Sashe 51
Mijin Haneefah Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
"Abba bai tsaya ko ina ba sai cikin parlorn sa, Aisar ya shiga nuna mata yana tambayanta kinsan wnn.... ai kan Abba ya gama rufe baki, ta shiga 'buya a bayan Abba tana fa'din " it was him Abba, shine Abba shine mutumin da ya rabani da mijina farin cikim rayuwata, tunaninta 'daya kar dai Aisar ya fadi abunda Haidar ya mata, nan ta shiga fadin Abba kar ku yarda da abumda yake fada 'karya ya shirya maku, " tsawan da Abba ya daka mata yasata nutsuwa, ta shige bayan mamy da gudu tana maysan hawaye. Inna dai sai kallonnikon Allah take, ta kalli wnn ta kalli wancan.
"Abba ya dubi Aisar yace maimaita abunda ka fa'di yanzun nan, Aisae bai canja komai ba ya fadi, snn yace Amma wllhi banyi niyan cutar da ita ba yun acan, kuma wllhi Haidar beyi haka da wata mummunan nufi ba, dan Allah ku yake masa Hanifa nima ki yafe mun dan Allah ku tausayawa Haidar kodan halin da yake ciki, na tabbata hakkinku shike bibiyan Haidar,
"Banda kuka babu abunda Hanifa keyi, Inna kuwa sai rafka salati take, mamy kam kwantar da Hanifa tayi kan cinyarta tana rarrashinta.
"Cikin tsan tsan 'bacin rai Abba yace tashi ka fice mun a gida you coward, get out before I lost control. Jiki a sanyaye Aisar ya mike.
"Hanifa ta sauko kasa ta kama kafar Abba tana fadin "Abba dan Allah ka ceci rayuwata ka amince mun naje naga yaHaidar dan Allaj Abba, Abba kar ka bari su rabani dashi,...... pls Abba... kuka mai tsuma rai ya kuma kufce mata, fitan da Abba beyi ba knn ya juya ya haye samansa.
"A sittin Hanifa ta mike ta bi bayan Aisar, har ya fice haraban gidan ta kwala masa kira, juyowa yayi yaga tana faman kuka sharshar, cikinnkuka take fa'din" kafada mun wani hali yaHaidar keciki, ka fad mun pls Aisar...
"Sosai Aisar ya tausaya mata" girgiza kai yayi kafin yace " ki kwantar da hankalinki Hanifa, everything is gonna be alright insha Allah, ni na sani wani ne ya 'kulla wann sharri wa Haidar, amma insha Allah he won't get away with it who ever he is. Hanifa ta share hawayen idonta tace yaushene shari'an, Aisar yace saura wata daya da sati uku, kuma idan har Haidar bai bada hadin kai ya bari aka dauka masa lawyer ba komai na iya faruwa, idan ya kuma amsa laifin a gaban al'kali there is nothing we can do.... " toshe bakinta tayi sanda wani sabon kukan ya kufce mata, sosai tabawa Aisar tausayi, yace ni zan wuce amma insha Allah bazan ta'ba gajiyawa ba wajen ganin Haidar zama free, daga haka Aisar ya nufi gate ya fice daga gidan,
"Hanifa kam dirshan ta zauna a wajen taci gaba da rusa kuka.
"Tun daga wnn rana kullum tana rubuta sauran kwanakinnda suka rage a shiga kotu, hankalinta kullumm'kara tashi yake, gaba 'daya sun du'kufa wajen addu'a.
"Yau ta kama sauran sati uku cif a shiga kotu, idan kaga Hanifa zaka zata itace za'a yanke mata wnn hukunci, tana zaune tana kallon hotonsa Sumy ta turo 'kofa ta shigo, dawowanta knn daga examz, ta tarar Hany na aikin abu daya kuka
"Ajiye jakanta tayi bisa hanun kujera ta 'karaso gamida dafata, ta soma fadin" kiyi ha'kuri Hanifa duk tsanani na tare da sau'ki, Allah zai kawo mana 'dauki, Hanifa ta 'dago idanunta da suka ji'ke da hawaye ta soma fadin" why Sumy, why all this, ina son shi Sumy, with all my heart and all my soul, wllhi ina son yaHaidar, bazan iya jure rashinsa ba.... kuka mai 'karfi ya kufce mata, rungumeta Sumy tayi suka shiga rera kukansu a tare, " together we will go through this horror tragedy, am here for you sis Sumy ta fadi cikin kuka.
"Inna ce ta shigo ta gansu sun rungume juna suna kuka, sosai ta tausaya masu, rai 'bace ta mike ta nufi sashen Abba, yana zaune a parlor yana kallon BBC World inna ta shigo da sallama, fuska babu walwala, Abba na gaisheta tayi banza dashi. Ta soma fadin " inace ni nasa Ali ya auri Hanifa, toh wllhi babu abunda zai rabasu, akan me zaka dage sai an rabasu, yara suna son junansu, idan kai baka sonshi saboda kanada wasu 'ya'yan mu muna sonsa, idan kai bazaka je dubasa ba mu zamuje, zan dauki Hanifa mu tafi, tunda baka son farin cikin mu, kuka ya kufce wa Inna taci gaba da fa'din wllhi zamu je mu duba zaki ko kana so ka baka so, koma shi yayi laifin mu muna sonsa dan hanunka bazai ru'be ka yanke ka yar ba.... Inna dan Allah kimdaina kuka ki saurare ni..... kana jina idan ba baki kake so na maka ba, hwara tun wuri ka sayo mana tikitin jirgi nida Hanifa muje muga zaki.... Abba cikin 'kan'kan da murya yace Inna kiyi ha'kuri zan sayo maku yanzun nan, idan kunje muma zamu zo, dan Allah ki daina kuka haka saboda ni.... sai snn Inna ta fice zuciyanta cike da tausayin Haidar.
" Washe gari Inna da Hanifa suka daga zuwa jihar lagos,Mamy harda later ta bayar akai wa Haidar, Sumy taso binsu saboda examz da bata gama yasa bata bisu ba, suna isa already dama sunyi waya dasu Sameer, dan haka suna isa Sameer ya dauko su a airport, tun daga isan su Hanifa ta maysa itafa saidai akaita taga Haidar, momma tayita faman rarrashinta tac ta bari gari ya waye tukunna, dan yanzu yamma ta riga tayi, lokacin visiting ma ya wuce. Sosai Sameer da momma suka tausayawa Hanifa ganin halin da take ciki.
"Tarba me kyau momma tayi wa Inna da Hanifa, Inna nata faman godiya, momma tace haba ai nan gida ne, da daddare Amal nata faman surutu wa Hanifa, saida Sameer ya maya dabara ya dauketa ta bar Hanifa ta dan samu bacci, momma da Inna kam ai ranan sosai suka jima a parlor suna ta'ba labarai kaman tun can dama sun san juna....
👸🏻Queen Samy😍💄💋........
[5/21, 5:49 PM] 🌹 Muhammad🌺kabeer🌹: 🌹🌹🌹 *Mijin Haneefah*🌹🌹🌹
65 to 66
" 'Karfin hali tayi ta shirya da sassafe dan kuwa kwana biyun nan daurewa kawai take kwata kwata bata jin da'din jikinta, tafi danganta hakan da damuwan da take fuskanta kwanakin nan.
"Ji takeyi kaman lokacin zuwa ganinsa bazaiyi ba, ta gama shirinta tsaf cikin ba'kar abaya harda 'dan makeup tayi abunda ta jima bata yi ba, Inna ta fito daga bathroom ta tsareta da ido ganin tayi kyau sosai sai dai rama da kake gani a tattare da ita 'karara, murmushi Inna tayi ta zauna ta soma shirinta sosai Hanifa take bata tausayi.
"Suna karyawa a parlor Barrister Sameer ya fito ri'keda Amal, gaisawa sukayi snn yace zai kai Amal sch kafin ya dawo su wuce, nan fah Amal ta makale wa Hanifa saida momma tayi da gaske kafin ta kyaketa tabi daddyn ta ya sau'keta a sch.
"A haraban prison Aisar ya hangesu, fitowansa knn daga wajen Haidar, da sauri ya 'karasa wajensu ya mi'ka wa Sameer hanun sukayi musabaha, Hanifa ta dan saki fuska suka gaisa nan Inna ma suka gaisa da Aisar dan kuwa ta gane fuskansa.
"Aisar ne yayi directing Inna da Hanifa har wajen da zasu jira fitowan Haidar kafin ya dawo yanda Sameer yake suka 'dan soma hira.