Bala ita.
Fatima B Bello kuma ta fita samo mana abinci.
Jallof din taliya da kifi sadin muka ci da lemon kwalba.
Bayan mun
an nutsa kuma sai Habiba ta mi
e tsaye har zuwa lokacin Hauwa tana hannunta.
"Assalamu alaikum
an uwana abokan karatuna ina mana sallama irin ta addinin musulunci.
Ba komai bane yasa na dage na yi
arin ganin na ha
a mu waje
aya sai san zumunci da tallafin juna.
Duba da yanzu yanda Aure ya ta
are a
asashen Hausa.
Sai dai muce innalillahiwainnailaihilrajiun kawai.
Naso ace na samu damar tattaro kanmu duka.
Amman
an ajinmu na A ma ka
an na samu na iya tarkatowa.