← Book details Musayar Zuciya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 40 OF 53

Sashe 40

Musayar Zuciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

suna gogar juna ya lek'a fuskarta tare da cewa. "Tunanin me kikeyi haka? Ni ko Abubakar." Ta zame hijjab d'inta ba tare da ta kallesa ba. Shin me yayi mata a cikin rayuwarta da zata wani dinga tunaninsa, wanda yayi matan ya koma ga Allah ko kuma dan yayi mata ciki shine zai sa ta dunga tuna sa kila haka yake nufi. "Okey yanzu bazaki kulani bama.?" "Welcome back malam Sadeeq." "Sai da na rok'a, ai ba haka kikewa M twinnie ba oya hug me." "Kitchen zani mafa ko indomie na dafa, nasan dai kai bazakaci ba." "I said kiyi min Oyo-yo, kamar yadda kika min ranar danaje d'akkoki kika yi tunanin marigayi ne, oya am waiting." Tura baki tayi tana mamakinsa ganin irin yadda dacta yake mata abubuwa tace. "Ni a'a, ka kyaleni naje wallahi inajin yunwa." "Na kawo miki abinci, amma sai kin min oyo-yo sannan zan baki." A hankali ta juya ganin ya takura mata ta rungumesa bayan ta rintsa idanuwa. Jin k'irjinta a nasa ya sashi jin wani shock ya sanya hannunsa ya mak'alota gabaki d'ayanta jikinsa ya hau rawa tana jin haka ta kwace kanta ya samu da kyar yajata suka fita falo. Da kanshi yaje ya d akko plate a kitchen ya zuba mata, tunda taji k'amshin kifi take jin tamkar ta cinye abin miyar ya zuba musu tare sai kallonsa take yi ganin yanzu yana mata wasu abubuwan da marigayi yake mata hakan kuma ya sa ta d'an sakar masa tun yana bata a yangance taji ko abinda ke cikin nata besan ana bata abinci ba yasa ta cewa. "Kawo ni na dinga baka gaskiya." A tunaninsa ko ta fara sonsa yayi murmushi tare da sakar mata spoon da pork d'in, idan ta bashi sau d'aya sai tayi kusan spoon biyar sannan zata kuma bashi, ya dinga bin fuskarta da kallo yana jin wani abu tamkar magnet yana fisgarsa. Sai da suka k'oshi sannan ta kwashe kwanukan takai wajan wanke-wanke yana binta da kallo duk da cewar doguwar riga ce a jikinta sai dai komai na jikinta rawa yake yi Sadeeq ya jingina da kujera shi kam bazai iya kwana a haka ba, tunda yasawa ransa idan ya dawo zai samu nutsuwa koda a gurin Fateema ne toh gashi tana off yayi 3mothns a wahale bazai iya kwana haka ba. "Sir Sadeeq na gode sosai, a cewa Fateema itama na gode ga kwanukanta." INdo ta fad'a tana k'ok'arin ajiye kwandon akan center table. Shi kuwa tamkar me bacci haka yayi nan kuwa yana kallonta ta k'asan ido yaga tana kallonsa jin yayi shiru yasa ta shiga d'aki ta zauna a bakin gado tare da d'akko jakar makarantar ta ta fito da books d'in wanda duk iya kunshesun da tayi a jiki saida ruwa ya ta6a su ta bubbud'e su akan gado tana turo baki ganin duk sun sha ruwa. Ta bayanta taji ya rik'o ta, sharesa tayi ta cigaba da hura book d'in hannunta da baki ya sa hannu ya k'ar6a ya ajiye akan gadon ita kuma ya jata suka kwanta akan gado INdo tace. "Ana k'iran sallar la'asar." "Uhmm naji Humaira but I need your help please." "Tofa name.?!" "I need you, dan Allah humaira karki min wata fassarar karki hanani ina cikin matsala humaira wallahi I love you... I love you Aisha karkiyi tunanin kodan wannan abun ne." Jikin INdo yahau rawa ta fashe da kuka tana jin yadda yake mata amma ta kasa hanasa domin tana jin hirar matan ajinsu akan mazajen su. Shi kuma jin bata yi masa irin na farko ba yasa shi cikin karyar da kai da nuna tsantsar nadama yasa har ya cinma muradinsa akan ta sannan shima yahau yin nasa hawayen. _"Twinnie kasan nifa ni bazai yuwu nazo gidana naga matata ba sannan na kyaleta ba no Zuciya ta baza ta bari bama tunda nasan mallakina ce."_ Ya tuno irin hirarrakin su da Abubakar cikin shak'kk'iyar murya Sadeeq yace wa INdo. "Skukran-laki Aisha Humaira. Do you love me? Please humaira love me as I love koda na iya yau ne kawai." "Malam S.." Ya rufe mata baki da nasa cikin son katse ta da sunan da yaji zata kirasa sannan ya cire yace. "Don't call me malam again. please change my name in dai har kin yadda zaki soni kamar yadda kike son twinnie d'ina." Hannunsa zagaye da wuyan ta suna had'a numfashi INdo tace..... *HAJJA CE* [7/31, 5:13 PM] Aisha Galadima: * MUSAYAR ZUCIYA...
Chapter 40 · 0% Book details