Sashe 1
Na Faɗo Daga Bene Na Zarce Rijiya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Root Entry
WordDocument
0Table
Data
NA FA
O DAGA BENE...
NA ZARCE RIJIYA
Hakkin mallakar
Badi'at Ibrahim Mrs Bukhari b4b gidan
amshi
Gawurtattu uku
Lamba ta 1
Samfoti!
Samfoti!!
Samfoti!!!
ANO)
abilar Hausa dai,
abilace dake zaune a arewa maso yammacin taraiyar najeriya da kudu maso yammacin jamhuriyyar Nijar.
abilace mai
imbin Al'umma, amman kuma a al'adance mai matu
ar ha
aka, a
alla akwai mutane miliyan hamsin da harshen yake asali gare su.
A tarihi an ce
abilar hausawa na tattare a salasalar ko manyan birane.
Hausawa dai sun samu kafa daularsu ne tun daga shekarar 1300's, sa'adda suka samu nasarori da dauloli kamar daular Mali songhai, Borno da kuma fulani.
A wasu lokutan Hausawa sun samu gagarumin ikon mulki da ha
aka ta kau da ba
an neman ruwa da tsaki, da kuma neman aringizo a cikinta, da kuma hal
allar ko cinikin bayi.
A farko_ farkon shekaru na 1900's, a sa'adda
abilar Hausa ke
arin kawar da mulkin aringizo da Fulani , sai turawan mulkin mallaka na burtaniya suka mamaye arewacin Najeriya da kuma kafa manufofin mulkin bayan gida, a bisa
ashin mulkin burtaniya,
an mulkin mallaka sai suka marawa fulani baya naci gaba da manufofin aringizon siyasarsu.
Wannan ha
akar gamin gambizar an farota ne tun asali a matsayin fulani su
are madafan ikon a tsararren tsarin siyasar arewa.
Akasarin masu mulki na fulani sun kasance a yanzu al'adance Hausawa gwamitse ko da yake Hausawa na farko_farko maharbane, amma ya zuwan addinin islama da kuma kar
ansa da hannu bibbiyu ya sanya labari ya sha bam_bam.
Ginshi
in al'adun Hausawa na da matu
ar zaranta, kwarewa da kuma sanaiya fiye da sauran al'ummar dake kewayenta.
Sha'anin noma ita ce babbar sana'ar hausawa inda Hausawa ke ma sana'ar noma kirari da cewa, na doke tsohon ciniki kowa yazo duniya kai yatarar, akwai kuma wasu sana'o'in kamar su sha'anin jima watau harkar fatu, rini, saka da
ira.
Fannonin dake mutukar samun cigaba a harkokin sana'o'in hausawa.
Hausawa dai sun jima da shahara wajen harkar fatauci kana kuma masu arziki na taka rawa a sha'anin yau da kullum, tare da masu mulki da masana.
Harshen Hausa shine mafi girma da mafi sanaiyar harshe a nahiyar Afirka.
Harshen Hausa ya aro wasu kalmomi daga wasu harsuna musamman larabci kana kuma harshen na tafiya tare yanayin mu na zamani bisa al'adar cu
eni_ in _cu
eka.
Harshen Hausa dai ya zama harshen yau da kullum ga miliyoyin jama'a da ba Hausawa bane a nahiyar Afirka.
Bugu da kari akwai cincirindon al'ummar Hausawa a manyan biranen yammacin Afirka da arewacinta da kuma yankunan cinikayyar al'ummar Hausawa da kuma yankunan da Hausawa suka jima suna bi a hanyar ta zuwa aikin hajji.
Akwai kuma rubutattun adabi masu zurfi da kasidodi da kuma rubuce-rubuce a rubutun ajami da aka buga tun kafin zuwan turawa
an mulkin mallaka na burtaniya.
Har ila yau kuma wani tsarin rubutu a ajami da aka
iro tun kafin zuwan turawa da ba kasafai ake amfani da shi ba yanzu.
Wannan shine takaitaccen tarihin Hausawa.
Jihar Filato (Jos)
Jihar filato, jihace mai sanyin gaske, garine mai ni'ima, dan Lokacin damina ana samun wadataccen ruwan sama masha Allah, sannan babu yawaitar zafi sam ko da lokacin zafi ne ya shigo.
A da yankin Haifam, wannan yanki na Haifam tsabar sanyi ance har dusar
ara tana zubowa, amman wannan labarin da jimawa sosai tun duniya na kwance.
Wannan dalilin yasa turawa suka mi
afarsu a garin jos .
Gasu da arzikin kuza, da noma.
Kowa ya sani garin jos sune dankalin turawa, dankalin hauwa ( dandikwali, ko fasa
irji), da kayan gwari.
Suke raba ma garuruwa da dama kaya, musamman kudu.
Suna da atile, suna da risga, suna da lemun tsuntsu, akwai tsada, akwai bado, da sauran kayayyakin ciye ciye iri_iri.
Garine mai cu
anyar yarirrika masu tarin yawa kamar irin su.
Hausawa, yarbawa, inyamurai Fulani.
Sai kuma
asa irin yaren birom, angas, tsala, tubi, maguzawa, Arago, da dai sauransu.
Ada ana zaune zaman lafiya da amana tsakanin
abilu mabanbatan ra'ayi da addini, ana rayuwa a caku
e cikin soyayya da yardar juna.
Daga shekarar 2001 rikece_rikicen fa
an addini ya kunno kai jihar ta filato, wannan tashin hankula shine ya da
ile tattalin arzikin jihar, ya kuma jefa tsoro da fargaba a zukatan mazauna jihar, har ta kai ta kawo, kirista na tsoron gamuwa da musulmai, musulmai na tsoron gamuwa da kirista, sabili da kisan mummu
e da suke yi a junansu.
Ya
in farko da aka soma gudanarwa an yishi ne ranar juma'a a wata anguwa da ake kiranta ( kongo rosha, a babban masallacin juma'a na gidan Alh jojibes) wannan rana itace ta zama tamkar matattakalar rikici, domin wata kirista aka wakilta tayo shiga irinta banza, tazo ta wuce ta gaban Sallah.
Al'amarin daya tada zaune tsaye kenan, an zubar da jini, an yi kashe_kashen rayuka a wannan rana daga
arshe aka saka dokar ta
aci na ba shiga ba fita tsawon awa ashirin da hu
u.
Har izuwa yanzu jihar filato bawai ta zauna lafiya bane.
Har gobe ana rikici a tsakankanin fulani makiyaya, da kirista manoma.
A baya ma an yiyyi irin wannan tashin hankula tsakanin Fulani da makiyaya a
auyan ( dogo na hauwa) Duk
asar da babu zaman lafiya talauci ke mata dabaibayi, haka talauci yaima garin filato dabaibayi, talakawa su suka fi yawa a jihar filato, masu ku
in cikin nasu basu da yawan azo a gani.
Sakamakon
one babbar kasuwar taminos data kasance kasuwa ta uku a fannin kasuwanci da hada_hada, musamman kasuwancin gwanjo.
Kuma har gobe wannan kasuwa a
one take, sakamakon
one kasuwarnan ya sanya Al'umma da dama a cikin
angin talauci, hakan ya sake ta
ara tattalin arzikin jihar, sakamakon hakan jihar ta samu ci baya sosai, kuma ba
an cirani sun rage shiga jihar sasakai.
LAYIN
AN MARAYA JOS.
Layine da marigayi Alh Adamu
an maraya wannan shahararren mawakin na gargajiya
aya tamkar da dubu ya zauna, kuma har gobe gidanshi yana cikin wannan layi.
A bayan gidanshi akwai rafi wanda wannan rafin shima an yi mishi inkiya da ( rafin
an maraya)
Unguwace mai cike da
umbin tarihin gaske. ( Allah Ubangiji yai mishi Rahama yasa Aljanna ta zamto makoma a gareshi Ameen)
Gidane madaidaici mai
aramar
ofar shiga da dogon zaune, a cikin zauren akwai
aki falle
aya a ciki wanda anan mutan gidan suke ajjiye shirginsu.
Daga cikin gidan kuma filin tsakar gida na hango madaidaici wanda yaji sumunti sumul sumul, daga gefe akwai rijiya da murfinta.
akuna uku ne a jejjere ko wanne
aki ciki da falo ne, sai wani
aki falle
aya daga can gefe daban.
Ga bayan gida a tsakar gidan da kicin duk a tsakar gidan.
Tsakar gidan duk datti da tulin kwanukan wanke_wanke harda ma tsunmokaran kayan wanki.
TANI:
Yau da kwalima na tashi kasancewar yau jajiberin babbar sallah ce, gidan ya kacame da tarkacen kwanuka da kayayyakinmu na wanki ni da yaran.
Unguwa kuma ta kacame da toye_toyen kayan fulawa da suyar kaji, da suyan miyar sallah, kamshi kamar zai kashe mu.
Katifar yara na kinkimo na fito da'ita tana yararin ruwan fitsari, ta jikin bangon
akina na jingine katifar dan rana in ta fito ta doketa ko Allah zai sa ta bushe kafin wani daren a kuma ji
eta ta fitsari sharkab.
Hajiyayye dake bakin kofarta ita da
annenta suna faman murzar fulawa zata yi toye_toyen Sallah, tayi maza ta toshe hancinta tare da sakin wani tsaki mai
an banzan
ara.
A
irjina naji dir
ar tsakin na abokiyar zamana, amman sai nayi biris tamkar kurma haka dama nake zaune a gidan.
Hindatu
anwar facalarmu ce ta fito daga
aki hannunta ri
e da ba
in bokiti sha
e da da
wa_da
wa kajin gidan gona.
Gawayi ta shiga jerawa a kan kurfo dinta, tana yi tana
an wa
e_wa
enta dan Hindatu gwanace wajen rero wa
an wasan Hausa, musamman wa
in mawa
i ado gwanja.
Balaraba ce ta ja zanina tace.
"Umma Sulaiman ya gama tsefe mun kan ya wanke mun?" Murmushi guntu nayi mata na dubi gashinta nace.
Ki zauna ki jirani zan duba miki ko
watar kan ki sun mutu" Dariya Balaraba tayi tana susa kanta tace.
"Umma ai Yaya Sulaiman ya cire mun guda goma suna
irgawa da Sani."
To kije kice mishi yaci gaba da cire miki kafin in gama wanke kwanukannan." Da gudu ta koma ciki, ni kuma na zauna a kujera
ar tsugunno da
yar abinka da mai ciki, kuma cikin ya girma sosai.
Ina wanke
wanukannan ina tunanin rayuwa, ni tunani nake yi shin Aure ne bai kar
eni ba, ko kuwa haka yanzu mazan hausawan suka zama ne, Aure da saki ya zama tamkar ado a
asar Hausa ko ince a
abilar Hausawa.
Yarinya
arama sai ki ganta ashe bazawarace, ko kuma yau ayi aure ringi
i_ringi
i gobe a sako mace, na kuma rasa a ina matsalar take daga mazan
abilar hausawa ne, ko daga matan
abilar Hausawan ne?
Wannan amsar ita na gagara samu, amman zukatan mata da iyaye yana soyuwa da wannan yawan mace_macen auren, kuma a kullum abun sake ta'azzara kawai yake yi, ina malamai da hukumomine shin basa ganin halin da
abilar Hausawa ke ciki ne ko yaya?.
Ajjiyar zuchiya na sauke kaina sai sarawa yake yi, cikin kankanin lokaci na game wanke
wanukannan tas na shanyasu a kan tabarma dan su bushe.
A gurguje na farma wanki, wankin yana da yawan gaske, dan har sai da ta kai ta kawo bamu da wankakken kaya ko guda
aya daga ni har yaran.
Sabulun nera saba'in da omon hamsin bazai mun ko kwatan wankin ba, zan dai yi iyakar wanda ya sauwa
a sauran kuma in koma dasu ciki.
Ina cikin wankin Sulaiman babban yarona ya fito shi da
annenshi.
"Umma na gama kashe musu
watar, kan Amina babu sosai, kan Balaraba da Hauwa na kashe yafi hamsin umma."
To sannu yaron kirki, yanzu bari in baka nera
ari ka siyo kumfar los maza, sai in wanke musu kan maza suje layin kitso."
arin dana da
e da tanadarta dan wannan ranar na kunto a bakin zanina na mi
a ma Sulaiman ya fita da gudu shi da mai binshi Shafi'i.