← Book details Mijin Haneefah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 32 OF 73

Sashe 32

Mijin Haneefah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Mintuna ka'dan ya diba ya gama shiryawa duk ya 'kagu yaga beautiful face dinta, ya fito cikin 'kann kaya sun kar'besa sosai, kallo ta bisa dashi a ranta tace "he's always handsome.
"Zama yayi tayi serving dinsa koda tazo tashi hanata yayi wai saidai ta zauna ya ringa kallonta, haka Haidar ya ringa janta da hira yana son su saba sosai.
"Bayan ya gama cinnabinci ne tace ya kira Latifa ya fa'da mata ya iso, hakan kuwa akayi yayita kiran Latifa bata 'daga ba, Hanifa tace kila bata kusa but nasan idan taga missed calls dinka zata kira.
"YaHaidar, Hanifa ta kira sunansa, dagowa yayi yana kallonta kafin tace, there's something I want to ask you. Ajiye remote din hanunsa yayi yace "ehen go ahead, go ahead and ask.
"Dama so nake ka kaini gidansu Anty Latifa, their's something I need to discuss with her. Shiru yayi kafin yace,
"Kin gane sun tashi daga gidansu dana sani sun koma sabon gida dab da zamuyi tafiyan nan, but kar ki damu da zaran munyi waya da ita zan tambayeta sai na kaiki.
"Gyada kant tayi tace na gode, murmushi yayi ya rungumota gamida lumshe ido, abubuwa da yawa yake ji, ya dau alwashin yau da daddare zai fayyace mata zuciyansa.

"Daidai goshin magrib, Dad din Latifa da baisan da dawowan latifa ba, yayi shirin shiga 'dakinsa na tsafi, ya saka faran zanin sa ya doshi dakin, Latifa dake tsaye jikin staircase ta razana da abunda ta gani daga mahaifinta, snn ta 'kara samun wasu takardu da take kokarin damka su wa Haidar,
"A hankali tabi bayan dad dinta........

👸🏻Queen Samy😍💄💋.........
[5/21, 5:35 PM] 🌹 Muhammad🌺kabeer🌹: 🌹🌹🌹 *Mijin Haneefah*🌹🌹🌹
47

"A hankali take binsa sanin babu kowa a gidan yasa be damu ya rufe 'kofa ba, yana shiga yayi yanda ya saba, hango mutum kamar mahaifiyarta yasa jikinta ya soma kyarma, bakinta ya kasa furta komai sai 'bari take..... "A hankali ta ciro wayanta ta shiga dialing lamban Haidar...... Daidai nan ta ture flower vase ai kuwa nan yayi interrupting *Admiral. Tanim Razak*, a zabure ya juyo yana dubanta, gudu ta soma zata sauka kasa daidai nan Haidar ya 'dau wayan... cikin tsananin tashin Hankali take fadin " Alliyu pls I need your help, pls kazo gidanmu kafin ya kashen...... Lawo ne ya 'bullo a gabanta nan Latifa ta sake wata 'kara gamida jifa da wayan... "Haidar ya cigaba da fa'din hello, hello Latifa can you hear me.... ina daga nan bai kuma jin komai ba... Sosai hankalin Haidar ya tashi kardai ya jefa rayuwan Latifa a halaka, dan yasan muddun Admiral. Tanim yasan Latifa is spying on him bazai kyaleta ba, " dafe kansa yayi yace "oh no ya Salam. Idan wani abu ya sameta nine naja mata, I need to do something..... balcony ya tafi ya shiga neman layin Aisar, bugu biyu Aisar ya 'daga.... "Hello man what's up... Aisar ya fa'di... cikin tashin hankali "Haidar yake fadin "Aisar kasan sabon gidan da Admiral ya koma pls idan ka sani just texts me the adress. Aisar yayi murmushi yace don't tell me baka daina binciken wahalan da kake akansa bane. Ciki kosawa Haidar yace pls ka fada mun before it's late.
"nima ban sani dan ka san ba kowa ya sani ba, tunda all of recent ya koma, amma nasan suna exchanging map din gidajensu with my dad.
"Oh pls Aisar do something I beg you pls.
"Murmushi Aisar yayi yace zan kawo maka map din but only in one condition.
"Pls tell me what was that.
"Zaka bani chance just for once na fita date da 'kanwarka...bai gama rufe baki ba Haidar yace " what, are you stupid, do you really knw ehat you're saying.
"Ok fine ka ri'ke 'kanwarka na ri'ke map dina, and don't forget your life is in danger soldier coz you are messing with the Admiral your boss...... "shutt up Aisaaaar. Ya daka masa tsawa gamida kashe wayan... ya zauna dirshan a wajen ya dafe kansa. "Tunani ya shiga yi, yanzu idan ya bar Latifa haka ya mata adalci knn, idan ya barta bai ta'buka komai ba ya mata adalci knn, Latifa batayi deserving ya kyaleta haka kawai ba, she's doing all this for him, ta amince a tona asirin mahaifinta despite the fact he's her father.....
"Wani murmushi Aisar yayi yace this is the time Aisar, now or never. Yayi wata murmushi gamida mike kafafu...... yana a haka wayan Haidar ya sake shigowa, murmushi Aisar yayi yace "nasan zaka kuma kira snn ya 'dauka....

"So kana son map din knn.
"Promise me you won't do anything bad, promise me fita kawai zakuyi bazaka mata komai ba.
"Murmushin cin nasara Aisar yayi yace " you have my word navy, I promise I won't do anything stupid. Na maka al'kawari fita kawai zamuyi bazan cutar da ita ba Haidar.... " ya isa am waiting for the map, Haidar ya fadi cikin rawan murya.
"Ok am coming right the way....

"Yafi minti biyar a wajen ba tare da ya moysa koda yatsansa ba..... "Hanifa dataji shiru yayi yawa ta shiga dubasa a gidan, a balcony ta gansa yana zaune a 'kasa yayi tagumi.... 'karasawa tayi ta dafa sa "yaHaidar meke faruwa.... dago kai yayi yana kallonta ya rungumeta... a hankali yace " hug me tied Hanifa, pls don't let me go.... da mamaki take fadin lafia yaHaidar. 'Dago kansa yayi hadi da 'ka'karo murmushin karfin hali ya riko hannunta suka shigo parlor, kai tsaye dakinta suka wuce, ita dai kallonsa take jiki a sanyaye. Wardrobe dinta ya bude ya ciro mata wata ash din doguwar riga yace ta saka, babu musu ta karba ta saka.
"Are we going out, ta tambaya tana dubansa, murmushi ya mata ya gyada kansa kawai. Da murnan ta ta saka harda dan dad gyara duskanta.

"Yana zaune yana jiranta a parlor, yaji karan bell alamun Aisar ya iso, mikewa yayi daidai lokacin da Hanifa ta fito, ya bita da kallo, ya karasa ya rungumeta ya shiga kissing dinta.... a hankali ya soma fadin "I love you, I love you Hanifa don't forget that. Saida ya shanye jan bakinta gaba 'daya kafin ya daina kissin dinta. Duk jikinta ya mace, bata ta'ba jin yaHaidar ya furta mata kalman so ba sai yau. Hannunta yaja har zuwa waje yanda Aisar yayi parking motar sa.... Aisar na ganinsu ya fito yana murmushi yayi kyau cikin yanayin shigarsa. Haidar ya hadiye wani katututun bakin ciki .
"Kallonsa Hanifa tayi kafin tace, yaHaidar wai meke faruwa ne ina zamuje. Mota ya bude ya sakata ciki, Aisar ya mika masa map din..... kallon su take da mugun mamaki jiki a mace me suke nufi, sayarda ita zai yi kome, Aisar ne ya zauna a mazaunin driver du a tuaninta Haidsr zai shiga ne amma sai gani tayi Aisar ya fizhe mota sun bar haraban waje.
"Da mugun mamaki ta juyo tana kallon aisar kafin tace "malam ina zaka kaini, ka tsaya na fita, nace ka tsaya na fita.... ta shiga kokarin bude motan amma saiji tayi ya saka central lock, ..... tana kiciniyan bude motan da iya 'karfinta, ta tsinkayi muryan Aisar yana fa'din " relax baby, we are just going out to have some fun, don't you like it. Bansan saboda me yayanki yake ta'kuraki a gida ba, yanda kike gorgeous din nan kamata yayi kiyi living life dinki yanda kike......... abubuwan da ta iya ji knn daga bakin Aisar, tun daga nan 'kwa'kwalwarta ta shiga juye, innalillahi wa inna lilaihirra'aji'un abunda bakinta ya iya furtawa knn, zuciyanta da 'kwa'kwalwarta suka shiga wasu tunani...... "shin dama nufin yaHaidae knn akanta, shin dama abunda yake shirya mata knn, shin dama tsanar da ya mata har ya kai haka, da aurensa akanta ya mi'kata ga wani na miji, wnn wani irin tijara ne da jahilci, wata zuciya tace ba jahilci bane tsaban ya tsaneki ne ya miki haka....... har suka isa guest house din dad din Aisar bata san sun iso ba.

"Jiri ne ya shiga diban Haidar, Innalillahi wa inna'ilallaihirra ji'un, kalamn da bakimsa ke furtawa knn, me kayi Haidae, zuciyansa ta shiga tambayansa, me kake tunanin kayi, shin ko kasan abunda ka aikata. Shin kana cikin hankalinka da tunaninka..... dafe kansa yayi dan wani mugun jiri ne ya soma dibansa... kaman wanda aka zabura ya shige gida a sittin yayi jifa da map din da Aisar ya basa ya suri car key ya fice, ka'dan da yayi ciki da masu tsaron gate.

"Bata san yay akayi ta shigo gidanba sai ganinta tayi a parlor. Sanda hankalinta ya daidaita a jikinta, ta dubi Aisar dake 'ko'karin zuba masu drink a cup tace." Na ro'ki arzikinka ka taimakeni ka fitar dani daga nan, wllhi ni matar aurece, dan Allah kar ka 'ketan haddi na, ka fitar dani saboda Allah.
"Murmushi Aisar yayi kafin yace "haba beautiful na fada maki ba komai zan miki ba kawai zamu dan shakata ne dan wani lokaci....... bai gama rufe baki ba yaji wata sau'kar mari a fuskansa tasss! Kai kayi kadan daga kai har 'dan iskan abokin naka nafi karfin ku tozarta ni.
"Da mugun mamaki ya dago yana dubanta... "kika mareni, lallai yarinya kin jawo wa danginku masifannda bazasu iya dashi ba. I will teach you a very good lesson, sai na maki abunda tarihi bazai goge ba.... matasawa da baya ta fara yi tana ro'konsa yayi ha'kuri. Finciko mayafin kanta yayi nan gashinta ya bayyana.. Hanifa gaba daya ta razana jikinta na rawa ganin Aisar yayo kanta gadan gadan yasata 'daukan kwalban drink din da ya zuba masu a hankali tayi saitin kansa dashi ta kuwa sau'ke masa, nan Aisar ya zube a wajen jini ya shiga fita daga kansa.... jikinta na rawa ta fita a guje.... dukda duhu da gari ya soma hakan bai hanata falfala gudu bisa titi ba kaman zararriya...

"Haka Haidar ya rinka zaga garin yama rasa ta ina zai soma bi, ya kira wayan Aisar yafi abunda yafi amma baya shiga, hankali a tashe yake tu'ki, shidai kawai tafiya yake bisa titi amma baisan me yake ba ko ka'dan.
Chapter 32 · 0% Book details