← Book details Mijin Haneefah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 10 OF 73

Sashe 10

Mijin Haneefah Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

"Sanin yaune zai dawo yasata canca'da ado cikin 'kanan kaya 'yar karamar rigar da bata wuce cinya ba. Tana zaune tana kallo ya turo kfan gamida sallama ya shigo.
"Da gudu Latifa ta 'karasa ta haye jikin Haidar tanai masa oyoyo, Hanifa kam kallon ikon Allah ta tsaya yi da mugun mamaki take binsu da kallo baki sake.
"Oh I miss you dear thank God you're back, da baka dawo yau ba dana bika dan gaskiya I can't help it. Sarai Haidar yasan Hanifa na kallonsu dan haka da gangan ya tallabo ha'ban Latifa ya ri'ko kunkuminta yanda ta manne tsam ajinkinsa sann ya soma fa'din, "I miss you too my Latifa, kin 'kara kyau sosai. Murmushi ta soma da jin kalaman Haidar dan kuwa tunda suke tare bata ta'ba jin ya yabeta ba sai yau bata ankara ba taji yasa bakinsa cikin nata, nan ya shiga aikamata sa'kwannin dake tafiya da ita wani duniya daban.
"Hanifa dake tsaye gefe abun tsoro ya soma bata, take tayi saurin juyawa da niyyan fita kawai ta ture flower vase nan yayi interrupting su Haidar daga duniyan da suka lula. Sai snn Latifa tayi tazolai da kyakywan yarinyar dake tsaye.
"Da mamki ta 'dago tana kallon Haidar kana tace "dear who's this young lady, ina ka samota.
"Haidar ya juya gamida yatsina fuska yana kallon Hanifa like a piece of trash kana yace" Oh this ya nunata da yatsa snn yaci gaba da fa'din she's my maid.
"Ke! Ya daka mata tsawa kana yace baki iya gaisuwa bane.
"Tab'di waye zai gaishe da karuwa Allah ya kiyaye" ta fa'di a zuciyanta.
"Am talking to you jor! Ya kuma daka mata tsawa. Ina wuni ta fadi a dakile, Latifa ta amsa a yatsine tana mata wani wula'kanceccen kallo.
"Guestroom Haidar ya nuna mata kana yace ta kai kayanta can, cikin sauri da kosawa taja trolly dinta ta wuce. Daki ne mai kyau well punished. Luggage dinta ta bude ta dito da kayan ciki kana ta dau towel ta fada bathroom danyin wanka.
"Latifa ta dubi Haidar dake kokarin mikewa kana tace akwai abinci na mana order, Ok let me fresh up first, kana ya ishe daki idonshi na kan dakin Haneefa.
"Latifa kam gaba daya tunanin yarinyar da Haidar yazonda ita take kwatakwata batayi zubin masu aiki ba, tana son tambayansa ina ya samota tana tunanin kar ya mata fatata dan yanda ta fara samun kansa gwara ta lalla'ba shi da wann tunani ta nufi kitchen dan hada masu abincin...

👸🏻Queen Samy😍💄💋.......[5/9, 6:18 AM] 🌹 Muhammad🌺kabeer🌹: 🌹🌹🌹 *Mijin Haneefah*🌹🌹🌹
20

"Wanka yayi ya sauya shiga cikin 'kananan kaya, sanda ya fito parlor Latifa ta gama hada masu komi bisa dinning, 'dakin Hanifa yaketa bi da kallo yaga ko zata fito amma shiru bata fito ba har ya zauna sai kuma ya mike ya nufi dakin,
"Ina kuma zaka dear muryan Latifa ya doki dodon kunnensa.
"Ba tare da ya juyo ba yace da ita " go ahead I'll be right back, daga haka ya shige corridor.
"Zaune ya sameta tayi wanka tana shirya kaya a wardrob tana sanye cikin doguwar rigar atampa sosai kyaunta ya fito, jin an taba kofa yasata saurin juyowa in a little bit scary.
"Ganin Haidar ne yasata sunkuyar da kanta ba tareda tace komai ba, kallo ya 'kare mata kana yayi folding hannuns a 'kirjinsa kaman bazaice komi ba sai kuma yace "ke witch bance maki aiki kika zo yi gidann ba?
"Shiru tayi masa ta kasa cewa komi.
"Are you deaf! Koba magana nike maki ba.
"Da sauri tayi nodding kanta tace eh.. eh kace.
"And who the heck are you da zaki zauna a daki bazakije kiyi aikin da ya kawo ki ba. Ya matso kusa da ita sosai ta shiga 'kokarn jada baya, taku biyu yayi ya cimmata, ya matseta jikin bango jikinsu na gogan n juna ta yanda kowa na iya jiyo sassanyan kamshin turaren dake tashi a jikkunansu. Hanifa ta rumtse idonta kirjinta yaci gaba bugawa da sauri sauri.
"Haidar kam ido ya 'kurawa 'dan cute lips dinta wanda yake kan shinning, ya ha'diye miyau idonshi ya sauka kan kirjinta take yaji kafarsa na kokarin rinjayansa, da sauri ya kawar da kai daga kallonta ya matsa baya ya nufi kofa snn yace " idan kika kara minti daya baki fito ba zaki ga abunda zan miki, daga haka ya fice.
"Sai snn ta bude idonta gamida jan tsaki "mugun banza kawai, kai shi wnn abunma ya masa yawa ga mugunta ga neman mata. Ni kuwa Allah ya sawake mazinaci ya zamo *Mijina* ... tayi saurin kintsa kanta kana ta nufo parlorn.

"Tn daga nesa Latifa ke binta da kallo sai yanzu taga asalin kyaun Hanifa snn ga kammaninta da Aliyu 'karara anya kwa ba kanwarsa bace.... muryan Hanifa ne ya katseta sanda take ce ma Haidar gani yaHaidar, a yatsine ya kalleta kana ya kalli Latifa yace "my Latifa saida na fada maki kar kiyi serving abinci wnn maid din zatazo tayi, anyway is better ma da kikayi coz she's irritating.
"Latifa ta yatsina fuska tana kallon Hanifa kana tace " dear I wonder meyasa ka kawo wnn 'yar aikin daka bar james da aikinsa kawai.
"No kinsan ban son james yana shigowa cikin gida yana kallonki shiyasa na kawota, ki tattara mata inners dinki ta wanke maki. Yana gama fadin haka ya mike.
"Ya ka tashi dear har ka koshi, karasowa yayi ya manna mata kiss a goshi kana yace kallonki ma kawai ya 'kosar dani, ya riko hannayenta kana yace am in need of you my Latifa ki gama da wnn maid din kizo ki kulaa dani....
"Latifa kam baki har kunne ta mike ta ma mance da Hanifa dake tsaye a wajen tana jiran wankin tabi bayan Haidar, har ta kai 'kofa ta juyo tace " Oh ke maza zo ki ansa.
"Wani uwar harara Hanifa ta raka bayan Latifa dashi, a ranta take furta "lallai yaHaidar ba 'karamin 'dan rainin hankali bane nice ma zanyi wanki inners wa karuwa, take taji kwalla ya cika idonta ta tuna da a da ne tana tare dasu Shema da tuni sunyi maganin Latifa, amma yanzu babu hali ta sa'ba umarnin yaHaidar a banza zai lakada mata duka yanda babu me cetonta gwara a gida tanada Abba mamy da kuma Inna. Tasa bayan hannuta ta goge hawayen da suka zubo mata sanda Latifa ta jefeta da shirgin inners dinta, babban abun takaicin shine Latifa dangin tsirara take daga ita sai dan shimi wanda yake kaman rariya, haka Hanifa tanaji tana gani Latifa ta shige dakin mutumin dake a matsayin *Mijinta*, dukda yarinta da 'kuruciyanta taji zafi ganin Latifa ta shige mata dakin miji a haka....

👸🏻Queen Samy😍💄💋.........
[5/9, 6:18 AM] 🌹 Muhammad🌺kabeer🌹: 🌹🌹🌹 *Mijin Haneefah*🌹🌹🌹
21

" Latifa tana shiga Haidar ya rikota gani yake kaman Hanifa ce a gabansa dan wani irin mugun sha'awanta yakeji, nan ya shiga kissin Latifa babu kakkautawa a haka yayi masu masauki kan gadonsa. Sosai ranan Latifa ta sami kan Haidar dan kuwa bai ta'ba mata irin salon da ya mata yau ba nan fah soyayyan Haidar ya kuma shiga zuciyanta sosai.

"Hanifa kam tana gama wankin Latifa kitchen ta koma ta sami ragowar abincinsu taci dan wani mugun yunwa takeji, tunanin rayuwanta take "Allah sarki shiknn azaba ya aureta itada jin dadi tasan har abada, ta share kwallan daya zubo mata kana ta mike ta nufi daki, kwanciya tayi bisa gado nan da nan barcin wahala yayi awon gaba da ita.
Chapter 10 · 0% Book details