Sashe 42
Musayar Zuciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
nasan wallahi har yanzu baxakai marmarin so naba. Toh meyasa yanzu na shiga kake kuma k'ok'arin rabani da ita bayan akan rashin iyawa t...." Be bare ta k'arasa magana ba taji bakinsa cikin nata. Irin deep nd passionate kissing d'in nan ya din ga tura mata har jikinta ya kasa d'aukarta ta shiga biye mai ba tare da tasan ta iya hakan ba. Cikin rashin sani suka sake kasan cewa da juna musamman Sadeeq da sai da ya jima sannan ya gano da tabbacin abinda ya sake faruwa. "Na barki... Na barki Humaira kiyi karatunki zan cigaba da baki nawa gudun mawar insha Allahu. I love you with all my heart and soul Aisha please say you love me dan Allah...." Shiru INdo tayi ta kasa fad'a ji take yi tamkar idan ta fad'a tayi k'arya dan bataji wani love dinsa ba dazai iya sawa ta gaya masa. "In tafi bakya sona ko?!" "A'ah ni bance ba, amma ka tafi dare nayi Fateema na jiranka." "Aisha bakya sona ko? Shikenan." "Toh ina sonka, aini bance bana sonka ba." Agogo ya duba yaga sha biyu saura minti goma, da kyar ya tashi ya sa kaya INdo na kwance idanunta a rufe yaje ya sumbaceta sannan ya tafi ya kullo mata gidan da mukulli. Yana zuwa ta dinga kallonsa wanda yasa shi tsarguwa yayi murmushi tare da d'aukar ta suka wuce bedroom. Romance d'inta ya dinga yi har sai da ya nuna mata shima fa yana buk'ata yasan hakan ne kawai zai wankesa da zargin da ya hango a cikin idanunta, ganin ya fita birkicewa ne kuma ya tayar mata da hankali ta koma bashi hakuri tana lallashinsa sannan yace. "Toh baby ya zanyi bari kawai naje nayi wanka amma kwanakin da kikeyi sunyi yawa har 7days." Tana nan kwance yaje yayi wanka ta had'a masa tea yasha sannan suka kwanta bacci bayan sun nanik'i juna kamar za'a sace d'aya. Sai da yayi kwana biyu a gidan Fateema sannan ranar lahadi da daddare ya koma gidan INdo wanda a lokacin sai da tayi rok'on zuwan period amma ina sabida cikin jikinta gashi a gurinta kawai yake hucewa tunda ya dawo har ta fara jin haushinsa amma baya damuwa bare ya nuna ya gane nufinta. Abu d'aya yake mata ya d'auke hankalinta shine zai ce tazo suyi lesson wannan abun kawai yake sawa yaga ta sakar mai jiki har itama takan faranta masa ta hanyar kwanciya a jikinsa. Sadeeq kuwa ta k'arfi da yaji ya zama mak'arya ci a gurin INdo sabida tace bata son gemun Fateema kuma tana so dole yace wa INdo inda ake mai askin ne suka yi gobara yanzu gyara gurin suke yi sai sun gama, gashi shi baya son zuwa ko'ina idan ba gurin ba. Ita kuma Fateema ya rasa yadda zai sanar mata da cikin INdo domin zata yi mamakin tayaya hakan ta faru shida baya nan har tsawon 3months. Ranar Sunday misalin k'arfe 4:30pm Sadeeq da Fateema suna toilet sai rigima suke yi ya rik'e mata hannuwa yana cewa. "Bake kika hanani yin shaving d'in ba dan haka yanzu babu abinda zai sa kice sai nayi tunda kina so." "Nidai to yanzu ka rage please, Allah yanzu ta sake yin yawa." Ganin ta kafe ne yasa shi k'ar6a yayi ya rage iya yadda yake barinsa sannan suka yi wanka suka fito. Shiryawa sukai ko wannce cikin shigar daya fiso sannan suka fito zuwa gidan INdo dan can gidan su Mama zai kaisu ana kawo kayan sa ranar Haleematu. "Wait anan inje insa ta fito karku shiga ku shantake." Tashi yayi yashiga gidan ita kuma ta zaro phone d'inta ta kunna data kafin su fito. Yana shiga zaune ya tarar da ita tayi shirinta tsab mayafinta a kan cinyarta yayi sallama ta amsa tare da kai idanunta kansa, har ya k'arasa bata dena kallonsa ba ya mik'a mata hannu ta bashi nata ya d'ago ta tayi murmushi tare da cewa. "Ko kaifa da kayi wani kamar tsoho.." "Okey ko shi yasa ma kallon tsufan da kike min yasa kikak'i kar6ar tayin soyayyata?!" "A'a nidai ban fad'a ba." Yana rik'e da hannunta ya durkusa yasa gwiwarsa d'aya a k'asa d'ayar kuma ya ajiye ta kamar dai yadda turawa sukeyi yana faman kashe mata narkakkon eye's d'insa yace. "Humaira kina sona?!" Ta kallesa ta tuna ajinsa da matsayinsa da kud'insa da martabarsa tun tana cikin duhun kai amma yazo yana rok'on ta so shi duk da har yanzu bata kai matarsa ilimi ba amma itama ta waye dan duk wanda ya kalleta sai yayi tunanin ko ta kammala degree ko tana kanyi. Murmushin jin dad'i tayi sannan tace. "Ina sonka amma sai kayi k'ok'arin wajan Musanya Zuciya ta daga kan doctor domin har yanzu yana cikin Zuciya ta bazan munafince kaba." "Aisha...! Are you in your right sence?I'm your husband but kullum sai kin min zancen marigayi why? Please we should help ourselves in one way or the other. Yanzu dai am asking you kina sona??" "Eh ina sonka.. I love you." Yana jin ta fad'a ya mik'e tsaye tare da yi mata alama da ta zo su wuce. Har ya d'an tafi yaji ta rik'osa ya kalleta fuskarta a narke ya tsaya yana zaro ido yace. "Menene kuma?!" INdo tace "kayi hakuri nafa ce ina sonka." Rik'ota yayi yana murmushi sannan ya kar6i mayafin ya yafa mata suka fito ya kulle falon still yaga tana kallonsa yaje ya rungume yana cewa. "Is okay cutie na yadda but sai kin fara nuna min from now on kinji ko?!" "Toh.." Ta fad'a tare da gyara swagger bag d'in hannunta. Itace ta fara fita shi kuma ya tsaya rufe gidan. Zaune taga Fateema tana danna waya a gaba ta yatsina fuska ganin sai dai fa ta shiga baya sannan taje ta zauna suna yiwa juna kallon yake har ya shiga shima ya zauna ya tayar da motar suka tafi. Suna zuwa tare suka shiga lokacin har an kawo kayan anata gani. 'Dakin Mama suka shiga nan suka ga su Hawwah aikuwa suka had'u suna ta hirar su. Har aka yi magrib suna tare sai da INdo ta cire mayafi ta shiga toilet tayo alwala tana fitowa taga suna kallonta alamar dai sunyi gulmarta Hawwa tayi dariya tare da cewa. "Su aunty Humaira kuma ashe-ashe...." INdo ta ta6a baki cikin rashin fahimta tace. "Ashe-ashe me?!" "Wallahi matar broth wannan ciki ne, haba shi yasa sai wani shining kike yi sannan kin kuma yin kubul-kubul ga shi kuma ya fita." "Toh ai ba haramun bane ko kin manta a gidan miji nake. Allah sister Hawwah keda Hali dubu (Haleema) kun saka min ido ya isheku haka." Tunda suka fara magana Fateema take kallon cikin INdo, tabbas wannan ciki ne ba te6a ba. K'irjinta ne ya dinga bugawa yana mata wani rad'ad'i har tana jin tamkar zai fasa mata zuciya. Lallai no wonder taji Sadeeq yanzu baya mata zance yana son yaga ta haihu ashe tuni yaje ya kunsawa INdo. Babu wanda beyi magana ba a cikin d'akin face Fateema domin idan tace zata tanka babu shakka hawaye zata yi har a samu wasu suce bak'in ciki takeyi mata, sai kawai tayi shiru dama a kwance take hakan yasa ta lumshe idanuwa har aka kira sallan isha'i sannan ta fita basu sake sanya ta a ido ba har Sadeeq yazo d'aukar su... *Page d'in naki ne aunty Mammn Mu'aleem. Ina fatan zai sanyaya miki rai kamar yadda naji dad'in kulawarki.* *HAJJA CE* [7/31, 5:13 PM] Aisha Galadima: * MUSAYAR ZUCIYA...