← Book details Musayar Zuciya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 36 OF 53

Sashe 36

Musayar Zuciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

kuma barin gidan sai dai be fita da mota ba, anya ta d'aura a zuciyarta na cewar bazata denaba tunda taga alamar bakin cikin ganin tacigaba yakeyi. 11:49pm ta d'auki pad lock zata kulle gidan taji sa daga waje jikin gate din yace. "Malama karki rufemin gida." "Gidan hayan." Ta fad'a tana shiga falo yayi kwafa tare da shigowa ya rufe. Tuni ta shiga d'aki ya bita dan sake ja mata kunne kawai ya tarar ta cire riga tana niyar saka ta bacci hankalinsa yayi mugun tashi ya kasa controlling d'in kansa ita kuwa sam batasan yana tsaye ba saida ta gama saka rigar ta tashi tsaye domin da a zaune take ta ta6e baki tare da hayewa kan gadon. Jikinsa na rawa dama Yaya lafiyar kura domin yana da tsananin buk'ata tun yana saurayi bare yanzu domin fateema harta saba da halinsa. Cikin rawar jiki ya k'arasa kusa da ita kan gadon ya hau sam bata kulasa ba kawai taji ya janyo ta jikinsa suka fara fad'a Sadeeq yayi nasarar rungumota jinta a jikinsa yasa jikinsa ya kuma narkewa ya rasa abinda yake tunzura shi duk da irin naushin da yake sha a gurinta amma yak'i ya saketa. "Wai meye hakan ne kake yi min." "Shhhiiii..." Yace da ita a dai-dai kunnanta, duk k'arfin INdo amma ta gaza kwatar jikinta Sadeeq ya sake rungumeta jikinsa sai karkarwa yake yi, cikin k'arfi da yaji sai da Sadeeq ya samu abinda zuciyarsa take muradi a gurin INdo. Jikinta daya raina yau sun had'u danasa, bakinta da yake ganin koda million d'ari bazai iya ta6awa ba yau sai da suka had'u danata tana ta kuka ya rasa yadda zai yi a ganinsa tunda tayi aure ta riga tasan komai be ta6a tunanin zai jita a yadda yaji yanzu ba (k'ila ya manta suna cikin amarci Allah ya d'auke mata angon domin Abubakar ba kullum yake yi mata ba wani sa'in making romance kawai zaiyi da ita) INdo cikin kuka tace. "Tun farko haka zaka ce ga abinda kake so dani bawai ka hanani yin sana'a taba. Wallahi malam Sadeeq bana sanka duk da a makaranta ance bakyau a gayawa miji haka wallahi ni bana sonka Allah kuma saiya saka min." "Please Aisha b..." "Karka yi min magana tsakani na dakai babu magana daga yau wallahi bazan sake yi maka magana ba ko me zakayi min." Ya kasa rik'ota domin daya kai hannu zata yi mai wata uwar mahangur6a takai mishi naushi da k'afa da hannu tilas yabar d'akin ya koma falo. "Innalillahi wa'inna 'ilaihir raji'un why? Why? Sadeeq, Aisha ce fa INdo malam Hamza tsefawa secondary school ita kayiwa haka.." Da sauri ya mari fuskarsa ya gani wai ko mafarki yake amma sai yaji zafin marin sannan kunnuwansa na jiyo masa kukanta. Rintsa idanuwa yayi tare da toshe kunnansa yana faman girgiza kai dan yadda yaji wata bahaguwar kaunarta na tafasa cikin zuciyarsa yayi saurin tashi tsaye ya shiga d'akin da take kwance ya durkusa saitin kanta gwaiwarsa a k'asa ya...... *HAJJA CE* [7/31, 5:13 PM] Aisha Galadima: * MUSAYAR ZUCIYA... A true life story *K.A.S Precious Hajja ce* *HASKE WRITER'S ASSOCIATION* (Home of expert & perfect writer's) *VOTE me on wattpad @Hajjac* *DEDICTEED TO:* Sanah Isma'il Matazu. _Alhamdulillah naji sauk'i godiya me tarin yawa ga masoya, naji dad'in addu'@r ku gareni gashi Allah ya amsa nagode Allah yabar kauna da soyayya._ Dan Allah duk wanda yayi min magana jiya zai ga ban amsa ba wallahi wayar ce tayi wiping kuyi min afuwa dan Allah, na gode *Today is my daughter s birthday , Fateema Omar Farooq Pz. Wishing you long life, Allah ya raya min ita ya shirya min ita ya tsare min ita da duk 'ya'yan musulmai baki d'aya love you so much my daughter* Page *30* Hannu ya kai zai ta6a ta amma sai ya kasa, kallon bayan ta yake yi kawai zuciyarsa na tsananin harbawa.Tashi yayi ya koma gefen gadon ya d'an zauna a hankali ya kira sunanta cikin sanyin murya a kuma dai-dai kunnanta yace. "Aisha bari muyi magana kota minti d'aya ce please." Motsi INdo ba tayi ba bare yasa ran zata juyo ko ta tashi zaune, yana jin yadda take sauke ajiyar zuciyar ta amma ji yake tamkar tashi ake bubbugawa sabida tsananin yadda yake ji. Hannu ya kai ya rik'o kafad'unta ta baya amma ko motsi bata yi ba ta dak'ire mai daga kwancen sai ya samu kanshi da kwanciya a bayan ta ya rungumeta a jikinsa tsam amma still bata motsa ba, ya d'ora kansa a wuyanta yana shafar kitson kanta zanan hannu, nan ma ko gezau INdo bata yi ba. Duk wani hanyar lallashi da Sadeeq ya sani yabi INdo dasu amma taki motsi duk da cewar tana numfashi hasalima idanunta biyu amma ya gagara ko mirgino da fuskarta gurinshi sabida yadda tayi mai taurin kai ta kafe a guri d'aya tamkar mutum mutumi. "Aisha me yasa bakya jin maganata ne? Shin baki son matsayina a gurinki bane kike yi min haka? Nace ki tashi dan Allah zamu yi magana kinji ko..?!" Wayyo Allah..! ko pillow'n kanta be motsa ba bare ta mik'e, Sadeeq yayi ya kad'a ya raya, yayi magiyar yayi lallamin tare da lallashi amma tayi gardama. Ya manta INdo amma yanzu ya tuna ko wacece, ya tuna lokacin da tace ta dena zuwa makaranta kuma hakan aka yi ta dena zuwa sai da taji labarin ana bada kyauta sannan ta fara zuwa, ya tuna lokacin da tazo dan samun kyautar atamfa bata yanke farce ba ya hanata tace ta dena zuwa k'arshe ma ta yi hijira daga kauyan sani zuwa kauyen saye bata dawo ba sai da marigayi yaje ya dawo da ita. Wannan suna d'aya daga cikin taurin kanta daya sani dan haka yanzu ya zai yi mata gashi zuciyar sa na buk'atar kasancewa tare da ita, shin me zai yi mata ta huce gashi tace bazata sake mai magana ba, meya kai shi haike mata bayan duk basu shirya yin hakan ba daga shi har ita. "Ya ilahi...!" Ya fad'a cikin zuciyar sa. Har kusan k'arfe biyu na dare yana kusa da ita, haka ya gaji ya mik'e ya shiga toilet wanka yayi sannan yayi alwala yaje falo yana fita ta sakko daga kan gadon ta rufe d'akin tamkar dama jira take yi. Yana shimfid'a sallaya yaji ta rufe ya kalli k'ofar cike da mamaki kafin ya tayar da sallah. A ranar Sadeeq be runtsa ba ya dinga sak'e-sak'e da neman hanyar dazai sassauto da zuciyar INdo, har yayi asuba a gurin sannan ya samu 6arawon ya sace sa bayan ya gama samun mafita. INdo kuwa tana kulle k'ofar ta hau kan gado sai kuka take yi, tasan yayi mata ne dan mugunta amma tayi alk'awarin ba zai sake ta6a ta ba bare har yayi gigin yi mata wani abun. wata sabuwar tsanarsa ta kuma shiga cikin zuciyarta. Sai da asuba sannan tayi wanka tayi sallah duk a nan cikin d'akin sannan ta koma ta hau gado dan ta san yana nan kuma idan ya ganta zai iya yi mata magana abinda ta tsana yanzu kenan ko kallen ta bata son yayi. Misalin k'arfe bakwai na safe ya nufi d'akin ya bubuga mata amma tak'i bud'ewa haka ya hakura yabar gidan kasan cewar yana da lecture da k'arfe takwas. Tana jiyo shi ya fita ya rufe gate tayi saurin hantsilowa daga kan gadon taje ta gark'ame gidan da padlock sannan ta koma falo ta zauna sai zabga tsaki take tana harara-harare tamkar ance mata yana gurin ranar bak'in ciki ya hanata yin zo6o da kunun aya sai gurin kaji da taje ta kwashe kwan da suka yi. *** Shi kuwa Sadeeq yana zuwa gidan Fateema yasa key ya bud'e, shiga yayi a kwance ya tarar da ita tana ta bacci ya lalla6a ya kwanta a bayanta tare da shiga cikin bargonta ya rungume ta tsam a jikinsa yana cizon lip's d'in sa tare da goga goshinsa a bayan ta. Yadda taji ya nanik'eta ne yasa ta rik'o hannunsa da ya mak'alota dashi ta d'ora akan k'irjin ta shi kuma ya matse ta jikinsa sai rawa yake yi. Gabaki d'aya ransa INdo ce daya rufe ido zai tuno abinda ya faru tsakaninsa da ita, haka ma daya bud'e idon zai dinga ganinta gashi ya tabbatar da yana da mugun tabo a gurinta. Yanzu ya zai yi wajan ganin ya wanke kansa a gurinta? sam beyi tunanin cewar hakan zata ta6a faruwa a tsakaninsa da ita ba sabida tsananin yadda yake ganinta tun zamanin tana INdon ta ba yanzu ba da ta koma aunty Humarah ko aunty Aisha ba. Da kyar ya iya shiryawa yaje yayi lecture ya dawo, directly ya wuce gidan INdo, cikin tsananin mamaki ya tsaya yana kallon gate d'in gidan ganinsa a gark'ame. Mota ya koma ya wuce gidan su yana tunanin can ta tafi amma abin mamaki sai yaji su Mama suna tamyarsa ita amma ya maze tare da cewa. "Tana nan Lafiya lau." Ya d'an jima a gidan ya mik'e ya fita, Haleema ya k'ira a waya tana d'agawa yace. "Haleema d'an k'ira Aisha a waya naji ina ta k'iran ta not reachable please yanzun nan amma." "Toh Yaya bari naji." Wayar INdo Haleema ta k'ira, tana d'agawa tace. "Aunty Humaira ina kika shiga ne keda wayar ki?" INdo ta yatsina fuska tamkar a gaban ta take cikin takaitawa tace. "Ina gida.." "Okey tom shikenan." Haleema ta k'ira Sadeeq yana d'agawa tace. "Yaya tana gida wai." "Okay thanks." Suka kashe wayar, Sadeeq ya dinga mamaki wato ma ashe tana jin motarsa amma tak'i bud'e mai lallai yarinyar nan ta mugun raina sa gashi ya kuma siyowa kansa wani sabon rainin. Juyawa yayi ya koma gidan Fateema yak'i kuma bari ta gano yanayin sa. Haka Sadeeq ya dinga sintiri a ranar daga gidan Fateema zuwa gidan INdo amma abin mamaki har kusan magariba bata bud'e gidan ba, sannan ya kirata a waya yafi sau ashirin amma bata d'aga ba ya san ba k'aramin 6ata mata rai yayi ba. Har ya kammala kwanaki biyun sa a gidan Fateema INdo bata bud'e gidan ba haka kuma duk wanda yaje bata bud'ewa. Sadeeq kuma ya rasa yadda zai yi tsoransa d'aya karta mutu a gidan besan mezai
Chapter 36 · 0% Book details