Sashe 17
Na Faɗo Daga Bene Na Zarce Rijiya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Babu ai komai Anty Zinaru ni dama
ar bokon naso shi yasa na biyota kuma na aminta da komai.
Zuwanta cikin rayuwata aikhairine mai girma, gidan zai
au saiti sosai, nifa yanzu ne na san nayi auren kece raini.
Ina godiya sosai da karramawa" Nan su kai mana sallama suka fice, ni maza sun dena bani mamaki tuni.
Hajiyayye ce tayi kasa
e tana kwasar ruwan mamakin Kaila.
Fitar Amarya da
an uwanta ke da wuya Hajiyayye ta mi
e tsaye tace.
"Aikin banza aikin wofi ni Kaila zai wula
anta sabida ya auro
ar boko, wallahi zaman lafiyar Kaila da kilakin daya auro ya
are.
Fuuu ta fice kamar kububuwa, Hindatu ta bi bayanta tana fa
"Allah ya kyauta, wannan cin fuska dame yai kama ne ni
asu?" Sabira ta dubeni, nima ita nake kallo, murmushi nayi mata kawai muka koma bakin aikin mu, amman zuchiyata a cushe take ainun.
Zuwa yamma gidan babu kowa sai mu mazauna gidan, yara suna gidan Sabira ta ha
e kansu dasu Mustapha sun tafi, Hauwa tana bayana.
Ina kan yin shanyar kayan Hauwa dana
auraye sai ga Kaila ya shigo gidan, kici_kici da manyan ledoji yana shirin wucewa
akin Amarya.
Sannu da shigowa *Ango* Jin na kirayeshi da Ango yasa ya washe mun bakinshi har kunne.
"Sannu Shanono da hidima da jama'a fa" Murmushi nayi mishi, Hajiyayye tace.
"Inason yin magana da kai Kaila kafin ka shiga
akin Baturiya" Dubanta yayi yana nazartarta kafin yayi wani malalacin murmushi wanda ni nasan na muguntace.
"To yau dai kwanan Amaryane baki da hurumin da zaki ce dole sai kin yi magana dani." Yana kaiwa nan ya burma
akin Amarya ya rufo
ofa garam.
Numfashi kawai naja, ina gama abunda nake yi na yi alwalar magriba nayi shigewata
aki na danna sakata."
KAILA:
Yana shiga ya tarar da Amarya a har
e a kan kujera tana kallon tashar Mbc action, ana wani film na soyayya.
Baki ya bu
e yana dariya.
Itama juyowa tayi ta yi mai murmushi mai burgewa.
"Amarya bakya laifi ko kin kashe
an masu gida.
Ni na
auka zan zo in tarar dake akan gado a har
e kin rufa da mayafi kina jiran in sai bakin ki?" Dariya tayi mai tace.
"Siyan baki kuma?
Sai kace wadda bata waye ba.
Ai ni na
auki wannan abun a matsayin
auyanci, Shekara guda muna soyayya sai yau kawai in rufe maka fuskata haba mana
yalli " Murmushi yayi ha
a Kaila sai ya ji Bilkisa ta sake burgeshi, irin macen daya jima yana nema kenan.
Amma a baya bashi da damar mallakar irinsu, duba da yanayin rashi da yake ciki.
Amman a yanzu sai hamdala, sana'arshi dai shine gashin kajin gidan gona, kuma wajan gashin nashi babbane, a rana ya kan siyar da kaji guda ashirin ko sama da haka, banda masu siyan pat_pat irin su cinya,
irji, kai da
afa da sauransu.
Kuma shike kiwata kajin a gidan gonarshi da kanshi, ga kashin kajin da yake siyarwa buhu_buhu.
Zama yayi a kusa da'ita yasa hannu ya jawota jikinshi tare da lumshe idandunanshi.
Itama idan nata a rufe yake, taushin fatarta da irin
umin jikinta yayi daban da na matanshi baki
aya.
Iya hakan ya fitar dashi daga hayyacinshi sosai.
Bilkisa ba tai aune ba taji Kaila yai ma bakinta ri
on alawar yara.
Abunka da wayayyar mace tuni itama ta fara mayar mishi da nata martanin, cikin wani irin salo mai gigitarwa.
Kaila kusan suman zaune ya kusan yi yanda yaji Bilkisa na wasa da harshenta a cikin bakinshi.
Kota ina a jikinta
amshine har bakinta, hatta numfashi in ta fitar
amshi yake korowa.
Wannan masoya sun jima suna sha
umin juna, dana bisani Kaila ya zare bakinshi a nata ya zuba mata idanunshi da suka narke dan jaraba irin tasu ta maza musamman ma sabon ango.
anyan gwal.
Barka da shigowa cikin rayuwata da fatan zaki kula dani fiye da irin kulawar da kika bani a baya?
Ki
aukeni tamkar jariri sabuwar haihuwa kinga kuwa yana bu
atar kulawa mai yawan gaske.
an wannan zaman da nayi dake a yanzu ya sake dulmiyani cikin soyayyarki.
Mata ma suna suka tara ashe?, bari in fito fili in fye
e miki biri har wutsiya.
Tunda nake ban ta
a shan yawu mai
anon naki ba, haka ban ta
a jin fata mai nagartar taki ba, ga
umi, madallah da samun ki a matsayin abokiyar rayuwata." Murmushi Bilkisa tayi tace.
"Amman Gwanda ni gaskiya bazan iya shiga bayan gidan tsakar gida ba, ni tunda nake ban ta
a amfani da bayan gidan gargajiya ba.
Kuma kamar ni Gwanda sai kawai a ganni na fito zan je wanka?
Ina gaskiya bazan iyaba wallahi, su Anty Zinaru ma sunyi magana, ni ina ganin zan yima Dady magana kawai ya kama mun haya kusa da asibiti kawai, daman hakan yaso, amman ganin ka fi sha'awar ha
e mu waje gudane yasa na tausheshi har ya ha
ura" Zama Kaila ya gyara yace.
"Kin fi
arfin wannan bayan gidan ai
anyan gwal.
Ki kwantar da hankalinki zan sa a yanka miki ban
aki a cikin uwar
akin ki, sai dai bazai kasance babba ba sai kiyi ha
uri kafin in
arashe ginina, ke zan fara kaiwa gidan ki za
i in da yayi miki.
Amman kafin azo a soma aikin bayan gidan sai ki yi amfani da nawa na cikin turakata, ni ka
ai nake amfani dashi dama, zan yi gaggawar
arashe sabon gida, wannan da muke ciki ma inaga a kasuwa zan sa shi, ku
in sai in
undume a sabon gidan, wannan sabon gidan dama dake ya dace, da ace tun farko na tuno da batun sai da wannan tsohon gidan, da yanzu ma muna sabon gida." Jin za'a tayar da salla ne yasa Kaila ya mi
e cikin kasala.
anyan gwal bari in je sallah kinji har za'a shiga Masallaci.
Ga keyn turaka zaki iya komawarki can, wa
annan ledojin ki tafi dasu" Yana gama fa
ar haka ya ajjiye mata keyn turaka ya fice.
Da Hajiyayye yaci karo a tsakar gida, bangazarta yayi, yayi ficewarshi yana fa
"Aikin banza aikik wofi duk jarabarki ke baki isa kin hanani shan man Amarya ba" Nan ya barta a tsaye tana cizon yatsanta, dan data ganshi hanya ta tare mishi.
Bayan sallar magriba ta kafa ta tsare tana jiran shigowar Kaila domun ta mayar mishi da martanin cizon yatsan da yasa tayi.
Shinkafa da miya da nama da latas take ci.
Sai taji haf door
akin Amarya yayi kara, juyawar da tayi tayi tazali da Bilkisa cikin wasu fararen riga da wando masu shegen kyau, kanta babu ko kallabi fuskarta sai she
i take faman yi.
Take numfashin Hajiyayye ya nemi dakatawa, yuu daga ita har Hindatu suka bita da kallon mamaki.
Far tayi da idanunta tace.
"Barkan ku dai da gida" Ba ta yi maganar domun lallai sai sun bata amsaba, duba da yanayin sigar ta tayi maganar, kuma tana yi ta nufi turakar Kaila.
an mabu
i tasa ta bu
akin ta shiga.
Hajiyayye bata dawo daga cikin duniyar mamaki da ru
u ba Amaryar Kaila ta sake fitowa daga turaka ta nufi
akinta.
"Lallai da gani wannan amarya bata da kunya, har tsakar gida bako kallabi, ace amarya daga kawoki har kin soma nuna isa da turakar miji."
uta Hajiyayye tayi.
Bilkisa ta sake fitowa daga
akinta da
aramin akwatinta ja na aure.
Tasa kwa
o ta datse
akin nata tayi shigewarta turaka.
Abincin da Hajiyayye ta kasa
arashe ci kenan.
Ajjiye kwanon tayi ta shige
akinta.
Hajiyayye:
Tunda ta shiga ta kasa zaune ta kasa tsaye.
Kishi kawai ke
awainiya da zuchiyarta.
Bata san sanda ta fashe da kukan ba
in ciki ba.
Bata ta
a tunanin Kaila zai ji marmarin yin wani aure nan kusa ba.
Domin a tunaninta da kuma abinda Kaila ya fa
a mata a yayin da yake kan karagar sonta cewa yayi.
Tani bata iya gamsar da sha'awarshi in ya shigeta baya ko jin alama, sabida yawan haihuwa ta zama fanko maras amfani a gado.
Shi yasa yake son yayi auren kece raini, kuma yana sha'awar mace wayayya wacce zata latatashi a shinfi
a so yake a dinga lasarshi kamar alawa, kuma mai jin turanci da iya gaye yake so.
Hajiyayye tayi tunanin itace mace mafi soyuwa a zuchiyar Kaila, ganin tayi dai_dai da irin macen da Kaila ke ra'ayi.
Duk da cewar ita iyakarta sakandare ne kawai, amman tana
an jin turanci kuma tana iya mayarwa babu laifi, kana ta iya rubutun turanci, kuma tana karance_karancen littafin Hausa.
Tun tana gidansu take bama Kaila dukkan kulawar da yake bu
ata.
Sau biyu Kaila na kwanciya da'ita a wani shagon abokinshi.
Ya kuma nuna mata babu wata mace a zata iya kere mata a matsayi.
Sai gashi tun kafin aje ko ina ya nuna mata kalarshi.
Zama tayi a kujera tana tuno ranar da Kaila ya fara ribatarta ya jata zuwa shagon abokinshi, ranar daya rabata da darajarta kenan.
Irin kalaman soyayya da irin al
awarurrukan da Kaila yai mata a wannan ranar abun ba'a cewa komai.
Kuka ta sake fashewa dashi tace.
"Kaila ka cuceni.
Amman wallahi bazan barka kaci amarcinnan lafiya ba, saina ja maka masifa" Wata zuchiyar tai mata gargadi da cewar.
"A'a Hajiyayye kar garin kishi kije zuchiya tasa ki aikata abunda zaki zo kina
an daka ce baki aikata ba." Shiru tayi tana nazari.
"
"Tani ko tana
akinta kamar bata ma gidan.
To wai wacce iriyar zuchiyace a
irjin Tani, ita bata san ciwon kanta bane ko yaya?
Na tatama Tani rashin mutunci da cushen ba
in ciki iri_iri.
Amman a tsakanina da'ita sai dai tayi mun murmushi kawai.
Tana cikin wannan sambatun Kaila ya
aga labulen
akin nata, ya zuba mata mayaudaran idanunshi yana nazartar yanayinta.
"Ni zan shiga daga ciki Hajiyayye babu wata matsala dai ko?" Ai Hajiyayye dama kamar jiranshi take ya dasa aya ta mi
"Ai ba sai ka zo kayi mun sallama bane zansan cewar zaka kwana da mace ba.