← Book details Na Faɗo Daga Bene Na Zarce Rijiya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 31 OF 43

Sashe 31

Na Faɗo Daga Bene Na Zarce Rijiya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Ki fito da maganin Dauda a dafa, zuwa anjima ya soma amfani dashi.

Wadannan kayan kuma ki adana."
A'a Yaya Use, ki tafi dasu dai." Jakata na bu
e na bata
ullin magangunan.

Tare muka fita, kurfo biyu muka
aura, ni na
aura sanwar girki ita kuma ta
aura ruwan zafi.

Sabira ce ta shigo da sallamarta, da alama daga anguwa take"
"Maraba lale umman Sulaiman an dawo?

Yaya Use ke aka bari da
aura ruwan jegon?" Yaya Use tayi ya
e kawai, dan hankalinta baya tare da'ita.

"Tani abunda naji a anguwa gaskiya ne, wai kun ha
u ke da yaya Use kun zauna a ruwan cikin Hajiyayye zaku kasheta?

Wai ranga_ranga aka kaita asibiti, ance ma sai an yi mata tiyata" Daga ni har Yaya Use salati muka saka, jikina yana rawa.

Wallahi Sabira ba haka zancan yake ba" Nan yaya Use ta labarta mata yadda akayi"
"Hmmm da kin sani baki neme ta da fa
a ba.

Muguwar makirace.

Kuma kinga Tani a dofane take a cikin gidannan, wannan maganar zata iya zama babba sosai ta
angaren Baban su Sulaiman dama dangin ita Hajiyayyen, dan na lura yayyenta suna da fitina sosai" Tare muka ha
u mu ka shiga jimami a tsakar gidannan.

Sai zuwa can bayan isha sai ga su Sani sun shigo.

Sai murnar ganina suke yi, ni kuwa sai dariyar ya
e nake yi musu.

Sallama Sabira tayi mana akan sai gobe zata shigo.

Taliya na
ararraka musu, na baje musu ita a tire.

Yaya maza kuje ku ci, Dauda Yayanku yana cikin
aki a kwance bai da lafiya, kuje ku ci tare" Shafi'i yace.

"Umma dama ba Yaya Sani bane babban yayanmu ba?" Murmushin dole nayi nace.

Dauda ya girmi Sani sosai ma,
an uwanku ne ni na haifeshi, kuje ku ganshi " Sani yace.

"Umma shi Babanshi da ban ko?" Wannan maganar ta daki zuchiyata sosai da sosai, amman haka na kanne nace.

E Babanku ba
aya ba.

Amman duka ni na haifeku" Shafi'i zai sake jefo tambaya, Yaya Use ta koresu.

Jikin Yaya Use a sanyaye tace.

"Tani je ki watsa ruwa ki fito ki samu kici abinci.

In sha Allah sharrin Hajiyayye kanta zai koma.

Kuma banyi da niyyar in jefa ki a matsala ba.

Asalima nayi ne domin
wato miki
anci ta yanda gaba ba zasu yi miki milkin mallaka ba, daga ita har Baban Sulaiman
in.

Amman kiyi ha
uri
anwata" zuchiyarta ce ta sake tsinkewa, bance komai ba na je nayo wanka na fito.

Hindatu ce ta shigo da sallamarta.

Da sauri na isa kusa da'ita.

Yaya jikin nata Hindatu dan Allah?" Hindatu ta yi mun wani kallon wula
anci tace.

"Na baro su an shiga da'ita
akin tiyata, sakamakon hallakata da Use ta kusan yi.

Ran danginta yayi zafi, dan sun yi rantsuwar baza su yarda ba.

Kinsan dai Hajiyayye da gatanta.

Kaila ma yana hanyar dawowa gidan yanzu" A nan ta tafi ta barni da wannan.

Jikina ya mutu murus, hantar cikina sai ka
awa take yi.

Yaya Use dake zaune da abinci a gabanta, itama tayi kasa
e ta kasa
ara sa loma a bakinta.

"Tani kiyi ha
uri, da sharri suke neman mu shi yasa, ta Allah ba tasu ba.

Mu je
aki" Hannuna taja zuwa ciki, yara sai jan Dauda da surutu suke yi.

Shi kuma ya takure a kuryar katifa, sai mutsi_mutsu yake yi.

"Zauna ki daure kici abinci, jego kike yi kin sani.

Dauda tawo muje in maka wanka ko ka samu
arfin jikin, sai a shafa maka maganin, ka sha kuma na shan." Hannunshi ta ri
e suka fita.

Shafi'i ya rufe hancinshi yace.

"Umma Dauda wari yake yi kamar yayi kashin wando" Carab Amina tace.

"Ni shi yasa ma na
i zama a kusa dashi" Ni dai ina zaune jigum na rasa abinda yake yi mun da
i a rayuwata, nasan ba lalle bane in kwana da igiyar aure a kaina.

Ina ganin rayuwa fitintinu daga wannan sai in fa
a wannan, ya Allah kafi ni sanin abinda ke jawo wannan matsalar kai mun za
in alkhairi, in Kaila ya sake ni Allah kai mun mafita, bani da kowa sai kai ya Allah.

Ita kuma Hajiyayye sharrin da take nema na dashi Allah ka mayar mata abinta.

Duk wannan magana a zuchiyata nake yi.

Ga abinci a gabana na kasa ci sam.

A inda su Yaya Use suka fita suka barni a haka suka dawo suka same ni."
"Kun yi sallar isha ne?" Sani yace.

"Mun yi Mama.

Mama amman ba'a katifarmu Dauda zai kwana ba ko?" Yaya Use ta dubeni, kana ta dubi Sani tace.

"Anan zai kwanta
an uwanku ne fa Sani, wanka ne" Baki Sani ya turo gaba yace.

"Wallahi wani abune a jikinshi yake wari sosai, mu gaskiya bazai kwanta mana a katifa ba.

Zata yi magana na katseta da cewa.

"A kusa dani zai kwanta, katifar ai ba zata isheku ba." Shine fa su kai shiru, da
yar Yaya Use ta dinga rarrashina sannan na samu na tuttura abincin.

Ina zaune cikin zulumi na jiyo tsaiwar lifan
in Kaila a
ofar gida.

Tun daga
ofar gida ina jiyoshi yana ta faman jaraba, kamar tare da Isa abokinshi yake.

"Shanono, Shanono zo nan?" Na jiyo muryarshi a cikin zauren, a zabure na mi
e, Yaya Use ta ce.

"Jira bari in je in mishi bayani na fahimta tukunna" Tana kaiwa nan ta fita da Hijabinta a hannu.

"Kaila sannunku" Wani irin ha
e rai yayi yace.

"Ita shanonon bata ji ina kiranta ne?

Ko nima kin fito ki dake ni ne, tunda ba'a koya muku tarbiyya ba?

To ina ma aka nutsu da za'a koya muku tarbiyya?

A kwararo fa....."
"Kai Kaila dakata kaji ko, kul ka kawo wannan zancan.

Ni ba sa'arka bace, ka sani ba
anwar Tani bace ni, yarta ce ko ince uwarta ce ni.

Dan ina da mai shekarunta a gidan miji" Maganganun Kaila yayi dai dai da saukar aradu a kaina.

Ji nayi wani abu ya tokare mun ma
oshi, sai lokacin na samu zarafin yin kuka, kukane ya turni
eni mai
acin gaske.

Ina jiyo muryar Yaya Use da Kaila a sama.

"To Use bari kiji, ni na fiki tashanci wallahi, a kwararrafa na girma, har za'a nuna ma
an kwararrafa iya shege ne?

Iyayen Hajiyayye sunce ba zasu yarda da abinda ku kai ma
arsu ba, zasu shigar da kararku, wallahi babu abinda ya dameni tsuntsun da yaja ruwa shi ruwa kan doka.

Kuma ki fice mun daga gida kar ki kuma zuwan mun, tunda zuwan naki ba alkhairi bane." Muryar Isa naji yana fa
"Kaila baka kyauta ba.

Tun a asibiti ina fa
a maka kabi komai a sannu ka
i.

Kayi ha
uri mana, abinda ya faru ya riga daya faru.

Allah ya
addari Yaya Use ita zata kashe yaron dake cikin Hajiyayye.Use gaskiya kema kin yi kuskure, ai ko Hajiyayye ce ta cakaleki da fa
a kya
aga mata
afa.

To sakamakon dukan cikinta da kika yi, yaron ya mutu mata a ciki, an yi tiyata an ciro mata shi ba rai, kin ganshi a kwali.

Danginta sunce bazasu ta
a yarda ba
ara zasu shigar.

Nayi iya yina ma a kashe maganar a gida, wallahi basu yarda ba..............

MRS BUKHARI
Sai jibi in Allah ya kaimu da rai da lafiya "NA FA
O DAGA BENE......

NA ZARCE RIJIYA
HAKKIN MALLAKAR BADI'AT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN
AMSHI
GAWURTATTU UKU 14
*OUM SOOFEEYYER GRAPHIC AND DATA*
*INA Marubuta da masu business*
*Maza ku hanzarta mun shirya tsaf domin kayatar da ku da graphics kalakala Kuma cikin farashi me sauki*
Logo
2d Logo
Flyer
Invitation card
Invitation vedio
Save the date card
Save the date vedio
Book cover
Account sticker
Makeup Flyer
Business Flyer
Da dai sauransu
Sannan Kuma Ina koyarwa ga duk me bukata cikin sauki
08069638776
*All netwk Data is available*
*ASIBITI*
HAJIYAYYE:
Tana kwance a asibitin dake babban masallacin juma'a mai suna MATANMI.
arin ruwa ne jone a hannunta.

Gefenta kishiyar mamansu ce a zaune ita ke jinyarta.

Tunda Hajiyayye ta dawo gayyacinta aka sanar mata mutuwar da yaro yayi mata a ciki ta shiga ru
ani.

Take ta sake rikirkicewa amman fa makircine zallah.

Dan har fiffisga ta dinga yi, sai da akayi mata alkurar bacci.

Ganin haka ne yasa
an uwanta cewar su fa ba zasu yarda ba sam.

Dole a
watarma Hajiyayye
ancinta kisan
an mutum ba wasa ba, kuma su kotu suke son a tura kes
in.

Dan har Yaya Ta bizaro mijinta ya kawo lauya yayi ma Hajiyayye tambayoyi domin sanin makamar aiki da kuma yanda zai tunkari kes
in dan ganin yayi nasarar ganin Shanono da Yaya Use a
asa.

Shigowar su Ta Bizaro da kamar awa guda sai ga Kaila shi da
anyan gwal Kaila ya kawota ta duba Hajiyayye.

Wani irin material ne mai stone sunfi dubu a jiki ta saka, mai santsin gaske, fari ne jikin material
in da ba
i, takalmi da jakarta, da mayafinta ba
e ta saka masu tsada, harda
ankunne da sarka na gwal saudi.

Shamwila na biye dasu a baya da basket cike da kayan abinci da Bilkisa ta sa ta girka ma Hajiyayye.

Hajiyayye na ganinsu ta yi saurin kawar da kanta, tana fatan Allah ya kawo ranar da Bilkisa zata fa
a tarkonta.

Ta san ta riga ta gama da Shanono, babu makawa a halin Kaila data sani bazai iya ci gaba da zama da Shanono ba.

A tunaninta saura Bilkisa itace target
inta na biyu, dogon tsaki mai sauti ta ja.

"Sannu Mama yaya mai jikin?" Cewar Bilkisa kenan.

Baba Tumba tace.

"Jiki da sau
i zamu ce dai.

Kaila wannan itace Amaryar?" Dariya Kaila yayi harda gyara tsaiwa yace.

"Itace Tumba Bilkisa kenan.

Kin ganta likita ce itama mai zaman kanta, unguwar zoma ce dan da naso in haihuwar ita Hajiyayyen ya zo ta kar
i haihuwar, amfanin ilimin mace ta yi aiki dashi a gidanta kafin ta fitar dashi waje dama.

A babban asibiti take aiki a Zaria.
Chapter 31 · 0% Book details