← Book details Na Faɗo Daga Bene Na Zarce Rijiya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 20 OF 43

Sashe 20

Na Faɗo Daga Bene Na Zarce Rijiya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Yadda suke ji, da irin halin da suke shiga, da irin tsangwamar duk da suke shiga in ina gabansu ina zawarci.

Wai me yasa iyaye da jama'ar gari basa yi ma BAZAWARA uzirine?

Har ta gama rabon tsarabar batai shiru ba.

"To ni kam zan wuce gidan bikinnan.

Ke Tani Karime ta raka ki ku je ku dubo Dauda.

In yaso kwa same ni a can gidan bikin zamu tafi da su Use.

In shi Naranin ya amince muku sai ku
auko Daudan ya
an zauna dake kafin mu tafi.

In bai amince ba ku bar mishi abunshi" Ajjiyar zuchiya na sauke, naji sanyi a raina sosai.

Tare da adda'ar Allah yasa Narani ya amince ya
an bar mun Daudan mu
an zanta" Da haka muka shirya.

Na cire tsarabar da nayo ma Dauda na kwancen kaya da takalmi na ri
e.

Muka kama hanyar Unguwar Marabutawa.

Muna kusantar gidan ina hangoni a lokacin danai fitowar
arshe babu ko mayafi balle kallabi.

Ina kuka, ina ambaton
ana kar ka raba ni da gudan jinina Narani" Abubbuwa da yawa suka shiga yi mun yawo.

Bansan sanda na yar da ledar hannuna na wuya ba.

Ji nayi na fasa shiga cikin wannan gidan mai
umbin tarihi, gidan da anan matsalata ta soma.

Gidan dana zama
anya ina wari sabida wanka da ruwan sanyi da
anyan jego.

Gidan da na kusan rasa hankalina tsabar damuwar
a namiji."
Kuka nake yi mai ciwo, irin kukan wacce ta fama wani babban gyanbon daya da
e yana ruruwa a
asan zuchiyarta.

Yaya Karime ce ta dafa ni.

"Haba Tani wai ke dan Allah ba kya mantuwane?

Duk abunda ya faru ai ya riga da ya faru.

Yanzu yaro muka zo gani, Narani bai isa ya koro mu ba, bai kuma isa hana ki ganawa ko ke
ewa da
anki ba.

Ki cije mu shiga gidannan ki ga
anki.

Ki sani shima yana da hakki a kanki, ba kya tsoron shi yaron ya girma ya dinga tunanin kamar kin watsar dashi ne?" Numfashi naja, tabbas shima yana da hakki a kaina.

Hawayena na share zuchiyata da hantar cikina nata ka
awa haka muka shiga gidan a bisa jagorancin Yaya Karime.

Sai na tuno sanda aka kawoni gidan a matsayin Amarya, su Baba marka na cewa in shiga da bismillah kuma da
afar dama.

Duk wani taku dai dai yake da bugawar zuchiyata.

Sallamar Yaya Karime ce tasa hankulan matan gidan ya karkato izuwa garemu.

Na san da dama, da dama ban sansu ba, basu sanni ba.

Sai dai nayi imani ba zasu gaza samun labarina ba.

"Sannun ku, mun same ku lafiya?" Cewar Yaya Karime.

Kallon
uda muke yi ni da Ta Maulidi.

Tana ganina ta datse annurin dake shimfi
e a kan fuskarta, tsaki taja taci gaba da dakan masarar yin tuwo, wanda ya zama ta'adar gidan.

Fiddausi da
ausiyya matan
annan Narani ne suka ce.

"Tani ashe rai kan ga rai, umman Dauda ashe baki mance da mu ba?"
an murmushi na
aro cike da
arfin hali da juriya nace."
Ba gashi yau rai ya ga rai ba.
ausiyya na same ku lafiya ya bayan rabuwa?"
"Sai Alkhairi Tani.

Ku
araso daga ciki Iya mai Fura tana ciki" Naga mun gaggaisa da kowa cikin fara'a banda Ta Maulidi wacce take ta wa
a tana shilla ta
arya tana cafewa"
"Ina wuni Ta Maulidi, na same ku lafiya?" Harara Yaya Karime ta zuga mun tace.

"In ma ba lafiya kika same su ba, meye naki?" Ai Yaya Karime na fa
ar haka Tamaulidi ta soma tafi tana dukan cinya.

Habaici da gori dai mun shashi,
an mabarata.

Da kyar na jaye Yaya Karime muka shiga ciki.

Iya mai Fura tana zaune tana cura fura muka shiga da sallama.

Idanunta
ifi_
ifi duk ya dame irin na tsofaffin fulani.

Amman ras Iya mai Fura ta gane mu fes.

Bayan mun gaisa Iya mai Fura tace.

"Tani ni na
auka kin ha
ura da Dauda ne ai.

Kin tafi babu ko waiwaye, kuma ke iyayenki fulanin tashi ne, ballantana mu mu neme ku mu kai muku shi yayi ziyara.

Inno dai tana zuwa ganinshi duk randa ta shigo Shanono.

Kuma ana kawo mishi sa
o, kuma ana fa
a mishi daga wajan gyatumarshi ne.

Wacce Fatsumar ce a bayanki?" Yaya Karime tayi dariya tace.

"Wannan Hauwa ce ba Fatsume ba?" Baki ta turo tayi zun
e harda kashe ido tace.

"Duk shegiyar
arin ce, itama tsohuwarce ita ta haifi gyatumina" Dariya muka yi dukkan mu.

Tace.

"Tamaulidi ta nuna muku Daudan ne?

Yanzu ma ya gama bacci a tsakar gidan fa"
A'a bamu ganshi ba" Tashi tayi tasa
an uwanshi nemoshi a waje.

Fura ta dama ta bamu."
"Ai yana ko almajirci a can wani
auye mai nisa, yanzu haka ma sun kusan tafiya.

Dan sauran
an uwan nashi ma har sun yi gaba.

Sun
an jima a Shanono wannan karon, tun fa damuna suke, an
are noma abinci ya dawo gida, sai azamar komawa bakin karatu"
irjina naji ya doka da
arfi data ambaci almajirci, yanzu Daudan ne yake
aukar nauyin cin shi da shan shi da lafiyarshi?

Bakina na rawa nace.

Ai na
auka yana zuwa makarantar boko, ta allon na
auka makarantar malam babba zai yi ai Iya?"
"E hakane, hakanne ya dace kuma.

Da har ya shiga makarantar yana aji uku a firamare, sai uban yace bazai iya ba ya cireshi, sakamakon fa
uwa jarabawa da yake yi.

Kinji yadda akayi, ko a ta allon fa bai da
ari
annenshi ma sun wuce shi, amman shi shekara guda yana wai Abasa wata wallah.

An sashi a garejin ma, ogan ya hana shi zuwa baya gane komai sai shegen wasa da niman tsokana a cikin Dauda.

Ga yawo" Tana cikin fa
ar haka wani
an yaro ya shigo da yagaggun kaya, yayi futu_futu, sai jan
afarashi yake yi.

Ga sumar kanshi daka gani kasan fulanine, amman kora ta cinye fatar kan."
"Tani kin ganshi nan ja'iri.

Ga uwarka tazo dubaka"
ura mishi idanu nayi, ina jin motsin sonshi a dukkan jikina, wani irin so nake yi ma Dauda so irin na yaran fari, so irin na uwar data soma haihuwar
anta ta bu
e idanu ta ganshi a matsayin mallakinta fid duniya wal akira.

Shima ni yake kallo tamfar ya sanni.

Fuskarshi ta yaiwatu da fara'ar data kusan karya kuzarin dana aro na yafa.

Sai nake ji kamar bazan iya tafiya in bar Dauda a cikin garin Shanono ba.

Hannu na mi
a mishi.

Tawo gun ummanka Dauda" Dariya yayi har wawalonshi ya bayyana, da halama famfara ya soma.

Cikin
ingishi da yanayi na azabar ciwo ya iso gareni.

Ri
e mishi hannu nayi dam.

Siraran hawayene suka gangaro a idanuna.

Ji nake sake rabani da Dauda a karo na biyu tamkar zare mun munfashine, ma'ana nabar doron duniya.

A halin yanzu hankalina ya dawo kan Dauda, kuma inason in da so samu ne yaci gaba da rayuwa a gabana, in sashi a boko, wala Allah ko su sa samu damar cika mun burina, tunda ni aure, da yawan yara ya danne burina."
Baka da lafiya ne Dauda, na ga ka kasa zama?" Runtse idanu yayi yana ta
arin son zama, amman ya kasa.

Cikin nutsuwa na mi
ar dashi tsaye na juya bayanshi, na ga jini a bayan rigarshi.

Gabana ne ya yanke ya fa
i ras.

Hannuna na rawa na
aga mishi rigar, wandonshi ma da jinin a jiki.

Zuchiyata na tsalle na sa hannu zan zame wandon nashi, cike da tsoro Dauda ya ri
e mun hannuna.

"Innata da zafi karki cire mun.

Kema irin abinda Alh Zangina yake yi mun zaki mun?

Ciwo nake ji" Rugujewa zuchiyata take shirin yi.

Cikin fitar hayyaci nace.

Ba irin abinda yake ma zan yi ma ba, gani zanyi, naga jini a wandonka" Iya mai Fura tace.

"Kaji mun
an ba
o, zaka cika mata hannu ko sai na buge hannun da sanda?" A firgice ya cikan hannuna.

Jikina a mace na zare mai wandon ina jawo numfashi daga cikin huhuna da
yar.

Abunda na gani ya gigitamun lissafina.

Tunanina ya gur
ace.

Fata_fata takashin Dauda take, ga wani irin mugun wari, ga
iwa, harda tsirarin tsutsotsi in ba dai haukacewa nayi ba.

Innalillahiwainnailaihilrajiun innalillahiwainnailaihilrajiun kawai nake ta faman ambato.

Yaya Karime ta fashe da kuka.

Ni a wannan lokacin wallahi kukan ma
in zuwar mun yayi.

"Tashi Tani maza mu tafi asibiti kar yaronnan ya mutu.

Iya ku kuna ina wannan al'amari ya faru,
an mutum ya ru
e ba ruwanku.

A ru
e Iya tana kuka tace"
"Wallahi bansan komai ba Karime Tani.

Bari matar Shehulle ta fito kuje" Ba wanda ya bi ta kansu.

Yaya Karime ta goya Dauda a bayanta.

Ina biye dasu ina haki, ga ciki ga goyo, ga numfashina na fita da nauyi. babban Asibitin gwamnati na Shanono muka shiga.

Ganin yadda Yaya Karime ta ru
e da kuka.

Ba shiri ma'aikatan jinya suka amshi Dauda suka shige dashi wani
aku.

Mu kuma akace mu jira a waje"
MRS BUKHARI
[27/09, 2:32 p.m.] +234 803 641 9834: NA FA
O DAGA BENE...

NA ZARCE RIJIYA
HAKKIN MALLAKAR BADI'AT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN
AMSHI
GAWURTATTU UKU 10
*INA MI
A DUMBIN GODIYA GA DUK
AUKACIN MASOYA WANNAN LITTAFIN.

HAKI
A SA
ONNINKU SUNA ZUWA GARENI.

KUMA INA GANIN WAYOYINKU DAGA GARI_GARI
ASA_
ASA.

WA
ANDA BAN SAMU DAMAR
AUKAR WAYOYINSU BA, SUIMUN UZIRI ABINNE DA YAWA.

WA
ANDA BAN SAMU DAMAR BASU AMSOSHIN WASI
UNSU BA, SUIMUN AFUWA SUMA DAN ALLAH.

ZAN AJJIYE LINK
IN GROUP
IN LITTAFIN NA FA
O DAGA BENE NA ZARCE RIJIYA, MAI SON KASANCEWA TARE DANI SAI YA SHIGA.

KU SANI INASONKU MASOYANA A DUK INDA KUKE.*
Kaila:
wani irin farin ciki Kaila yake ciki marar musaltuwa.

Tun dawowarshi da asuba, ya dawo ya samu Balkisa ta fesa ado da wata jar atampa
inkin riga da siket.

Kayannan sun zauna mata
as a jikinta, kirjinta ya bayyana sosai, sai wannan hasken Amarcin irin na amaren kwana
aya tare da miji take yi.

Kaila na ganin Bilkisa a cikin wannan ado, tuni ya mance da takaicin ganin Tani da yayi a tsakar gida.
Chapter 20 · 0% Book details