Sashe 21
Na Faɗo Daga Bene Na Zarce Rijiya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Dan bayan ya gama magana da Tani, fata yayi a ranshi dama ace Tani kar ta dawo in ta fita ta fita kenan, ko kuma ya ji labarin motarsu tayi dungure babu wanda yayi rai.
Da wannan mummunan tunanin ya shigo, ganin Balkisa ya yaye mishi dukkannin cunkushewar zuchiyarshi.
Tuni ya washe bakinshi tare da ware ma Bilkisa hannunshi.
Da shagwa
a ta fa
a jikin Kaila, shima
amshin yake zubawa kafin ya fita Masallaci sai da yayi wankan soso bayan wankan Sallah.
Kan gadon suka fa
a suna dariya.
Cikin so Kaila yace.
"Jina nake kamar nafi sauran maza sa'a.
In ana cin
aure ba'a tona cikinshi
anyan gwal, amman abunda zance miki shine kin sabunta mun jinina, kin sake mayar dani fresh.
Dan
azantar su Shanono saura
iris ta shafe ni, ke kika ceceni.
Matane gasu dai a gida, daga mai warin dau
a da ku
in cizo, sai mai warin baki.
In Hajiyayye ta yi magana bakinta kamar shadda fa.
Ke kuwa naji har yawunki
amshi yake yi" Dariya Bilkisa tayi na farin ciki.
Ko wacce mace ta fi son mijinta a kalleta a matsayin TA FI SU, shi yasa da yawan mata basa iya takama maza burki in sun kwaso gulmar kishiya sun kawo musu.
Sai dai tai ta zura miji shi kuma yana sakin layi.
To ki sani yin hakan tamkar cikin ki ki ka da
a ma wu
a, yau ga wani gobe gareka, musamman sha'anin maza.
"Gwanda amman dai bakwa sumbatar juna in kun zo mu'amular Aure ko?
Kyama har ta kama ni, ji nake uwa in yi amai" Dariyar yaudara Kaila yayi, ya gyara mata kwanciyar tata, tare da fa
"Ai komai baya yiwuwa kamar yadda na fa
a miki tun kafin kizo.
Ni fa duk wani soyayya da tarairayar miji a gado ban sanshi ba.
Ke baki ga hakan a ha
uwarmu ta jiya ba?
So fa kika yi ki bu
e mun kai" Dariya tayi mishi tace.
"Tarairaya Gwanda ai baka ga ma komai ba.
Ni dai fatana shine kaci gaba da sona har izuwa
arshen rayuwata.
Ni kuma zan baka duk wata kulawa." Nan suka shiga musayar kalaman
auna masu zafi, tamkar zasu koma ruwa, amman ina cikinsu na kiran ciroma, ba shiri Kaila ya mi
e dan bashi da juriyar yunwar ciki da yunwar mace.
"Bari in shiga gidan in samo mana abinda zamu ci ko?" Baki ta ta
e tace.
"To Allah yasa dai in iya ci Gwanda" Fita yayi daga
akin.
Akan idon Hajiyayye Kaila ke ta faman jan rigarshi a
arinshi na san dai_daita kanshi daga fitinar dake cin
asan ranshi.
Wandon shi da yayi tudu tabi da idanunta.
In da Hindatu take zaune tana wanki tabi da kallo, itama Kaila take kallo harda ri
e ha
a.
Wani
aton malolon ba
in kishi ne ya tokare mata ma
oshi.
Bata dawo daga duniyar takaici da zafin zuchiya ba, taji saukar sautin Kaila yana fa
"Ina abincin karin Amarya Hajiyayye na
auka sassafe za'a shigar mata dashi, kinsan dole da yinwa ake wayar gari" Ji tayi muryarta ta dashe, ashar tayi niyyar lailayowa da
yar ta danne, taci gaba da wankin da ta tashi dashi yau.
"Ba dake nake ba Hajiyayye dan rashin son albarka shine kina jina ki kai mun kunnen uwar shegu, ko an fa
a miki ni sa'an wasanki ne?"
"Abinci dai banyi ba, kuma in sai Bilkisa taci abincina zata rayu sai dai ta mutu.
Kayi ha
uri Kaila bana son ka ta
o ni in fa ba haka ba zaka ga jajjagen rashin mutunci, alo tsiya alo......." Tas ya wanketa ta wawan tafi.
Da sauri ta dafe kuncinta tana mamaki, mi
ewa tsaye tsaye tayi dafe da kunci.
Shi kuma ya ha
e rai ya kumbura jiran
iris yake ya fashe.
"Ni ka mara Kaila sabida
ar iskar Amaryarka?"
"In kika kuma kiranta
ar iska sai na saki a cikin dana sani wallahi "
"An fa
ar iska, an kuma
ar iska" Cikin
aga murya da hargagi yace.
"Kije gidanku na sake ki.
Tunda ke bakya ji, baki isa ki hanani sakewa da matata ba.
Ki je gida kawai" Kuka Hajiyayye ta ruguje dashi.
Wannan kukan sakin ya zame ma mata dole.
Ko da mace ita ta nemi sakin, da zaran miji ya furta kalmar sai zuchiya tayi rawa gami da raunata.
Amman dake Hajiyayye itama A ce, kuma ita tayi dai_dai da Kaila.
Bai yi aune ba ta juye mai ruwan wankin da take yi a ka.
Ta ji
ashi sharaf.
Bilkisa da Amadudu tare suka fito a guje tsakar gidan, a sakamakon hargagin Kaila da Hajiyayye.
Da mugun gudu yabi Hajiyayye jikinshi har yana
ari.
A guje ta fella bako mayafi daga ita sai doguwar riga.
Kaila bai bar binta da gudu suna ratsa mutanen anguwa ba.
Sai da Hajiyayye ta fa
a cikin wani gida jikinta na rawa.
Yanda taga
acin rai a fuskar Kaila bata san me zai yi mata ba daya kamata.
A
ofar gidan ya tsaya yana cizon yatsanshi.
Amadudu ne ya iso da sauri wajan, dashi da Baban Mustapha mijin Sabira, da wani dattijo ma
ocinsu.
Wannan dattijon ne yace.
"Haba Baban Sani, ya zaka take ka biyo mace da tsohon ciki waje, kana gudu tana gudu ko mayafi babu.
Ai koma meye tayi maka bai dace ku fito titi ku fallashi kan ku ba.
Ka duba yadda anguwa ta cika da mata, jibi can mata ne daga katanga suke le
e fa" Kallon katangar da dattijon ya nuna musu suka yi.
Mata uku suka gani sai le
e suke yi.
Anguwar ts soma cika da mutane.
Dan da dama sun jiyo sautin muryar Kaila a lokacin da ya furta ma Hajiyayye saki.
Haka dai wannan Dattijo ya taushi Kaila ba dan haka ranshi yaso ba ya bar
ofar gidan yana
uta.
Yana shiga gidan bai zarce ko ina ba sai ban
akinshi, dan takaicin bai gurje bakin Hajiyayye ba da ruwan sanyi yayo wanka.
Yana fitowa ya kintsa, Bilkisa dai tana zaune tana kallonshi, so take ta bashi ha
uri amman tana jin tsoro.
Ita yawan fara'ar Kaila da kashasshiyar muryarshi ta yaudara kawai ta sani.
Sai gashi yau taji muryar cikakkun maza tattare dashi" Kai tsaye Kaila wajan mai indommie ya je.
Kwai yasa aka toya mishi guda hu
u, ya sai kayan tea da
aton biredi ya dawo gida.
A inda ya fita ya bar Bilkisa anan ya sameta a har
e, jira yake ta amshi ledar hannunshi amman yaga ko gezau batai ba.
Ba ta mishi ko sannu da zuwa ba.
Amman dake amarya ance bata laifi ko ta kashe
an masu gida, haka ya barta.
"Ga kayan tea na siyo, ki dafa ruwa ko a kettle ne ki ha
a mana tea, akwai soyayyen
wai a ciki sai mu ha
a da kazar jiya" A yangance ta
auki ledar ta fita zuwa kitchen
inta na langa langa.
Bata jima ba sai gata da trai a hannunta ta sako komai a kai, harda kaza mai turiri da halama ta dumamata a oven ne ko microwave, dan an dan
ara mata kayan wuta iri_iri.
Suna zaune suna karyawa babu mai cewa da kowa komai, sai da suka kusan kammalawa Bilkisa tace.
"Gwanda kayi ha
uri da Hajiyayye ka dawo da'ita
akinta, ga ciki kuma naga
arta
aramace,
azu ma daka fita ina jiyo kukanta a tsakar gida.
In ka rabu da'ita waye zai ri
e mata yaranta"
ur Kaila ya mata da mayaudaran idanunshi yace.
"Tunda fa na sanar musu da batun aurenki, bata ta
a barina nayi bacci mai kyau ba.
Dama fa fitinar Hajiyayye yawa ce da'ita.
Ki barta kawai ta je gidan.
Ala bashi in iyayenta su ka yi tunanin dawo da'ita
akinta shikenan." Kai Bilkisa ta gya
a tace.
"To shikenan ba damuwa.
Abu na gaba kuma ya batun mai aiki da kayi mun al
awarin zaka
auka mun washe garin ranar dana tare, kaga yau kenan.
Dan gaskiya bazan iya ha
a tarairayarka da shiga kitchen ba, ga aiki in na soma zuwa.
Bani ma da wannan lokacin gaskiya" Murmushi Kaila yayi yace.
"Yanzu bari in kammala karyawa sai in fita, in sha Allah da
ar aiki zan dawo cikin gidannan.
Ai ba wuya suke yi ba masu aikin.
Gaskiya
anyan gwal kina ji dani fa, sabida tsabar tarairayata da kike son yine kika ji girkin ma ba zaki iya yi ba." Nan dai su kak ta faman tattaunawa, daga
arshe Kaila ya fita, Bilkisa kuma ta koma
akinta.
Babu abinda ta ta
a a
akin, kayan da su ka yi kari suna wajan, kayan da Kaila ya cire suna zube a kan gadon.
Kafin azahar sai ga Kaila da
ar aiki ya kawo ma Bilkisa.
Tana har
e a falonta tana kallo suka shigo.
anyan gwal, wannan sabunta kwalliya haka, kai gaskiya ina morewa idona.
To yanzu dai ga
ar aiki nan na samo miki ita, sai ki fa
a mata aiyukan da zata dinga miki, da ku
in da za'a biyata ko?" Bilkisa ta murmusa tace.
"Godiya nake
an mara
in jimina gagara
aukar shawo.
Ke me sunanki" Yarinyar tace.
"Sunana Shamwila Hajiya"
"Okey Shamwila, aikinki shine, girki duk ran girkina, wanke wanke, wankin kayana da kayan mijina duk randa yake
akina.
Sai gyaran
akina da turakar mijina, sai aika haka in ya kama zan dinga yi miki.
Ina ga shikenan iya aikin.
Zamu dinga biyanki duk wata nera dubu bakwai.
Amman fa bana son fashi in ce dai gidanku babu nisa da nan
in ko?" Kaila ya shiga ru
u da mamakin yanda yaji Bilkisa ta lissafo harda gyaran turakarshi da wankin kayanshi ranar girkinta, ya soma tantamar tana da hankali kuwa?
Ta ya zata sakar ma
ar aiki girkin mijinta, da gyaran turakarshi, harma da wanki?
Yarinya matashiya, mai jini a jika, kuma kyakkyawa irin haka.
Shiru yayi ya
udurce zai taka mata burkine.
Muryar Shamwila ce ta dawo dashi daga ta
in zuchin da yake ta faman yi da zuchiyarshi.
"Gaskiya ina da nisa Anty.