Sashe 5
Na Faɗo Daga Bene Na Zarce Rijiya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ina fitowa tsakar gida da buta a hannu naci karo da Kaila, sai wani kallona a ido a ido yake yi.
Ni kuwa nayi biris tamkar ban ma ganshi ba.
Wa
e_ wa
en Hajiyayye na jiyo daga bayana, ina juyowa nayi tozali da'ita ta fito daga turakar Kaila daga ita sai rigar bacci iya cinya, bata ko jin kunyar bayyanar tsaraicinta.
Wani
ududune ya tokare mun ma
oshina.
Bayan gida na shiga nayo fitsari na fito.
Kwanukan tuwona dana kai
akin Kaila na gani a dokin
ofata da tuwon da miyar duk an zube mun su a cikin tiran.
Shigarwa ciki nayi na ta da Sallah.
Ina sallah ina tsiyayar hawaye.
Ruwan tea na ha
a shi ka
ai na iya sha da alkakin da
awata ta aiko mun dashi jiya.
Ina jiyo
waramniyar matan gida, ni dai ban bi takan kowa ba, kuma da har nayi niyyar hana Kaila abinci tunda bani na kwana dashi ba.
Sai kuma na zuba ruwan tea da alkaki da naman kaza a tire na fita na kai mishi harda robar kayan ciki dana soya.
Na sameshi yana waya
asa_
asa yana ganina ya sauke wayar a kunnenshi.
"Shanono ai nayi tunanin ba zaki kawo mun kayan karyawa bane, dan naga kin
aro wula
anci.
Dan kuturun wula
anci kina fa jina ina buga
ofa kikai biris dani sai kace wacce tazo ta kama ni ina zina da karuwa.
Kai ku mata kishinku dai yayi yawa." Kallonshi kawai nayi yana gamawa nasa kai zan fice abuna.
Sai yace.
"Ki same ni a
akin Hajiyayye yanzu inason zan yi muhimmiyar magana daku dukka kuma yanzu.
Danni fita zanyi, wannan kayan karin naki ki koma dashi Hajiyayye ta kawo mun tea da biredi da
woyi.
aukan turan nayi na fita ba tare da nace dashi ci kan ka ba.
Ina jiyo takun tafiyarshi daga bayana.
Ko dana shiga
aki sai da na yi kuka sosai kafin na goya Hauwa a bayana na fita zuwa
akin Hajiyayye.
Da sallama na shiga
akin.
Suna zaune akan 3sitter na same su suna hirarsu faram_faram.
A kan 1 aitter na zauna a raku
e bance musu komai ba, vidiyon tsaraicin Hajiyayye sai yawo yake yi a kaina, gata dai da kaya a jikinta amman ni tsirara nake kallonta.
akinnan a gyare tsab sai
amshi yake yi.
Ga kujerunta masu taushi, ga kayan kallo ga kafet mai taushe malala a
asa, harda buna ta turaren wuta na
an gayu sosai mai wuta, an juna turaren wuta yana ta buso kamshi.
Gyaran murya naji Kaila yayi.
Wata leda viva ya mi
o mun yace.
"Ungo nan Shanono kafin in yi muku bayani" Hannu nasa na kar
i ledar daga hannunshi kaina na
asa, dan mugun kunyarsu nake ji.
"Baby ri
e naki kema ko?" Ya mi
ama Hajiyayye ledarnan irin tawa.
Zama ya gyara ya tattaro dukkan nutsuwarshi garemu, sai wani wauware idanu yake yi kamar wanda ya wanke makanta........
*Akwai set na kayan
amshi, musamman domin masoyan wannan littafin.
Zaku same su cikin rahusa da izinin Allah* ga masu bu
ata sai su tuntu
eni.
Amman iyaka masoyan wannan littafi ka
ai zan siyarma, gara
asar taku ce, promo nayi muku domin in faranta ranku kwatankwacin yanda kuka faranta nawa ran
[27/09, 2:32 p.m.] +234 803 641 9834: NA FA
O DAGA BENE.....
NA ZARCE RIJIYA
HAKKIN MALLAKAR BADI'AT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN
AMSHI
GAWURTATTU UKU
LAMBA TA 3.
*ASSALAMU ALAIKUM BARKAN MU DA SAFIYAR LITININ.
HA
A BANSAN DA WACCE SIGA ZAN MI
O SA
ON GODIYATA A GAREKI BA HAJIYA SUMAYYA.
KE
IN MASOYIYACE TA HA
A CIKAKKIYA.
SA
ON DA KIKA TURO MIN DASHI, NA KAR
A YA ISO GARENI, BANSAN WACCE IRIN GODIYA ZAN MI
A MIKI BA, SAI DAI ADDA'AR KHAIRIRO.
ALLAH YA BARMU TARE YA
ARA MANA SOYAYYAR JUNA*
A WANNAN LITTAFIN YA KAINI WANI MATSAYI DA BAN TA
A MAFARKIN RISKAR KAINA A KAI BA.
BABU ABINDA ZANCE DA ALLAH SAI GODIYA.
BABU ABINDA ZANCE DA MASOYANA SILAR MURMUSHINA, SAI FATAN ALKHAIRI*
Bayan ya gyara zama yace.
annan ledojin kayane a ciki.
Atampa guda
aya , sai mayafi, da takalmi, harda
an kunne da sar
a, da nera dubu da
ari biyar_biyar ku
inki.
Fasali ya ja kafin ya
aura da cewa.
"Dalilin wannan kaya kuwa shine.
Aure zan
ara nan da sati biyu masu zuwannan in Allah ya nufa.
Kayane na fa
ar kishiya ake ce musu ko me oho dai?
anyan gwal Bilkisa ce ma na bata ku
in ta siyo muku dan ta bala'in sanin kaya da kala."
"Kanbu Kaila Aure fa kace zaka yo a cikin gidannan, ni za kai ma kishiya Kaila?
Wallahi in ka isa me nake, kinji fa umman Sulaiman baki ce komai ba Aure fa yake cewa zaiyo?" Ni dariya ma ta bani yanda naga ta ha
ance tana kumfar baki, harda mi
ewa tsaye.
Saina tuno da iriyar muguwar wula
ancin dana fuskanta a lokacin da Kaila yake neman aurenta.
Waya babu dare babu rana, a kan kunnena suke musayar kalaman da suka shige
a'ida yana fallasa mata asirin zuchiyarshi da inda gangar jikinshi ke mararin jin duminta.
Daga yanda suke wayar basa jin kunyar yin batsa hakan ya sake tabbatarmun suna ha
uwa su watse, in dai Kaila bai kusanceta a waje ba, to ha
a babu inda bai zaku
a hannunshi a jikinta ba.
Amman haka duk na
auka na jure, duk dan in samu wannan auren nawa na biyar ya
ore.
Ni banma samu arzikin kayan fa
ar kishiya ba, kazalika bai zaunar dani baki da baki ya sanar dani bikinshi ba.
Da lokaci yayi kawai ganin
an Akwanga nayi dangin mahaifiyarshi sun cika gidan tab, dangin mahaifinshi suma suka yo nasu zugar daga wudil.
Haka na shiga cikin jama'ar biki akayi dani.
Tunda aka auro Hajiyayye bata sake barin zuchiyata ta samu nutsuwa ba.
Ga shigar banza da rashin kunya, a gabana take tsotse Kaila.
Shi namiji dama kunya ba isarshi tayi ba ko a jikinshi.
"
"Umman Sulaiman baki ce komai ba fa wai Aure zaiyi.
Yaushe_yaushe na shigo cikin gidan ciki na biyu ne a jikina fa.
KAILA ashe kai mayaudarine ban sani ba?
Ka mance al
awarurrukan da kaimun a waje cewar daga ni babu
ari nice maganin matsalarka kana son mace
ar gaye?" Kaila yace.
"Sabida son mace
ar gayen ne yasa zanyi wannan Auren.
Bayan na sameki ne saina gane ba mace
ar gaye ka
ai nake da bu
ataba.
Ina son mace mai aji
ar jami'i
ar kwalisa.
Allah cikin ikonshi
anyan gwal Bilkisa duk ta ha
a dukkan wannan abun da nake nema, fiye da ma abinda nake nema.
Dan a yanzu hakannan da nake magana Bilkisa ma'aikaciyar jinyace, unguwar zoma ce ta asibiti,
ar gaye mai turanci kamar a fadar Queen alizabet sarauniyar Ingila aka yayeta, kinga ke iyakarki sakandare, ita kuwa Shanono iyakarta
aramar sakandare bata samu damar kammala karatun sakandaren ba ma ita, kunga ai iliminku in aka ha
a bai wuce rabin cokali ba ko?" Dariya ce taso kubce mun yanda naga Hajiyayye na
ance idanta, kafin ya gama ta shiga lailayo ruwan ashar tana dannama Kaila.
Dana fuskanci ranshi ya soma
aci sai nace.
To ka gama dani ne in tafi?" Dubana yayi yace.
"Tukunna dai Shanono.
Abunda nake so dake shine
akin ki da kike ciki nake bu
ata a nan zan saka
anyan gwal Bilkisa, da wancan
akin zauren zan gyara mata.
Amman tace mun tana da kaya da yawa kinga
aki
aya bazaiyi mata ba.
Bugu da
ari
ar manyan mutane ce, Babanta babban mai kudine.
Tunda ke babu uwar komai a
akin ki sai tsummoki da gaiyar ku
in cizo da
wata, ku tattare ke da yaran ku koma
akin zaure, nan da kwana biyu haka, dan masu gyaran wajen jibi zasu zo.
Zan sa su yi miki fenti in sun zo.
akin ma ko kin fita sai an yi mishi wankan maganin ku
in cizo" Dim naji gabana ya tattake ya fa
i.
Ni dai na rasa me nayi ma maza basu kar
eni ba .
Wai yau ni Kaila yake cema in koma
akin zaure ni da yara mu rai takwas.
Me Yasa baice Hajiyayye ta koma ba ita mai
aya?
Nice ba mace mai daraja ba ko, ko dan a bazawara ya auroni ne shi yasa?
Murmushin takaici nayi nace.
To shikenan babu komai zan koma yau ba sai gobe ba ma.
Sannan inaso Hajiyayye taci gaba da kulawa da kai har zuwa lokacin da Allah zai saukeni lafiya tunda sai na haihu zata haihu, ita da Amarya sai suci gaba da kulawa da kai.
Allah ya sanya alkairi yasa abokiyar zamanka ce na har abada"
"Lallai umman Sulaiman ban san ke wawuya bace sai yau, ashe rashin ajin naki har ya kai ki dinga ma miji fatan alkhairi dan zai
aro aure?" Cikin gatse nace.
Ke da kike da ajin ai bai hana ya hango wata zai auro ba ai ko, ba'a aure ke aka auroki kika zo kika mi
afarki kuma?
Yarinya meye matsalarki da aurenshi?
Ta hu
u ma tana
ofar gida ai in dai namiji ne" Ina kaiwa nan na fita abuna.
aki na koma na saki kukan ba
in ciki.
Hajiyayye kuwa muryarta har dakina ina jiyowa, daga karshe Kaila ya fice fu a gidan ya barta tana ta zage_zage a tsakar gida tana fa
in bai isa ya kawo mata wata
ar iska a matsayin kishiya ba.
Mikewa tsaye nayi na shiga aikin sintiri a filin tsakar
akina, ina tuna farkon ha
uwarmu da Kaila, da kalma mafi soyuwa daya fa
amun yasa na sakankance zan samu farin ciki mai dorewa a gidanshi.
A lokacin da nake Amarya sai da Kaila ya maisheni sarauniyar mata tsabar so, ko da yaushe yana li
e dani muna zuba soyayyarmu.
Amman jibi yanzu yanda bolar gidana ta fini daraja da kima.
Kaila ya mance meye ya zama silar kafuwar sana'arshi, har shi kanshi ya samu nutsuwa a cikin rayuwarshi.
Gashi sakayyar da zai mun ba'a iya yin kishiyoyi ya tsaya ba harda tozarci da
antar dani.