Sashe 41
Na Faɗo Daga Bene Na Zarce Rijiya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Allah ya baka lafiya mai
orewa, ubangiji Allah ka raya wannan bawa naka" Habiba Bala ta kashe wayarta.
A wajanmu ta wuni cur.
"Sabon gida ba zarni sai ka
an Shanono.
Akwai turaren wutan tsinke na sako miki ki yi kokari ki dinga kunnawa.
Kuma ki yi kokarin gyarawa, ki dage da karatu.
Sannan ki binciki sana'ar data dace dake" Godiya nayi mata sosai.
Tayi mana sallama akan sai mun ha
u a kotu gobe." Wunin ranar sukuku nayi shi dan tsoron zuwa kotu gobe.
Ko da Yaya Use ta kirani itama jikinta duk a sanyaye haka dai mu ka yi wayar.
Da yamma lis nasa yara mazan su yi wanka.
Ni kuma na tafi baya dan yin girki.
Wuta na hura na dawo ciki.
Hauwa da Salis nai ma wanka, su Amina da Bal
araba da kansu suke yi.
Ni da kaina na ciro musu kayan da zasu saka, ba kamar yadda na saba barinsu su zazzage buhun kayan a
asa ba.
Dana tsayar da sanwar miya, nima sai na shiga bayan gidan nayo wanka, nayi wankin tsumma.
Wajajen magriba na ha
u da kaila a tsakar gida, ni kuma na fito daga baya da tukunyar miya a ri
"Shanono Sani ya baki dubu uku ko?"
E ya bani.
"To sai ki jalauta ku
in abincinku na wata guda kenan.
Sai kisan yanda zaki tanana ya kai muku.
Kina sane da batun zaman farko a kotu gobe ko?" Numfashi na ja.
E ina sane Allah ya nuna mana.
An gode Allah ya saka da Alkhairi " Na wuce ciki abuna.
Ni fa a wannan daren Wallahi masu karatu banko runtsaba, nayi kukan harna gaji.
Na yi tashin hankalin, har zazza
i sai da ya ci nasarar kama ni dan farbaga......
_*AMMA ARAB!AMMA ARAB!!AMMA ARAB!!!*_
_kai daga jin sunan kasan sunan ya amsa sunansa,AMMA ARAB ta kawo muku wani supplement na gyaran jiki mai sanya da
i da
amshi AMMA ARAB gidan
amshi_
*MUSUK*
*MADARAR TURARE*
*KAJIJI*
*ROT*
*SANDAL*
*HUMFUR*
*SANDAL FLASK*
*SANDAL WUD*
*AALUT*
*GAF-GAF*
*JANNAMI*
WALAKCA*
*MAHAHABSUFYAN*
*WANNAN SHINE GRP
INA NA WHATSAPP,KI ANTAYO SABODA KADA AYI BABU KE*
https://chat.whatsapp.com/BrUXmBHnDN6KUJYnkBDT7S
*ADDRESS
Zaria road kwankwasiyya sabon gari dangwauro house number 224
WAI WANI SUPPLEMENTA NA GYARAN JIKI DA TAZO MUKU DASHI KE DA KANKI IDAN KIKA YI ZAKISAN EH LALLAI ZAKI GIGITA ME GIDA,KINSAN MAZA SAI DA
AMSHI DUK MATAR DA BATA SAYI WANNAN SUPPLEMENT
IN BA TO AN BARTA A BAYA*
WAI BABBAN MAGANI NA INFECTION,WANDA ZAI DAWO MIKI DA MARTABARKI NA
A MACE,ZAI CIKO MIKI DA NI'IMARKI KI KOMA
AR GATAN MEGIDA*
WAI BABBAR KAMBASA,TA TURARA KAYA HAJIYA KI BU
E BAKIN ALJIHU KI JI
O DA
AMSHI,KINA ZAMA AN SAN KIN ISA MACE HAJIYA DON AMMA ARAB TA SHARA SOSAI WAJEN KAWO MUKU KAYAN GYARA NA MATA*
WAI SABULAN GYARAN JIKI SUNE KAMAR*
*MULATO SOAP*
*FACE CREAM*
*FACE SOAP*
*MULATO WHITENING LOTION*
*HAIR GROW OIL*
*HAIR GROW CREAM*
*KAR-KAR OIL*
*MINT LEAVE OIL*
*ANTI PIMPUS SOAP*
WAI SABULUN NANKARWA*
sannan ina harkar
*ABIN BUKI*
*ABINCIN OFFICE*
*SNACK*
KAMARSU
*WAINAR MASA*
*SINASIR*
*MEAT PIE*
*CINCIN
AN LAUSHI*
*CUP CAKE*
DA DAI SAURANSU.
AMMA ARAB GIDAN GYARAN AURE
NA FA
O DAGA BENE.....
NA ZARCE RIJIYA
HAKKIN MALLAKAR BADI'AT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN
AMSHI
GAWURTATTU UKU 19
Washe gari sassafe ni da yaran muka fice a gidan.
Basu ci gaba da zuwa makaranta da islamiyya ba sai gobe in Allah ya nuna mana.
Ni kaina ba lalle bane in iya zuwa school yau ba.
Dan zazza
ine magashiyan a jikina, ga wani irin sanyin mashasshara da nake ji.
Gidan Yaya Use muka wuce.
A tsakar gida na same su harda Baban yara.
Yaya Use tana raba ma yara kokko.
Ganin mu yasa aka
ara yawan kofuna.
Aliyu ne ya shigo da ledar
osai.
Kowa ta dan
a mai kosai bibbiyu a hannu.
Nima ta mi
o mun nawa kokko da
osan.
Baban yara ina kwana" Nace a sanyaye.
"Lafiya Tani.
Za'a soma shiga kotun ko?" Kai na iya gya
a mishi kawai, dan harshena yayi nauyi.
Ya nuna Yaya Use wacce idanunta su kai zuru_zuru yace.
"Kin ganta tun daren jiya take faman yin gudawa, har wayewar garin yau.
Sabida tsabar tsoron zaman kotu.
Idandunanta har sun fa
a.
Ai irin abinda dama nake guje mata kenan.
Itafa bata da aiki sai rigima da zafi, duk da a hakanma tayi sanyi" Kai ya girgiza yace.
"Allah ya kyauta.
Sai kun dawo ni na fita kasuwa" Na dubi yaya Use nace.
Nima tun daren jiya zazza
i me zafi ya rufe ni.
Gashi yau su Inno zasu dawo, ai in Baffa yaji wannan labarin daga ni har ke mun shiga uku.
Barenma ni da abun lefi baya mun wuya."
"Tani na tsorata, gani nake yi bazan ku
uta ba wallahi.
Sabida tabbas na daki Hajiyayye, amman tabbas ban daki cikinta ba.
Amman wa zai fitar dani a wannan
ullin sai Allah " Kafin in yi magana Habiba Bala ta kirayi wayata.
"Shanono in shigo cikin gidan Yaya Usen ne?"
E Habiba Bala shigo muna ciki" iyakar abinda nace mata kenan.
Na datse wayar.
A hankali nake
an kur
an kokkon.
osan ma dan
ama Hauwa
aya nayi, Balaraba
aya.
Ruwan kokkon ma ya isheni.
Da sallama Habiba Bala ta shigo.
Tana sanye cikin riga doguwa fara mai shegen kyau.
amshi take yi mai kwantar da zuchiyar mai sha
"Maraba Habiba Bala.
Zauna ga waje dan Allah"
ofane Habiba Bala ta zauna.
Ta fa
a murmushinta suka gaisa sosai da Yaya Use.
Ni kuma ta dube ni.
"Shanono lafiya dai, naga jikin naki babu
wari sam.
Menene damuwar?"
Hmmm babu Habiba Bala.
Ya hanya?"
"To ya kamata ace ki yi wanka sai mu je ko, Yaya Use ku shirya, lokacin yayi mana a gaban kotun." Yaya Use tace.
"Kayya Habiba Bala.
Tani dai ta shiga tayo wankan in zata iya.
Ni kam har sai na ji yadda shari'ar zata kaya.
Babban damuwata in da gaske al
ali ya tura mu gidan kaso, ni Use ya zanyi da raina Habiba Bala yarannan ina zamu kaisu?" Habiba Bala ta dube mu tace.
"Ko
aya Yaya Use, ai in Hajiyayye ta san farkon shari'a bata san
arshenta ba.
Ku dai ku shirya kawai mu tafi" Da
yar na tashi nayo wankan na fito.
Kayan jikina na mayar, ina fitowa Yaya Use ta shige
aki danta kintsa.
"Shanono na lura duk nasihar da nake yi miki akan
azanta baki dena ba.
Kinsan Allah in na zuchiya ko wallahi bazan sake tako inda ma kike ba.
Ke fa macece, ya kamata ki nutsu ko dan ummu nabeeha ki gyara.
Na tabbatar sabida
azantarki ne yasa mijinku yayi miki jan fenti.
Gashi ni nayi cinikin kujeru inaso in sai muku ko dan farin cikin yaranki, amman
ila kujerun barinsu zaki yi yara su lalata a banza.
Jibi kayan jikin ki, ba ko
ewarba, ji dattinsu kin yi wanka tsabar iskanci kin kuma dam
arawa, meye amfanin wankan naki to?
Jibi kanki dana yara duk datti.
Ji Hauwa yarinya
arama ji tarin tulin
asa a kanta.
Shanono sai fa kin mi
e zaki iya kwatar
ancinki a idan duniya ma.
Ki ajjiye damuwa da komai a gefe ki gyara kanki da yaranki, ki nutsu ki basu tarbiyya.
Yaranki mata in kikai sake suka taso a haka wallahi kin kashe su.
Suma fa korosu za'a dinga yi a gidan miji.?" Tabbas maganganun Habiba Bala sun ratsa duk jijiyoyin jikina.
Kuma tabbas ita da Sabira burinsu shine su ganni cikin rayuwa da yanayi mai kyau.
Nima ya kamata in faranta musu kamar yadda suke faranta mun.
Kiyi ha
uri Habiba Bala in sha Allah Shanono daga yau ta canja, bazan sake ba, zaku sha mamakin ha
uwarmu ta gaba" Ina fa
in haka na mi
e zuwa
akin Yaya Use."
Yaya Use ki ban wasu kaya da zasu yi dai dai da jikina" Ba tai mun musu ba ta zaro wata doguwar riga
"Kinga wata Inno ce ta hado mun a kayan data aiko mun.
Dama ke naso ba ko Karime " Godiya nayi mata tare da saka wannan kayan.
Na ari hijabin
an matan Yaya Use na saka.
Na fito, Habiba Bala tayi murmushi tace.
"Koke fa.
Kema kya ji da
in jikin ki ai
azanta fa babu kyau Shanono, haka ki kai ta bamu wahala a makaranta, kai kin cutar damu da warin hammata irin na sabon balagarnan.
Dariya mu ka yi duka.
Sai ta tuno mun da wannan Dattijuwar da muke zaman benci
aya a makaranta.
Ranar laraba daya kasance zuwana makatanta na uku, bayan an tashi na fito daga aji, hijabina duk jirwayen ruwan nono, muna
arni.
Wannan dattijuwa sai ta tare ni tace.
ata in babu damuwa bari in baki shawara.
Muddin ki kai amfani da ita zaki ji da
i." Tsaiwa na gyara.
"Kin ganni nan yara
ai sai da na haifi yara goma sha bakwai a cikinnan nawa.
an bibbiyu sai da na yisu sau uku.
Amman bamu yi
arni ni da yaran irin yanda kike wannan
arnin ba.
Ke
ata ce, yadda zan ma
ar cikina haka zan yi miki.
Kinga ajinmu duk gulmarki suke yi.
Sabida cika ajin kike da
arni da warin rana da kin shigo.
ata ki dinga tsabtace jikinki, ko dan lafiyar ki da lafiyar jaririnki.
Jiya da tsarabar ku
in cizo na koma gida, kuma nayi al
awarin yau zan yi miki magana.
azantarki tayi yawa, jibi hijabinki duk datti, littafin turanci jiya da muka ha
a aka kaima malamin da ya bamu aikin gida a ciki.
Naki fa da kika ciro duk manja.
Tani Shanono ki dena kin ji ko
ata?" Ta mun jan kunne, da nuni masu dama, amman nasa
afa na shure.
Ni ganina nake tamkar ba mace ba, gani nake yi ni kowa ma ya tsaneni, wallahi bansan abinda ke damuna ba, amman ko iyakar cunkushewar zuchiya da haki dake yawan taso mun aka barni dashi shima jarabawane.
Yaya Use ce data fito ta katse mun tunanina.
"Mu janku.
Ku kuma ku kula da gidan banda yawo kune manya" Adda'a yaran su ka yi mana.
Manyan kuwa sai da suka ga
acewar motarmu tukunna.
Damuwa duk ta damesu, kamar yadda muma ta damemu.