Sashe 33
Mijin Haneefah Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
"Tu'ki yake a nutse wayansa na handsfree yake amsa wayar momman sa, kaman daga sama yaganta ta gifto ta gabansa aiko nan yayi ciki da ita ya ka'de ta..... salati da momma taji da 'karan burki yasa hankalinta tashi ta shiga kiran sunansa... inaaa nan wayan ta yanke....
👸🏻Queen Samy😍💄💋......
[5/21, 5:35 PM] 🌹 Muhammad🌺kabeer🌹: 🌹🌹🌹 *Mijin Haneefah*🌹🌹🌹
48
"Jikin Latifa na kyarma ganin wnn hallita a gabanta, dad dinta ne ya karaso yana murmushi, da gudu ta fada kansa ta shiga dukansa da iya 'karfinta, you are animal basted coward heartless monster, me kayinwa mahaifiyata ka fada mun wllhi you cant escape the judge, I swear am gonna kill you..... gashin kanta dad ya riko yana dubanta kafin ya karasa da ita gaban mahaifiyar ta, kuka take nan taga mahaifiyarta ta kasa ce mata komai sai hawaye dake zuba daga idonta, kammanin ta duk ya canza kaman ba ita ba.... momy momy na ..... muryan dad taji yana dariya kafin yaxi gaba da fadin" she can hear you clearly, but unfortunately she can't respond you. Kina jina da kyau ya fadi haka sanda ya kuma damke gashin Latifa snn yaci gaba da fadin, " dont you dear do anything stupid or else, or else I'll kill her snn na kashe Aliyu, nasan kinfi sonsu fiye da kowa a duniya, yanda kike son uwar ki nasan bazaki so na kasheta ba so as Aliyu, so zaman lafianki ki rufe bakinki.
"Cikin tsantsan tashin hankali Barr Sameer ya fito ya shiga duba wacce ya ka'de, runtse idonsa yayi ya furta "Ya Salam, gizo take sake mun, meyasa nake ganinta a ko ina, why.... dafe kansa yayi... kaman wanda aka zabura ya 'dago ta ya nufi mota da Ita, a sittin ya nufi wani clinic nana da nan likitoci suka kar'beta.
"Zama yayi bisa reception shi daya yake magana kaman zararre, " Oh itace, ba gizo take maka ba Sameer, itace.... Oh Allah ka bata lafia, I suffered a lot wajen neman ki mummyn Amal, wata zuciya tace what if she died. ?..... da sauri ya soma furta no no way I can't loose her, ya mi'ke ya shiga zaga reception yana duk addu'an da yazo bakinsa....
"Da 'kyar Aisar ya iya tashi ya shafa goshinsa yaji jini, ya mi'ke da kyar ya nufi waje, ko kulawa ya dauki motarsa beyi ba ya shiga bin titi da 'kafa yana neman Haneefah.
"Kaman daga sama Haidar ya hango Aisar, burki kawai yaja a tsakian titi, ya bu'de motan ya fito....... wani wawan naushi ya kaima Aisar saida ya kai 'kasa, ya ri'ko wuyansa yana fa'din, " ina matata ina matata Aisar, tell me what have you done to her, tell me... I swear am gonna kill you.....Kallonsa kawai Aisar yake ga jini na bin fuskansa kafin yace " matar ka, matarka fah kace Haidar..... kuka ya kufce wa Haidar yqnanfa'din, " just tell me where she is..... tell me Aisaaar.......
"Fizge wuyansa Aisar yayi kafin yace" you are stupid Haidar, you're disgusting, what on earth could make you do that, meyasa kace mun 'kanwarka ne why why Haidar, because you don't love her, because you want to get rid of her...... "cikin tsan tsan 'kunan rai ya cukumo kwalan Aisar yana fa'din " how dear you talk to me like that..... "Fizge wuyansa Aisar yayi yana huci yake fadin " let go of me, who do you think you are,.. nan fa fa'da ya kaure tsakanin su, doke doke kawai suke (ni kuwa Samy dole na matsa dan fadan na sojoji ne wanda suka training.)
"Saida sukayi laushi don kansu suka koma gefe suna maida numfashi.... "Haidar ya dago yana dubansa kafin yace" I did that because I wanted to save a soul, I did that because I have no other choice, ya share 'kwllan da ya zubo masa kafin yace " All that I've done to you, is that how you repay me Aisar, you're heartless a miserable coward, and let me make this clear to you " wllhi idan wani abu ya sameta I'll kill you with my very own hands.... da sauri aisar ya riko sa yana fadin " Haidar we both made a mistake, let's sort this out together, na rantse maka babu abunda ya shigaa tsakani na da ita..... dakatar dashi Haidar yayi ta hanyar daga masa hannu kafin yace" it's my fault, it is all my fault, I was stupid by trusting you. Sann kar ka sake tunanin ka sanni, I'll go find her my self and ask for her forgiveness. Now get the heck out of my way..... kallonsa Aisar yayi yana shiga mota shima ya bude ya shige..... Haidar be kuma ce masa komai ba ya shiga driving....
"Kuka take tana fa'din ita bazata iya bacci bataga daddy dinta ba, momma ta rikota tana fadin "oh sorry darling, am sure he's on his way home now..... no momma is getting late already ni dai ki sake kiransa... ta ci gaba da ihu tana tsalle..wani uwar harara momma ta watsa mata kafin tace " ke kinci gidanku, nace kinci gidanku, na ce maki na kirasa na kirasa wayan bata shiga, nga sako na nuna maki ya turo yace mu kwantar da hankalinmu lafia yake zai dawo bada jimawa ba, ke kuma kin tsare ni da kuka, kiyi kukan kiyi nace, ta zauna tana gyara daurinnkwalinta tana ci gaba da sababi wa Amal, ni wllhi gwara na aura masa ko waye ku tare ku tafi gidanku, dan na gaji da fitinan ki da ubanki..... tana cikin sababin taga wayan Sameer, a hasale ta daga wayan... "Sameer idan bakazo ka tattara fitananniyar 'yar kun bar mun gida ba ni na bar maku, haba yarinya batajin rarrashi duk ka sakalta ta.... "dafe kansa ya'dan yi kafin yace" momma pls ki mi'kata wa nanny dinta ki fito, ina jiranki a waje.... "Da mamaki momma tace muje ina Sameer, a gurguje ya fada mata abunda ya faru.... salati momma tayi tace toh ganin nan zuwa, nan ta shiga kwala kira wa asabe me rainon Amal, dukda Amal bata yarda da ita sai momma, amma dashike sunyi fa'da da momma yasata ta amince da asabe.
"Suna tafe a mota yana kuma fada mata yanda abun ya kasance, momma ta sauke ajiyan zuciya gamida jeron addu'an samun sau'ki wa Hanifa, kadin tace, "oh kaga ikon Allah, gashi Allah ya sake hada mu Allah dai ya bata lafia, Sameer yace amin momma daidai lokacin da yayi parking a haraban asibitin.
"Koda suka shiga tana bacci, Sameer yace momma zaki kwana a wajenta ni zan tafi, ya karasa maganar yana duba agogon hanunsa da ya nuna karfe 10:30pm. Momma tace" eh kaje kaji da er rigimarka kaga dare ma yayi, ban son kana kaiwa dare sosai a waje is not safe. Murmushi yayi ya matso yana kallon fuskan Hanifa dake bacci ga drip a hanunta. Momma ta murmusa tace "toh sabon shigan soyayya ka tafi zan kula makanda iya, shafa kansa yayi yace I trust you momma, saida safe, toh Allah sada mu da alkhairinsa, ta fadi tana murmushi.
"Sunfi awa biyu suna zagaye, sunje police stations da dama amma babu case da yayi kama da haka, 'karshe Haidar parking yayi ya kifa kansa bisa starry yana kuka mai tsuma zuciya. Why why is this happening, why ?..... " we started to get know each other, nayi shirin nuna maki irin soyayyan da nake maki, nayi shirin rayuwa dake har karshen rayuwata, nayi shirin baki rayuwata kiyi yanda kika da ita.... meyasa hakan ta kasance, meyasa komai ya kasance so fast..... kuka me karfi ya kufce masa.....
👸🏻Queen Samy😍💄💋........

49
" Wayan Latifa dake kasa Dad ya dauka ya shiga neman layin Haidar, tana soma ringing ya mika mata yace " oya do as I said, wllhi saura kar kiyi yanda nace ki gani pamm zan dauke kan mahaifiyarki. Yayi pointing binga bisa kan momyn Latifa.... jiki na kyarma Latifa ta kar'ba.