Sashe 55
Mijin Haneefah Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
"Inna da momma na zaune a parlor suna hira Hanifa ta shigo, gaba daya sun razana da ganin yanayinta, aiko gaba daya suka mike suna tambayanta lafia?, "Hanifa ta rike hannun Inna tace pls Inna ki kaini daki kwanciya nake son yi... da sauri Inna ta nufi daki da ita, momma ta koma ta zauna hade da buga tagumi dan jikinta yabata something terrible had happened.,... aiko bata gama tunani ba Sameer ya shigo, ganinsa da ciwo a goshi yasta tashi babu shiri ta nufesa tana tambayansa lafia.
"Hannun momma ya rike ya zaunarta bisa sofa yace" calm down momma pls, kallonsa take kafin tace " how could you expect me to calm down, can't you see you'er wounded, Sameer me ya faru daku.... " We were attacked by some gun men earlier,.... ai be gama rufe baki ba momma ta mike tana salati, riko hanunta yayi ya zaunar da ita yace" kar ki damu momma babu abunda suka mana, and the good thing Aisar showed up, Allah ya kiyaye.
"Sameer dole na damu, anya bazaka dropping case din nan ba, let's look for another lawyer pls..... " Girgiza kai ya soma kafin yace "haba momma stop sayin this I beg you, encouraging dina ya kamata kiyi ba discouraging dina ba, kar ki mance Haidar and his family are part of us now, I need to do this.
"Momma ta riko hannayensa tace " Son ba haka nake nufi ba, tunda aka fara harin rayuwarka dole na razana you are my only son Sameer, muryanta ya shiga rawa sanda take fadin " I don't wanna loose you tje way I lost your Dad, shima haka wasu azzalumai suka rabani dashi dan yaki aminta da 'karya.
"Sameer ya rungume mommansa yace " Allah na tare damu momma insha Allah nasara na gare mu, bazasu iya mana komai ba, Dad is in good place now insha Allah, wanda suka kashe shi bazasu tabbata a doron 'kasa ba, their time will come eventually, snn zasu girbe abunda suka shuka,so we shouldn't loose hope dan wann abun ya faru, hakan ya nuna mana mune da nasara da izinin Allah, all I wanted from you is your prayers and blessings momma.
"Murmushi momma tayi tace" You are like your Father Sameer, you never give up, Allah ya maka labarka ya baka nasara kan abunda kasa a gaba, murmushi yayi yace ameen momma na, ya mike yana fadin Aisar na jirana akwai yanda zamuje, momma tace toh Allah ya tsare, Sameer ya amsa da ameen kafin ya fice.
*********************************
"Yau ta kama sauran kwana uku cif a shiga kotu dan gabatar da shari'a, Barr Sameer ne kwance saman gadonsa yana waya da his wife to be.
"You know what (To be) sunan da yake kiranta, kaman yana kallonta ta girgiza kai tace a'a sai ka fadi, Shima murmushin yayi yace " I can't wait to see you, finally gobe zan saka beautiful face dinki a idona, dariya tayi har saida ya jiyi sautin dariyan kafin tace kai daddyn Amal, Sameer yace yes wani abu sai ranar bikin mu, ranar da za'a kawo mun ke, fatana Allah ya nuna mun wnn rana. Cike da kunya Sumy ta amsa da ameen, nan ta tambayasa su momma inna hany da lil Angel Amal, Sameer yace they're all fine, yaya aikin dana saki kin yi kuwa.
"Ajiyan zuciya ta sau'ke kafin tace" kasan Abba mutum ne me ra'ayi, he's totally mad at yaHaidar so I don't think he will forgive him so easily, da kyar ya yarda zai taho lag gobe danma saboda Inna da Hany da unborn child dinta yace zashi, amma ko trial din yace bazaije ba.
"Sameer ya sauke ajiyan zuciya yace " Allah ya shawo mana kansa ya yafe masa dan his forgiveness is very important, da haka ne zamu samu mu samu nasara kan shari'an da muke fuskanta. Sumy ta amsa da ameen, daidai nan Sady ta turo 'kofa ta shigo jiki a mace dan mamy ta gama labarta mata komai abumda ya faru,. Nan Sumy tace ga Sady zaku gaisa yau ta dawo daga ABU, bata jira cewan Sady ba ta mika maya wayan, sosai suka gaisa da Sameer sai zolayanta yake dan shima akwai barkwanci. "Bayan sun gama wayan ne Sumy ta labarta wa Sady about Sameer, sosai Sady ta masu murna ha'de da fatan alkhairi.
***********************************
*Lagos*
"Hello navy, yeah gani a titin airport zan dauko family dinsu Haidar, they just arrived.
"Ok shiknn drive safe, zamuyi waya later.
"Ok sai najika.
"Sosai su Abba sukaji dadin yanda Sameer ya tare su, Sady sai taba Sumy take tana mata rada a kunne, kallon da suke wa juna zai tabbatar maka suna asalin son junansu, babu yanda Sameer beyi ba su sauka a gidansu fir Abba yaki, yace a hotel zasu sauka, already ma anyi bucking, haka dole Sameer ya kaisu can ba dan yaso ba, saida ya jira su mamy suka dan huta kafin ya dibesu ya nufi gidan momma dasu.
"Haba zo kaga murna wajen Hany, mamy kaman ta mayar da Hanifa ciki dan murna, musamman idan ta tuna da 'dan jikallenta dake makale cikin Hanifa, momma gaba daya ta rasa yanda zata saka su, nan dai sukaga karamaci sosai daga wajen momma, Sady kuwa tasa Inna a gaba wai tazo bariki ta waye 'kilama har turanci ta iya Lol,.
"Amal ta haye jikin Sumy da gudu tana fadin "Momma kinga new mummy na, daddy yace she's my mummy, Anty Hanifa kuma Anty nece ita, harma daddy yace soon zai aureta ya kawota mu zauna tare..... haba gaba daya parlorn aka sakaa dariya, Sameer kam sulalewa yayi ya fice daga parlorn yana sosa 'keya, Sumy kam kaman 'kasa ta bu'de ta nutse ciki haka taji.
"Ranar haka suka wuni cikin farin ciki, daga karshe kafin su mamy su koma masauki, akayi addu'an cimma nasara bisa ga shari'an da suke fuskanta. Mamy taso tafiya da Hanifa amma momma ta nuna tafi so Hanifa da Inna su ci gaba da zama dan zasuyi kewan su, haka mamy ta hakura badan taso ba.
*Washe gari*
_A day to the tiral_
" Aisar ya gama parking motarsa a haraban Hotel din dan gaisawa da iyayen Haidar, kai tsaye reception ya nufa, yana tafe waya na manne a kunnensa da lama waya yake, " Fitowanta knn daga lift, idonta na bisa wayanta tana faman danne danne da alama charting take, bata ankaraba sai ji tayi ta bangaje mutum, aiko wayanta ta tarwatse a 'kasa... " Oh am sorry pls, ya fadi gamida kai hannunsa kasa, no ba damuwa ta fadi gamida kai hanunta kan wayan aiko hanunsu ya hade cikin na juna, a sittin suka dago kai suna kallon juna," A zabure ta mike dan kuwa ta gane fuskan sojan nan da ya masu rashin M a ABU, shima ya ganeta a tare suke nuna juna da yatsa suka furta "YOU" , dogon tsaki taja kafin tace " why do you always came across people's way huh, pls next time ka ringa lura ka daina making call cikin mutane tunda kai dai baka da lura at all.... "kallonta kawai yake yanda take faman masifa, tasa kai zata wuce yasha gabanta yace" you don't even apologies, look you always broke my phone too, tsaki ta kuma yi tace is non of my business I guess, now may I pass. Dariya Aisar yayi dan abun nata dariya ya soma basa, bai kuma cewa komai ba ya dau wayansa ya hada kana ya shige reception din, koda ya tambaya a reception waya akayi wasu mamy, Abba kam yaki yarda ya gaisa da Aisar, mamy ce kawai ta sauko second floor suka gaisa a tsatstsaye.
"Sanda ya fito ya hangeta zaune saman motarsa waya na manne a kunnenta da alama waya take, ya 'karaso har gabanta ya har'de hannaye yana kallonta, ita kuwa ganin ya tsaya mata haka ta wani kara kashe murya da friend dinta take waya amma sai tayi pretending irin da saurayinta nan take, haba Aisar kuwa sosai yaji haushin hakan ko kyafta ido baya yi yake kallonta,
"Tsaki ta danyi ta wani juya ido ta furta o gosh, he couldn't resist starring at me, mtsw, sosai taso bawa Aisar dariya, ya karaso jikin motan yace "miss I need this... ya mata nuni da motar, kallon motar tayi sai yanzu ta gane ashe motarsa ne. Ta dan dir'ko daga saman motan tana yatsina fuska tace oh that's why najini uncomfortable ashe akan wnn abun na zauna.
"Aisar ya matso kusa da ita yana murmushi yace ai naga tsaban kinji da'din zaman saman motar shiyasa kike jero kalaman soyayya wa foolish boy friend dinki... kut wani uban haushi Sady taji zatayi magana ya shige motarsa yana dariya yace "gwara kice masa kinda miji if not a banza zaiyi frog jump daga haka ya fixge motarsa harda danna mata wuta kafin ya wuce. "Sady kallonsa kawai take tama rasa me zata ce, to shi kuma wnn din waye shi, sau biyu knn suna haduwa, kome ya kawosa nan ma oho, gajeren ysaki tayi ta nufi building din tana fadin "su miji manya.
"Sumy dake kallon draman su ta Window me zatayi banda dariya.
👸🏻Queen Samy😍💄💋......[5/21, 10:33 PM] 🌹 Muhammad🌺kabeer🌹: 🌹🌹🌹 *Mijin Haneefah*🌹🌹🌹
70